Sashe 38
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin data idar tana zaune tana addu'a,Yasmeen ta shigo
akin da sallama.Hakan yasa TAIMIYYAH
aga idanunta ta sauke akan Yasmeen
in,kafin ta danna mata harara ,tana shafa addu'an data yi take fa
in, "Kin kyauta har kun jirani ai." Yasmeen ta saki dariya tana fa
"Sorry Zaynabu,wallahi laifin Mamie ne da tace kawai mu wuce,kin ga can ma na baro ta wai za su wani anguwa da Anty Fati,ni keke napep na hawo ya maido gida"
TAIMIYYAH ta ta
e baki tana fa
in "To ai da kema an je da ke kawai unguwar baki dawo ki dame ni ba." Yasmeen ta saki dariya tana fa
in "Ai ko yanzu kina iya maidani can,
ar rainin hankali kawai.Ina sha ba missn
ina kika fara ba na ga har da min 2 misscall, irin indawo da wuri
innan." Yadda Yasmeen ta
are maganan da kashewa TAIMIYYAH idanu,yasa TAIMIYYAN sakin dariya sosai tana fa
in "Wannan Babyn wallahi
ar duniya ce ke."
Kafin Yasmeen tace komi kiran Nass ya shigo wayan TAIMIYYAH.Wannan kuma shine kira na biyu a yau
in da yayi mata, don kafin ta fita skull ma sun yi waya da shi,ta wani narke face da ta
e baki irin zai takura ta
innan.
Ganin kiran zai yanke yasa ta
agawa da kai wayan kunni.Tana amsa sallamansa da sweet voice
inta, da ke sake narkar da Zuciyar Nass
"Baby hope kin dawo lafiya,ina fata dai ranan yau bai ta
a min ke ba?" Cewan Nass
in bayan ya amsa gaisuwan da TAIMIYYAH tai masa.TAIMIYYAH ta wani narke murya tana fa
in, "No bai ta
ani sosai ba kam,cox around 12 ma na shigo gida." Yadda tai maganan tana wani shagwa
a yasa Yasmeen da ta zuba mata ido kwashewa da dariya.Murya can
asa
asa ta furta "Wow!
Shegiya luv ta fara aikinta wallahi,duk mutum ya gama cika baki wannan uwar shagwa
an sace zuciyan duk ta mecece?" Ta
are maganan tana sakin dariya cike da tsokana.Ita ko TAIMIYYAH sai faman danno mata harara take,ba daman kulata tunda Nass
in yana mata magana.
Sun da
e sosai da Nass
in suna waya.Yana faman zuba mata hira,da gaya mata kalamai na sace zuciya.Daga
arshe sukai sallama akan cewa sai ya sake kira zuwa anjima.
TAIMIYYAH bayan ta sauke wayan daga kunni ne,ta dubi Yasmeen tana fa
in "Wallahi Yasmeen kin shiga uku da sanya ido,in banda gulma ma miye na wani zama ki tasa ni gaba da kallo, har ki ga me nake yi."
Yasmeen ta saki dariya tana fa
in "An zauna
in,nima course nake so inyi, kona samu in iya irin wannan shagwa
ar da zan sake sace zuciyan Aliyu na."
Suka saki dariya a tare lokacin da Yasmeen ta kai
ashen maganan,kafin su rankaya su fito zuwa falon Iyah don yin Lunch.
Suna cin abincin ne suna hiran su ka
an ka
an.Sunyi nisa cikin cin abincin, Zuhurah da Anty Laurat suka shigo
auke da abincin Iya.
Direct wajen cin abincin suka nufo suna aje kulolin abincin daga gaba ka
an.TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta tana dubansu kafin ta furta, "Sannunku Anty Laurat."
Laurat ta saki murmushi tana fa
in "Yauwa sannu Besty,ashe kin dawo skull
in koda yake yau Friday, na manta da wuri ku ke tashi." Ta
are maganan tana zama kusa da TAIMIYYAN.Ita ko Zuhurah sai ta samu kusa da Yasmeen ta zauna suna magana, ba tare da tabi ta kan sannnun da TAIMIYYAH tai musu ba.Yasmeen suka gaisa da Laurat,tana musu tayin cin Dambun da a kallo
aya Laurat ta ji ya shiga ranta.Hakan yasa ba ta wani
ata lokaci ba wajen
aukan spoon ta fara ci,da
in Dambun dana sauces
in da akai masa na ratsata.
Ita ko Zuhurah cewa tayi bata ci ,sabida ita
ar gaye ce ba ta cin Dambu.Shiyasa ma ta baro wajen cin abincin ta nufi cikin falo don gaida Iyah,wacce ke zaune ta kunna TV tana kallon tashar Saudi Sunnah.
Da sakin fuska ta amsa gaisuwar jikanyan nata tana fa
in "Yau an ga daman shigowa gaida ni kenan,ya uwar ta ku?"
"Lafiya lau Iyah,ai dama ke
in ce baki son muna shigowa.Sai kice wai muna hantaran TAIMIYYAH,kaman wasu yara ai yanzu an girma Iyah."
Cewan Zuhurah tana hararan Iyah
asa
asa.Iyah dake kallonta kar!
Ta aika mata da
uwa tana fa
in "Ungu nan mutumiyar banza,kin harari Zuwairah ne ba Iyah ba.Kuma da kike fa
in kun girma ina girman yake tunda baku fasa ci mata fuska da kiranta da gurguwaba,da
in abin dai kuma mata ne.Ina jiye muku randa Ubangiji zai nuna muku isar sa da ikonsa,shashashai kawai marasa tunani.Inma banda sakarci ku taso tare gunin sha'awa, lokaci
aya don uwar ku na muku hu
uban tsiya,sai ku biye tata ku watsar da ha
in kan da kuka ta so da shi.A ce Sadeeq ne kawai me hankali a cikinku da bai biye ta uwar na ku, tunda shi yasan abinda ya ke yi.To ku dai bi a hankali ni gaskiya na ke fa
a muku,ku da kuke ganin ba'a jarabce ku da nakasanba ba wai kun fita bane.Haka Allah yaga dama ya bar ku, itama kuma bawai baya son ta bane da ya mayar da ita hakan.Ni dai ina muku nasiha da ku ha
a kai ku so juna kuyi zumunci a tsakanin ku,idan kuma baku ji ba akwai ranan da za ku yi nadama yana zuwa."
Daga haka Iyah ta maida hankalinta kan TV.
Bata sake bi takan Zuhurah da ke wani kumbure kumburen fuska ba,daga
arshe ma ta koma can
arshen kujeran falon ta zauna tana danna waya.
Dawowan su TAIMIYYAH cikin falon yasa Zuhurah maida hankalinta wajen Yasmeen suna hira.Ita kuma TAIMIYYAH suna hiran su da Anty Laurat, akan wani online class da zasu shiga, na koyan yadda ake ha
a Graphics.
Su Zuhuran sun da
e sosai a Sasan Iyah, don har Guggo Bilki ta dawo suna nan,sai da aka kira la'asar sannan suka bar Sasan Iyah.
*Around,8:45Pm.*
Su TAIMIYYAH ne zaune gaba
ayansu suna yin Dinner.Bayan ita da Yasmeen sun dawo daga gaida Baba Sani,da ya dawo
azu da Magriba.
TAIMIYYAH ita ce tai sarving Iya da Guggo Bilki tuwan shinkafa miyan taushe.Wanda aka wadata miyan da naman kan sa,da zallan tsokar kaza sai qamshi yake.
Bayan ta gama zuba ma su Iyah, ita sai ta zuba Rice and Stew da aka kawo daga Sasan Baba Sani.Ta zabga uban ha
in Salad da ya rinjayi rabin shinkafar da ta zuba
Yasmeen kuwa ita tuwan ta zuba tana ci,kaman su Iyah.
TAIMIYYYAH ka
ai ce dama bata faye son tuwan Rice ba sam!
Sunyi nisa cikin cin abincin,sallaman Yah Sadeeq daga can
ofan shigowa falo ya katse musu
an hiran da suke yi.Iyah ce ta
aga murya tana amsa masa sallaman, da bashi izinin shigowa.
Lokacin da ya iso cikin falon tuni qamshinsa na turaren BENTLEY ya gama isowa hancin TAIMIYYAH.Ta
aga manyan idanunta tana kallonsa a lokacin da yake
arisowa har wajen da suke cin abincin,ya samu wajen zama kusa da Guggo Bilki yana gaisheta.Ta amsa cike da kulawa tana fa
in "Su Sadeeku an zama magidanci auren kawai ya rage,gaskiya ayi a fito min da suruka haka nan." Ta
are maganan cike tsokana,shi ko Yah Sadeeq
in sai ya maida dubansa wajen da su TAIMIYYAH ze zaune yana amsa gaisuwan Yasmeen,kafin ya baiwa ya mai da wa Guggo Bilki martani da fa
in "Soon zan fito da ita Guggo Bilki ku dai kawai ku taya ni addu'a." Ya
are maganan yana maida hankalinsa wajen Iya ya gaida ta,ta amsa da kulawa kafin muryan TAIMIYYAH ya ratsa kunnuwansa tana fa
in "Yah Deeku sannu da zuwa ina yini." Sadeeq ya
aura manyan idanunsa akanta yana fa
in "Lafiya lau Baby ya skull?" TAIMIYYAH ta dubesa tana bashi amsa da "Lafiya lau Yah Deeku." Sai dai kafin Yah Deekun yace komi wayan TAIMIYYAH ya fara haske alamun shigowan kira,sai tayi saurin duban screen
in wayan don ganin waye me kiran?
Idanunta suka sauka akan sunan da tai saving da NASS,sai kawai ta
auke kai ta basar da kiran har ya yanke ba ta
aga ba.Lokacin da wani kiran ya shigo dai-dai da sallaman Megadi ne daga bakin
ofa,Yasmeen ta amsa sallaman Baba Megadin tana tambayansa ko lafiya?
Kansa tsaye ya furta "Ranki ya da
e ba
on TAIMIYYAH ne ya iso yana waje,shine yace don Allah na isar da sa
o ya kira bata
aga ba,a shigo da shi kaman wancan lokacin?" Iya tayi karaf ta amsa da fa
in "Eh!
Kace ya shigo sai ka aje musu kujeru kaman yadda ka yi wancan karon." Tukur Megadi ya amsa da "Angama Hajiya." Daga haka ya bar wajen don zuwa ya aiwatar da umurnin Iya,daga cikin falon Iyan kuwa Yah Sadeeq ne ya zubawa TAIMIYYAH idanu babu ko
iftwa,zuciyansa na wani irin gudu da baisan dalili ba.Ita ko TAIMIYYAH tai
asa da kai takaicin duniya na rufeta na yadda Nass zai zo bai sanar mata ba,bayan sunyi waya har sau uku a yau
in,ta kasa kallon kowa sabida kunyan da ya mamayeta.Muryan Iya ne ya shiga kunnuwanta inda take fa
in "Maza tashi ki je kinyi wani zaune kaman mara gaskiya,Yasmeen rakata ku je in kun gaisa sai ki dawo ki
aukar masa ruwa da lemu." Iya tayi maganan cike da bada umurni,hakan yasa daga Yasmeen har TAIMIYYAN suka mi
e simi simi Suka nufi hanyan
akin TAIMIYYAN,Sadeeq ya bi bayan TAIMIYYAN da kallo tamkar idanunsa za su fa
asa,tuni yaji wani irin duhu na mamaye zuciyansa,bai kuma cewa komi ba ya mi
ewa ya bar falon.Daga Iya har Guggo Bilki da tausayin Sadeeq
in ya kama su ka bi shi da ido,Iya na faman ta
e baki.Guggo Bilki ta furta "Allah sarki!