Sashe 37
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suko su Zuhurah dariya suka she
e da shi bayan shigewan Anty Laurat
in.Basmah na fa
in "Ke kiji
arfin hali gun Anty dai,ta wani za
e sai zuba take akan wata musaka.Waya sani ma ko ita ke cusa kan nata wajen Guy
in,shi kuma yana biye mata don yaji da
in kwasan banza yaga Body.Ni inyi saurayin mana Yah Zuhurah." Basmah ta
are maganan suna sake bushewa da dariya,Zuhurah na fa
in "Hmm!
Ai zamu zuba ido mu ga waye Guy
in,badai yanzu ga Yasmeen tazo ba kwantar da kai zamu yi,mu ri
a zuwa Sasan da sunan hira daga nan zamu gano komi ai,har ma muci nasaran ganinsa idan ya zo."
"Very gud idea,Yah Zuhurah hakan ko za'ayi wallahi." Cewan Basmah daga haka suka mai da kai akan wayoyinsu kowacce na chart da friends
inta na online.....
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FAuxFVUMsQhHYfF5qiGklY
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".
Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 27*
________________
*Lagos,Nigeria.*
*8:35pm*
Kwance yake bisa kafaren gadonsa da ke cikin ha
an Bedroom
in,wanda komi na cikinsa kalan White and Blue ne.
Daga gefen bedside na gadon Mug
in ruwan Coffee ne na tiriri.Hannunsa ri
e da wayansa da yake faman duba sa
onnin da suka cika inbox
insa ta Gmail,wanda rabin sa
onnin daga friends
insa ne, da ke taya shi murnan wannan sabon mu
ami da ya samu,wanda aka rantsar da shi satin da ya wuce a Abuja.
Yana sanye ne cikin fararen Pajamas da suka haska farar fatarsa sosai.
aga kai ya dubi babban agogon da ke manne jikin bangon
akin,kafin ya kai hannu ya
auki
aya wayansa dake aje daga gefensa.
Ya shiga dialing wata number,tsayin seconds ya
auka kafin ayi picking call
in.Ya fara magana cikin harshen nasara, inda ya
auki tsayin a
alla mintuna biyar kafin yayi hanging up!Yana maida wayan ya aje inda ya
akko.
Sai dai yana ajewa kiran Suhailah ta vid call na shigowa, ta
aya wayan nasa.
Ya tsurawa screen
in wayan idanu, yana tuna sa
on aminiyarta da ya shigo masa a
azu.
Kaman bazai
aga kiran ba sai kuma ya
aga.Idanunsa ya zuba mata,lokacin da fuskanta ya bayyana a allon screen
in wayansa.Ya wani lumshe ido yana amsa gaisuwan da take masa, kafin
aura da fa
in "My Maleek wai yaushe zaka dawo ne?
Kace 2 weeks kawai za ka yi gashi yau har kwananka 15.Please dear come back i miss u so very much." Suhailah tai maganan tana faman narke masa.Hakan yasa Maleek tsura mata ido,kafin ya
ata fuska yana fa
in "U miss me, but idan na dawo banda ciwan kai me kike bani Suhailah?
Any way tomorrow tunda Friday ne, insha Allah ina bisa hanya." Ya
are maganan yana kallon yadda murmushi ya bayyana a face
inta.Cike kuma da shagwa
a take sanar masa,da yadda tai missing nasa.
Daga
arshe tai masa albishir
in dawowa ya samu babban tarba daga gareta.
Lokacin da suka gama wayan,gyara kwanciya Maleek yayi yana me lumshe idanunsa.Zuciyansa na sake tuno masa da sa
on da Zuby ta turo masa,sai ya bu
e idanunsa yana janyo wayansa ya sake shiga
angaren adana sa
onnin.Ya bu
o sa
on yana sake bitan karanta shi, kaman me son haddace dukkanin kalaman dake rubuce cikin sa
Wani irin takaici da mamakin halin sakarci irin na Suhailah,na sake kama shi.Ko ka
an yasan ita Suhailah ba za ta ta
a tunanin cewa,wannan qawar nata za ta iya shirya mata dukkanin abinda ta rubuto masa ba.Sabida gaba
aya daga yadda ya karanta sa
on,da irin kalaman da Zubyn tayi anfani da su,ya fahimci kome Suhailah ke yi da goyan bayan wannan qawartata take yi.
Ba tare da
aramin kwanyanta ya fahimtar da ita cewa wauta take aikawata ba.
Ya lumshe idanunsa a karon farko zuciyansa na kisima masa wasu tarin lamura masu girma da za su iya biyo baya.
Mafarkinsa na jiya ya shiga kutsowa cikin kwanyansa,kaman a lokacin ya farka daga mafarkin da yayin.
Idanun yarinyar masu wani irin haske na sake gilmawa ta cikin idanunsa.Kamar yadda sautin kukan da take yi cikin mafarkin, ke dawo masa tamkar a yanzu ne yake jiyo sautin kukan.
Ya sake maida idanunsa ya lumshe kansa na sake kullewa.Da yadda duk mafarkin da ya ke yi da yarinyar cikin baccinsa,bai ta
a ganin zahirin fuskanta ba.
Ya rasa meyasa a duk sanda yai mafarkin ya kan jima mafarkin bai bar zuciyansa ba.Abin har ya fara zama sabo a gareshi,don baya kwana biyu baiyi mafarkin wannan yarinyar ba.Ko yace aljana!
Don bai ta
a ganin fuskanta ba sai idanu kawai.
Wani lokacin yakan ga tana mi
o masa hannuwanta,tana kuka.
Amma ba ya ganin fuskanta da gangar jikinta.Abinda yasa yafi yardarwa kansa cewa aljana ce!
Kila ba dai mutum ba.Gashi kuma ya kasa gayawa kowa yawan mafarkin da ya ke yi da yarinyar.Sai Hajjah kawai da ya ta
a mata zancen a kwanakin baya.
Ganin zai matsawa kansa da tunani,yasa ya tashi ya nufi mamakeken toilet
insa.Bai jima a ciki ba ya fito yana komawa ya zauna akan Sofa,yana
aura
afa
aya kan
aya ya kunna TV don kallon labarai.
______________
*Zaria.*
Yau da yake ranan ya kasance Friday ne,tun
arfe sha biyu na rana TAIMIYYAH ta dawo daga skull.
Wanka ta sake yi sabida yadda ake zabga zafi.Shiyasa take tunanin,watakila zuwa anjima a samu saukan ruwan sama.Don an kwana biyu ba'ayi ruwa a Zarian ba.
Lokacin data fito daga wankan,sai ta nufi wajen kayanta tana zaro wata riga mara nauyi ta saka.Ba tare data maida lace
in da ta saka ta je skull da shi ba
azu.
Rigan english gown ne me asalin laushin jiki.Ya zauna ajikinta sosai kaman yadda kalan rigan da ya zo a Coffee Brown ya haska farar fatarta.
Kanta bata
aura komi ba sai gashinta da ya ke a tsife ba
i si
ik!
Wanda ta kama shi da babban Ribbom.Fuskanta yayi fayau sabida bata shafa komi a kan face
inba.
Zama tayi daga bakin Bed ta
auki wayanta tana kiran layin Yasmeen.Wacce Iyah ta shaida mata cewa sun fita da Guggo Bilki zuwa Rimi Fam House
insu TAIMIYYAN.
So ta ke yi taiwa Yasmeen
in tsiya, don sunyi cewa za su jirata har ta dawo su tafi tare.Amma gashi ta dawo ta tadda sun yi tafiyansu.
Sai dai har wayan ya gama ringing Yasmeen ba ta
aga ba.TAIMIYYAH ta saki
aramin tsaki lokacin da take aje wayan daga gefe,ta mi
e dafe da
afanta ta fara takawa don barin
akin.
Kitchen ta nufa don samo abin sha kafin a gama girkin rana.Ladi ta samu tana ta faman ha
a tsakin shinkafa da ta turara shi yai shar!Za ta mayar hawa na biyu bayan ta kammala zuba su Zogale da Rama.
"Babah Ladi sannu da aiki,Yau Dambu ake ha
a mana ne, Allah sa dai za a yi wannan ha
in Sauces
in?" Cewan TAIMIYYAH lokacin da take bu
e fridge ta
akko goran Hollondia Milk me sanyi.
Babah Ladi ta saki murmushi idanunta akan TAIMIYYAH, da tayi mata kyau cikin rigan da ke jikinta,ta furta "Aiko dai
ar gida na sai dai idan ke ce za ki zo ki mana ha
in,don kinsan ban iya sosai ba tunda ke ce ke yi dama."
TAIMIYYAH ta saki murmushi lokacin data zauna a saman wani kujeran roba da ke kitchen
"To Babah Ladi bari mu gani in cikana ya
auki madarannan ko zan iya." TAIMIYYAH tayi maganan tana kai kwalin Hollondian bakinta,ta fara sha a hankali.Sai data sha sosai ta aje tana hamdala,ta dubi Babah Ladi tana fa
in "To Babah Ladi ko zaki taimako da Dankalin.Ina daga zaune in fere shi da pillar."
Babah Ladi ta amsawa TAIMIYYAH da "Tuh!" Tana saurin nufan cikin store ta
ebo Dankalin Turawa, me
an yawa ka
an cikin kwando,ta ha
o da kayan miya da zata taya TAIMIYYAN gyarawa.
Suna aikin su suna hira sai gashi nan da nan TAIMIYYAH,ta kammala ha
a lafiyayyan sauces
in Irish with Liver and Vegetables.Da za a ci Dambun shinkafan da shi,gaba
aya Kitchen
in ya kaure da qamshin spices da akai anfani dashi.
Babah Ladi ke ta faman jerawa TAIMIYYAH sannu.Lokacin data ke tsane hannunta data wanke da
aramin towel,ta amsa sannun cikin smile tana barin Kitchen ta nufi falo.
Tana isa falon Iyah na fitowa daga
akinta ri
e da carbi, da alamu har ta gabatar da sallan Zuhur ita.
"Iyah sannu da fitowa,har kin yi sallah kenan?
Nima bari in shiga daga ciki in yo tawa." Cewan TAIMIYYAH tana wuce Iyah ta nufi
akinta don gabatar da sallan.