← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 184

Sashe 72

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Iyah ta cigaba da shafa kan TAIMIYYAH,tana jin tausayinta me tsanani sake kassara zuciyarta, ta shiga ta
in zuci tana cewa 'Ta sani da ciwo hakan a wajen
a mace, ka ga wata da abinda kai kake so,koda ace
addara ta rabaku dole sai ka ji wannan kishin,bare TAIMIYYAH da duka-duka basu ma da
e da rabuwa da Nass
insa ba,sannan rana tsaka ta tsincesa da
anwarta a matsayin masoya,dole abin ba zai zo mata ta sau
i ba,kuma ko rantsuwa tayi ba za ta yi kaffara ba har da ha
in kan uwarsu Zuwaira ,suka shirya hakan don cin amana da son lallai sai sun nunawa duniya cewa su shai
anu ne."
Iyah ta kai
arshen maganar zucinta lokacin da TAIMIYYAH ta tashi daga jikinta, tana mi
ewa tsaye ta dafa
afarta,cikin sanyin murya irin na wanda yaci kuka ya
oshi,TAIMIYYAH ta dubi Iyah tana cewa, "Iyah zan shiga ciki kaina ciwo yake min ki kawo min magani in sha don Allah."
Daga haka ta fara takawa a hankali ta nufi hanyar
akinta,Iyah tabi bayanta da kallo hawaye na ciki idanunta,na tsananin tausayin TAIMIYYAH.

A cikin zuciyarta take cewa ' Allah ka kawo ma marainiyarka
auki,ka bata ikon cinye wa
annan jarabawoyi da suke kutsowa cikin rayuwarta,Allah kai mata sakayyah da alkhairy tare da miji nagari, wanda zai
aunaceta ya so ta a yadda take."
Ta kai
arshen maganar da tayi a zuci tana amsawa da "Ameen." A sarari kafin ta share hawayen da suka zubo mata, tana mi
ewa don zuwa ta
akkowa TAIMIYYAH magani ta kai mata
aki.
_________
A can Sasan Baba Sani kuwa Basmah ce ta zauna tana zayyanewa Umma da Zuhurah komi daya faru,har kawo kan ganin da TAIMIYYAH tayi musu tare da Nass
in, da yadda ta shiga ru
u duk sai da ta sanar musu,ta
are maganan tana she
ewa da dariya.

Zuhurah ma ta saki dariya tana cewa, "Ai ni dama na san dole sai ta shiga shock!Sabida ita duk a tunaninta bamu san komi akan rabuwarsu da Nass
in ba.Ga maganganun da ki kai mata Basmah,dole zuciyarta ta kusa bugawa,tamkar fa amanarta za ki ci tunda dai tsakani da Allah dole ce ta raba su, ba son ransu bane yasa ba za su mallaki juna ba,dole da tsananin ciwo ace
ar uwarta ta jini kuma ta koma sun jone da abinda zuciyarta ke so,gaskiya ta
an bani tausayi tsakani da Allah."
Zuhurah ta
are maganar tana
ata fuska,don da gaske ta ji tausayin TAIMIYYAH,sabida tana hango da ita a kaiwa hakan da bata san irin tashin hankalin da za a yi da ita ba.

Umma ta zabgawa Zuhuran harara tana fa
in, "To sarkin tausayi,sai ki bar mata Ameerun naki ki share mata hawaye,tunda ta baki tausayi."
Basmah ta amshe da cewa, "Barta kawai Umma tunda tafi son ta dani, aiko sai ta bar mata Ameeeun mu gani idan zata iya mitsuww...!!!"
Basmah ta
are maganan da jan dogon tsaki,tana faman hararar Zuhurah,wacce nan da nan ta ha
e fuska tana cewa, "Easy please Basmah,abar zancen kawai haka,Allah ya barki da Nass ya juyo da zuciyarsa gareki shikenan ko?"
Basmah ta sake sakin tsaki tana cewa, "Eh shikenan kuwa kin gama magana,zuciyarsa kuma kaman na samu na gama tunda ya riga ya shigo hannu ko Umma?"
Umma ta jinjina kai tana fa
in, "Sosai kuwa,yanzu ma zan kira Boka Maharazu in sanar masa da duk abinda ya gudana,in so samu ne itama gurguwar a yi abinda zata ji ko sunansa bata son ji,a danne zuciyarta a kuma rufe mana bakin jarababbiyar kakar taku,yadda ko magana yai nisa tsakaninki da yaron,ba za ta iya ta
uka komi ba sai dai ma ta goyi bayan abin."
"Yauwa Umama wallahi har na
ara jin
aunar ki a raina, i luv u so much." Cewan Basmah tana rungume Umman suka saki dariya,ita dai Zuhurah sai ta tashi ta basu waje kawai,can
asar zuciyarta dan
are da tausayin TAIMIYYAH.

Umma da Basmha ko cigaba suka yi da tattaunawa akan yadda za a saito musu da zuciyar Nass
in, ta yanda sai abinda suka ce zai yi.

TAIMIYYAH koda ta sha maganin sai ta kwanta,kan kace kwabo kuma zazza
i ya rufar mata,hakan yasa hankalin Iyah ya sake mummunan tashi.

Babu shiri ta sake
akko mata maganin zazza
i ta bata ta sha,ta rufa mata bargo tana faman jera mata sannu.

Sai gabda magriba TAIMIYYAH ta iya tashi,da yake tana off ne sai ta nufi toilet ta sakarwa kanta ruwan
umi,tayi wanka ko za ta ji
arfin jikinta tunda zazza
in ya sauka.

Lokacin da ta fito sai ta kintsa kanta tana zura rigar baccinta me kauri, ta sanya hula akanta ta fito zuwa falo don cin abinci,har lokacin zuciyarta na mata ciwo,bata kuma fasa ganin komi kaman a cikin mafarki yake faruwa ba.......
ansabo ce.#
_To masu karatu sai mu je zuwa don ganin yadda wasan zai kaya,amma fa sai da tausayin TAIMIYYAH ya sani hawaye_
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*47*
*2 Weeks Later*
Cikin biyu
innan da suka wuce abubuwa da yawa sun faru ciki har da sanya ranan auren Zuhura da Ameeru da aka yi,an sanya watanni uku masu zuwa za a sha biki.

Sai Yah Sadeeq shi ma magana yai nisa har an kai ku
in gaisuwa ana so nan da lokaci ka
an a sanya rana.
angaren Basmah da Nass kuwa tuni sun gama samo kan Nass
in,don wani irin azababbiyar soyayya suke gwadawa juna.Basmah gaba
aya ta sake matowa a kansa ta kuma gama saki cewa asiri gaskiya ne,tunda gashi yayi aiki akan Nass har ya tsunduma a kogin sonta cikin ruwan sanyi.

Duk da cewa tun daga randa ya zo suka ha
u da TAIMIYYAH bai sake zuwa sunyi ido biyu ba,sai dai ta waya kawai suke shan luv
insu kaman sun shekara da furtawa juna kalmar so.

Umma lokacin da ta ji wajen da Nass
in ke aiki a Abuja,sai taji duk ta
osama a sanya ranan auren Basmah da Nass
in,don tana saka ran lokaci ka
an Nass
in zai taka wani babbar matsayi.

Gashi binciken da suka yi akansa sun gano cewa Babansa ya rasu ya bar musu
addori sosai,tsaban ku
i ne bai bari sosai ba ,duk sai Umma suka sake rikicewa akan son Basmah ta mallakesa a matsayin miji.
angaren TAIMIYYAH kuwa sati biyunnan tayi shine cike da
arfin zuciya, sabida ba
aramin wahala ta sha ba kafin ta iya danne zuciyarta akan cin amanan da Basmah ke son gwada mata.Iyah ce kullum ke tasa ta a gaba tayi ta mata nasiha akan tayi ha
ury ta manta da komi,ta kuma yi addu'a Allah ya yaye mata dukkanin
uncin da take ji a cikin zuciyarta.

Tasirin nasihar da Iyah ke mata da
arfin addu'a da tsayuwar dare da take yi,tana kaiwa Allah kukanta akan ya cire mata duk wata soyayyar Nass da ya rage a zuciyarta,shine ya
ara taimakawa wajen samar mata da nutsuwa.

A kuma cikin wa
annan kwanakin ne aka kammala raba gadon Abie gaba
aya,aka fitarwa kowa da kason sa da Allah yace a bashi.

Hatta Baba Sani da Guggo Bilki suma sun shiga cikin magada sabida Abie bai bar
a namiji ba sai TAIMIYYAH ita ka
Hankalin TAIMIYYAH da na su Iyah ya tashi sosai a ranan,don TAIMIYYAH kusan a kwance ta yini tana kuka,tare da tsunduma cikin tunanin yadda rayuwa ke juya mata daki-daki da tarin abubuwa masu ta
a zuciya.

Sai da taci kuka sosai ta gode Allah kafin ta sanyawa zuciyarta dangana,tayi musu kyakykyawar addu'a kamar yadda Iyah tayi mata nasiha akan yin hakan,lokacin da ta tadda TAIMIYYAR a
aki tana kukan.
__________
Yau ya kama Sunday tun safe TAIMIYYAH ta sanarwa Iyah da maganar zuwan ta Gaskiya Layout gidansu Zee,kwana biyu kenan da Zee
in ta kirata ta sanar mata cewa bata da lafiya sosai.

Hakan yasa TAIMIYYAH ke son zuwa ta duba jikin Zee
in,don har ma ta sanar da Sani cewa ya zo ya kaita idan anyi sallar zuhur,in yaso idan za ta dawo gida sai ta dawo a Napep.

Misalin
arfe sha
aya da rabi ta kammala shiryawa cikin wata atamfarta kalar dark coffee,wanda akaiwa ado da milk and gray.
inkin ya zauna a jikinta sosai tare da yi mata kyau ba ka
an ba,ta
aura
ankwalin kayan yadda Hijab zai zauna akai sosai,bata shafa ko powder a face
inta ba illah man baki da tozali ka
ai data sanya.

Ta zura hijab
inta bayan ta gama feshe jikinta da turarenta na GIORGIO PINK,ta nufi wajen da take aje takalmanta ta
akko wani flat shoe ta zura.
aramar hand bag
inta ta
auka ta jefa wayarta a ciki sannan ta fito zuwa falon,don jiran
arisowan Sani su wuce.
Chapter 72 · 0% Book details