Sashe 116
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunta ya hango mata wata dan
areriyar ba
ar mota daga gaban gidan ka
an,kamar yadda ya kwatanta mata,sai ta dubi Yasmeen ta ce, "Yasmeen ina ga waccar motar ce ya ke nufi,don ya ce daga gaban gidannan ka
an ya yi parking."
Yasmeen ta jinjina kai suna cigaba da takawa zuwa wajen motar.
Maleek da tun da suka doso ya ke
are musu kallo ta cikin madubin motar,sai ya samu kansa da kasa
auke ido akan TAIMIYYAH,wacce tun daga nesa ya ke sake hango irin kyawun da ta yi,sai ya raina mayafin da ta sanyo domin irin Chantly
innan ne me shara-shara.
Ya
an lumshe idanunsa ya bu
e akansu lokacin da suka
ariso bakin motar.
TAIMIYYAH ta jingina jikinta da jikin motar,ta bar Yasmeen da
arisawa bakin driver seat ta yi knocking.
Maleek ya sauke tint
in glass
in motar ya le
o da kansa yana cewa, "Sis har kun iso?
Ce wa wife ta zagayo front seat ta shigo please!"
Yasmeen ta jinjina kai tana komawa wajen da TAIMIYYAH ke tsaye daga baya ta ce, "Amarya Angonki na bu
atar ki
arisa daga front seat ki shiga."
TAIMIYYAH ta
an shagwa
e fuska ta ce, "Okey mu je." Yasmeen ta balla mata harara ta ce, "Mu je ko ki je,kin dai ji Yarinya da rainin hankali,in je ina?
Ni muna gaisawa yanzu zan juya idan kun gama kya kira ni in fito,idan kuma ya yo miki rakiya har gida kin ga an hutar dani."
Daga haka Yasmeen bata sake cewa komi ba, ta juya zuwa wajen Maleek suka gaisa ta yi masa fatan alkhairy ta juyo don komawa cikin gida, ta bar TAIMIYYAH na zagayawa za ta shiga front seat
in,in da har Maleek ya riga ya bu
e mata murfin motar.......
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*67*
A hankali TAIMIYYAH ta zura jikinta cikin motar tana me barin murfin motar a bu
afarta
aya me lafiyan na daga waje sai
ayar kawai ta aje daga cikin motar.
Ta
aga manyan idanunta ta dubi fuskar Maleek Ado,wanda ke binta da wani irin mayataccen kallo kai ka ce bai ta
a ganinta bane sai a yau
in.
TAIMIYYAH sai ta sake narke fuska cike da shagwa
a ta fara gaida shi,memakon ya amsa gaisuwar sai cewa ya yi, "Wife ki shigo sosai ki rufe min murfin motar,magana kawai za mu yi in wuce ba wai cinyeki na zo yi ba."
Yadda ya ke maganar murya can
asa da yadda ya miskile fuska,ya sanya TAIMIYYAH bin umurninsa ta maido
afarta
aya cikin motar tare da rufo
ofar motar baki
aya.
Zuciyarta sai faman bugu ta ke yi tana jin ta very uncomfortable ,sabida irin kallon da Maleek ya tsareta da shi.Ta kai dubanta garesa sau
aya tana saurin yin
asa da kanta,ta fara wasa da yatsun hannunta da suka sha jan lalli da ya yi wani irin maroon.
Kamar a mafarki ta ji hannuwan Maleek Ado akan jikinta,hakan yasa ta yi saurin
ago manyan idanunta ta sauke akan fuskarsa,lokacin da ya ke warware gyalen da ta yane jikinta da shi ya sauke shi zuwa
asa.
Jikinta TAIMIYYAH sai ya
auki rawa,zuciyarta na wani irin harbawa da matsanancin fargaba,cikin rawar murya cike da shagwa
a ta ce, "Yah Maleek a waje fa mu ke,don Allah ka bari kada wasu su zo wucewa su gan mu please!"
Yadda TAIMIYYAH ta yi maganar tamkar za ta rushe masa da kuka, ba
aramin motsa zuciyar Maleek Ado ya yi ba.
Ya sake kafa mata mayun idanunsa yana cewa, "Wife ai babu me ganin mu,dukkanin gilasan motar tint ne ai so u have to be comfortable kina tare da mijinki ne yanxu ba wai saurayi ba okey."
TAIMIYYAH sai ta zura masa ido tana sake
ata fuska,
irjinta har lokacin harbawa ya ke yi da wani irin tsoro me tsanani, ga
amshin turarensa da sanyin AC
in da ya gama bu
e motar,na sake haifar mata da wani irin yanayi mara misaltuwa.
Ba ta iya cewa komi ba illah yin
asa da kanta da ta yi,tana ji tamkar ta sakin masa kuka ko zai
auke idanunsa daga mayen kallon da ya ke bin jikinta da shi.
"Wife kin yi kyau sosai,irin kyawun da ban ta
a gani akan ko wace mace ba,na gode Allah da ya mallaka min ke amatsayin halalina,
ago ki kalle ni babe please cox ina son ganin wa
annan idanun cikin nawa."
Maleek Ado ya yi maganar da wani irin salon murya,da ya sanya TAIMIYYAH saurin
aga manyan idanunta ta sauke akan fuskarsa,cikin sa a idanunta suka shige cikin na Maleek
in.
Ta ke sai wani irin magana
isu ya yi aikinsa zukatansu suka buga a lokaci guda,kamar yadda kowannensu wani abu ya tsirga masa tun daga yatsun
afarsu zuwa zuciya da gangar jikinsu baki
aya.
TAIMIYYAH za ta
auke fuskarta daga dubansa,amma sai Maleek ya yi saurin mi
a hannu ya ri
o fuskarta a tafukan hannunsa,cikin wani irin kasalalliyar murya ya ce, "No wife please!
Ki barni na morewa kallon wa
annan idanun masu tasiri akaina."
Sai TAIMIYYAH ta maida
wayar idanun ta lumshe su,wani irin abu na gudu a cikin jini da tsokar jikinta.
Zuciyarta ta cigaba da harbawa da gudun gaske,kamar yadda wani abu ke zagaye jikinta tana jin wani yamm...!
A ilahirin jikinta.
Bata kuma shiga ru
u ba sai lokacin da ta ji fuskar Maleek Ado akan tata fuskar,yana me ha
e fuskarsu waje guda,tare da
aura bakinsa akan nata goshinsu na mannuwa da juna.
TAIMIYYAH bata san lokacin da bakinta ya su
uce ya furta kalmar 'Hasbunallah!' jikinta ya cigaba da
aukar wani irin rawa.
Shi ko Maleek Ado ko ajikinsa bai ma san tana yi ba,burinsa kawai ya bata kiss ya ji irin
anon da ke kan harshenta.
Ya mi
a hannuwansa duka ya ri
o TAIMIYYAH zuwa jikinsa ya rungumeta,ta ke ta sakin masa kuka jikinta na cigaba da
aukar rawa,cikin rawar murya ta ce, "Please Yah Maleek don Allah ka yi ha
ury!"
Maleek da maganarta ya bashi dariya sai ya sake mannata da jikinsa sosai,yana me raba fuskarsa da tata amma idanunsa na kan yadda TAIMIYYAH ta rintse nata idanun ya ce, "Baki min laifi ba wife, so ki daina bani ha
ury kawai ina son jin
umin jikin matata ce,ki daina wannan rawar jikin baby babu abinda zan miki da ya wuce inyi kissing
inki,just kiss kawai kin ji babe?"
Yana maganar ne yana sake
arin ha
e fuskarsu waje guda,TAIMIYYAH ta sakar masa kuka jinkinta na kuma
aukar rawa.Wannan shi ne karo na biyu da ta ji ta rungume a jikin namiji,tun bayan karon ta da Yah Deeku a wancan lokacin,amma yadda ta ke ji a yanzu bata ji irinsa a wancan lokacin ba sam.
Maleek Ado ya
aura bakinsa akan nata yana aika mata da wasu zafafan kiss,so ya ke yi ya zura harshensa cikin bakinta amma ta datse ta hana shi daman hakan.Dukkanin jikinta rawa ya ke yi don lamari ne da bata kawo faruwarsa nan kusa haka ba,ta bu
e baki za ta yi magiya amma sai Maleek ya yi anfani da wannan daman wajen zura harshensa cikin bakinta.
Wani abu ya doka a tsakar kan TAIMIYYAH lokacin da ta fara amsan wani irin hot kiss daga Maleek Ado,wanda ke tsotsar harshenta cikin zalama tamkar wanda ya cafki wata alawa me tsananin za
i.
TAIMIYYAH ta dinga mutsu-mutsun son kwace jikinta amma ta kasa,don wani irin runguma ya yi mata yadda ba za ta iya kwace jikinta ba.
Ko ka
an bai saurara mata ba sai da ya tsotsi bakinta son ransa,sannan ya zare harshensa daga bakinta yana duban yadda hawaye ke gudu akan kyakykyawar fuskar TAIMIYYAH.
Wacce ta rintse idanunta tamau ta
i bu
ewa sabida ba za ta iya kallon idanunsa ba, bayan ya gama mata wannan abun kunyar.
Maleek Ado sai ya saki wani killer smile yana sake jin tamkar ana rura masa wutar fitina akan TAIMIYYAH ne, ya mi
a hannunsa ya fara share mata hawayen da ke sakkowa daga idanunta.
Cikin muryarsa da ya sauya sosai ya ce, "Sorry wife na gama,ba zan sake miki komi ba sai zuwa anjima idan an kai min ke ko?
So please its okey kukan ya isa haka wife."
Memakon TAIMIYYAH ta nutsu ta yi shiru sai ta sake sakin masa kuka,da
yar ya rarrashi abarsa ta yi shiru tana faman sauke a jiyar zuciya,duk ta wani firgice masa sabida gaba
aya lamarinsa ya gigita tunaninta.
Da
yar ya barta ta kira Yasmeen don yi mata rakiya su koma cikin gidan,bayan ya gama susuta tunaninta da wasu irin lamura masu nauyi.
Lamuran da suka sanya kanta ya so buga mata,don kuwa a bazata ta ji hannunwansa a kan
irjinta,cikin muhallin da tuntuni ya ke da burin jin hannuwansa a wajen,sabida tun suna waya a
azu suka tsone idanunsa.
Lokacin da Yasmeen ta iso wajen motar,har Maleek ya gama gyarawa TAIMIYYAH lullu
inta, yana ta mitan cewa gyalen ya yi shara-shara da yawa, ba za ta sake sanya irin su ba.
Yasmeen ta yi knocking
angaren da TAIMIYYAH ta ke domin su san ta iso,tunda glass
in tint ne ita bata ganinsu sai dai su suna ganinta,shiyasa ta yi knocking don ta san cewa ba lallai ne hankulansu na kan duban tahowarta ba.
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta dubi Maleek,wanda ya tsare ta da mayun idanunsa yana ji tamkar ya gudu da ita zuwa gidansa, tun kafin a kai masa ita
in zuwa anjima.