← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 184

Sashe 111

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su Zuhurah su Kamu suka yi a can wajen Event Centre da suka kama,wanda rabin
an rimi da dangin Umma ne suka halarta,sai dangin Nass da yake shi
an Zaria ne duk yayyinsa mata da qawayen Hajiya Hajara duk sun halarci wajen.
arfe goma na dare su Yasmeen suka watse daga shagalin Bridal shower
Hotuna ne suka fara bazuwa a kafofin sadarwa na su Instagram da su Twitter zuwa manhajar Whatsapp,duk su Yasmeen su kai ta
aura hotunansu da na Amarya TAIMIYYAH.

Ranar Thursday aka tafi yin jeran
akin TAIMIYYAH dana Basmah,in da mutane suka rabu biyu wasu suka tafi na TAIMIYYAH a can GRA ,wasu kuma suka tafi Gonar Ganye na Basmah tunda anan Nass ya tamfatsa gininsa daidai
arfin arzi
insa.

Lokacin da aka dawo daga yin jeran ne surutai suka fara tashi , aka dinga ko
a ha
uwar gidan TAIMIYYAH ana jinjina irin daular da za a kai ta ciki ranan Asabar.

Nan fa hankalinsu Umma ya sake tashi da jin irin dukiyar da aka narka a gidan TAIMIYYAH,don an tabbatar musu da cewa babu abinda ba a zuba a gidan ba.
akuna biyu kacal aka bari wanda aka jera kayan da Baba Sani ya yi musu ita da su Basmah, duk wanda ya kalli Umma da su Zuhurah sai ya gane halin da xukatansu ke ciki, na tsananin damuwa da hassada da ke cin zukatansu.

Ita TAIMIYYAH da mutanen arzi
inta ba su san ma ana yi ba,don harkokin gabansu kawai suke yi na arzi
i.

Iyah duk wanda ya kalleta a
an kwanakin nan ya san tana cikin wani irin farin ciki da ba zai misaltu ba.

Kamar yadda shi ma Ya sadeeq da ya iso tun Wednesday ke cikin farin cikin taya TAIMIYYAH murnar aurenta da za a
aura ranar Asabar
in,duk da cewa yana jin kishi me tsanani a
asan ransa,amma hakan bai hana shi jin farin ciki da irin mijin da TAIMIYYAH ta samu ba.

Daga can
angaren Hajjah ma gidanta ya fara sauke baki,
an uwanta na kusa ne suka iso daga Katsina, don taya ta murnan
arin auren da tilon
an ta Maleek Ado zai yi.

Daga
angaren can babban gidansu Maleek Ado kuwa komawa gefe suka yi suna gulma da tsegumin cewa Amaryar ma ashe gurguwace.

Ita dai Hajjah ko a jikinta daga ita har uban gayyar murna kawai suke yi da
okin jiran ranar da za a shafa Fatiha,TAIMIYYAH ta zama mallakin Maleek
in halak malak.

Daga
angaren uwargida Suhailah kuwa tana cikin wani matsanancin hali na kishi,da zallar ba
in ciki da tarad
dadin ranan da ke sake kusantowa, wanda za a sake mallakawa mijinta wata mace a matsayin mata bayan ita.

Maganganun Jawahir da irin hu
ubobin da ta yi mata kafin isowansu Zaria kawai take bita a cikin ranta.

Gefe guda kuma jakarta na
auke da wani sirri da Jawahir
in ta dam
a mata,wanda za ta aiwatar da
udirinsu da zaran an
aura auren Maleek
in da TAIMIYYAH.

Hakan yasa tunda ta iso ta ke kaf-kaf da babbar jakar hannunta,ko ka
an bata son yin nesa da shi a kusa da ita.

Kullum zuciyarta sake shiga tashin hankali da ru
u ta ke yi, musamman da kwanaki suka rage saura 3 days Maleek
inta ya zama mallakin wata macen.

Macen ma gurguwa wacce ta ke ganin
arshen
anci ne a wajenta, a ce Maleek
inta ya auro mata kishiya musaka,gurguwa alhali ya aje mace lafiyayya kamarta,wacce bata rasa komi ba sai haihuwa ka
ai da ta rasa.

Wanda a yanzu ta ke jin zafin rashinsa tamkar ta ari hauka,don ta gama sallamawa cewa rashin haihuwar shi ne silar
arin auren Maleek
in.

Ba wai
addaransa bace kamar yadda su Hajjah ke mata da
in baki,shiyasa ta fita a sabgar kowa tare da
aukar fishi me tsanani da Hajjah, da ma duk wani me goyan bayan auren Maleek
inta da gurguwar matarsa.

Jira kawai ta ke yi ranar Asabar ta yi a
aura auren,ita kuma ta aiwatar da aikin da Jawahir ta bata,wanda ta salwantar da ku
i masu nauyi kafin sa
on ya iso gare ta. (To ko wani irin sa
o ne wannan Suhailah ta taho da shi?

Sai mu zuba ido don ganin me zai faru a ranar).
____________
Ranar Asabar sha shida ga watan Satumban dubu biyu da ashirin da biyu, (16th September 2022),da misalin
arfe sha
aya da rabi na safe (11:30am).

Aka shaida
aurin auren
an matan guda uku,
Zainab TAIMIYYAH da Angonta Maleek Ibrahim Ado,sai Basmah da Angonta Naseer Aliyu
warbai, sai Amarya Zuhurah da Angonta Ameeru Muhammad Bauchi.

An
aura Aurarrakin ne a can Family House
in su TAIMIYYAH da ke Rimi.

A kan sadaki mabambamta in da dubban nin mutane ne suka halarci
aurin auren.

Kama daga kan
an siyasa zuwa mayan gwamnati da masu fa
a ajin Nigeria,duk sun halarci
aurin auren.

Rabin manya da attajiran sun halarci wajen ne sabida Maleek Ado,wanda kallo
aya za ka masa kasan cewa yana cikin farin ciki mara misaltuwa.

Wannan miskilalliyar fuskar tasa na haskawa da wani annuri da fara'ar da mutane kan jima ba su ga irin ta akan fuskarsa ba........

YADDA AKE BU
E ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka
akko ya sauka a kan wayarka.

Za'a cike Form
in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email
inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a ta
a *Sign Up* shikenan an bu
e account a ArewaBooks
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a ta
a zata bu
e maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin bu
e account a ArewaBooks.

Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com.
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*65*
Umma na isa cikin falonta ta zube a cikin kujera tana faman sauke numfashi,zuciyarta na mata wani irin suya da
ona.

Su Zuhurah da Basmah da ke zaune suna magana akan tsarin bikinsu suka
aga kai a tare suka dubi Umma suna ha
a baki wajen fa
in, "Umma har kun dawo,lafiya duk ki ka fita hayyacinki haka?"
Umma ta
ago ido ta dubi su Zuhurah ta ce, "Zuhurah ina cikin tashin hankali da firgici,ji na ke yi tamkar zan yi hauka wallahi, wannan hatsabibin Bokan da muka dawo daga wajensa wallahi ya fi Maharazu shai
anci, don ya sanar da ni abinda ya fi gaban auren waccar gurguwar tashin hankali,don aure ya ce babu fashi sai an
aura shi don haka yanzu babu su cikin lissafina,maganar auren Ubanku yanzu shi ne babbar tashin hankalina."
Umma ta kai
arshen maganan tana ji tamkar numfashinta zai sar
e,Hajiya Barirah da ta
ariso cikin falon ne ta dubi Umma ta ce, "Hajiya Zuwairah wannan tashin hankalin duk ba shi ne mafita ba,sha'ani ne a gabanki nan da
an kwanaki za ki fara tara mutane,yakamata a ce kin sanya nutsuwa cikin lamuranki don kaucewa surutun mutane.

Ki nutsu a kammala wannan hidiman kafin ki kwantar da kai ki binciko wace ce ke shirin kutso kai cikin rayuwarku ke da mijinki."
Su Zuhurah gaba
aya sai kan su ya kulle da maganganun su Umma, Zuhurah ta dubi Hajiya Barirah cike da tarin son
arin bayani daga bakin Hajiyan ta ce, "Anty kun samu a duhu wane ne zai yi auren?

Kuma meyasa ba za a iya fasa bikin TAIMIYYAH ba,wallahi Anty ina cikin ba
in ciki tun daga sanda na san waye za ta aura hankalina ya tashi,bamu sake sarewa da lamarin ba sai da aka kawo lefenta,wanda hakan yasa babu shiri muka soke kawo namu lefen don kunya kawai za mu sha,sabida gaba
aya babu wanda zai dubi lefenmu da gashi,don duk wata dukiya an gama zube ta ana waccar shegiyar gurguwar,don Allah Anty a san duk yadda za a yi a fasa bikin ta rasa shi kowa ya huta."
Zuhurah ta yi maganar idanunta akan Hajiya Barirah,wacce ta ke ta faman murmushi kafin ta dubi Zuhurah ta ce, "Zuhurah wannan auren
addararren aure ne da babu mahalukin da da zai iya hana a
aura shi,don haka ku yi ha
ury ku yi fatan idan ta shiga kada ta samu zaman lafiya da abokiyar zaman,amma aure kaman an yi an gama in ji Kallah,yanzu abinda za ku fuskanta ya fi gaban wannan matsalar na ita gurguwar,don Ubanku aka ce zai
ara aure nan ba da jimawa ba,kuma a cikin auren na shi akwai zazzafan rabo da zai gitta wanda hakan shi ne silar mutuwar mijin matar da zai aura
in,babbar tashin hankalin shine ba a bayyanawa Boka wace ce matar ba,kun ga kenan Ummanku na cikin matsala da ku kanku,don ba ku san wata jarabar za a kwaso a kawo muku ba."
Basmah ta danna wata uwar ashar lokacin da Hajiya Barirah ta kai
arshen maganarta,kafin ta maida dubanta kan Umma ta ce, "Umma yanzu sabida Allah da gaske Baba sai ya iya miki kishiya?
Chapter 111 · 0% Book details