Sashe 176
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Basmah ta sha matu
ar wahala kafin a yi nasarar tsaida bleeding
in da take yi,da
yar cikin ya tsaya bata yi
arinsa ba ga jininta da ya yi mummunar hawa.Likitar ya dingawa Nass fa
a akan yadda zai bari matarsa ta kamu da matsananciyar damuwan da zai janyo jininta ya hau irin haka, bayan ya san illar hawan jini a wajen mace me ciki.Shi dai Nass ha
ury kawai ya ke ba likitar, amma cikin xuciyarsa ya je fa
im, 'Ba hawan jini Basmah za ta kamu da shi ba ko ciwan zuciyace sai ya cika burinsa na mallakar Sharifah a matsayin matarsa, ba zai ta
a bari ta su
uce masa yadda TAIMIYYAH ta su
uce masa ba, domin ba
aramin kamu Sharifah ta yiwa zuciyarsa ba, kamar yadda ya ke da tabbacin shi ma ya yi wa zuciyarta kamu me tsanani."
Lokacin da ya baro office
in likitar ya koma
akin da Basmah ke kwance ta samu bacci, hannunta
aure da drip sai taka zuwa bakin bed yana kai hannu ya shafa fuskarta da ta zurma cikin kwana
aya kacal ya ce, "Sorry Basmah, zuciyata Sharifah ta gani tana so ita ce wacce na ke za ta iya maye min gurbin
ar uwarki dana rasa, don haka sai dai ki yi ha
ury aure tsakanina da Sharifah babu fashi, za ki cigaba da zama a asibiti har a
aura auren sai ki yi jinyar zuciyarki da kyau.
Allah ya tsare min unborn
ina ya zo duniya cikin
oshin lafiya."
Ya kai
arshen maganar yana zare hannunsa daga kan fuskarta ya mayar kan cikinta, ya shafo fatar cikin yana ganin yadda Basmah ta motsa tare da yatsine fuska alamun baccin ma ba mai da
i ta ke yi ba.
Ya zare hannunsa yana koma kan kujeran da ke
akin ya zauna,ya me
aga waya ya kira layin Hajiya Hajara ya sanar da ita cewa suna asibiti, daga haka ya yi cutinb call
in ya kira layin Umman Basmah kamar yadda ya yi saving.
Bugu biyu Umma ta
auka hankalinta a tashe don daren jiya da Basmah ta kirasu tana kuka ta sanar musu Nass zai auri Sharifah, shikenan ta shiga tashin hankali da taraddadin jin mummunar labari don ta ayyana a ranta da wuya ba
in ciki bai sanya Basmah yin
arin cikinta
an watanni uku da kwanaki ba.
"Umma muna asibiti da Basmah ne, jini ne ya
alle mata amma an yi nasarar tsaida shi cikin bai fita ba, na kira ne ko Zuhurah za ta zo ta kwana da ita please!"
Nass ya sanar da Umma hakan bayan ya gaidata ta tambayesa Basmah, Umma ta ha
iye wani abu me
aci kafin ta ce, "Okey wani asibiti ku ka je kenan?"
"AL-MADINAH."
Cewar Nass a dake daga haka kuma ya yi cuting call
in ya kira gimbiyarsa Sharifah, ya sanar mata cewa Basmah na gadon asibiti, ta sakin masa kukan kissa tana nuna tsantsar tausayin Basmah da ke cin zuciyarsa, ya lalace wajen rarrashinta da sanar da ita cewa ta samu sau
i fa
ari ta so yi amma Allah ya kare cikin bai fita ba.
Sai da ya jira isowar Zuhurah ita da ke fama da kanta, don tun bayan gama kacaniyar bikin Yah Deeku take fama da kanta, yau ciwo gobe lafiya ita kuma nata cikin da haka ya zo mata.
Bayan tafiyar Nass
in ne Zuhurah ta zubawa Basmah ido tausayinsu su duka na dukan zuciyarta,idanunta suka hasko mata yadda TAIMIYYAH ta sake komawa wata ha
iyar mace da irin
atuwar motar da ta zo bikin Nass a cikinta, kaf danginsu babu wanda bai tanka irin daular da ta samu ba sai cewa ake yi Gurguwar Iyah ta sama duniya.
Hawaye masu zafi suka zubo daga idanun Zuhurah lokacin da tuna zancen su da Yasmeen akan irin tarairayar da Yasmeen ta basu labari A.Maleek na yiwa TAIMIYYAH, domin ita Yasmeen
in ta je Abujan ta yi sati biyu tare ma da TAIMIYYAH ya biya musu ku
in ticket suka zo Kano, daga nan ne Yusuf ya zo da mota ya wuto da su Zaria su kai bikin.
Ta lumshe idanunta lokacin da wani vedio
in da Yasmeen ta yiwa TAIMIYYAH tare da A.Maleek
in, lokacin da ya ke bata ice cream a baki ita kuma tana zubo da shi daga bakinta, shi yana sa bakinsa yana lashe wanda ta zubo da shi
Kuka me
arfi ya
wacewa Zuhurah wanda a wancen lokacin bata samu damar yinsa agaban Yasmeen da Anty Laurat ba, sai yanzu ne data tariyo abin daga kwanyarta ta samu chance
in da zata koka.
Kukanta ne ya tashi Basmah ta bu
e idanunta a hankali tana
arewa
akin da ta ke ciki kallo,lokacin da ta fahimci tana kan gadon asibiti ne ta ji hawaye na
alle mata.
Zuhurah ta yi saurin tsaida nata kukan tana nufan Basmah ta ce, "Sannu Basmah kin ta shi?"
Basmah ba bakin magana sai kuka ganin hakan yasa Zuhurah fita ta kira lkitan da ya ke on duty, suka dawo tare ya duba jikin Basmah tare da sake gwada BP
inta, ya dinga rarrashinta da kalamai masu da
i akan ta kwantar da hankalinta a samu jininta ya sauka, in ba haka ba za ta sanya kanta cikin ha
ari da
arancin shekarunta.
Ita dai Basmah jinsa kawai take yi amma bata ga yadda hankalinta zai kwanta ba, alhali ga Aminiyarta can za ta ci amanarta ta aure mata miji nan da sati zuwa ba.
Tuno hakan da ta yi ya sanya ta fashewa da kuka,
arshe dai sai alluran bacci akai mata don ta samu hutun zuciya da
walwa, Zuhurah ta
aga waya ta kira Umma, tana kuka ta sanar da ita halin da Basmah ta ke ciki.
Ummah yadda ta ga rana haka ta ga dare sam bata rintsa ba, gashi Baba Sani bai samu shigowa weekend ba yana can ya tare wajen Ummie, wacce ke gadon asibiti bata da lafiya ciki ya zo mata da laulayi me zafi, shi ne duk ya bi ya susuce akanta tamkar wanda ba a ta
a haifa masa
a ba sai akanta zai samu, kamar yadda Umma ta dinga bambami tana fa
Ta fashe da kuka me tsanani tana ji kanta na fara sarawa alamun ita hawan jinin nata na daf da tashi, sai daf da asuba ta samu rintsawa bayan ta yi sallah da
yar.
arfe tara ta gama shiri ta aka ha
a komi na bu
ata na karin safe, ta kira Sani driver
in Iyah don shi zai kai ta kamar yadda Baba Sani ya ce, sai da ta kai zuciyarta nesa ta iya shi ga ta sanar da Iyah halin da ake ciki, Iyah ta zari mayafi kuwa ta ce bata ga ta zama gara su je tare ta duba jikin Basman.
Sun isa asibitin daidai lokacin da shi ma Nass ya iso tare da Hajiya Hajarah, duk kusan a tare suka shiga
akin da aka kwantar da Basmah
Kallon-kallo aka shiga yi tsakanin Hajiya Zuwairah suna jin wani tsanar junansu a zukatansu na sake ninkuwa, da
yar suka gayar da juna lokacin da Nass ya sanar da Hajiya Hajara cewa Umma ita ce mahaifiyar Basmah, ya nuna mata Iyah a matsayin Kakarsu Basmah
Ita dai Iyah ba yabo ba fallasa suka gaisa da Hajiya Hajara, wacce kallo
aya Iyah ta yi mata ta gane cewa bata da mutunci, duk abinda aka ce za ta aikata ba za ta musa ba.
Ta cigaba da kallon yadda suke jifan juna da harara tsakanin Hajiya Hajara da Umman, Zuhurah ce suka fito daga toilet
in cikin
akin asibitin, tana ri
e da hannun Basmah wacce ta raka don ta yi brush.
Dukkansu suka zuba musu ido har Zuhurah ta kai Basmah zuwa bakin bed
in ta zauna, sabida tun da ta farka ta ke kuka da kanta ga jiri da ke damunta.
Iyah ta dubi yadda Basmah duk ta fita hayyacinta, tana mamakin me yake damunta haka don wannan ya wuce ace laulayin ciki ka
ai ne.
Basmah ta dubi Umma tana fara zubar da hawaye,cikin rawar murya ta gaida Hajiyar Nass da Iyah suka amsa suna mata sannu da jiki, Basmah tama kasa amsawa sai kuka da ta fashe da shi.
Cikin kukan ta dubi Umma da Hajiyar Nass ta soma cewa, "Don Allah ku ro
e ya janye batun wannan auren da Sharifah, idan ma auren ne ya auro wasu matan ko biyu na yadda zan zauna da su amma banda aminiyata da ta gama sanin sirrikana, don Allah Mamah ki min rai ki hana shi wannan auren cin amanar da suke shirin yi mini."
Hajiya Hajara ta wurgawa Basmah wani banzar kallon kafin ta dubi fuskar Umma ta ce, "Har abada ba zan haramta masa abinda Allah ya halas ta masa ba, don tana aminiyarki sai me?
Ashe ke babu da
i ku kai asirin da ya auroki ba don yana son ki ba, ke ma ai amanar musakar
ar uwarki ki ka ci kin ga kenan don za a miki ramuwar gayya bai kamata ki tashi hankalinki ba, aure babu fashi za a
aura shi sati me zuwa tunda ita zuciyarsa ke so na kuma yaba da tarbiyarta da nasabar gidan su, don haka idan za ki kwantar da hankali ko dan abinda ke cikinki ki kwantar ehe!"
Umma ta saki wani uban tsaki tana duban cikin idon Hajiya Hajarah ta ce, "Allah zai mata sakayya kuma wallahi idan kafiyar
ata ya salwanta akan auren cin amanar da
anki zai
aro sai na yi shari'a daku, kuma maganar asiri ai duk jirgi
aya ya kwaso mu tunda ke ma kina kan layi ne.
Kuma Basmah ba amanar
ar uwarta ta ci ba tunda da ma can kin raba su kin ce ba zai auro miki musaka ba, ashe kenan ba cin amana muka aikata mata ba."
Iyah da zuwa yanzu ta gama fahimtar in da film
in ya dosa sai ta saki wani murmushin takaici, ta dubi Basmah da su Umma ta girgiza kai ta ce, "Allah sarki duniya!
Wato shi dai rayuwa idan kana son cin ribarsa to kar ka sake ace ka zalinci wani,ko ka shiga hakkin wani ka ace yau ba ka son cigaban wani sai kanka.