Sashe 67
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TAIMIYYAH ta sauke wani zazzafar ajiyar zuciyar, tana ji tamkar ta saki kuka ko zata ji sanyin takaicin da ya tokare ma
oshinta.Ta cigaba da zama daga bakin gadonta bata da niyyan tashi ta fito zuwa wajen Emran
in, kamar yadda Iyah ke bu
ata don ita ya riga ya gama sire mata, ta kuma tsane shi tsana me tarin yawa,sai dai ta sani tunda ya riga ya tako zuwa nan
in,dole ta fuskancesa ta ji da wacce ya zo?
Sai ta mi
e ta isa bakin mirrow ta tsaya, bayan ta dogare
afarta da jikin stool
in.Kallon kanta tayi daga sama har
asa, tana sanye ne da doguwar rigan material me irin Silk
innan,anyi masa
inkin boubou da yai mata kyau sosai a jiki.
Fuskarta babu komi sai man le
e da ta goga tun safe da zata fita zuwa haddah,ta juyo zuwa wajen kayanta ta
auki
aramin Hijab ta sanya, ta fita zuwa falon Iyah fuskarta babu
igon annuri ko ka
Tunda ta fito Emran da ke zaune ya kafe ta da ido,ya ji zuciyarsa na amsawa da tarin begenta da tsananin soyayyarta da ke fisgan zuciyarsa.
Sai dai ya fi kowa sanin zallar sha'awarta ne ke haifar da zazzafar soyayyarta da yake ji a cikin zuciyarsa,ya cigaba da kallonta har ta samu waje ta zauna cikin kujeran da ke nesa da shi.
Shiru ya ratsa a cikin falon sai sautin TV da ke kunne ke tashi a hankali,ko ka
an TAIMIYYAH ba tayi gigin kallonsa ba,tana dai jin tasirin na shi idanun a jikinta, kafin amon muryarsa ya ratsa kunnuwarta inda yake cewa, "Zainab gani na biyoki tunda rashin kunyarki har ya kai,ki sanya duka numbers
ina a black list ko?"
TAIMIYYAH ta kwa
e fuska tana me sake jin tsanansa na mamaye ruhinta,ta
ago manyan idanunta ta sauke akansa,sai lokacin kuma ta kula da shigan da ke jikinsa.Yana sanye ne da wani ha
en Filtex material na maza,kalan Blue Black da yai masa mugun kyau,don yana da hasken fata ba za a kira shi ba
i kai tsaye ba, sai dai a kira shi da wankan-tarwa
auke kai daga dubansa, ganin irin kallon da yake bin ta da shi kamar tsohon maye,tayi magana cikin sanyin murya tana cewa, "Rashin kunya kuma Yah Emran?"
Emran ya dannan mata harara yana cewa, "Yes rashin kunya mana da raini,sabida kin fahimci cewa tunda na ga halittarki kin tafi da zuciyata,to gani na biyoki har inda kike.Kuma na zo ne in baki ha
ury akan kalaman da nayi a kanki,da abinda ya faru tsakaninmu a Kano, yanzu son ki nake ji sosai cikin zuciyata Zaynab,don haka ki amince da soyayyata mu yi aure, dama shine burin Mamie.Ta son ganin na yi auren zumunci kuma ke ta za
a min,zaki amince da Yayanki ya zama mijinki Zaynab?"
Yadda ya kai
arshen maganan cike da narke murya na zallar iya yaudara,yasa TAIMIYYAH saurin kallonsa with so much shock...!
Bakinta har wani rawa yake muryarta na har
ewa lokacin da take fa
in, "Soyayyah Yah Emran,kana nufin ni kake so a yanzu wai?
Kamanta cewa ina nan a gurguwata har yanzu, wacce ba za ka iya nuna ta a matsayin matarka abokanka su raina ka ba.Ina nan a musakata ban warke ba, ba kuma zan warke ba har abada idan haka Ubangiji ya so ganina,don haka ba ni kake so ba Yah Emran tun wuri ma ka gyara kalamanka,kuma kada ma ka cigaba da yaudaran zuciyarka a kaina,kace kawai jikinki nake so Zaynab amma bani kake so ba."
TAIMIYYAH na maganar ne hawaye na fara sauka a saman kyakykyawar fuskarta,hakan yasa Emran tashi zai isa inda take zaune, amma sai TAIMIYYAH tayi saurin dakatar da shi,cikin tsananin
acin rai take cewa, "Karka kuskura ka
ariso inda nake Yah Emran,in ba haka ba wallahi zan maka ihu Babah Ladi ta fito,don bamu ka
ai bane a gidan, karka
auka don Iyah ta fita zaka maimaita irin akuyancin da kai min a Kano."
Yadda TAIMIYYAH tayi maganan cike da garga
i tana
aga masa murya,yasa Emran daskarewa a tsaye yana kasa koda motsi,sai idanu da ya zuba mata kawai yana ji tamkar ya nufeta ya rungumeta da
arfin tsiya,kalmar akuyancin da ta furta cikin kalamanta na
ona zuciyarsa.
Kaman TAIMIYYAH ta san tunanin da ke ransa sai ta mi
e don bashi waje,sabida zuciyarta wani irin tafarfasa kawai take yi da zallar tsanan Emran
Emran ganin da gaske TAIMIYYAH tafiyarta za ta yi ta bar shi, yasa shi cire murya ya kira yi sunanta Zaynab!
Ya
aura da fa
"Don Allah ki tsaya ki saurareni Baby wallahi da gaske son ki nake yi,ina sonki a gurguwan da kike Zaynab,kuma nayi kuskuren sakin kalaman dana furta miki wancan lokacin, amma kiyi ha
uri a yanzu zuciyata azabtuwa take yi da
aunarki me tsanani Sis Zaynab."
TAIMIYYAH da tayi tsaye jingine da jikin kujera, ta
aga manyan idanunta tana jifansa da wani mugun kallo,ta bu
e baki tana fa
in, "Yah Emran please ka daina furta kalmar kana sona,hakan na sake
ona zuciyata ne da kimsamin tsananka me tsanani.Ka
auka ban ji duk yadda kuka yi da Mamie akaina bane?
Tana ro
onka ka so ni amma kana nuna cewa fa
uwar aji ne lafiyayye kamarka ka auri gurguwa,har kana fa
in me zaka sanar abokanka idan ka auri gurguwa?
Naji komi Yah Em babu abinda zaka yaudareni da shi, gurgu irina shi yafi cancanta in mallaka masa soyayyata da zuciyata baki
aya.Kada ka
ara cewa kana sona ko furta wasu kalamanka na yaudara a kaina,wallahi summa billahi Yah Emran bazan ta
aunarka ba, sai dai
auna irin ta jini shima bazan
oye maka ba a yanzu tsananka nake ji matu
a,don haka ka daina yaudaran kanka in dai ni Zaynab ce to banzan ta
a son ka ba,kuma ba zan ta
a aurenka ba Insha Allah."
Daga haka ta juya tana tafiya cikin tsarin yadda Ubangiji ya nufeta da takawa,hannunta dafe da guiwar
afarta na hagu ta nufi hanyar shigewa
akinta,hawaye na sintiri a fuskarta har ta isa cikin
akin tayi banging
ofar da
arfi.
A kan gado ta zube tana cigaba da kuka sosai, hawayen ba
in cikin jin kalmar soyayyah daga bakin Yah Emran
in na sake
alle mata.
Ko duka jikinta kunnuwa ne ba za ta ta
a aminta da cewa sonta yake yi ba,don ta san ba son gaskiya da amana zai mata ba, sai dai so irin na sha'awa,tunda bai fara son nata ba sai a lokacin da ya tozartata ya gama ganin kyawun surarta a zahiri....."
Kukan da ya taho mata ne yasa ta kai hannu tana dafe bakinta,tana
arin maida kukan da ke son kwace mata.
Ta cigaba da sharan hawaye tana jin kewan Nass da Soayyyarsa, na sake kassara duk wata ga
a da ke motsi a cikin zuciya da gangar jikinta....
Muryan Iyah data jiyo daga can falon alamun har ta dawo daga unguwar da ta fita,yasa TAIMIYYAH saurin share hawayenta,ta koma da baya ta kwanta akan gadonta, tana me lumshe idanunta baki
aya tamkar me bacci.
Iyah ta shigo cikin
akin kai tsaye tana nufan wajen gadon da TAIMIYYAH ke kwance,ta kai hannu ta shiga bubbuga
afar TAIMIYYAH tana cewa, "Maza ki tashi tun raina bai
aci ba Zainab,ya mutum zai taso takanas saboda ke, ki dinga wula
antasa haka kamar ba jininki ba,wato har yanzu kin
i cire son wanda uwarsa ta gama tozartaki ta nuna bata
aunarki,tace
anta ba zai aureki ba sabida ke gurguwace ko?
Shiyasa zaki dinga wula
anta
an uwanki na jini da zai
aunace ki fiye da duk wani bare,to maza-maza ki je ki zubo masa abinci don ransa ya gama
aci,yace kin gaggaya masa maganganu marasa da
i,shiyasa kika dawo nan kika kwanta.Yaushe kika koyi rashin kunya Zainab da har zaki kalli Emran kina gaya masa magana?
Sabida kawai yace yana sonki shine raini zai shiga tsakani, to wallahi ki kiyayi fushina a wannan karon,kuma baki da miji sai shi don ni naji da
i da wannan maganar da yazo da it......"
Kukan da TAIMIYYAH ta sanya ne ya hana Iyah
arisa kalamanta,tayi sakato da baki tana duban TAIMIYYAH babu ko
iftawa.
TAIMIYYAH ta cigaba da rusa kukanta tana cewa, "Iyah wallahi Yah Emran bani yake so ba,tsaraki kawai yazo ya yi amma ko Qur'ani akace in dafa akan cewa
arya yake bani yake so ba zan dafa,don Allah Iyah kar ki yadda da zancensa, kuma ni bazan sake fita wajensa ba zuciyata zafi take yi,in dai ba so kike hawan jini ya kamani ba,don girman Allah ki daina cewa banda miji sai shi,ki je kawai ki gama da shi ni kuma idan ya tafi zan waraware miki komi."
Iyah da ta kafe TAIMIYYAH da ido sai ta kasa cewa komi,ta juya ta fice daga
akin ranta a
ace matu
a.Amma tana isa falo sai ta yi
arin saita kanta, ta fuskanci Emran tana bashi ha
ury akan karya da gaskiyar da ya kitsa mata na cewa TAIMIYYAH tai masa rashin kunya.
Babah Ladi ce ta fito ta aje tray me
auke da drinks da abinci a gabansa,suka gaisa sannan ta juyo ta koma zuwa kitchen don
arisa aikinta.
Sai around 1:05pm Emran yai sallama da Iyah akan cewa zai koma,yaso
warai Iyah tayi forcing TAIMIYYAH ta sake fitowa ya ganta, amma hakan bai samu ba.
Hakanan ya ajewa Iyah dubu goma saman kujera, yai mata sallama ya fice zuciyarsa cike da jin zafin, yadda TAIMIYYAH ta nuna da gaske
insa take yi har cikin zuciyarta.
Lokacin da Iyah ta samu TAIMIYYAH a cikin
aki bayan tafiyar Emran.A kwance ta ganta har lokacin sai faman sharan hawaye take yi,hakan ya sanyayar da jikin Iyah tasan cewa lallai akwai wani abu, ba banza TAIMIYYAH zata dinga kuka haka don kawai Emran ya zo ya fallasa cewa yana sonta ba.