← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 184

Sashe 83

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Iyah da Guggo Bilki suka duba tare da sanya albarka,Yasmeen ta bar kayan anan
akin Iyah,ta wuce zuwa kitchen don kawai su Maryam abinci da lemu,ha
e da snacks
in da akayi don rabawa mutane.

Misalin
arfe biyu kira ya shigo wayar TAIMIYYAH, ganin lambar Hajiya Aysha da tayi saving da suna Hajiyar GG (Hajiyar Gonar Ganye) yasa ta
aga wayar ta kai kunni.

Maganan seconds tayi ta sauke wayar daga kunni, ta dubi Yasmeen da suke ta hira dasu Zee tace, "Yasmeen wannan Hajiyar da nake baki labari wacce suka ka
eni kwanaki,itace suka
ariso bakin layin shigowa nan,don Allah tashi ki rakani mu taho dasu,Allah sa dai kan layin shigowa nan
in suka tsaya kamar yadda na basu address."
Yasmeen sai ta tashi tana zura Hijab akan kayan jikinta,ko wanka basu yi ba sai zuwa la'asar, sabida
arfe hu
u akace za a fara gabatar da walimar.

Cikin sa a suna isa bakin layin TAIMIYYAH ta hango
atuwar motar da ta faka daga gefen hanya.Ta nunawa Yasmeen motar tana cewa, "Yasmeen ga motarsu can mu
arisa."
Suka
arisa wajen motar lokacin da Shehu driver ya zuge glass
angarensa, yana wa TAIMIYYAH magana akan cewa su shiga cikin motar kawai su
arisa.

Suka bu
e back seat inda Hajiya Aysha ke kame a ciki,TAIMIYYAH fuskarta
auke da murmushi take gaida Hajiya Aysha.Yasmeen ma ta gaisheta ta amsa cike da fara'a idanunta akan TAIMIYYAH dake kusa da ita take fa
in, "Daughter kice gidan naku ma babu wuyar ganewa,sannu da
ari an taso ki ai da kin turo wani yazo ya taho damu kawai."
TAIMIYYAH ita dai sai faman blushing take yi har suka isa bakin gate
in gidan.

Yasmeen ce ta cewa Shehu ya tsaida motar sun
ariso.

Ya tsaida motar duk suka yo waje har Hajiya Ayshan,wacce tace wa Shehu ya wuce da motar zuwa
arfe biyar sai ya dawo ya
auke ta.

Suka rankaya zuwa cikin gidan nasu TAIMIYYAH, Hajiya Aysha nata faman bin ko'ina da kallo,tana yaba tsarin ginin da ganin kyawunsa.Sabida gini ne standard irin na da me inganci,wanda kuma yake samun kula da gyara akai-akai.

Ta cigaba da bin
aton compound
in da kallo, wanda ake ta faman arranging fararen kujerun da mutane za su zauna akai.

Tana biye da bayan su TAIMIYYAH har zuwa
angaren Iyah, Yasmeen ce ta amshi jakar hannun Hajiyar ta ri
e mata sabida nuna girmamawa.

Lokacin da suka dangana zuwa cikin falon Iyah,da tsananin murna ta
ariso ta tarbi Hajiyar suka
arisa cikin falon.

Iyah da farin cikinta ya kasa
oyuwa ta dinga jin
aunar Hajiyar da ganin
imarta, tare da yaba karamci da
aunar da take nunawa akan TAIMIYYAH.

Su TAIMIYYAH bayan sun sake gaida Hajiyar sai suka shige zuwa ciki,suka barta da Iyah da Guggo Bilki wacce itama ta fito tana wa Hajiyar barka da isowa.

Kanka ce kwabo an cika gaban Hajiya Aysha da kayan cima kala-kala, cikin abubuwan da aka shirya don ciyar da mutanen da za a tara.

Iyah ta zauna suka fara hira kai kace sun shekara da sanin juna ne,sabida daga ita har Hajiyar ma'abota son jama'a ne da faran-faran dasu.

Suna nan zaune suna hira ba
i suka fara zuwa
an Rimi da jama'an gari,tare da abokanan arzi
i da Iyah ta gayyata,ganin hakan yasa Iyah janye Hajiya Aysha zuwa
akin baccinta tace tayi zamanta anan.

"Bilkisu je ki Sasan Sani kice Zuwairah da yaranta su zo,idan kin fito daga nan kije itama Ummie kice ta zo duk su gaisa da Hajiya Aisha."
Iyah ce ke maganar tana tsaye daga cikin kitchen ita da Guggo Bilki.Guggo Bilki ta duba Iyah tana cewa, "To Iyah bari in je in kira su,na ga alama wannan Hajiya ta shiga ranki kamar yadda itama na ga alamun tana ji da ku daga ke har TAIMIYYAH, gaskiya na jima ban ga mace me mutunci irin ta ba, shiyasa ake cewa bawa ya dinga addu'a akan Allah ya ha
asa da masoyansa,sai ki ga sanadi ka
an ya ha
aka da mutanen arzi
i masu son ka da zuciya
aya."
Iyah ta jinjina kai tana cewa, "Bari kawai Bilki wallahi matar ta san darajar mutane akwai mutunci matu
Guggo Bilki ta je ta isar da sa
on Iyah wajen su Ummie da Umma.Ummie dama ta gama shiryawa cikin ba
ar Abaya da ya amshi jikinta yayi mata kyau matu
a,tana shirin fita zuwa sasan Iyah ne Guggo Bilkin ta shigo,sai kawai suka rankaya tare suka fito zuwa sasan Iyan bayan Ummie ta yafa mayafi a jikinta.

Gaggaisawa da mutanen dake zaune cikin falon Ummie tayi, wa
anda rabi duk
an Rimi ne can FAM house
in su Abie,sai ta wuce zuwa
akin Iyah don ta mi
a gaisuwa wajen ba
uwar Iyah, kamar yadda Guggo Bilki ta sanar mata.

Iyah na zaune daga bakin gado sai hira Hajiya Aysha ke mata, tana bata labarin mijinta da aka kashe a garin Lagos,shekaru goma sha shida baya.Ummie tayi sallama ta shigo,hakan ya katse hiran na su Iyah ta amsa sallamar Ummie
in tare da bata izinin shigowa,ta samu waje daga
asan carfet ta zauna tana gaida Iyah,kafin ta juya tana gaida Hajiya Aysha wacce idanunta ke kan Ummien.

Iyah ta dubi Hajiyar tana nuna Ummie da hannu take fa
in, "Wannan itace matar
an nawa daya rasu mahaifin TAIMIYYAH,yaransu biyu mata a tsakani,kuma duk ajalin ya sauka musu rana
aya watanni biyu kenan."
Hajiya Aysha ta jinjina kai cike da nuna jimami take cewa, "Allah sarki,Allah ya gafarta musu yasa suna kyakykyawar matsayi, tabbas an muku rashi me ciwo sannu kinji,Allah ya
ara miki dangana."
Ummie da kanta ke
asa ta amsa da cewa, "Ameen." Tana mi
ewa tace wa Iyah bari ta duba su TAIMIYYAH a
akinsu.

Iyah ta jinjina kai tana cewa, "To badamuwa."
Ummie ta tashi zata fita daga
akin sai Hajiya Aysha tayi saurin cewa, "Don Allah ki ce da Zainab
in idan sun gama shirin ta zo ina son ganinta."
Ummie ta amsa tana ficewa daga
akin Iyah,ta bar Iyah suna cigaba da magana da Hajiyan, Iyah na sake bata labarin rasuwan
an nata Sameer.

Lokacin da Ummie ta shiga cikin
akin su TAIMIYYAH ta samu Yasmeen da TAIMIYYAH na shiryawa.Duk suka gaida Ummie
in TAIMIYYAH na cewa, "Ummie yanzu nake cewa Yasmeen zan je in miki godia,mun ga abin arzi
i na gode Allah saka da alkhairy."
Ummie ta zubawa TAIMIYYAH idanu tana kallon tsantsar kyawun da tayi cikin rantsatstsiyar Abayar data sanya kalar Dark Coffee,wanda akaiwa ado a wuya da hannu zuwa
asar rigar da kalar zare golden.

Tayi matu
ar yin kyau cikin Abayar yadda baki bazai misalta ba.Yasmeen ce ta siya musu iri
aya sak don su yi anko da TAIMIYYAR,bambamcin kala ne kawai ya raba, amma komi iri
aya ne shiyasa TAIMIYYAH ta aje wanda ta siya ta saka wannan
in, don yama fi wanda ta siya tsada tunda Abban Yasmeen
in ne ya bata ku
i masu nauyi ta siya musu a Algazaru.

Ummie ta dafa kafa
un TAIMIYYAH tana cewa, "Daughter ki daina min godia ina jin wani iri a raina,sai in dinga ji tamkar baki
auke ni matsayin uwa ba,bayan yanzu duk duniya ke ka
ai nake ma kallon
a ina jin sanyi cikin zuciyata,kinyi kyau matu
a Zainab Allah ya kawo mijin aure na gari.Ba
uwar Iyah tace a sanar miki idan kin gama kintsawa ki sameta a
akin baccin Iyah,ni zan koma sai anfara walimar zan sake fitowa,Allah yayi miki albarka ya ji
an su Abie."
TAIMIYYAH da Yasmeen har ma dasu Maryama dake zaune cikin
akin suka amsa da cewa, "Ameen." TAIMIYYAH na jin wani irin kewan Abie
in na danne zuciyarta,Ummie ma cikin sauri ta bar
akin zuciyarta na motsawa da tarin kewa me tsanani na Sameer
in da yaranta su Raudha.

TAIMIYYAH ta
arisa shiryawa duk jikinta a sanyaye,su Maryama sai bin ta da kallo suke yi suna yaba kyawun da TAIMIYYAH tayi.Zee ta kasa daurewa sai da ta tanka tana cewa, "Kai Namcy wannan irin kyau haka,gaskiya ban ta
a ganin shigar da ke
aukar jikinki irin shigar Abaya ba,tana yi miki kyau matu
a da gaske,duk wanda zai aureki zan bashi shawara ya zubo mana su da yawa cikin lefe."
TAIMIYYAH ta saki murmushi me fa
i tana fa
in, "Zee baki da dama wallahi."
Daga haka ta gama sanya
ankunni tana fesa turarenta na GIORGIO PINK bayan body mist
in data sanya daga ciki.
akin ya bu
e da dadda
amshi me kwantar da zuciya.

Lokacin da ta isa zuwa
akin Iyah, Hajiya Aysha ta samu zaune ita ka
ai,don Iyah na can na fama da mutanen da suka fara taruwa.

TAIMIYYAH ta shiga cikin
akin tana tana takawa dafe da guiwar
afarta cikin nutsuwa.Idanun Hajiya Aysha fes akanta tunda ta shigo har ta
ariso bakin gadon Iyah ta zube daga
asa tana cewa, "Sannu Hajiya,Ummie tace kina nema na."
Hajiya Aysha ta mi
a mata hannunta tana cewa, "Taho ki zauna nan kusa dani
ata,tubarkallah Masha Allah!

Kin yi kyau sosai kamar na saceki na gudu da ke zuwa gidana Zainab."
Yadda Hajiya Aysha tayi maganar cike da nuna kulawa yasa TAIMIYYAH sakin murmushi,tana tashi ta zauna daga bakin gadon,hannunta cikin na Hajiya Aysha da ta ri
Hajiya Aysha ta saki hannun TAIMIYYAH tana janyo jakarta ta bu
e,ta ciro ku
i rafar
ari biyu sabbi kar ta aje ajikin TAIMIYYAH,tare da
aurawa da wani
aramin box a saman ku
in tana cewa, "
ata gashinan babu yawa,wannan box
ankunni ne a ciki ki cire wannan ki sanya in gani, ku
in kuma ki sayi wani abu tunda kin
i sanar dani abinda kike so"
TAIMIYYAH baki bu
e take kallon ku
in tama kasa magana,don bata san me xata cewa wannan mata da tun ha
uwansu take ta nuna mata
auna ta zihiri ba.Ta dubi Hajiyan karon farko cikin ido kafin ta
auke ganinta ta mayar kan box
in tana cewa, "Mama na gode Allah
ara girma da arzi
i,nama rasa wani irin godia zan yi Allah ya saka da alkhairy." Ta bu
e box
in tana ciro madaidaicin
ankunnin gwal dake faman she
i,ta ciro na kunninta ta sanya na gwal
in kamar yadda Hajiyar ta bu
ata.
Chapter 83 · 0% Book details