← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 184

Sashe 79

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

TAIMIYYAH ko dai idon ki ne ya gane miki me kama da Nass ,amma ba dai shi Nass
inki dana sani ba?"
TAIMIYYAH sai tayi murmushin ya
e cikin raunin murya take fa
in, "Wallahi Yasmeen shi na gani ganin idona ba labari aka bani ba,ni yanzu duk abinda aka ce min mutum zai yi ya daina bani mamaki,sabida na gama gane halayyar mutane yadda ta lalace kawunansu kawai suka sani,ba a maida cin amana abakin komi ba, kullum na tuna yadda dama ba sona suke ba sai inji mamakina ya ragu,amma abinda ke
aure min kai shine ta ina har suka ha
u da Basmah suka jone har soyayyah ya shiga tsakaninsu?

Koda dai ta gaya min dama tun randa ta fara ganinsa ta ji ta kamu da sonsa,sai na tuna irin kallon da take binsa da shi tun a wancan lokacin,amma maganar gaskiya Yasmeen abin na tsananin min ciwo a zuciyata."
Yasmeen da gaba
aya ranta ya gama
aci tana ji kamar tayi tsuntsu ta zo Zaria,ta saki wani ashar ta dannawa Basmah tana cigaba da fa
in, "Kar ki damu kiyi ha
ury Besty Allah zai miki kyakykyawan sakayya ne soon Insha Allah,ita kuma
ar banzar mara kunyan ki zuba musu ido kamar yadda Iyah ta fa
i ne,aure indai na cin amana ne wallahi babu inda yake zuwa,ko yayi
o to zaki ga ana fuskantar tarin matsaloli a cikinsa.Kuma tabbas ina ji ajikina ba haka kawai suka barsa ba, da asiri suka nemesa ko rantsuwa nayi bana ji zan yi kaffara akan hakan,haba abin da
aure kai amma koma miye zai fito fili komin daren da da
ewa,za mu zuba ido mu sha kallo don Allah ki cire damuwa ki barwa Allah komi, in sunyi ne don su ci amanarki su tazartaki to kansu zasu ci amana da yardar Ubangiji, ai Allah baya bacci ya kuma san manufan da ke zukatan dukkan bayinsa."
TAIMIYYAH ta sauke zazzafar numfashi tana kai hannu ta share hawayen da suka zubo mata tana me cewa, "Hakane Yasmeen wallahi ina iya bakin
arina wajen ganin na manta cewa mun ta
a soyayya da shi,amma na kasa daina jin ciwo a cikin zuciyata duk sanda na tuno wai Basmah ce xata min haka,amma bakomi koma miye ina musu fatan alkhairy, Allah yasa rakiya tayi nisa,ni kuma Allah ya bani
arfin zuciyar fuskantar kowace irin jarabawa,amma soyayya ya gama fita daga kaina Yasmeen bana sha'awar in sake
anarta."
Daga haka suka cigaba da tattaunawa akan irin yadda
an matan wannan zamanin suka kware wajen iya cin amana.

Lokacin da suka kammala yin vid call
in da Yasmeen,TAIMIYYAH sai ta aje wayarta tana sauke zazzafar numfashi,cikin zuciyarta take al'ajabin yadda rayuwa ke juya mata daki-daki,tare da fatan Allah ya bata ikon cin jarabawa,amma sam soyayya ya fita ranta baki
aya.

Tana cikin duba messages da ke shigowa ta online kiran Zee ya shigo wayarta.

Sai ta kashe data tana receiving call
in suka gaisa da Zee,TAIMIYYAH na sake tambayar Zee
in jikinta.

Zee ta sanar da ita cewa ta samu sau
i,ta
aura da yiwa TAIMIYYAH complain akan kashe wayarta da tayi,don ta kira ta bata sameta ba.

TAIMIYYAH ta sanar da Zee
in tsautsayin da ya sameta bayan barowanta gidansu,Zee ta saki salati tana godewa Allah da TAIMIYYAN bata ji rauni me girma ba.Su kai sallama da juna Zee na sanar da TAIMIYYAH cewa da zaran ta sake samun sau
i za ta zo ta duba ta.

TAIMIYYAH ta aje wayarta saman gado tana tashi ta
akko system
inta ta jona a wuta don yin chargy.Tunawa da tayi cewa Ummie ta shigo gaidata tana bacci yasa ta yanke shawaran zuwa Sasan Ummie
in,ta fito bayan ta zura hijab akan shigar jikinta, tama sanar da Iyah cewa za ta Sasan Ummie ta dawo.

Iyah tai mata a dawo lafiya ,TAIMIYYAH ta fito tana tafiya cikin takunta a hankali cike da tarin nutsuwa har ta isa sasan Ummien.

Bata baro sasan ba sai bayan ta idar da sallar la'asar,cikin tafiyar a hankali take takowa don komawa zuwa sasan Iyah.Kamar an ce ta
aga kai ta dubi sashin gate ,sai ta hango shigowar Nass cikin compound
in gidan daga wajen gate .

Yana sanye cikin
ananun kaya da sukai masa mugun kyau.TAIMIYYAH sai ta tsaya cak!

Kamar wacce aka saka remote control aka tsaida ta,kirjinta ya shiga bugawa da
arfin gaske lokacin da Nass
in ke cigaba da takowa zuwa cikin compound
Akan idanunta suka gaisa da Tukur mai gadi Nass
in na
aga waya ya kai kunni alamun kiran waya zai yi.

Sam hankalinsa bai kai kan inda TAIMIYYYAH ke tsaye dafe da
afarta ta zuba masa manyan idanunta tamkar wacce aka dasa a wajen,gaba
aya ta kasa koda
waran motsi sabida yadda take ganin komi tamkar a mafarki,so take yi ta sake tabbatarwa kanta wajen Basmah yazo a wannan karon ma ko kuwa?

Sai dai ko mintuna biyar ba a yi ba ta hango fitowar Basmah daga Sasan su, tana nufan wajen da Nass
in ke tsaye cikin taku na
aukar hankali.Nan da nan TAIMIYYAH ta ji kanta ya fara juya mata, ta shiga nanata kalmar Innalillahi wa'inna'ilaihirraju'un!

Ta dinga nanata kalmar, tana ji a hankali
afafunta na yin sanyi lokacin da Basmah da Nass ke neman
acewa ganinta,suna takawa jere da juna suka nufi cikin Sasan Baba Sani.

TAIMIYYAH sai tsinci kanta da silalewa daga tsaye zuwa tsugunne ,tana jin saukar wasu irin zafafan hawaye daga idanunta zuwa kuncinta.

Ta jima haka a tsugunne bata san ma wani irin tunani zata yi ba, zuciyarta na tsananin zafi da ciwon wannan lamari da take fata Ubangiji yasa mata
arfin zuciyar iya ha
iye abinda take ji a cikin zuciyarta.
yar ta iya tashi tsaye tana ji kanta na mata wani irin ciwo,ta kai hannu ta dafa guiwar
afarta ta fara takawa don isa sasan Iyah,bayan ta tabbatar babu
igon hawaye ko ka
an akan fuskarta.

Sabida bata so Iyah ta sake ganin raunin zuciyarta akan wannan issue
in na Nass da Basmah.

Har ta isa sasan Iyah bata daina jin nauyin da
irjinta yayi na damunta ba.Shiyasa tana shiga ciki bata tsaya a falo ba ta shige zuwa
akinta ta kwanta,tafi mintuna sha biyar tana jinyar zuciyarta kafin ta kai hannu ta janyo wayarta,ta shiga wajen da ta adana karatun Qur'ani ta kunna suratul Rahman,tana fata Ubanjigin rahama da tausayi ya sanyaya zuciyarta cikin gaggawa,idanunta a lumshe suke lokacin da dadda
an kira'ar Abdullahil Ma
rooth ke ratsa kunnuwanta.

Hawaye suka fara sauka a hankali daga idanunta suna ji
e pillow
in da kanta ke kai,a haka ta fara jin nauyin da zuciyarta yayi na raguwa a
irjinta ta fara taji tarin nutsuwa na shigarta, bakinta ya bu
e ta fara bin karatun a hankali cikin muryarta da yai
asa sosai sabida yadda zuciyarta babu da
i ko ka
an ........
_Allah sarki TAIMIYYAH Insha Allah alkhairy me girma na tafe cikin rayuwarki da gaggawa.....Irin wannan cin amanar bashi da da
i ko daga bare ne bare
an uwanka na jini.Allah ya baki juriya da ha
uri Zainab TAIMIYYAH inji
ansabo_
*Hello!

Readers what about dis chapter? kun ji tausayin TAIMIYYAH ko bayan Basmah ku ke bi?

Sai na ji tarin comments daga gareku son so domin Allah.*
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*51*
"Basmah yanzu duk wannan uban kayayyakin Nass
in ne ya kawo miki?"
Zuhurah ke wannan maganar tana faman zaro wasu ha
un riguna ready made daga cikin wani bag, me tambarin sunan wajen da aka sayi kayan.
Chapter 79 · 0% Book details