Sashe 34
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Please mu
arisa in raka ki kawai ki shiga ku wuce,kin ga mutane sai kallo mu mutane suke.Amma fa gaskiya kinyi Babban kamu Namcy." Zee tayi maganan cike da tsokana,a karon farko da TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta masu tsananin haske ta saukewa Zee wani hararan daya sa Zee
in kwashewa da dariya.Ta sake
asa da murya yadda Nass daya matsa gefe ya basu wuri ba zai ji ba,ta furta "Wayyo Qawata wannan harara ai sai ki sa in suma,afuwan please karki gwalesa mu je ku wuce please!"
"Amma Zee kin san ba mutunci bane aga mace a motar saurayi.Me zance idan wani a cikin
an gidan mu yaga na sauka a motar sa?Duka fa ban san ko shi waye ba,a jiya
aya da ha
uwan mu fa,kawai sai yau a ganni a motarsa gaskiya bazan iya ba.Ki je kawai ki san me zaki fa
i masa ya kama gabansa." TAIMIYYAH tai wa Zee maganan cikin
asa da murya itama,kuma sosai Zee
in ta fahimci me TAIMIYYAN ke nufi.Don ko ita bata
auki shiga motan saurayi a mutuncin
a mace ba,har gara gara ma idan ansan da shi a gida,an kuma yar je masa ixinin zuwa zance,Zee ta gya
a kai cike da gamsuwa tana fa
in "Na fahimce ki ina zuwa.Bari naje na san me zan sanar masa."
Daga haka Zee
in ta nufi wajen Nass dake faman danna waya,ya
ago yana duban Zee
in bayan ya amsa sallaman da tayi masa,ya furta "Mu je ne ta amince Friend
in mu?"
Zee ta murmusa ka
an tana fa
in "Ayyah!
Abokin mu kayi ha
uri a she ta riga tayi da me kawo ta cewa ya zo
aukanta.Kaga kuma babu da
i a ga kaine ka sauke ta hakan zai iya zama abin yi mata fa
a a gida.Kayi ha
ury next time insha Allah ba zamu gwale
arin ka ba."
"Alright!
Babu damuwa,amma fa ba haka naso ba gaskiya.Kuma ina ro
on alfarma don Allah ki rarrasar min ita kice ta kunna wayanta da zaran ta isa gida.Wallahi na azabtu haka nan a taimaka min a kunna wayan." Cewan Nass cike da magiya idanunsa na kan TAIMIYYAH da tayi tsaye a inda take ko da wasa bata waiwayo in da suke tsaye shi da Zee ba.Ya
auke idanunsa daga kanta lokacin da Zee
in ke bashi tabbacin zata sanya TAIMIYYAH ta kunna wayan.Su kai sallama da Zee
in ya juya zuwa wajen motar sa, ita kuma Zee ta nufi wajen TAIMIYYAH tana zayyane mata yadda tayi da Nass
in.Ta
are maganan da fa
in "Don Allah Namcy ki bashi dama ki sauraresa ki ji da wacce ya zo?
Ni dai a haka yayi min wallahi kaman zaiyi hankali.Ga shi kyakykyawa ga iya Dressing gaskiya gayen ya ha
u.Da alamu kuma masu gidan rana sun zauna masa.Ki dubi fa motar da yake hawa gaskiya kun dace da juna, ki bada kai kawai qawata mu sha biki nan bada jimawa ba."
TAIMIYYAH wannan karon ma harara ta aika wa Zee
in,tana fa
in "Wallahi baki da mutunci wato in bada kai,lallai ne ni kam tsoron ma bashi dama nake yi don da alamu zai yi ba
in naci,da takura ni kuma bani son hakan.Dadai ace ma yazo a me lalura irin tawa ne wata
il dana bashi space ka
an in ga ko zan iya gwada
ana ya soyayyan ta ke.Amma wannan sai ina ga kaman yafi
arfin me lalura iri na,gurguwa dani a ganni da wannan ke kinsan sai anyi da ni an kuma ga za
ewata da yawa."
TAIMIYYAN ta
are maganan cikin wani irin sanyin murya,me cike da rauni da ya motsa zuciyan Zee sosai.Taji
arin
aunan TAIMIYYAN da tausayinta na sake kama ruhinta.Ta dubi TAIMIYYAN da kulawa sosai take fa
in "Ayyah!
Qawata don Allah ki daina irin wannan maganan.Kada kiyi sa
o ko butulce ma ni'imomin da Allah yai miki,ke dai kawai ki bashi dama Allah ya fimu sanin yadda ki ke,shi kuma ya san me yasa ya jefo miki shi cikin rayuwanki a hakan.Kin ko ga yadda nake hango tsantsan
aunar ki cikin idanunsa kuwa?
Gaskiya bana ji wannan guy
in da wasa ya zo.Da alamu da gaske ya kamu da son ki Namcy.Ki cire duk wani tunani mara kyau ki bashi dama ki kuma cigaba da Addu'a shi Ubangiji ya fimu sanin hikimansa na barin ki a yadda kike,ki godewa Allah TAIMIYYAH naki laluran ma mai sau
i ne,wanda suka fiki nakasa ma Allah ya basu mijin aure bare ke da Ubangiji yai ma baiwan halitta me fisgan hankali."
Zee bata bar TAIMIYYAH cewa komi ba,ta cigaba da fa
i mata kalamai na
arfafawa,da kawo mata misalai na nakasassu kala kala.Wanda kuma sun yi aurensu a hakan ba kuma guragu suke aure ba da yawan su.Har Zee ta tarewa TAIMIYYAN abin hawa
arfafata take yi akan ta daure taba Naseer dama.TAIMIYYAH ta jinjina kai a lokacin da suka isa bakin Napep
in, ta shiga ta zauna tana yiwa Zee godia,me Napep
in ya tashe mashin
insa suka harba bisa titi.TAIMIYYAH ta da
e tana jin tasirin kalaman Zee na keta zuciyanta,har tana ji cewa za tai
arin ganin ta fara sauraran Nass ta ga da wacce ya zo?
Sun iso layin su TAIMIYYAH na jinta a gajiye sosai.Ga kanta dake
an mata ciwo sama sama,a haka ta fito tana zuge jaka ta baiwa Me Napep
in ku
insa,ta juya tana nufan gate
in shiga gidan,ta
aramin
ofa inda ake shiga ta nufa bayan ta tsaya ta gaida Me gadi sai ta nufi hanyan isa Sasan su.Sam bata kula da Motar Guggo Bilki da suka iso garin a yau ba,ta nufi cikin Sasan su bakinta
auke da sallama.Yasmeen budurwar
ar Guggo Bilki wacce za suyi sa'an juna da su TAIMIYYAN.Itace ta fito a guje tana wa TAIMIYYAH sannu da xuwa.Da wani irin murna TAIMIYYAH ta washe baki tana duban Yasmeen data
ariso ta rungumeta take furta "Wash!
Yasmeen sai ki yarda ni ai,kin ga yadda kika narka uban
iba kuwa, sannunku da xuwa." Yasmeen ta saki TAIMIYYAH tana fa
in "Sannu Sis TAIMY,kin ji yadda na
osa ki dawo kuwa,wayyo nayi missing zuwa Zaria irin sosai
innan.Duk na
agu mu iso in sanya ki cikin ido na."
"To ai gashi kin sanya ni a idanun naki,ni ma na yi kewanki My Headache.Yanzu shikenan bani da sauran hutu sabida sani magana da zaki dinga yi." TAIMIYYAH tayi magana tana sakin dariya ganin yadda Yasmeen ta cuskune fuska,su ka
arisa falon Iyah da sallama idanun TAIMIYYAH na sauka akan Guggo Bilki.Ta
arisa gareta tana fa
awa jikinta tana fa
in "Oyoyo Guggo na sannu da zuwa." Guggo Bilkisu ta rungume TAIMIYYAH tana fa
in "Oyoyo!
iyata sannunki da dawowa,kin ga yadda kika koma wata baturiya,me Iya wai take baki ne kullum kike sake zama wata kaman baturiya?" Iyah dake kallon su murmushi ya
i barin fuskarta sabida murnan zuwan tilon
arta mace sai cewa tayi "Babu abinda nake bata ni,tsabar dai kwanciyan hankali ne da hutu da take ciki yasa take
ara kyau da cika kullum.Amma ja'iran a hakan bata ko so ayi zancen kauda ita,ki duba min yadda kullum take
ara wani cika
irji kaman ya fashe,amma wai bata son zancen aure." Guggo da Yasmeen ne suka kwashe da dariyan zancen Iyah,hakan yasa TAIMIYYAH kwa
e fuska kaman zata saki kuka take fa
in "Kai Iya!
Kai Iya!
Ni wallahi kinsa min ido da yawa a gidannan,kawai ki fito fili kice kin fara gajiya dani ko kin daina sona." TAIMIYYAH ta
are maganan tana tashi daga jikin Guggo Bilki.Iyah ta aika mata harara tana fa
in "Kya dai ji da shi,ba
aya cikin duk abinda kika lissafa,zancen aure ne dai sai anyi miki har sai kinyi zuciya kin tsayar da mijin,ja'ira kawai shagwa
TAIMIYYAH ta mi
e fuu...! dafe da
afanta ta fara takawa ta nufi
aki.Tana jiyo su Yasmeen na mata dariya kafin Yasmeen
in ta biyo bayanta zuwa
akinta.Ta tadda TAIMIYYAH na cire kayan jikinta zata shiga toilet watsa ruwa,xama tayi daga bakin Bed tana fa
in "Haka kike kwasan Drama da tsohuwar can Sisi?" TAIMIYYAH ta sake kwa
e fuska tana fa
in "Rabu da Iyah kawai ke dai Yasmeen,wallahi ta saka min ido komi maganan aure,ita ko tsoran a wula
anta mata ni bata yi.Ni gurguwa ina naga ta wani xancen aure in ba irina zan aura ba." Yasmeen ta zabga ma TAIMIYYAH harara tana fa
in "Bismillah!
Zaki fara
onan rai ba,da anyi maganan aure ki fara kiran kanki gurguwa.Ke kaza da kaza,to wallahi wannan karon zamu hau sama in baki daina min banzan zance irin haka ba.Allah sa ke kika fi ko wace mace gurgunta sai mun aurar dake sai dai mijin bai zo ba."
Yasmeen ta
are maganan tana sake tsuke fuska.TAIMIYYAH sanin halin Yasmeen na
aukan zafi yasa ta sakin murmushi tana fa
awa toilet abin ta,tafi kowa sanin Yasmeen ta tsani tana kiran kanta gurguwa.Shiyasa basa shiri dasu Zuhurah sosai,sabida yadda suke kiran TAIMIYYAH gurguwa,hakan yasa in dai Yasmeen tazo hutu basa ma yin duk iskancin da suke wa TAIMIYYAN.Don sosai Yasmeen ke gwa
a musu ba da
i su ma,don haka nema basu damu Yasmeen
in ta zo garin ba.A cewan su bata
aunar su yadda take
aunar TAIMIYYAH,ita ka
ai take so.