← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 184

Sashe 27

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Anty sannu da zuwa,bari a kawo miki ruwa ko."
Cewan TAIMIYYAH tana yin
urin mi
ewa tsaye,Laurat tayi saurin dakatar da ita da fa
in "Wallahi zauna abinki bana jin
ishi,tun jiya fa na shigo garin nanne bansamu shigowa ba sai yanzu,ya karatu ana ta strike kuma Allah dai ya kawo
arshensa,ko da yike Zuhurah tace duk kun gama sai jiran a koma ku
aura daga inda kuka tsaya,tuh Allah ya taimaka in kuma Allah ya kawo miji sai mu sha biki kawai ba."
Yadda Laurat
in ta kai
arshen maganan yasa TAIMIYYAH sakin dariya kawai,ba tare da tace komi ba Laurat
in da yake gwanar iya hirace,ita ke ta janyo zance har TAIMIYYAH ta sake suna ta hira,sai kusan biyar ta bar Sasan Iyan tana cewa TAIMIYYAH zuwa anjima don Allah ta shiga can Sasan ayi hira,domin ita har ga Allah
aunar TAIMIYYAN take ji da zuciya
aya,dariya kawai TAIMIYYAH tayi don tasan Iya ma bazata bari ba,uwa uba ita kanta ma bazata shigan ba,don tasan
arshenta da
acin rai zata fito Sasan,ita ko a yanzu babu abinda take tattali irin farin cikinta,shiyasa gaba
aya ta
auki duk wata soyayya da takewa su Zuhuran da qawazucin su ta adana shi can
asan zuciyanta,babu abinda take so da
auna da bashi muhimmanci a yanzu irin karatu,ga kuma wayanta da ke
ebe mata kewa tana karance-karancenta masu muhimmanci da take
aruwa dasu,ga groups na karatuttukan manyan malamai da ake turowa suna sake wayar da kanta da samun tarin ilimi,shiyasa ko ka
an yanzu zaman ka
aici baya damunta,ko da Anty Laurat
in ta tafi ma
aki ta koma ta kunna karatun Qur'ani cikin suran da zata kai hadda sati me zuwa,tana saurara har akai kiran sallan magriba,sannan ta kashe karatun da yike tana period ba sallan zatai ba kawai sai ta fito zuwa Kitchen,tana jin sha'awan cin wainan fulawa ko Pancakes,don ita idan tana al'adah komawa take kaman wata me yaron ciki,bata iya cin abinci sosai sai kwa
ayi kala-kala, bu
e can rufe can tana tunanin me xata
ala tayi,har dai zuciyanta ya tsayu akan yin wainan fulawan,hakan yasa ta
ebo fulawan ta tanka
e ta jajjaga tarugu da albasa ka
an,ha
i da yanka albasa me dama ta zuba a kwa
in,ta fasa egg guda biyu ta zuba spices da maggi ta motsa sosai,sannan ta
aura nonstick pan
inta a wuta,manja ta zuba me bala'in kyau irin wanda ake kawowa Iya daga Lagos,nan da nan qamshi ya fara tashi na suyan wainan fulawan,already tana da dakakken yajin da take dakawa da kanta tana ajewa,don ita Iya bata cin yaji sam TAIMIYYAN ma da take so kullum cikin yi mata fa
a Iya take,qamshi ne ya ishi Iya da ke zaune a falo ta
aga murya tana fa
in "Wai ni kam me kike soyawa ne haka TAIMIYYAH?"
TAIMIYYAH da ta gama arranging wainan fulawan cikin plate ta wani zubo yaji daga gefe,sai qamshi ke tashi ta fito hannunta ri
e da plate
aya hannun na dafe da
afatan tana takowa har zuwa cikin falon,sai lokacin ta saki murmushi tana duban Iya take fa
in "Iya wainar fulawa ce fa kawai na
an soya,in matso mu ci ne tare na ga cewa kike ke bata dame ki."
TAIMIYYAH tayi maganan tana sakin dariya,ganin irin hararan da Iya ke aiko mata,kafin Iyan ta furta "To sai dai naci wannan irin qamshi haka,wallahi raina ya biya maza matso da shi ince ko
aya ne,ai da ne dai nake cewa bata dameni ba,amma banda yanzu da kika
ana min irin wannan ha
in da
in da kike masa." TAIMIYYAH tana dariya ta
arisa gaban Iya suka fara ci tare,Iya me cewa zata ci
aya sai ga shi ta tada guda uku tana faman santi,me TAIMIYYAH xatayi inba dariya ba,Ladi aka rage ma guda biyu TAIMIYYAN ta fita kai mata
akin ta,ita kuma Iya ta shige
aki don gabatar da Sallan isha'i,TAIMIYYAH
aki itama ta shige bayan ta dawo kaima Ladi wainan fulawan,ta
auki wayanta tana turawa Abie sa
on Text Message akan tana son ya siya mata sabuwan Laptop,amma samfurin Apple take so,can zuwa anjima ka
an kawai taji alert ya shigo wayanta na ku
i masu kauri,sai kawai ta shiga kiran line
insa,buga biyu ya
aga da yake vedio call ta kira,yana
agawa idanunsa suka sauka akan
ar nasa da yake matu
ar jinta cikin zuciyansa,domin duk idan ya
aura idanunsa akanta Zaynab
insa yake gani,wata
wayan mace guda
aya da bazai ta
a iya ha
a soyayyanta dana kowace
iya mace ba "I miss u Abie ka rabu da shigowa Zaria." Muryan TAIMIYYAH ya shiga kunnuwansa,ya sauke numfashi me sanyi yana duban
aramin bakinta da ya iya shagwa
a,ya saki murmushi sosai yana fa
in "Miss u too Zayab,na ga sa
on ki ina fata kinji alert?"
Yayi maganan idanunsa akanta,ta sake narke masa da shagwa
a tana fa
in "Eh Abie naji nagode,Allah
ara bu
i yasa kafi haka, idan Yah Sadeeq ya dawo shi kawai zan baiwa ku
in ya siyo min."
"Hakan yayi Daughter ina Iyan taki take,hope duk kuna lafiya zan shigo garin zuwa next week insha Allah,har kin fara zuwa Cimputer skull
in kenan?"
TAIMIYYAH da ke sauraran Abie
in amma bata kalli face
insa ba ta furta "Lafiya lau Abie Iya tana sallah ne,skull kuma sai monday xa'a fara ina so ne kafin afara na mallaki Computern yadda duk abinda aka koya mana zan zo in sake gwadawa a nawa."
"Gud gal! to Allah ya taimaka ki gaida Iya ai munyi waya
azu bye zan amsa wani call."
Daga haka yai cuting call
in,TAIMIYYAH ta sauke ajiyan zuciya tana jin
aunar Abie
in me girma a cikin xuciyanta,duk da basu da sha
uwa me zurfi tsakaninta da shi,amma ita da kanta ta san yana son ta sosai domin idanunsa basa iya
oye hakan,wanda Iya tasha gaya mata cewa Soyayyar da yakewa Mamanta dole ya shafeta don yayi mata wani irin so me wuyan misaltawa,ashe rayuwansu bazai yi tsayi tare da juna ba,ta lumshe idanunta tana jin inama ta taso tare da wannan uwa nata,sai dai ko ka
an bata maraici don bata ma san da
inta ba tunda bata rayu da ita ba,Iya itace ta taso ta gani a matsayin uwarta,sai dai har kullum Iya ta kwaso pic
in Maman nata tana jimawa ri
e da shi,tana kallon tsantsan kaman da suke da juna,hatta a wayanta tayi snaping copys
in hotunan marigayiyan da yawa,ta adana lokaci zuwa lokaci takan shiga folder
in tai ta kallon kyakykyawan fuskan mahaifiyan nata,to a yanzu ma da son ganin pic
in ya motsa take ta shiga ta danno pics
in tana gani
aya bayan
aya.
_________
*9:40pm*
A.Maleek Ado ne zaune daga cikin falon da ke upstairs,yayi zaman dirshan don cin tuwan Semo da ya sanar da Suhailah yana so,daga gefensa Suhailan ce zaune sanye da wani pencil skat da Riga me siririn hannu,sosai kayan sukai mata kyau
irjinta ya fito sosai ta saman rigan,idanunta har lokacin basu gama wartsakewa daga uban kukan da ta sha a yau
in ba,loman farko da ya kai bakinsa ya tauna ya ha
iye,ya aje spoon
in manyan idanunsa ya sauke akan Suhailah,yana fa
in "
auke min wannan abincin daga gabana please!"
Yadda yai maganan muryansa na bayyana
acin ransa a fili,yasa Suhailah dubansa a razane,ya cigaba da furta "Mena fa
i Suhailah tun a gidan Hajjah game da yin wannan abincin?
Chapter 27 · 0% Book details