← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 184

Sashe 13

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

To Allah yayi albarka ya bada ilimi me anfani,zuwa dare zan tara ku akwai maganan da zanyi da ku don haka kar ki yadda ki bacci da wuri kinji Zainab." Baba Sani ya
are maganan da raha,hakan yasa TAIMIYYAH sakin murmushinta me fa
i tana bashi tabbacin zata jira,daga haka ta mi
e ta baro falon nasa ta bar Sadeeq
in aciki,saman kujera ta
osana mazaunanta tana kallon agogo,ganin lokacin na tafiya yasa ta saki
aramin tsaki,Yah Sadeeq da ya fito yana mi
a mata Qur'aninta,ganin har time
in su Zuhura basu fito ba yasa shi nufan
akinsu,ko mintu biyu baiyi da shiga ba sai gasu sun fito kowacce fuska a ha
e suna jefawa TAIMIYYAH mugun kallo,kaman yasan zasu iya mata wani iskancin a hanya,sai yace su jira shi ya
akko mukullin mota zai sauke su daga bakin hanya su
arisa cikin makarantan,tunda makarantan babu nisa yana da daga farkon shigowa layin su ne,aiko sam basu ji da
i ba so sukai ya barsu su taka da
afafunsu,don su samu daman cin zarafin TAIMIYYAN akan hanya,amma sai Yah Sadeeq
in ya toshe wannan kafan,a bakin gate
in shiga ma ya sauke su yai tafiyansa,suka shige ciki kowacce ta nufi ajinsu,don TAIMIYYAH ta riga tai musu nisa sosai duka saura Izu hu
u ya rafe su ha
a a yaye su..........
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 9*
Misalin
arfe tara da dare Baba Sani ya tara su TAIMIYYAH a babban falonsa,cikin wa
anda ke wajen akwai Umma da Iya,sai Zuhrah da TAIMIYYAH sai Babban Yaya Sadeeq,dukkanin su yaran na zaune daga
asan Carfet
akin ,sai Iyayen da ke saman Kujeru.Baba Sani shiya bu
e taron da addu'a kafin ya fara maida dubansa akan Sadeeq wanda yake zaune kusa da shi sosai,ya soma da fa
in "Kai Sadeeq kai ne babba da kai zan fara,da farko sai muce Alhamdulillahi tunda Allah yai maka duk wani bu
i dai-dai gwargwado a rayuwa,tunda ga ka da babban aiki hannu ga kuma gini da saura
iris ya rage ka kammala,don haka ina muka kwana akan maganan fito da matar aure?Nayi ta zuba ido inji ka kawo min zancen aure amma shiru,daga baya saina fara tunanin ko
ar gida za'ai tsakaninka da qanwan naka TAIMIYYAH ganin irin sha
uwan da ke tsakaninku,amma nan ma banji kace komi ba,har gashi suma sun kammala karatu,me kake shiryawa ne ko ince me kake jira da har yanzu baka shirya aje iyali ba bayan kullum shekaru turawa suke."
are maganan da tsaida idanunsa akan Sadeeq,wanda shi kuma idanunsa na kan TAIMIYYAH wacce ta sake
asa da kanta tunda taji Baba Sani ya shigo da sunanta taji
irjinta ya shiga bugawa,Sadeeq ya
auke kai daga dubanta yana mayarwa kan Mahaifiyansa Umma,wacce tafi kowa tsare sa da
ananun idanunta,tana kuma fatan kada ya bada ita wajen nunawa ubansa yana son TAIMIYYAN,ganin irin kallon da take masa yasa shi
auke idanunsa daga gareta ya mayar kan Baban nasa yana fa
in "Baba har yanzu ana kan neman matar ne,a kwanakin baya na so gabatar maka da wacce nake so,sai dai an samu sa
ani tsakanina da ita wanda har na ha
ura,yanzu ina kan nema ne da zaran mun dai-daita za'a ji na gabatar da ko wacece."
Yadda ya kai
arshen maganan cikin sanyin murya yasa TAIMIYYAH
aga manyan idanunta ta sauke akansa,tana me jin wani irin sanyi ya ratsa zuciyanta,don ba tayi zaton abinda zai fa
iwa Baban kenan ba,Umma wacce tafi kowa jin farin cikin amsan da Sadeeq
in ya baiwa Baba Sani itama sai da ta sauke numfashi,Baba Sani ya jinjina kai yana fa
in "To madallah,Allah yayi za
i mafi alkhairy ina nan ina sauraran ka,idan kuma ka tsaya ruwan ido ni da kaina zan maka za
Baba Sani yai maganan da salon barkwanci wanda ya sanya har Iya murmusawa,kafin ya maida hankalinsa kan su TAIMIYYAH yana komawa Serious sosai,ya sauke ganinsa akan Zuhurah yana farawa da fa
in "To Zuhurah na dawo gare ki,kun kammala karatu kuma akwai manema wanne kika tsayar a cikin tarin maneman da kike tara min a
ofar gida,kar ki
auka don ni ba mazauni bane bani da masu saka min ido akan duk wani motsinku,sanar dani wa kika tsayar kuma
an wani gida ne?

Aure zan muku tunda ke kin kammala Diploma,ga wannan yajin aikin da ba'asan ranan komawa ba sai a aje batun cigaba da karatu a fuskanci auren don shine cikan mutuncin ku na
iya mace,don haka sanar dani waye gwanin?"
Ya kai
arshen maganan yana tsare ta da manyan idanunsa,wanda duk kusan gado sukai wajen Iya shiyasa hatta jikoki su TAIMIYYAH suka samu nasu kason na gado manyan idanu farare tas,Zuhurah ta
ago ta dubi Baban nata cike da kame-kame ta fara fa
in "Umm!

Baba ai duk masu zuwan ba da maganan aure suke zuwa ba,har yanzu dai ban ga wanda xuciyata ta aminta dashi ba tukunna dai."
Yadda ta kai
arshen maganan ya fusata Baba Sani ya soma fa
a yana fa
in "Maganan banza kenan kice duk samarin da kike tarawa babu wanda zuciyanki ta aminta da shi,to kina sauraransu da sunan shashanci ne kome?

To ki sani ni bazaki maida ni mutumin banza ba,lallai ki tsaida mutum
aya ki turo min shi yazo ya sameni,idan kuma kin
i zaki ga matakin da zan
auka a gaba."
Zuhurah ta gya
a kai tana fa
in "Tuh Baba." Baba Sani ya maida dubansa kan TAIMIYYAH wacce zuwa lokacin
irjinta ke wani irin bugu,sam bata son duk wani abu da zai janyo ai mata maganan aure,amma ta gama sarewa yau
in ba ta da wani mafita tunda Baba Sanin
ar titsiye yake jin yi musu,tunaninta ya katsene a lokacin da muryansa ke shiga kunnuwanta yana fa
in "To Zainabu na dawo kanki,waye Surukin nawa?"
TAIMIYYAH ta sake
asa da kai sam ta kasa
agowa ta kalli kowa,cikin
an rawar murya take fa
in "Babu kowa Baba,ni bana kula kowa karatu nake so abar ni in cigaba,munyi magana da Abie zan cike form na wani Computer Training,kafin Asuu su janye Strike
in zan samu a
alla wata uku ina yi."
Daga haka tai shiru zuciyanta na cigaba da bugawa,tana me addu'an Allah ya
aurata akan Baba Sanin,Baba Sani da idon sa ke kan TAIMIYYAH ya gyara zama yana fa
in "Eh!

Tuh ba zan ce ba za ki shiga ba tunda kina so kuma abu ne me kyau,sai dai ki sani fito da mijin aure shima abu me muhimmanci,me yasa bazaki baiwa manema daman da zasu zo gareki ba Zainab?
Chapter 13 · 0% Book details