← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 184

Sashe 113

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Za dai mu yi kallo idan an
aura, kafin zuwa nan da wata tara mu dawo
aukar
an Alarammiya TAIMIYYAH da Sheikh Maleek Ado ko?"
Yasmeen ta jefawa TAIMIYYAH tambayar cike da tsokana,hakan yasa TAIMIYYAH yin dariyar da bata shirya ba ta ce, "Kin fi
arfina Yasmeen,sai dai in miki fatan shiriya wallahi."
Suka saki dariya a tare daidai kuma lokacin Iyah ta shigo
akin, tana sauke manyan idanunta akan TAIMIYYAH ta ce, "Zainabu idon ki kenan?

Ba cewa na yi yana tafiya idan kin shigo ki sameni a
aki ba,shine ki ka zo nan kuna ta dararraku da wannan lukutar Yarinyar ko?"
TAIMIYYAH ta dubi Iyah tana shagwa
e fuska ta ce, "Iyah yanzu fa na shigo ban wani jima ba."
Iyah ta ta
e baki ta ce, "To na ji maza mu je ki shanye ki bani kofi na.

Yarinya ana miki gata kina botsara ki shiga hankalinki da ni wallahi kin ji na gaya miki,kuma Hajjah ta bugo waya ta ce me gyaran da za ta turo,za ta fara zuwa ne ana saura kwana bakwai biki,so na ke yi kafin ta zo kin gama shanye magungunan sanyin nan dana ha
a miki,da kuma tsumin da Hajiya Rabi ta aiko,mu je ki sha yanzu a kan idona."
Iyah ta
are maganar tana yin gaba TAIMIYYAH na biye da bayanta,Yasmeen ta raka su da ido tana dariyar yadda TAIMIYYAH ke ta faman zun
ure baki.
____________
Ana saura kwana bakwai biki aka tafi Bauchi yin jeren Zuhurah.

A kuma ranar ne me gyaran jikin da Hajjah ta
akko takanas daga Maidugury ta iso don cigaba da gyare Amarya TAIMIYYAH,wacce ta sake wani irin fresh da kyau na ban mamaki,sabida gyaran da ta amsa daga wajen Iyah da aminiyarta Hajiya Rabi.
angaren Ummie aka sauke Yakurah mai gyaran jikin, mace me fara'a da sanin darajar mutane.

Sosai ta fara aikinta na gyare TAIMIYYAH ciki da wajenta,kamar yadda Hajjah ta bu
ata,ta kuma biya uban ku
i domin kwalliya ta biya ku
in sabulu.

Babu irin gulma da surutun da su Umma ba su yi ba,lokacin da suka ji cewa wai uwar Angon ce da kanta ta turo mai gyaran.

Yasmeen da Anty Laurat tare da su Maryam Sunusi, sune kan gaba akan komi na shirye-shiryen yadda yini da Bridal shower
in da suka shirya zai kasance.

Ba
aramin ku
i suke fatali da shi wajen gudanar da shirye-shiryensu ba, wanda zuwa lokacin da ya rage one week sun kammala komi tsaf!

Ranar Wednesday ne Anty Mardiyyah da wasu daga cikin dangin Mamar TAIMIYYAH suka iso Zaria.

Sun samu kyakykyawar tarba daga Iyah,aka sauke su a sasan Ummie wacce ta kammala duk wani shirinta na ganin ta tarbi ba
i yadda ya kamata.

A kuma ranar ne aka gudanar da Bridal shower
in TAIMIYYAH, wanda aka gudanar bayan isha'i .

Sun cakare sun cake Amarya kuma ta sha kyau na ban mamaki,sabida duk yadda ta zamewa abin ta kuma nuna bata so ko kwalliya ai mata hakan bai samu ba,don
wararriyar me kwalliyace tayi mata make-up
in.

TAIMIYYAH ta yi kyau fiye da yadda al
alamina zai misaltawa me karatu,duk in da ta gitta sai an kashe mata ruwan flash,su Yasmeen
irazan biki su ma sun sha kyau har sun gaji.

Sun yi bidirin su iya son ransu ita dai Amarya na daga gefe a kame a zaune waje
aya inda aka
awata da decoration.

Su Zuhurah su Kamu suka yi a can wajen Event Centre da suka kama,wanda rabin
an rimi da dangin Umma ne suka halarta,sai dangin Nass da yake shi
an Zaria ne duk yayyinsa mata da qawayen Hajiya Hajara duk sun halarci wajen.
arfe goma na dare su Yasmeen suka watse daga shagalin Bridal shower
Hotuna ne suka fara bazuwa a kafofin sadarwa na su Instagram da su Twitter zuwa manhajar Whatsapp,duk su Yasmeen su kai ta
aura hotunansu da na Amarya TAIMIYYAH.

Ranar Thursday aka tafi yin jeran
akin TAIMIYYAH dana Basmah,in da mutane suka rabu biyu wasu suka tafi na TAIMIYYAH a can GRA ,wasu kuma suka tafi Gonar Ganye na Basmah tunda anan Nass ya tamfatsa gininsa daidai
arfin arzi
insa.

Lokacin da aka dawo daga yin jeran ne surutai suka fara tashi , aka dinga ko
a ha
uwar gidan TAIMIYYAH ana jinjina irin daular da za a kai ta ciki ranan Asabar.

Nan fa hankalinsu Umma ya sake tashi da jin irin dukiyar da aka narka a gidan TAIMIYYAH,don an tabbatar musu da cewa babu abinda ba a zuba a gidan ba.
akuna biyu kacal aka bari wanda aka jera kayan da Baba Sani ya yi musu ita da su Basmah, duk wanda ya kalli Umma da su Zuhurah sai ya gane halin da xukatansu ke ciki, na tsananin damuwa da hassada da ke cin zukatansu.

Ita TAIMIYYAH da mutanen arzi
inta ba su san ma ana yi ba,don harkokin gabansu kawai suke yi na arzi
i.

Iyah duk wanda ya kalleta a
an kwanakin nan ya san tana cikin wani irin farin ciki da ba zai misaltu ba.

Kamar yadda shi ma Ya sadeeq da ya iso tun Wednesday ke cikin farin cikin taya TAIMIYYAH murnar aurenta da za a
aura ranar Asabar
in,duk da cewa yana jin kishi me tsanani a
asan ransa,amma hakan bai hana shi jin farin ciki da irin mijin da TAIMIYYAH ta samu ba.

Daga can
angaren Hajjah ma gidanta ya fara sauke baki,
an uwanta na kusa ne suka iso daga Katsina, don taya ta murnan
arin auren da tilon
an ta Maleek Ado zai yi.

Daga
angaren can babban gidansu Maleek Ado kuwa komawa gefe suka yi suna gulma da tsegumin cewa Amaryar ma ashe gurguwace.

Ita dai Hajjah ko a jikinta daga ita har uban gayyar murna kawai suke yi da
okin jiran ranar da za a shafa Fatiha,TAIMIYYAH ta zama mallakin Maleek
in halak malak.

Daga
angaren uwargida Suhailah kuwa tana cikin wani matsanancin hali na kishi,da zallar ba
in ciki da taraddadin ranan da ke sake kusantowa, wanda za a sake mallakawa mijinta wata mace a matsayin mata bayan ita.

Maganganun Jawahir da irin hu
ubobin da ta yi mata kafin isowansu Zaria kawai take bita a cikin ranta.

Gefe guda kuma jakarta na
auke da wani sirri da Jawahir
in ta dam
a mata,wanda za ta aiwatar da
udirinsu da zaran an
aura auren Maleek
in da TAIMIYYAH.

Hakan yasa tunda ta iso ta ke kaf-kaf da babbar jakar hannunta,ko ka
an bata son yin nesa da shi a kusa da ita.

Kullum zuciyarta sake shiga tashin hankali da ru
u ta ke yi, musamman da kwanaki suka rage saura 3 days Maleek
inta ya zama mallakin wata macen.

Macen ma gurguwa wacce ta ke ganin
arshen
anci ne a wajenta, a ce Maleek
inta ya auro mata kishiya musaka,gurguwa alhali ya aje mace lafiyayya kamarta,wacce bata rasa komi ba sai haihuwa ka
ai da ta rasa.

Wanda a yanzu ta ke jin zafin rashinsa tamkar ta ari hauka,don ta gama sallamawa cewa rashin haihuwar shi ne silar
arin auren Maleek
in.

Ba wai
addaransa bace kamar yadda su Hajjah ke mata da
in baki,shiyasa ta fita a sabgar kowa tare da
aukar fishi me tsanani da Hajjah, da ma duk wani me goyan bayan auren Maleek
inta da gurguwar matarsa.

Jira kawai ta ke yi ranar Asabar ta yi a
aura auren,ita kuma ta aiwatar da aikin da Jawahir ta bata,wanda ta salwantar da ku
i masu nauyi kafin sa
on ya iso gare ta. (To ko wani irin sa
o ne wannan Suhailah ta taho da shi?

Sai mu zuba ido don ganin me zai faru a ranar).
____________
Ranar Asabar sha shida ga watan Satumban dubu biyu da ashirin da biyu, (16th September 2022),da misalin
arfe sha
aya da rabi na safe (11:30am).

Aka shaida
aurin auren
an matan guda uku,
Zainab TAIMIYYAH da Angonta Maleek Ibrahim Ado,sai Basmah da Angonta Naseer Aliyu
warbai, sai Amarya Zuhurah da Angonta Ameeru Muhammad Bauchi.

An
aura Aurarrakin ne a can Family House
in su TAIMIYYAH da ke Rimi.

A kan sadaki mabambamta in da dubban nin mutane ne suka halarci
aurin auren.

Kama daga kan
an siyasa zuwa mayan gwamnati da masu fa
a ajin Nigeria,duk sun halarci
aurin auren.

Rabin manya da attajiran sun halarci wajen ne sabida Maleek Ado,wanda kallo
aya za ka masa kasan cewa yana cikin farin ciki mara misaltuwa.

Wannan miskilalliyar fuskar tasa na haskawa da wani annuri da fara'ar da mutane kan jima ba su ga irin ta akan fuskarsa ba........

YADDA AKE BU
E ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka
akko ya sauka a kan wayarka.

Za'a cike Form
in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email
inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a ta
a *Sign Up* shikenan an bu
e account a ArewaBooks
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a ta
a zata bu
e maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin bu
e account a ArewaBooks.

Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com.
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*66*
*Gyallesu.*
Daga can uwar
akin na ummie ne aka saki gu
ar 'Ayyiriyirii...!!!' sai na cigaba da ratsa tsirarun mutanen da suke cikin falon, na isa zuwa cikin
akin baccin Ummien in da
an matan hu
u ke zaune daga bakin gado.
Chapter 113 · 0% Book details