← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 184

Sashe 96

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba a ja lokaci ba manya suka shigo cikin maganar,mahaifin Suhailah ya fi kowa murna da wannan ha
in,yayin da su ku ma dangin Maleek suka sake
aukar zafi damu.Sabida sun so su yi masa tallan yaransu
an mata ya aura ,sabida kwa
ayin dukiya sai dai basu ga fuska a wajen Maleek
in ba, bare kuma ni da sam na daina shiga sabgar su sai abinda ba a rasa ba.

Haka akai bikin Maleek da Suhailah suka tare a dan
areran gidan da Maleek
in ya gina a GRA.

Duk wanda ya je ya ga irin daular da ke cikin gidan Suhailah sai yayi mata murna,dangin ubanta su kai ta santin gida da murnan cewa
ar su ta samu gidan daula,masu hassada kuma su kai tayi mu dai bamu san ma suna yi ba.

Suhailah ta cigaba da karatunta a
akin mijinta,amma ma fi zamanta yafi ga gida na,sabida Maleek baya zuwa sai duk bayan sati uku.

Ita kuma Suhailah bata son zaman ka
aici, hakan yasa yana tafiya za ta tattaro ta dawo min gidana,sai da nayi da gaske na samar mata
an aiki, da kuma ma'aikatan da Maleek ya zuba maza a gidan,da mai gadi,sannan ne Suhailah ta ha
ura ta fara zama ita da
an aiki a gidanta.

Anyi auren da shekara
aya mahaifin Suhailah ya rasu shi ma,ta zama cikakkiyar marainiyar da babu uwa ba uba.

Shekararsu biyar kenan zasu shiga da aure,amma Allah bai bada haihuwa ba,wannan shine ta
aitaccen tarihina dana iyali na Hajiya Fatima."
Hajjah ta kai
arshen labarinta tana duban TAIMIYYAH da Iyah da ke saurararta,Iyah ta numfasa ta ce, "Allah sarki,Allah Ubangiji ya yi musu rahama tare da na mu iyayen da
an uwa musulmi baki
aya."
Hajjah ta amsa da cewa, "Ameen." Kafin ta sake amsa gaisuwar da TAIMIYYAH tayi mata, na rashin mijinta da
ar uwarta,ta dubi TAIMIYYAH cikin ido wacce ta fara gano in da Hajiya Aysha ta dosa,don sunan Maleek da ya shigo cikin labarinta ya bata tabbacin cewa ba kowa bane ya zo wajenta sai
an Hajiya Ayshan.

Hajjah ta cigaba da duban TAIMIYYAH tana zayyane musu, yadda suka yi da Maleek akanta,tun daga maganar da tayi masa akan cewa ya zo ya ga TAIMIYYAR,har kawo yadda suka yi da shi a jiya kafin ya bar gari,ta
are maganar da cewa, "Zainab Maleek
a na ne, wanda shi ka
ai na mallaka a duniya, na so ace ina da wani
an wanda bai ta
a aure ba, sabida in saka shi ya zo ya nemi aurenki,amma ba ni da kowa sai Maleek.

Shiyasa shi
in dai na ke da burin ya sake samun nagartac
ciyar mace me tarbiya a karo na biyu,ina fata za ki amshe sa a matsayin miji,ba tare da kin yi la'akari da aurensa ko dangantakar da ke tsakaninsa da matarsa ba,Maleek ya kamu da
aunarki ne tun lokacin da yake mafarki da me irin siffar idanunki,bai gane hakan bane sai a shekaranjiya da ku kai ido hu
u da shi,daga yana yin da ya dawo min a gigice, da irin kamalaman da yake yi akanki,na gano tarin
aunarki da ya taso daga can
asar zuciyarsa ya bayyana kansa.

Zaynab ina fata za ki amince mu ha
a jini da ke,domin
orewar zumunci da samun iri me kyau daga gare ki.Ina miki albishir da cewa Maleek zai ri
e ki da amana,zai kuma zame miki mijin marainiya kamar yadda ya ke shi ma maraya.Sai dai banzo nan don na tirsasa zuciyarki ta amince da abinda baki da ra'ayi akai ba,idan har kin ji baki son Maleek, ba za a yi miki dole ba,Hajiya ina fata ke ma za ki amince
an ki ya zama surukinki idan Allah ya yi nufin kasancewar hakan?"
Hajjah ta
are maganar tana duban Iyah,wacce tayi sakato tana duban Hajjahn,ta rasa ma me zata ce sai da
yar tayi
arfin halin fa
in, "Hajiya na rasa da wani baki zan bayyana irin
auna da alkhairin da kike nufin wannan yarinya da shi,tabbas idan har Zainab ta amince da
an mu zan yi farin ciki mara misaltuwa,babu abinda zan ce dangane da wannan lamari, duba da irin mafarkin da yaron ya fara yi tun farko,don Allah ka
ai ya san me ya ke nufi da hakan,sannan ha
uwar mu da ke da bayyanar TAIMIYYAH, a matsayin wacce yaron ki ke mafarki da wani
angare na siffarta, shima babban lamari ne da sai dai mu bi da addu'a,kar ki damu Hajiya idan har yaran suka fahimci juna, ina baki tabbacin zan shige gaba wajen ganin an
ulla alkhairy ,in dai har zai ri
e min jika da amana ya kare mata martabarta,su kuma zauna lafiya da matarsa,to ni bani da haufi domin me sonka da gaskiya ne zai so
ansa ya ha
a zuriya da naka,babu abinda zance miki sai godia akan
auna da tausayin da kike nunawa Zaynab."
Iyah tayi maganar har muryarta na
an rawa,TAIMIYYAH kuwa
asa ta yi da kanta,
irjinta na wani dokawa da yanayin da ba za ta iya fassarawa ba.Hajjah ta dubi TAIMIYYAH cike da
auna ta ke cewa, "
a ta tashi ki je daga ciki na ga alamun kin shiga ru
ani,za mu gama magana da Iyah amma ina ro
arwa Maleek alfarma, a ri
aga wayarsa idan ya kira,sabida shi mutum ne da bai iya saka abu ransa da sau
i ba,ina fata tsoro ya kau tunda kinji waye shi, daga ina kuma ya ke,so please ki
auki wayarsa ki sauraresa, ta hakane za ki gane idan za ki iya amincewa da shi,Allah ya yi miki albarka ya kuma ha
a zuciyoyinku ke da shi Zainab."
Hajjah ta
are maganar tana bin bayan TAIMIYYAH da kallo,wacce ta ke takawa a hankali tamkar wacce
wai ya fashemawa a ciki,sabida yadda zuciyarta ke cikin wani irin ru
ani da kullewar kai..........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*60*
TAIMIYYAH na isa
aki ta nemi bakin gado ta zauna,tana me dafe kanta da hannu bibbiyu,tunani da tarin ru
ani ya yi wa zuciyarta
awanya, don bata san ta yadda za a yi ta iya son wannan miskilin mutumin ba.Wanda bashi da fara'a sai tarin kwarjini da yake mata a ido, ko a cikin waya ta kalli fuskarsa sai ta ji kwarjininsa ya cika zuciyarta.

Ta zame ta kwanta tana me jingina jikinta da makarin gadon,dai-dai kuma lokacin da kira ya shigo wayarta,sai ta mi
a hannu ta
auki wayar,wanda ta barshi a
akin tun
azu.

Ganin numbar Yasmeen ce yasa TAIMIYYAH saurin
aga wayar, ta kai kunni tana fa
"Hello!

Yasmeeni how far?"
Yasmeen daga
angarenta ta furta, "TAIMIYYAH ina ki ka bar waya ina ta kira tun
azu bakya picking?"
TAIMIYYAH ta gyara kwanciya tana cewa, "Sorry Sis,a
aki na bar wayar muna tare da Iyah ne, da Hajiyar nan a can falon Iyah."
Yasmeen ta furta, "Okey dama zan ce ne ki hau online, ki ga ashobi
in da Zuhurah suka fitar,don na san da wuya sun nuna miki."
TAIMIYYAH ta ta
e baki kamar tana gaban Yasmeen
in, sannan ta furta, "Okey zan duba zuwa anjima Yasmeen,ke ma kin san ba za su nuna min ba ai,amma sun fitar da wuri ba saura 2 month bane bikin?"
Yasmeen ma ana ta
angaren bakin ta ta
e, tana baiwa TAIMIYYAH amsa da fa
in, "Eh saura 2 month mana, kawai gan
oki ne irin na su,idan kin duba ki min magana don sun ce ne idan bai yi ba za a sake, ni kuma kin san ba wani iya za
e nayi ba."
Daga haka Yasmeen su kai sallama da TAIMIYYAH,ta aje wayar tana sauke a jiyar zuciya,tana shirin tashi ta nufi toilet kira ya sake shigowa wayarta,sai ta maida idanunta kan wayar tana kallon numbar A.Maleek,wanda bata yi saving ba na yawo akan screen
in.

Ta tsurawa wayar ido zuciyarta na doka mata da wani yanayi, sai daf da kiran zai tsinke ta iya
arfin halin
aga wayar ta kai kunni.

"Hello!

Zaynabb."
Kalaman A.Maleek kenan da suka shiga kunnuwar TAIMIYYAH, wacce ta sake gyara zamanta da kyau akan gadon,ta bu
e baki murya can
asa ta ce,
"Na'am ina yini ya aiki?"
Memakon Maleek ya amsa gaisuwarta sai ya jefa mata tambayar da ke addabar zuciyarsa, "Zaynabb Hajjah ta zo gidanku ko?"
Take TAIMIYYAH ta gane wacce yake nufi
in, sai ta gya
a kai kamar yana ganinta ta furta, "Eh ga ta can ma tare da Iyah a falo."
"Ke kuma kina ina kenan?" A.Maleek ya sake jefa mata tambayar,zuciyarsa na wani irin dokawa da jin sassanyar muryarta.

TAIMIYYAH ta
an lumshe ido,muryar Maleek Ado me cike da
asaita da da
in amo na ratsa zuciyarta,cikin
an shagwa
e murya ta bashi amsa da fa
"Ni ina
akina ne."
Maleek bai sake magana ba,illah cuting call
in da yayi ya kira ta vid call.

TAIMIYYAH ta ware idanunta lokacin da ta fahimci vid call ya kira,sai ta yi saurin mi
a hannu ta janyo hijab
inta ta sanya,sannan ta yi receiving vid call
in, tana me cuskule fuska tare da zun
ure baki ka
A.Maleek kuwa lokacin da kyakykyawar fuskar TAIMIYYAH, ya bayyana masa cikin allon screen
in wayarsa,har wani a jiyar zuciya ya sauke yana me sake
uwarawa idanunta da ke da wani irin tasiri akansa ido,yadda ta zum
uro baki ya sanya shi gane Yarinyar
ar shagwa
ace ta gaske.
Chapter 96 · 0% Book details