Sashe 123
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan Hajjah ta ga cewa ta cinye naman ne ta fiddo wani
aramin gora me
auke da wani irin tsumi da aka kawo mata shi daga Sokoto, ta mi
awa TAIMIYYAH tana cewa, "Ungo shanye wannan ki bani gorar Zaynab,ni wannan kunyar duk ki aje ta gefe ni uwa ce a gareki ba suruka ba,yadda ki ka
auki Iyah haka na ke so ki
auke ni kin ji?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai a hankali tana sake yin
asa da kanta,don ba ta ji wannan kunyar da take ji na Hajjah a yanzu zai bar ta nan kusa.
Ta mi
a hannu ta amsa gorar ta kai baki kamar yadda Hajjah ta bu
ata, ta fara shan tsumin da ke da wani irin da
i akan harshe,hakan yasa ta shanye tas tana jinjina da
insa, rasa ha
anin ko tsumi ne ko kuma wani abu ne me kama dashi
in?
Ta dai ji ya yi mata kama da irin tsumin da Iyah ta dinga
ura mata,amma sai dai wannnan da ta sha a yanzu ya fi na Iyah da da
i da qamshi.
Lokacin da ta aje gorar sai Hajjah ta saki murmushi ci ke da tsokana ta ce, "Ashe dai
iyar tawa me son shan za
i ce,kar ki da mu zan san ya a yo miki shi da yawa a kawo, wannan da aka kawo ba yi da yawa ne don na raba muku biyu ne ke da abokiyar zamanki Suhailah.
Zaynab ina me farin ciki da shigowarki cikin zuriyata, ina kuma fata da addu'ar Allah ya baku zaman lafiya.
Sannan ina ro
on arzi
i da ki ri
e Maleek da Amana,ki zauna da kishiyarki da zuciya
aya, kada ki yarda da duk wani zuga na mutane wanda ba mai kyau ba.
Ba gari
aya za ku zauna ba don haka babu ruwanki da
aukar duk wani ziga da maganganu irin na mutane, ki toshe kunnuwanki a duk lokacin da magauta za su nufo ki da wani zance, wanda ba mai da
i ba akan mijinki ko abokiyar zamarki.
Allah ya ha
a kanku ya baku zama lafiya tare da rabo me anfani, In Sha Allah ba za ki yi danasanin shigowa cikin zuriyata ba.
Na gode Zaynab,na gode da yadda ki ka amince da auren Maleek Allah ya dauwamar da
auna ta har abada a tsakaninku, ina so ki saki jiki da ni sosai ta yadda duk wani damuwarki za ki iya sanar da ni kafin ki sanar da Iyah, duk abinda ya yi miki wanda ba ki ji da
insa ba ki sanar dani kai tsaye kin ji ko?"
Hajjah ta kai
arshen maganar idanunta akan TAIMIYYAH wacce ta sake yin
asa da kanta, kalaman Hajjah na ratsa zuciyarta da haifar mata da nutsuwa sosai a cikin ruhinta.
Ta gya
a kai a hankali cikin sanyin muryarta da ya yi can
asa sosai ta ce "In Sha Allah, na gode Allah ya
ara girma."
Hajjah ta amsa da cewa, "Ameen Zaynab, Allah ya yi miki albarka." TAIMIYYAH ta amsa da cewa "Ameen." A cikin zuciyarta ba tare da ta furta a fili ba , daga haka Hajjah ta yi kiran Anty Safiya don ta raka TAIMIYYAH zuwa cikin
an uwanta da
awayenta don ta sake,sabida yadda ta ga tana cikin tsananin jin kunyar ta.
Lokacin da Anty Safiya suka fito daga
akin Hajjah daidai lokacin ne Suhailah ta shigo cikin corridor
in, ita kuma za ta
akin Hajjah don kai wa Hajjah wayarta da ake kira,wanda ta bar shi a hannun Anty Rady kiran da ake yi mata yasa Anty Radyn baiwa Suhailah ta ce ta kawo wa Hajjar.
Ta sauke idanunta akan yanayin tafiyar TAIMIYYAH tana jin wani abu na motsa zuciyarta, lokacin da fitinannan
amshin da TAIMIYYAH ke yi ya shiga hancinta.
Ta ha
iye wani abu me
aci tana sake kafe su da ido lokacin da suke wuce ta suka nufi
akin da aka sauke Amaren.
Duk yadda ta so ganin fuskar TAIMIYYAR ba ta samu gani ba sabida sun riga sun bata baya,sai ta juya ta nufi
akin Hajjah zuciyarta na cigaba da matsewa da matsanancin kishi.
*09:35pm*
Maleek Ado ne zaune a cikin
akin Hajjah idanunsa akan Inna Dije da ke faman masa tsiyan cewa ya biyo Amarya ne babu ko kunya?
Ya saki murmushi yana me gyara zamansa bisa Sofa
akin ya ce, "Kai Inna Dije ni ba Amarya na biyo ba,zuwa na yi in ga
ar daru na ko ta kwantar da hankalinta.
Sai gashi na sameta ma da su Safiya suna ta hiran su,da alamu kun danne
irjin ya dannu da kyau ke da Hajjah."
Maleek ya kai
arshen maganar yana duban side
in da Hajjah ke zaune tana murmushi, Inna Dije ta zabga masa harara ta ce, "Bawani nan ni ban yarda da kai ba, ba Uwargida ka biyo ba Amarya ka biyo sahu babu ko kunya."
Maleek ya sake sakin murmushi zuciyarsa na sake motsawa da kwa
ayin son sake sanya TAIMIYYAH a cikin idanunsa, ya dubi Hajjah ya ce, "Hajjah don Allah zan samu abu mara nauyi ha
e da fura,yinwa na ke ji ban ci abinci ba tun wanda na ci wajen Reception, ni kuma bana son cin abu me nauyi, idan akwai nama da fura a bani please!"
Hajjah ta dubesa cike da zallar
auna ta ce, "Za ka samu nama kam sai kalan wanda kake so, akwai gasasshe akwai soyayye akwai kuma ragowar farfesun kan rago da Babah Rabi ta gama yi
azunnan.
Bari in saka Safiya ta kawo maka nan ko tafiya za ka yi da shi can gida?"
Maleek ya gya
a kai yana duban Hajjah ya ce, "Tafiya da shi zan yi Hajjah, ki ce mata ta yi min take away
in gasasshen naman ragon,sai a
an soya chips a zuba min akai ka
an.
Furan dai idan akwai abani da
an yawa please!"
Hajjah ta jinjina kai tana mi
a hannu ta janyo wayarta ta kira Safiya, lokacin da ta iso cikin
akin ne ta sanar da ita abinda za ta yi.
Ta amsawa Hajjah tana juyawa kan Maleek ta fara masa tsiyan cewa ita fa bata gane bane, Amarya ya zo gani ba zai iya ha
uryn gobe akai masa ita
akinsa ba,sai ya yo tattaki ya biyo sahu.
Shi dai Maleek blushing kawai ya ke yi ba tare da ya ce da Safiya komi ba, bayan fitarta ne ya dubi Inna Dije ya ce, "Wallahi Safiyya ta gama raina ni da yawa, ita ko kwarjinin nawa ba ta gani kullum cikin min sha
iyancin da ta ga dama take yi,don ta ga cewa girman watanni na yi mata ba na shekaru ba."
Inna Dije ta sanya dariya ganin yadda Maleek
in ke wani kwa
e fuska,ta tsaida dariyar nata tana cewa, "Kun dai fi kusa ni bazan ce komi ba,don ba a shiga tsakaninku yanzu sai a ganku kuna
us za ku
ulla wata tsiyar."
Maleek ya saki murmushi me fa
i don ya san gaskiya Inna Dije ta fa
i,sabida Anty Safiya mutuniyarsa ce sosai,suna mugun shiri da ita duk cikin cousines
insa ta
angaren Hajjah jininsu ya fi jituwa da ita.
Anty Safiya ta dawo
auke da
aramin kwandon
aukar abinci,wanda ta shiryawa Maleek coolers biyu da ta zuba gasasshen nama a
aya,
ayan kuma ta zuba masa farfesun kan ragon da ya ji kayan
amshi,daga gefe guda kuma jug ne da ta zuba masa damammiyar Fura da ta sha kwakwa da madara wajen damun.
Sa cup
in jug
in guda
aya da ta aje daga gefe, ta aje kwandon daga gefensa tana cewa, "Oya gashinan an zubo komi da komi,sai a tashi a tafi gida idan kuma za ka wuce tare da gimbiyar taka Uwargida ran gida ne,sai na turo maka ita yanzu don na ga wani basar da kai take yi."
Anty Safiya ta yi maganar cike da tsokana idanunta akan fuskar Maleek Ado da ke faman ta
e baki.
Ya yi magana a
asaice ya ce, "No na bar miki ita ki sake danne min
irjinta da kyau sosai."
Su Hajjah suka sanya dariya baki
aya har Inna Dije, Anty Safiya ta tsaida dariyar tana cewa, "Ok haka ma za ka ce?
Shiyasa na ce Amarya ka biyo wallahi in ba haka ba meyasa ba za ka tasa kan Uwargida ku wuce tare ba,ka je can kai ka danni
irjin nata da kyau."
"No ki rabani da darun Suhailah gara zamanta anan
in, ko ta bini ciwan kai kawai za ta bani, yanzu dai taya ni da
aukar kwandonnan mu je ki
an ji wata magana daga waje."
Inna Dije ta dubi Hajjah suka saki murmushi a tare,ta maida dubanta kan su maleek ta ce, "Ai dama na fa
i, ke Safiya ki kiyayemu wallahi Allah idan Amarya ya ke son gani kar ki biye masa, ya jira har akai masa ita gidan sa."
Anty Safiyyah ta saki dariya lokacin da ta ke
aukar kwandon abincin, ta bi bayan Maleek da har ya fice daga
akin, tana me
aga murya ta ce, "To Mamah ba zan biyesa ba, amma idan za a cika min jaka da bugun Abuja gaskiya zan
an ci amana."
Daga Hajjah har Inna Dije suka saki dariya,Hajjah na fa
in, "Allah ya shiryaki Safiyyah."
A.Maleek Ado ya ratso cikin falon Hajjah yana sake gaisawa da wasu
an Fam House
insu, wa
anda za su kwana har zuwa gobe taro ya watse, wanda duk rabin su
an gulma da
aukar rahoto ne kawai.
Ya cigaba da takawa har ya fito daga cikin falon Hajjah, ya yi tsaye daga bakin barandar waje yana jiran fitowar Anty Safiya.
Wayarsa ya ke latsawa yana sake gwada kiran layin TAIMIYYAH, wanda tun
azu ya ke kira amma bata
agawa, yanzu ma
in har kiran ya tsinke ba a
aga
in ba.
Sai ya maida wayar cikin aljihu daidai lokacin da Anty Safiya ta fito,hannunta ri
e da kwandon abincin da ta ri
o masa.