← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 184

Sashe 124

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta dube sa tana yin
asa da murya ta ce, "Bro ya aka yi ne, me kake so?"
Maleek ya
an yatsine fuska cike da zallar
asaitarsa da ta sani ya ce, "Sisi so nake ki taimaka ki je
akin Amaren can ki taho min da Zaynabb, tun
azu na ke son jin muryarta amma Yarinyar nan ta
aga wayata,na san kuma don tana cikin mutane ne take jin kunyar mu yi doguwar magana da ita.

Ni kuma wallahi ba zan iya kaiwa gobe ban sanya ta a idanuna ba, please ki je ki taho min da ita amma kar ki bari Hajjah ko Suhailah su ga fitowarku, ki fa
i ko nawa ki ke so zan miki alert yanzu ba sai anjima ba."
are maganar idanunsa akan Anty Safiya da ta saki murmushin farin ciki,kafin ta bu
e baki ta ce, "An gama Angon Zaynabu,yanzu ko za ka ga cika aiki ni dai inji alert kawai ko na nawa ne ina so,me nema ai bashi da za
i sai abinda aka bashi."
Maleek ya jinjina kai yana
an yin blushing ya ce, "Alright!

Karanto min details
in tuh."
Anty Safiya ta karanto masa account details
inta ya shigar cikin wayarsa, ta juya zuwa ciki bayan ta mi
a masa kwandon abincinsa da ke ri
e a hannunta.

Maleek ya amsa yana fara takawa don isa wajen parking space inda motarsa ke jirge a wajen.

Ko'ina a harabar wajen compound
in haske ne kau!

Ya dallare ko'ina ta yadda ko allura ne ya fa
i sai ka gani.

Ya bu
e mauzanin driver ya shiga yana me mi
a kwandon abincin ya aje daga back seat, ya koma ya jingina da jikin seat
in yana mi
a hannu ya saita mirrow
in motar, ta yadda zai iya hango tahowar su TAIMIYYAH idan sun fito daga cikin gidan.

Daga ciki kuwa direct Anty Safiya
akin da aka sauke Amaren ta nufa,ta tura
ofar bakinta
auke da sallama ta shiga ciki.

Amarya TAIMIYYAH na daga can
arshen gadon sanye da dogon Hijab,wanda ta
i cire sa tunda ta idar da sallar Isha'i su Zee ke mata mitan ta cire amma ta
i.

Da suka matsa mata da mita ne ta sanar da su cewa, ita ba za ta iya zama da kayan bacci babu lullu
i ba a gidan surukai, hakan yasa suka share ta babu wanda ya sake mata maganar cire Hijab
Yasmeen da su Zee ne suka gaida Anty Safiya cike da fara'a, ta
arisa zuwa cikin
akin tana sake gaisawa da Guggo Lami, wacce ke kan
aya
aramin gadon da ke
akin ta yi lamo tana kallon
an matan na ta sha'aninsu.

"Guggo za ku
an bani aron Amarya ne zan dawo muku da ita nan bada jimawa ba."
Anty Safiya ta yi maganar idanunta akan Guggo Lami, Guggo Lami ta amsa da cewa, "Tuh ai babu damuwa ga ta can har ta yi shirin kwanciya ai."
Ta yi maganar tana nunawa Anty Safiya can
arshen gadon da TAIMIYYAH ke kwance, ta juyawa su Zee baya tana faman danna wayarta, akan idanunta Maleek ke ta kiran wayarta amma ta kasa
agawa sabida vid call ya ke kira,ita kuma ba za ta iya amsa wayarsa vid call a cikin mutane ba.

Anty Safiya ta matsa daga can direction
in da TAIMIYYAH ke kwance tana cewa, "Allah sarki Amarya har an yi shirin kwanciya haka da wuri, don Allah ki yi ha
ury yanzu bada jimawaba za mu dawo,ta so mu je tunda ma ga Hijab nan a jikinki."
TAIMIYYAH ta tashi a kunyace sai fatam sunkuyar da kanta take yi
asa, kunyarta na sake birge Anty Safiyyah.

Ta zura takalminta tana gyara Hijab
in jikinta suka fito tare da Anty Safiya.

Suna isowa cikin falon Hajjah duk su Hajiya Laure suka biyo su da ido.

Anty Safiya ta yi kamar ba ta gansu ba suka cigaba da ratsawa ta cikin falon suka fice waje, su Hajiya Laure suka bi su da ido suna cigaba da gulma akan cewa TAIMIYYAH a she dai gurguwarce da gaske tunda sai da taimakon dafa guiwa ta ke iya tafiya.

"Amarya wajen Angonki fa zan miki rakiya, ya ce yana ta kiranki ba ki
aga ba meyasa?

In banda abinki sai ki shiga ko toilet ne ai ku sha wayarku idan ma kunya ki ke ji na amsa wayarsa cikin
awayenki Zaynab.

Gaskiya kunyarki har ta yi yawa dole sai kin rage ta don Maleek shi
an life ne na gaske.

Bai san wani abu wai shi kunya ba in dai akan abinda ya ke so ne,dole sai kin rage wannan kunyar idan kina so ki mallaki zuciyarsa yadda ya dace."
Ita dai TAIMIYYAH jin Anty Safiya kawai ta ke yi, amma zuciyarta sai faman bugu ta ke tunda Anty Safiya ta ambaci cewa wajen Maleek za ta kai ta.

Kwakwalwarta ta shiga haska mata karon su da shi a
azu da rana, zuciyarta ta sake doka mata da wani irin tsoro da firgicin sake ka
aicewarta da shi.

Sai dai bata da yadda za ta yi don ba za ta iya cewa Anty Safiya ba zata ba,suka cigaba da takawa TAIMIYYAH na dafe da guiwar
afarta,gaba
aya ji ta ke yi da zata iya juyawa cikin gidan da ta juya,don ita yanzu tsoran ha
uwarta da Maleek
in ta ke ji, tun abubuwan da ya yi mata a
azu da nauyinsu da kunyarsu ba su bar zuciyarta sukuni ba har kawo yanzu.

Maleek Ado wanda ke zaune cikin motarsa idanunsa akan mirrow, yana hango tahowar su TAIMIYYAH xuwa wajen motarsa.

Ya lumshe idanunsa ya sake bu
e su akan su lokacin da suka
ariso bakin motar, sai ya yi saurin bu
e side
in da ya ke zaune yana cewa, "Hey!

Sis zo ta nan."
Anty Safiya sai ta nufi
angaren da Maleek ke zaune ta ce, "To gata nan dai na kawo maka ita,amma fa na sanar da Guggonta ba za ta da
e ba zan maida ta,so ka yi sauri ka ganta mu wuce kada Hajjah ma ta zagaya yin patrol ta ga an
auke musu Amarya."
Anty Safiya ta
arisa maganar tana dariya cike da sha
iyanci,Maleek ya
an ta
e baki ya ce, "Ni dai yanzu tunda kin cika aikin ki,komawa za ki yi ciki nan da minti talatin zan kiraki ki maida ta inda kika
akko ta,za ki ga alert kina bu
e wayarki, so za ki iya tafiya sai na kira ki."
Maleek ya yi maganar yana maida dubansa wajen da TAIMIYYAH ta yi tsaye,
irjinta na faman bugawa da tarin fargaba,ta dubi Anty Safiya lokacin da ta ce, "Amarya bari in shiga daga ciki idan kun gama zan fito mu koma ciki."
Daga haka Anty Safiyyah ta yi gaba tana sakin murmushi, gaba
aya TAIMIYYAH ta bata dariya yadda ta ke faman zare idanu kamar wacce ta yi
arya.

Maleek Ado ya zuro
afarsa ya fito daga waje, yana isa wajen da TAIMIYYAH ta yi tsaye ginjine da jikin motar,ya dubi fuskarta da ta sunkuyar
asa ya saki murmushi.

Bai yi magana ba illah kamo hannunta da ya yi,yana zagayawa da ita
angaren me zaman banza, ya mi
a hannu ya bu
e mata
ofar motar ya ce, "Wife shiga daga ciki."
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta da suka haska da tarin tsoran da ke kan fuskarta ta ce, "Don Allah Yah Maleek ba sai na shiga ba,bacci na ke ji wallahi ina son in je in kwanta please!"
Maleek bai bi takan maganar da TAIMIYYAH ta yi ba, sai kawai ya
auke ta cak!

Ya sanya ta cikin motar, ya maida murfin ya rufe yana saurin zagayawa
angarensa ya shiga ya dannawa motar lock.

TAIMIYYAH sai ta ha
e kanta da guiwa tana sakin masa kuka me sauti,dukkanin jikinta na
aukar rawa don har ga Allah ita lamuran Maleek yanzu tsoro suke bata.

Maleek Ado kuwa gaba
aya
amshin TAIMIYYAH da ya fara cika motar ke motsa zuciyarsa, ya
aga manyan idanunsa ya sauke akanta yana sauraren yadda sautin kukanta ke fita a hankali.

Ya bu
e baki cike da
asaita ya ce, "Zainab kina so in wuce da ke gidana ki kwana a can kenan ko?"
Ai bai ma kai ga rufe baki ba TAIMIYYAH ta yi saurin
ago fuskarta tana sake sakin kuka ta ce , "No Please!

Yah Maleek don Allah ka yi ha
ury."
"To ki tsaida wannan kukan bana son jin sa okey."
Maleek ya yi maganar fuskarsa a miskile yana sake tsare ta da idanunsa da ke cike da zallar rigima, ganin yadda ya yi maganar babu alamun rahama akan fuskarsa,yasa TAIMIYYAH saurin tsaida kukan hawaye na cigaba da zirarowa daga idanunta.

Ya mi
a hannu ya zari tissue ya mi
a mata yana cewa, "Ungo ki share hawayen nan bana son kina min a sararsu,don lokacin zubansu bai yi ba ya dai kusa soon Baby."
Yana maganar ne idanunsa a kanta babu ko kiftawa,hakan yasa TAIMIYYAH mi
a hannu ta amshi tissue
in, ta fara share hawayen da ke sake sakkowa daga cikin idanunta.

Da
yar ta yi nasaran tsaida hawayen tana faman zumbure baki da sauke ajiyar zuciya, wanda ya sanya Maleek sakin smile ka
an yana cigaba da bin ta da wani mayen kallo.

Ya bu
e baki cike da zallar
asaita ya ce.........
_Hmmm!

Maleek Ado ba dama ne,da alamu so ya ke ya gama gigitama Iyah jika da salon luv
insa,shi baisan cewa Shaikha Alarammiyah TAIMIYYAH ya aure ba ne?

Wacce ba ta saba da fitsaran kalar luv
insa ba lol._
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Chapter 124 · 0% Book details