Sashe 120
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke kuwa kina cikin daula da gatar uwar mijin da ta raineki da hannunta,ta baki dukkan gata da kulawar da ko iyayenki na raye ba lallai ki samu hakan daga gare su ba.
Sannan bata barki a haka ba sai da ta
auki tilon
anta
waya
aya da ta mallaka,ta baki shi a matsayin miji ya kuma amshe ki da hannun bibiyu,tare da baki soyayyarsa da dukkan gata da kulawa.
Ya mallaka miki zuciyarsa da yardansa tare da mayar da ke tauraruwa a idon mata
an uwanki,domin Maleek bai rage ki ta ko'ina ba har kawo yau da aka
aura masa aure, bai nuna gazawa akanki wajen rarrashi da son ganin kin kwantar da hankalinki ba.
A she wannan ka
ai bai isa yasa ki danne duk wani zafin kishi ki rungumi
addara ba Suhailah?
Kina tunanin Hajjah za ta iya cutar da ke ko cutar da gudan jininta ne?
Ki ji tsoron Allah wallahi Suhailah.
In kuwa ba haka ba za ki zo kina nadamar da ba za ta anfana miki komi ba sai danasani,domin kishi idan ya yi wa mace yawa babu inda ya ke kaita sai ga halaka,daga
arshe idan ta cika matsawa ma da nuna haukar kishin sai dai mijin ya sake ta.
Don haka ya rage naki ki shiga hankalinki ki watsar da
awanyen banza ki kama mijinki,ko kuma ki cigaba da biyewa
awar bariki ta kai ki ta baro.kin yi ilimin addini kin san hukuncin wanda ya mutu yana ha
a Allah da waninsa,don haka ba sai an sake miki dogon wa'azi ba,idan za ki dawo cikin hankalinki ki dawo kawai,kishiya ba kanki farau ba kuma ba za a rufe
ofa daga kanki ba.
Don haka ki rungumi
addaranku ke da shi domin ku zauna lafiya,daga
arshe ina miki fatan Ubangiji ya rage miki wannan zafin kishi da wautar da ke damun kwanyarki."
Anty Rady ta kai
arshen maganar idanunta a kan Suhailah, wacce ke ta faman kuka maganganun Anty Rady na shiga jikinta, tare da motsa zuciyarta matu
a,dukkanin jikinta ya yi wani irin sanyi nadama na lullu
e zuciyarta.
"Yanzu sai ki tashi mu
unguma baki
aya zuwa gidan Hajjah,don a nuna musu wannan layun kafin a
ona su tunda Ubangiji da bai kasance me zalintar bayinsa ba, bai baki ikon aiwatar da mummunar
udirinku ba, ya jefo mu gidan muka ga abinda ki ke shirin birnewa.
Don haka maza ki tashi ki
akko mayafi mu wuce,dama ni na tu
o mu a motar Hajjah don haka sai mu
unguma mu koma can,ki zauna a can gidan ma kawai har a
are hidimar komi Amarya ta tare a
akinta,kafin ki tattara ki bar mata garin baki
aya.
Saura idan kin koma cam ki cigaba da baiwa ita
awar taki fuskar da har za ta sake nufo ki da zancen zuwa wajen Boka.
Don Allah ki biye mata kar ki fasa Suhailah,ina me tabbatar miki da cewa sai kin yi biyu babu in dai kin ce ke hu
ubar
awaye za ki ri
auka."
Suhailah dai ba baka sai kunni kuka kawai ta ke ta rafsawa,a haka ta tashi ta
akko mayafinta suka fito tare da su Anty Rady.
Bayan sun
aukar mata kaya kala biyu da duk abinda za ta bu
ata,sun sanya shi cikin
aramar Luggage.
A hankali Suhailah ke biye da bayansu suna tako stairs
in benan don sauka zuwa
asa,hannunta ri
e da wayarta da ke faman vibrate alamun shigowar kira amma ta kasa koda kallon wayar bare ta ga me kiran.
Zuciyarta dai na raya mata cewa Jawahir ce ke kira ta ji ko ta birne layun kamar yadda suka rabu za ta birne
in,shiyasa ta kasa duban wayar ma bare har ta
aga kiran.
Sun sakko downstairs
in kenan shi kuma Maleek Ado yana shigowa cikin falon,hannunsa ri
e da babbar rigarsa da ya cire don ba ma'abocin sanya babbar riga bane shi tun fil-azal
insa.
Ya kalli su Anty Safiya lokacin da ya
ariso cikin falon ya ce, "Sis ki ce ku Hajjah ta turo dannar
irjin?"
Ya yi maganar cike da barkwanci idanunsa na kan Suhailah,wacce ta samu gefen hannun kujera ta zauna,sabida ciwan da kanta ke yi me tsanani.
Anty Safiya sai ta saki murmushi tana cewa, "Ango ka sha
amshi,sai yanzu ku ke dawowa daga wajen Reception
in?
Ai mu Hajjah ta turo mu danne
irjin wannan sakaryar uwargidan taka mai ban haushi, gashi kuma
irjin ba zai dannu a nan ba sai mun dangana da gidan Hajjah ba."
Maleek ya saki murmushin da ba kasafai ake gani akan fuskar ba,har lokacin idanunsa na kan Suhailah wacce ta kasa dubansa, ya
an ta
e baki ka
an kafin ya ce, "To fah!
Ki ce har yanzu dai babyn tawa ta
i ta ji rarrashi, sai ku je can
in ai watakila Hajjar tata ta iya mata tunda ni ma dai an
i aji nawa rarrashin."
Maleek ya kai
arshen maganar yana takawa don isa wajen Suhailah,suna kuma gaisawa da Anty Radiya da ke faman jifan Suhailah da harara.
Sai kawai su kai gaba abinsu zuwa waje Anty Safiya na sanarwa Suhailah cewa, ta same su a mota idan sun gama da Maleek
in,daga haka suka fice daga cikin falon baki
aya zuwa waje.......
ansabo ce#
[12/14, 3:44 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*69*
Maleek ya
arisa wajen da Suhailah ke zaune yana me zama cikin seater
in,ya mi
a hannu ya janyota zuwa jikinsa baki
aya ya rungumeta.
Take wani irin dadda
amshi ya bugi hancin Suhailah,wani irin
amshi wanda daga ji kasan daga jikin mace aka same shi,hakan yasa zuciyarta bugawa da
arfin gaske.
Wani irin kibiyar kishi ya soke ta a
ahon zuci, sai ta fara kici-kicin raba jikinta dana Maleek
in amma ta kasa,sabida wani irin ri
o ya yi mata da ba za ta iya
watar kanta ba.
Ganin hakan sai ta sanya masa kuka tana jin wani irin haushinsa na lullu
e zuciyarta, shi ko Maleek sai ya
aura kansa bisa kafa
unta tare da kai bakinsa saitin kunnin Suhailah na dama ya ce, "Please!
Wife calm down mana, ki taimakeni ki kwantar min da hankalinki Suhailah.
Har cikin zuciyata bana jin da
in ganinki kina wannan kukan,duk kin bi kin tsangwami kanki kin
aga hankalinki,duk sabida na yi aure Suhailah?
Wa ya gaya miki don na yi aure wani abu ya ragu a zuciyata game da yadda na ke
aunarki?
Ban
ara aure don in sanya ki a damuwa ba Suhailah,kuma ba don na daina son ki da
aunarki bane sai don haka
addara ta zana min,dukkaninku ina son ku kuma zan rayu da ku har
arshen numfashi,don haka ki kwantar da hankali ki bani goyan baya ne wajen ganin na tabbatar da adalci a tsakaninku kin ji wife?"
Maleek ya yi maganar cikin murya me cike da rarrashi da nuna tsananin kulawa,amma hakan bai sanyaya zuciyar Suhailah ba,sai ma sa
e zafafa zuciyar kalaman Maleek
in suka yi.
Sabida ya tabbatar mata da cewa tare da watan ta za su rayu,har yana fa
in har
arshen numfashi.
Ta saki hawaye masu zafi daga idanunta,suna sauka a jikin Maleek yana jin
uminsu na keto rigarsa zuwa fatar jikinsa.
Ya kai hannu ya
ago fuskar Suhailah daga jikinsa yana me tsura mata manyan idanunsa,ta
auke nata idanun da sauri daga dubansa domin bata so wannan kallon ya yi tasiri a kanta.
Maleek sai ya rabu da ita bai matsa akan cewa sai sun ha
a idanunba,ya mi
a hannun ya fara wiffing tears
in da ke zirarowa daga idanunta,ganin hakan yasa Suhailah rintse idanun baki
aya tana me sake shigewa cikin jikinsa.
umin da jikinta ya yi sosai yasa Maleek sake matseta a jikinsa ya ce, "Please Suhailah ki taimakeni ki kuma taimaki kanki ki daina wannan kukan haka nan,kin ji jikinki na son kamuwa da zazza
i kuma na san duk yawan koke-koken da kike yi ne."
Nan ma Suhailah shiru ta yi bata tanka shi ba,ya cigaba da rarrashinta da duk salon da ya san zai yi tasiri akanta,amma sam Suhailah bata nuna masa cewa salonsa ya shige ta ba.
Hakan ya sa Maleek zareta daga jikinsa yana bata umurnin tashi ta bi su Anty Safiya da ke jiranta a waje cikin mota.
Suhailah ta mi
e daga kan jikinsa tana balla masa harara lokacin da ya yi kissing hannunta da ke ri
e nasa, wajen taimaka mata tashi tsaye,ta zare hannun tana fara takawa don ficewa daga falon baki
aya.
Maleek ya bi bayanta da kallo zuciyarsa na motsawa da tausayinta me tsanani,don ya fi kowa sanin yadda Suhailah ke
aunarsa da kishinsa,ya san dama sai an sha fama kafin zuciyarta ta risina har ta rungumi
addaran
arin auren da ya yi.
Ya zame jikinsa ya kwantar a cikin seater
in yana me lumshe idanunsa,moment
insu da TAIMIYYAH na
azu na dawo masa daki-daki.
Wani irin fitinan
aunarta da shau
in son kasancewa da ita na sake azalzalar zuciyarsa.
Ya zaro wayarsa daga aljihu domin danna mata kira,amma sai kira ya shigo daga cikin
aya wayarsa,hakan yasa shi fasa kiranta ya yi receiving call
in da ya shigo masa.
Suhailah kuwa tana isa bakin motar Hajjah da Anty Safiya ta zo da ita,sai ta bu
e back seat ta shige zuciyarta na cigaba da shiga ru
u da nadama me tarin yawa.
Gaba
aya fargaba da kunyar yadda za ta iya duban idanun Hajjah ke sake dagula lissafinta da jefa zuciyarta cikin tsaka me wuya.