← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 166 OF 184

Sashe 166

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kanta ta saita camera ta kashe musu hotuna masu kyau a wajen, shi da kansa A.Maleek ya ji da
in fitar tare da yaba soyayyar da TAIMIYYAH ta ke gwada masa.

Sai to 11 suka koma gida shiyasa suka fa
a bathroom a tare suka watso ruwa tare da sanya kayan bacci suka nufi bed, bayan TAIMIYYAH ta tabbatar da cewa komi na su ya kammala tsaf wanda za su wuce da shi.
*Washegary*
Flight
arfe tara da rabi goma saura ya tashi dasu zuwa
asar Cairo(Egypt).

Karo na farko da TAIMIYYAH za ta fara cillawa zuwa wata
asa.

Zuciyarta na cike da farin ciki mara misaltuwa, tun sassafe ta kira su Iyah ta yi musu sallama hatta Ummi da Baba Sani sai da ta kira su, Yasmeen ne last wacce sukai waya da ita kafin jirginsu ya tashi.

A first class seat suke zaune su duka ukun, daga TAIMIYYAH har Suhailah shigar Abaya ce a jikinsa different design and colour.

TAIMIYYAH sanye da Brown colour Suhailah na sanye da wani irin dark gray wanda ya ji aiki wuya da hannu, dukkaninsu sun yi kyau matu
a,amma fuskar Suhailah sam babu cikakken annuri.

Gogan na su na sanye ne cikin manyan kaya riga da dogon wando na wata
anyar gezner kalar brown,
inkin ya yi masa matu
ar kyau tare da fito da
uruciyarsa tamkar wani
an 30yrs.

Lokacin da jirgi ya sauke su a airport
asar Cairo, sun samu har Sunusi ya isa da mota don
aukar su zuwa masauki,tafiyar 60 km suka yi daga Cairo International Airport, zuwa Sixth of October City, Egypt. (Wani new city ne a garin Cairo da hausawan mu ke sha'awan zuwa su zauna da iyalansu).

Lokacin da suka isa
aton gidan da Sunusi ya yi renting
insa da ku
e masu nauyi, gaba
aya TAIMIYYAH a gajiye ta ke domin wannan shi ne karon farko da ta baro
asarta na haihuwa, ta taho wata duniya ta daban shiyasa ta ke jin gajiya me tarin yawa.

Bata bi takan tsaruwar gidan da ha
uwarsa ba, burinta kawai ta dangana ga makwanci ta warware gajiyar da take ji, A.Maleek na kai ta
akin da zai zama mallakinta har su bar
asar ta nufi bathroom, a daddafe ta yi wanka ta fito
aure da towel ta nufi bed, komi ba ta tsaya sanyawa a jikinta ba ta shige cikin duvet sai bacci.

A.Maleek da Suhailah ce ke dashi don a yau
in ne za ta amshi girki suka baro
asar, suma wanka suka yi suka bi lafiyan bed.

Lokacin da suka tashi ne suka gababar da Sallah suka fito don cin abinci, sai lokacin TAIMIYYAH ta zuro
aramar riga mara nauyi ta fito, tana faman
arewa tsaruwar gidan kallo.

Bayan sun kammala cin abincin ne Maleek ya zaga dasu suka ga tsarin gidan da ha
uwarsa, yana sanar dasu cewa yana son mallakar gidan ya zama mallakinsa ne kafin su bar
asar, sabida sabon gini ne dal da ba a jima da kammala sa ba, su ne farkon wanda suka kama hayarsa.

Sosai dukkansu suka yaba da kyawun gidan tare da yi masa fatan gidan ya zama mallakinsa, lokacin da suka koma zuwa ciki a babban falon su kai masauki.

TAIMIYYAH ta dinga so ta yi magana da su Iyah amma sai ta wayar Maleek ta samu ta yi magana da su, kafin ta sayi layin
asar zuwa gobe.

Sabida gajiya ranar baccin wuri ta yi ko dinner a daddafe ta tsaya suka yi gaba
aya, duk kuma Sunusi ne ke musu ordering abincin ya kawo musu gidan.

Washegary da shiga shopping malls suka fara, kowacce ta yi siyayyar abubuwan da za ta bu
ata, shi kuma Sunusi da A.Maleek suka yi siyayyar kayan abinci da komi da za su bu
ata har su bar
asar.

A wani ha
an Restaurant sukai lunch sai can yamma suka koma gida, tare da tarin shopping bags
in da sukai siyayyah.

Washegary Suhailah da A.Maleek tare da Sunusi da ke driving
insu ne suka nufi asibitin da Suhailah ta fara ganin likita tun farko, wanda tafiyar one hour ne daga in da suka sauka zuwa wancen garin da hospital
in ya ke.

Ita TAIMIYYAH sai ta tsaya a gida bata bisu ba, shiyasa da ta ga rana ta yi sai ta shiga kitchen ta
aura musu lunch na abinci me sau
i, ta yayyanka fruit ta shirya komi bisa dining sannan ta wuce
akinta don yin wanka.

Lokacin da ta fito sai ta shirya cikin kaya masu
an kauri, sabida garin sanyi ake musu sosai kuma duk rabin weather
insu dama sanyi ne zallah.Shiyasa ta za
i kaya masu kauri ta sanya don tana da jin sanyi sosai ita, tana tsaka da yin kallo suka shigo hannun Maleek ri
e da na Suhailah suka shigo cikin falon, hakan yasa TAIMIYYAH ta yi musu kallo
aya ta
auke kai bayan ta yi musu barka da dawowa.

Sun
auki a
allah 20minutes da shiga
aki kafin su fito babban falon in da dining area ya ke, A.Maleek na duban TAIMIYYAH tare da shagwa
e murya ya ce, "Sweet zo ki bani abinci am feeling hungry."
TAIMIYYAH ta
an ta
e baki tana mi
ewa ta dafa
afarta ta fara takawa zuwa dining area
in, ta
auki plate ta yi serving A.Maleek ita Suhailah da kanta ta yi serving kanta, suka zauna suka ci abincin tare da TAIMIYYAH.

Bayan sun kammala ne Suhailah ta yi shigewarta
aki sabida yau TAIMIYYAH za ta amshi mijin.

Zuciyarta a wanke take da sakamakon gwajin da akaiwa mahaifarta, aka tabbatar musu da samun lafiyarta, sai dai su jira Allah ya yi ikon sa don likitar ta tabbatar musu da cewa, a kowani lokaci Suhailah za ta iya
aukar ciki.

Shiyasa ta ke jin zuciyarta a wanke matu
a, ta
aga waya ta kira Hajjah ta labarta mata komi, Hajjah ta taya ta murna tare da addu'ar Allah ya kawo rabo me anfani.

Daga can falon kuwa bayan sun kammala cin abinci ne A.Maleek ya janye TAIMIYYAH zuwa
akinsa suka kwanta, bai bar su sun sama bacci ba sai da ya gama rikita jikinta da zafafan sa
onninsa.

Washegarin ranar suka bu
e shafin yawon hutawa da zagaye garin, tare da halarta duk wasu manyar wurare na hutawa da ke cikin garin Sixth of October City, sosai TAIMIYYAH ke bu
e ido tana kallon wurare da tarin gina-ginen na tarihi.

Tun daga ranar kullum basu zama a gida suna aikin zaga garuruwa masu
inbin tarihi suna yin hotuna na tarihi, duk wasu muhimaman wurare na tarihi sun halarcesa cikin kwanaki biyar da zuwarsu
asar Cairo, banda wuraren hutawa da sha
atawa da suka halarta, A.Maleek sosai ya ke morewa matan nasa a duk lokacin da suka fita wuraren hutawan, duk me girki a ranar baya jin kunyar nuna mata zallar luv da kulawa, tun TAIMIYYAH na jin kunya har ta fara fitsare idanunta ita ma wajen mayar da martani, haka a
angaren Suhailah tun tana jin takaici da matsananci kishi har ta ha
ura ta ko yi shanyewa, musamman da ta ga yadda Maleek
in ke matu
arin kwatanta adalci, da nunawa kowaccensu ita
in wani
angarene na rayuwarsa.

Yau kwanakinsu bakwai da zuwa
asar Cairo, tun safe TAIMIYYAH ta kulle
akinta tana faman kuka, sabida kawai A.Maleek
in ya ce ta shirya za su ganin wani likitan
ashi a ALEX, a tunaninta ya gaji da zama da ita a matsayin gurguwarta ne, shiyasa ya ke neman hanyar da zai ce a gyara mata
afarta, alhahi ita ta jima da rungumar
addararta tare da sallamawa cewa haka Ubangiji yake son ta rayu, shiyasa ya jarabceta na laluran alhali har ya ara mata damar da ta fara takawa da
afafunta lafiya lau.

Ta kai hannu ta share wasu hawaye masu zafi tana ji yana sake knocking
akin, cikin dakakkiyar muryarsa ya ke cewa, "Zaynabb ki taso ki bu
ofar
akinnan, kar ki bari raina ya sake
aci okey!"
TAIMIYYAH ta sakko daga bed
in ta zo ta bu
ofar,ta juya zuwa bed
in ta kwanta tana sake sakin kuka me sauti.

A.Maleek ya iso bakin bed
in ya zauna yana cewa, "Tashi zaune please!"
TAIMIYYAH ta
i tashi sai ma kukan da ta sake sakin masa, hakan ya sake
ata ransa ya mi
a hannu ya fisgota zuwa jikinsa yana cewa, "Zaynab yanzu don ina so ki samu lafiya shi ne na zama abin wula
antawa kina min irin wannan kafiyar?"
"Don Allah Hubby idan tausayina da ka ke ji ne akan lalurar
afata ne ka ke son a gyara min, ka yi ha
ury ka cire tausayin ka zauna da ni a yadda Ubangijina yaso in rayu, ban ta
a sha'awar cewa sai na koma da tafiyata kamar yadda na faro ba, sai dai idan kai ma ka fara ji aranka cewa fa
uwar aji ne ka cigaba da zama da gurguwa a matsayin matarka, ina son kaina a hakan ina kuma sha'awan cigaba da kasancewa a matsayin gurguwata, domin duk wanda zai ji tausayina baya ga wanda ya halicceni ne,please! ka janye maganar zuwa ganin wani likita ba za ni ba, sai dai idan ka daina so na a hakan ne ka mayar da ni gi........"
Bakinta da A.Maleek ya bige ne ya sanyata sake sanya kuka ba tare da ta
arisa fa
in abinda ta ke son fa
i ba,ransa a matu
ace ya ce, "Zaynab ni ki ke gaggayawa wa
annan maganganun?

Na ji an fasa ganin likitar tunda kin jahilci manufata.

But who told u na daina son ki ne a hakan Zaynabb?"
TAIMIYYAH babu bakin magana sai kuka, hakan yasa ya cigaba da cewa, "Ina son ki Zaynabb irin soyayyar da baki ya yi ka
an ya misalta, ina
aunarki irin
aunar da ban ta
a ji akan halittar kowace mace ba baya ga mahaifiyata.

Sannan ban ta
a jin kasancewarki me lalura zai sa watarana in ji na rage son ki ko zan gajiya da zama da ke a hakan ba.
Chapter 166 · 0% Book details