Sashe 138
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan ban lalataki ba ai ke za ki lalatani da wannan salon shagwa
ar naki da ke narka zuciyata, oya tell me ta ya zan lalata mata ke
in?"
Ya yi maganar ne yana ri
o face
inta yadda ba za ta iya kaucewa duban idonsa ba, hakan yasa ta lumshe ido cike da shagwa
a ta ce, "Please!
Hubby a bar zancen kawai wallahi kunya na ke ji."
"Ni kuma gashi in da kunyar ta ke ma ban santa ba pure zuma, don haka ko ki sanar dani ko kuma yanzu mu koma master room kila za ki fi iya sanar dani a can ko?"
TAIMIYYAH ta yi saurin girgiza kai tana cewa, "No please!
Zan fa
i amma sai ka sakar min face Hubby."
Babu musu ya saki face
inta ta maida kanta bisa
irjinsa ta kwantar kafin ta ce, "Ni ma bansan ta yadda za ka yin ba kawai na fa
i ne."
Maleek ya saki dariya ka
an kafin ya ce, "Aiko baki isa ba tunda ki ka furta sai kin fa
i ta yadda za ayi, but not now zan biki bashi zuwa dare ko pure zumata?"
TAIMIYYAH ta yi saurin gya
a kai tana sake shigewa jikinsa, fitinannan
amshinsa na sake kassara zuciyarta da narkar da ita a
aunarsa.
Yinin ranar wata iriyar soyayyane ake ba je kolinsa tsakanin Maleek Ado da TAIMIYYAH, wacce ta ke amsan tarin darussa masu nauyi daga garesa.
Misalin shida na yamma Ummie ta iso gidan TAIMIYYAH tare da Inna Larai, TAIMIYYAH ta rungume Ummie cike da tsantar murnar ganinta.
Suka saki juna Ummie na faman bin TAIMIYYAH da ido tana kallon yadda ta
ara yin wani fresh, alamun amarcin ya fara amsarta.
TAIMIYYAH ta maida dubanta kan Inna Larai wacce ta saki baki tana
arewa tsaruwar falon kallo, ta gaidata cike da ladabi Innar ta amsa da fara'a tana yiwa TAIMIYYAH fatan alkhairy.
Nan da nan TAIMIYYAH da taimakon su Harirah suka cika gaban su Ummie da abubuwan motsa baki, TAIMIYYAH suka shiga hira da Ummie tana faman jaddada mata yadda ta ke kewansu ita da Iyah, duk da cewa duk safe sai ta kira Iyah a waya sun gaisa amma hakam baya hanata jin kewarta me tsanani.
Sai da Ummie ta tambayi TAIMIYYAH cewa Maleek baya nan ne?
TAIMIYYAH ta sanar da ita cewa bai jima da fita ba, daga haka sai suka haura zuwa sama
akin baccin TAIMIYYAH.
Ummie ta nufi wajen side drawer na jikin mirrow ta
akko wani paper bag, wanda ita ce ta ajesa randa suka kawo TAIMIYYAH bata samu damar yi mata bayanin kayan da ke ciki ba.
Ta zazzagesu akan bed tana yiwa TAIMIYAH bayanin yadda za ta yi amfani dasu, kayan gyara ne dasu Humrahs masu kyau, wa
anda take da tabbacin za su taimakawa TAIMIYYAH,musamman a wannan time
in da take tsaka da cin amarci.
Kunya gaba ki
aya ya rufe TAIMIYYAH ita ko Ummie ko a jikinta, ta cigaba da koya mata dibarun da za su sake sanyata ta mallaki zuciyar Maleek
Da suka tashi tafiya ne Ummie ke sanar da TAIMIYYAH cewa sallama ta zo suyi, don gobe za ta koma Kaduna gida baki
aya , sai kuma an
aura aurenta da Baba Sani sannan za a sake kawota Zaria.
TAIMIYYAH ta yi farin ciki sosai da jin cewa Ummien sun daidaita kansu da Baba Sani har ana zancen aure, ta ha
a musu abin arzi
i tare da yi musu rakiya har wajen compound, in da Sani ke jiransu a mota su kai sallama da juna TAIMIYYAH na faman
agawa Ummie hannu , har sai da ta ga fitar su daga cikin compound sannan ta juya zuwa cikin gida, zuciyarta cike da farin cikin jin cewa Ummie ta amince da auren Baba Sani, idanunta suka hasko mata fuskar Umma da irin halin da za ta kasance idan ta ji zancen auren.......
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*77*
TAIMIYYAH lokacin da ta koma ciki direct upstairs ta nufa zuwa
akin Maleek don kintsawa, domin idan ba ya fita bane bata samun damar yin komi, suna manne da juna ne baya so ko nan da can ta matsa daga jikinsa sai da dalili me
arfi.
Tana kammala kintsa komi ta kunna burner ta zuba turaren wutar Nothern King
amshi ya fara turare
akin, sai ta fito zuwa
akinta ta sake kintsawa ta sanya turaren wuta.
A na kiran magriba tana kammala kintsa ko'ina sai tashin dadda
amshi kawai ka ke ji.
Ta fito zuwa kitchen
in da ke nan upstairs tana
akko ledar da Maleek ya zo dashi jiya daga gidan Hajjah, ta bu
e tana ganin kayan da ke ciki wanda zo
o ne da kayan
amshi masu yawa har da fresh mint da bata san da shi ba, da ta sanya shi a fridge gudun kar ya yamushe.
Murna ya kamata tana jin kwa
ayin shan fruity zo
o na kama zuciyarta, ta fitar da komi ta aje a inda ya dace sanna ta fito ta nufi bedroom
inta.
Toilet ta nufa ta
auro alwala ta fito ta gabatar da sallar magriba, tana idarwa ta sake fitowa zuwa kitchen
in ta kwashi zo
on da kayan da zata bu
ata ta sakko zuwa downstairs.
Direct kitchen ta nufa ta aje kayan tare da nufan wajen babban fridge me double door, wanda ke girke cikin kitchen
in ta bu
e, ta yi tsaye tana ta dudduba fruit
in da aka jeresu a side guda, ta mi
a hannu ta
akko pineapple da Strawberry.
Wajen sink ta nufa ta aje su don sake
aurayesu,ta nufi wajen da ta ciro pot ta
akko me
an girma ta tari ruwa a ciki, bayan ta
auraye tukunyar sai ta tari ruwa ta kunna gas ta
aura akai.
on ta
ibi iya yawan da take da bu
atar amfani da shi ta wanke shi tsaf, ta zuba a cikin ruwan da ta
aura a wuta.
Ta koma wajen da ta aje kayan
amshi ta
ibi cloves da fresh ginger ta fere fresh ginger
in, ta
aurayesu ha
e da cloves
in ta zuba cikin blander ta marka
asu, bayan ta yi blanding sai ta juye akan dahuwar zo
on.
Ta
akko cinnamon stisck ta
alli ka
an ta jefa tare da yanka lemon guda biyu ta zuba a cikin dahuwar zo
on shi ma, sai ta dawo kan pineapple ta yanka shi tare da wanke
awon bayan, ta sanya cikin dahuwar zo
onta.
Lokacin da ya fara tafasowa nan da nan kitchen
in ya bu
e da wani irin qamshi, sai ta yayyanka pineapple
in da ha
a da Strawberry with Cocumber ta yi blanding
insu.
Bayan ta
ammala yin blanding
insu sai ta tace ruwan ta aje a side, ta koma kan zo
on da ke dahuwa ta zuba sugar daidai yawan da take da bu
ata, ta barshi ya cigaba da dahuwa qamshi na cigaba da bu
e ko'ina.
Bayan ta tace zo
on ne ta juye ruwan pineapple with srawberry and cocumber ta sake mayarwa kan wuta, ya tafasa na minti biyu sannan ta sauke, ta barshi ya wuce tas!
Sannan ta juyeshi cikin wasu bottle masu kyau, wanda aka yi su tamkar jug amma bakin bottles gare su.
Cikin freezer ta jeresu yadda za su yi saurin
aukar sanyi sannan ta sake
ebo fruit, daidai yawan wanda za ta ha
a fruit salad da shi ta wanke su tas! ta fara yayyankawa.
in Apples, Pineapple, Strawberry, Banana, Orange and watermelon ta yi.
Ta yayyanka su
ananu ta juye cikin bowl me kyau,ta nufi wajen freezer in da ta aje ha
in wannan fruity zo
in, ta zuba a cikin ha
in fruit salad
in.
Nan da nan ya bada wani irin colour me kyau, tare da bada wani irin flavour me da
i, sai ta rufe bowl
in ta sanya shi cikin fridge don ya
auki sanyi.
Ta ciri murya ta kira su Harirah don zuwa su gyara wajen, Ita kuma ta fito tana nufan uptairs don yin wanka ta gabatar da sallar Isha'i ,lokacin da ta idar da sallar ne ta kintsa kanta cikin wata doguwar riga na english wears, wanda tsayinsa ya sauka zuwa guirwarta, rigar me V neck ne wanda ya bayyana
irjinta a waje ka
an.
Ta yi kwalliya me sau
i akan fuskarta tare gogo red lipstick kalar rigar jikinta, sosai ta yi kyau matu
a sai fitar da dadda
amshin humrah da turaren VERSACE ta ke yi kota ina.
Ta
auki wata siririyar sa
ar ta sanya a wuyarta tare da sanya
ananun barima biyu a kunninta masu azabar kyau, nan da nan fuskarta ya sake haskawa da wani irin kyawu me
aukar hankali.
Ta yi tsaye daga bakin dogon mirrow
in tana dafe da guiwar
afarta, ta dinga
arewa kanta kallo daga sama har
asa, siririn
afarta me laluran ta ke kallo wanda take dafe da shi da hannunta.
Ta sauke sassanyar numfashi fuskarta na haskawa da tarin murmushi, tana hango irin kallon da Maleek zai dinga bin ta da shi, don ita da kanta ta yaba da yadda rigar ta yi mata mugun kyau.
Lokacin da ta fito daga
akin downstairs ta nufa, daidai lokacin da Zinatu ke shigowa cikin falon hannunta ri
e da basket
in abinci, wanda Shehu ya kawo yanzu ta fita ta amso.