← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 184

Sashe 39

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da gaske Sadeeq soyayyar TAIMIYYAH ya yi masa kamu me kyau,da alamu dannewa kawai yake don yasan hakan shine mafita tunda uwarsa ba ta so,wallahi tausayi yake bani sosai Iya." Iya ta sake ta
e baki tana fa
in "Sai ha
ury Bilkisu don ni tausayinsa ba zai rufe min ido ayi abinda zai zo ya cuci baiwar Allah ina ji ina gani ba,don yadda Zuwairah ke nunawa yarinyar
iyayyah tun tana
arama abin bana lafiya ba ne.To kin ga ina zan yadda in
aure gindi ayi ha
in zumunci su ha
u da uwarsa da qannensa suna cusguna mata,o'o'oh!

Gara kowa Allah ya ha
a shi da dai-dai shi." Iya ta
are maganan tana tashi ma ta barwa Guggo Bilki wajen,don ita sam bata ma son ana
akko maganan wai Sadeeq na son TAIMIYYAH.

Sanye da dogon Hijab TAIMIYYAH ta fito kalan Coffee da ya haske fuskarta.Ita kuma Yasmeen ta yane kanta da babban Veil hannunta ri
e da wayanta,suka wuce Guggo Bilki suka nufi can wajen Nass,wanda tuni ya jima da shigowa cikin Compound,yana zaune bisa
aya daga cikin fararen roba guda biyu da Tukur ya aje,bayan ya sanya farin tebur daga tsakiya idan za'a iya aje abin motsa baki akai.

Tunda su TAIMIYYAH suka fito daga Sasan Iya,idanun Nass ke kan TAIMIYYAN yana kallon yadda suke jerowa da juna cikin nutsuwa,salon tafiyan TAIMIYYAN na motsa zuciyansa matu
a.Tare da jin
arin
aunar ta da tsa-tsan tausayinta na sake ratsa jinin jikinsa.........

Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 28*
__________Lokacin da su TAIMIYYAH suka
ariso wajen.Nass ne yayi saurin tashi yana janye
aya kujeran baya TAIMIYYAH ta zauna,yana fa
"Ran Babyna ya da
e, barkan ku da fitowa.

Yasmeen ta saki murmushi tana gaida Nass,ya amsa da sakin fuska sosai,sai lokacin TAIMIYAH ta saci kallonsa.Yana sanye cikin wata Light Brown Wagan-bari,da ya yi masa matu
ar kyau.Kansa sanye da hulan
ube daya zauna akan sosai,sai qamshin AZZORO WANTED,ke tashi a wajen.

Yasmeen komawa tayi cikin gida bayan sun gama da Nass
in,don kawo masa lemu da ruwa,kaman yadda Iyah tace.

Har Yasmeen ta kusa isa bakin
ofan shiga Sasan Iyah.ta jiyo muryan Yah Sadeeq na kiran sunanta.

Hakan yasa ta waiwaya tana hangosa daga can wajen parking space na gidan.Yana tsaye ya jingina da jikin motarsa,sai ta juya tana takawa zuwa wajen nasa.

Ta tsaya daga gefen damansa tana fa
in ,"Yah Sadeeq kaine anan,gani tuh."
aga manyan idanunsa da suka sauya launi.Yana kallon Yasmeen
in cikin ido yake fa
"Waye wancan Guy
in Yasmeen,tell me yaushe ta fata sauraransa?"
Ya yi maganan cikin very low voice,daya sanya Yasmeen saurin dubansa.Ya aika mata harara yana fa
in "Amsa zaki bani ko kallona zaki tsaya yi?"
"Kayi ha
ury Yah Sadeeq,ni ma bansan yaushe ya fara zuwa ba,amma dai bana jin sun kai 2 weeks da ha
uwa."
Yasmeen tayi maganan tana gujewa sake duban fuskarsa.Shi kuma ya wani sauke numfashi a hankali yana fa
in "Aright! go."
Daga haka bai sake cewa komi ba.Ya bu
e front seat na motansa ya zauna,yana me jingina jikinsa da jikin seat
in sosai,tare da maida idanunsa ya lumshe.Zuciyansa na sake
aukan wani irin zafi da suya,gaba
aya soyayyan TAIMIYYAH da yake
arin adanawa ya binnesa can
asan zuciyansa ne ya taso baki
aya.

Don a yanzu gaba
aya wani irin zazzafar soyayyarta ha
i da kishinta me tsananin zafi yake ji.Irin wanda bai ta
a tunanin zai ji ba.

'Yaushe TAIMIYYAH ta fara soyayyah ba tare da ya sani ba.A ina ta ha
u da gayen kuma shin tana son shi kenan,da har ta bashi daman zuwa wajenta ta
annan tarin tambayoyin ne suka ha
u suna amsa kuwwa!

A tsakar kansa.Ba ya ji kuma zai iya rintsarawa a daren yau ba tare da yaji amsa daga bakin TAIMIYYAH ba.

Yasmeen kuwa bayan ta baro wajen Yah Sadeeq
in.Tana tafe ne tana mamakin yadda duk ya wani birkice daga ganin TAIMIYYAH da wani.Don ita ta
auka cewa tunda ya ha
ura da TAIMIYYAN idan ya ganta da wani bazai ji komi ba,har ta kai Sasan Iyah mamaki bai bar zuciyanta sukuni ba.

Direct kitchen ta nufa ta
auki madaidaicin Tray.Ta
aura ruwa biyu da Juice
in 5alive Babba guda
aya,sai ta
auki Glass cup guda
aya ta
aura akai,sannan ta fito don zuwa ta kaima su TAIMIYYAH.

Ko da ta kai ta aje TAIMIYYAH taso Yasmeen
in ta tsaya a wajen,amma fir Yasmeen ta
i tayi komawanta Sasan Iyah.

Nass ya cigaba da zubawa TAIMIYYAH kalaman Luv masu ratsa zuciya.A lokacin ne kuma yake sanar mata cewa gobe zai wuce Kd ne,daga can kuma ran Sunday ya wuce Abuja.

Dama hutu ya
auka na 2 weeks gashi kuma hutun ya
are.Dole Monday zai shiga office, ita dai TAIMIYYAH jinsa kawai take tana amsa shi da eh! ko umm!
auki a
allah awa
aya da wasu mintuna kafin yai mata sallama don wucewa gida.TAIMIYYAH ta mi
e tsaye tana
an dafa kujeran da ta tashi,idanunta a
asa take fa
in "To Allah ya kiyaye ya tsare hanya agaida su Mama."
Yadda take magana cikin sanyi da wani irin narke murya,ba
aramin motsa zuciyan Nass yake ba.Ya tsura mata ido yana sake ganin yadda kalan Hijab
in da ta sanya yai mata kyau matu
a,ya zura hannu cikin aljihu yana fa
"Thank u Luv,za su ji insha Allah,sai dai please ki bar wayanki a kunne, ina isa gida zan kira muyi gud night call, kafin inyi bacci kinji Baby Luv?" Ya
are maganan cikin narke murya,yana ji kaman kada ya tafi ya bar wannan kyakykyawar halittar da ta gama sace zuciyansa.

Sai dai babu yadda ya iya haka ya aje mata ku
in daya ciro daga aljihunsa,a saman Tray
in da Yasmeen ta aje,yana fa
in "Baby gashi nan ba yawa ki sayi Recharge Card."
Duk iya magiyan da TAIMIYYAH tayi akan ya
auki ku
insa, sam bai saurareta ba.Tana ji tana gani ya bar wajen ya nufi hanya isa gate,idanunta biye da bayansa tana kallon yanayin tafiyansa abin birgewa.

Zama tayi bayan ta ga fitansa,tana tunanin yadda za ta yi da ku
in daya aje.Daga
arshe haka ta mi
e tana
aukan Tray
in da hannu
aya,
aya hannun na dafe da guiwan
afanta mara lafiyan,ta fara takawa don komawa cikin gida.

Sai dai ko taku biyar bata yi ba qamshin turaren BENTLEY ya fara isowa hancinta.Tayi saurin
aga manyan idanunta tana duban Yah Sadeeq daya
ariso inda ta yi tsaye cak!

Sai ta lumshe ido tana ji tamkar ta saki Tray
in dake hannunta.

Don wani irin fa
uwan gaba ne ya ziyarce ta da bata san daliliba.Kafin tayi wani motsi sai hannuwansa ta gani akan nata hannun da ke ri
e da Tray
in da ta
akko.Cikin wani disashshan murya yake fa
"Muje part
ina ina son magana da ke."
Daga haka yai gaba abinsa,hannunsa ri
e da Tray
in da ya amshe daga hannunta.Sai ya bar TAIMIYYAH da bin bayansa da kallo,tana rasa yadda zata yi,don haka kawai take ji ba ta son binsa.

Sabida ko bai fa
i ba ta san akan Nass ne zai titsiyeta ta fa
i masa lokacin da fara tsayawa zance da shi.

Ganin ya dakata daga tafiyan tare da waiwayowa yana dubanta.Yasa TAIMIYYAH fara takawa tana bin bayansa,har suka isa
angarensa,ya saka key ya bu
ofan shiga falon nasa,yana ja baya ka
an tare da nuna mata hanya alamun ta shiga.TAIMIYYAH jiki a mace ta ra
a shi ta shige,ya rufa mata baya hancinsa na shaqo sassayan qamshin da ke fita a jikinta,ya maida
ofan ya rufe ba tare da ya saka key ba.

Daga hannun kujeran da ke facing
ofan shigowa falon nasa,TAIMIYYAH ta
osana mazaunanta.

Kanta a
asa tana wasa da zoben azurfa dake yatsanta na hagu.Sam ta kasa kallonsa sai wani irin bugawa zuciyarta keyi ba bu
autawa,shi ko Yah Sadeeq kallo
aya yai mata ya gane ba ta cikin nutsuwa.Hakan yasa shi sake ha
e fuska yana fa
in "Malama zama sosai za ki yi,ko nan
in ba
on kine da zaki wani zauna a hannun kujera kaman na ce zan cinyeki?"
Ya kai
arshe maganan cikin masifan da baima san zai iya ma TAIMIYYAN ba.Abinda ya sake tsorata TAIMIYYAH tayi saurin kallonsa,idanunta suka shige cikin nasa idanun,sai tayi saurin
auke kanta hawaye na taruwa a idanunta.Ta gyara zama sosai a cikin seatern muryanta na rawa take fa
in "Yah Deeku please!

Bacci nake ji don Allah ka barni na koma gida." Wani harara da Sadeeq
in ya jefa mata yasa TAIMIYYAH saurin kauda kanta daga dubansa.Ji take yi tamkar ta saki kuka kawai ko zai barta.

Amma memakon hakan sai gani tayi ya taso ya dawo kujeran da take kai na 1 seater ga zauna.
irjinta ya buga da wani irin
arfi lokacin da taji hannuwansa duka a jikinta,ya
aga ta cak!

Ya zaunar saman hannun kujeran,shi kuma ya zauna daga ciki sosai yana crossing duka leg
insa.

Hannuwansa ri
e da nata yana zuba mata manyan idanunsa.Da suka da
e da canza launi ,sabida azaban kishin Nass dake cin zuciyansa,yayi magana cikin wani murya very low,
"Zaynab sanar dani waye shi?

A ina ku ka ha
u kuma yaushe har ki ka ba shi zuciyanki?"
Sadeeq ya watsawa TAIMIYYAH tambayan.har lokacin yana ri
e da hannunta bai saki ba,yanayin da yai masifan
aga hankalin TAIMIYYAH da jefata cikin ru
u.Don kusancin na su da juna yayi yawa matu
a.Kuma yau
in shine karon farko da hannuwan Sadeeq
in suka ratsa jikinta,shiyasa gaba
aya ta firgice,daga zuciyanta har gangar jikinta rawa suke.
Chapter 39 · 0% Book details