Sashe 53
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Doguwar riga ce ta ciro na wata Atamfar Java Holland me kyau.Kalan red and black da akai wa
ananun zane da kalan golden and green colour,
inkin free gown ne da ya yi mata mugun kyau,kaman yadda kalan ya haska farar fatarta.
aura
ankwalin kayan tana
aukan Turarenta ta fesa ka
an ta aje kwalban tana maida dubanta akan Yasmeen da ke ta faman bin ta da kallo,ta aika mata harara tana fa
in, "Wannan kallon fa Yasmeen sai kace baki ta
a gani na ba."
Yasmeen ta saki murmushi tana fa
in, "Ke baki ga yadda ki kai kyau bane shiyasa,daga nan har zuwa lokacin da Nass zai zo karki sauya wannan shigan please,wallahi kayan sun amshi jikinki sosai Masha Allah!"
TAIMIYYAH ta
an ta
e baki ka
an tana fa
in, "Ke dai Yasmeen ba dama ne wajen iya ziga mutum,ni tashi mu je ki soya Awaran mu ci tun kafin Babah Ladi ta gama girki in ji Awaran ya fita kaina."
Daga haka suka fito tare da Yasmeen
in zuwa Kitchen,bayan sun ma Babah Ladi da ke ta suyan Waina sannu da aiki ne sai suka fara hidiman gabansu.Cikin
anin lokaci suka kammala suyan Awaran wanda suka wadata shi da egg,ya ji ha
in Sauces
in Albasa sai qamshi ke tashi duk ya cika kitchen
Bayan sun
ibarwa Babah Ladi ne suka juyo sauran cikin plate su ka nufo falon Iyah,in da suka samu Iyan a zaune tana faman zuba Sugar a cikin bokitin Nonon da za a yi sadaka da shi ha
e da Waina, idan an gama soya Wainar.
ago tai wa su TAIMIYYAH kallo
aya tana fa
in, "Dama na san wannan qamshin da ke ta zuwar min har nan kune kuke wani abin kwa
ayin.Yanzu Awaran ce ba za a ci ta hakanan
inta ba sai an mata wannan ha
in lallai kam!"
TAIMIYYAH ta shagwa
e face tana duban Iyah take cewa, "Iyah ai yanzu duk haka ake yi,anfi iya ci da yawa idan akai irin wannan ha
in,bari dai a baki naki ki ci ki ji yadda yake."
Iyah tayi saurin girgiza kai tana fa
in, "ku ci abinku lafiya ni kam bada ni ba."
TAIMIYYAH su kai dariya suna cin abinsu hankali kwance,bayan sun kammala ne Yasmeen ke sanar da Iyah Nass zai zo zuwa anjima.Kuma gobe idan Allah ya kaimu zasu je su duba Mamarsa da aka kwantar a Asibiti, kamar yadda yake ta magiyan su tambayi Iyan izini tun yau.
Iyah ta
aga kai ta dubi Yasmeen
in da ke mata bayani tana cewa, "To sannu sarkin iya tsari me kaifin baki,ita Zainabun bata da baki ne halan?
To duk ba wannan ba ni a gaskiya bana son irin wannan sakarcin,wai saurayi ya fara
aukan budurwa yana kaita wajen danginsa tun kafin ai aure ko magana me
arfi ya shigo,hakan ba mutuncin
a mace bane sam.Amma yanzu tunda ana maganan rashin lafiya ce ta uwa kuma shine ya ro
i ku tambayeni izini,to zan amince amma da zaran kun yi mata sannu ku kamo hanya ku dawo gida.Ban amince daga dubiyan ku bishi ko'ina ba kunji na gaya muku!
Don hakan ba mutunci bane sam, ku dinga ri
e martaban ku na
a mata,wayewa duk idan bata musulunci bace halaka ce,don haka ku kula kuma shine karo na
arshe, dama ke Zainab ina son in gaya miki tunda na ga kun fuskanci juna kina sonsa to zuwa wata satin sai ya zo ya samu Babanki Sani,in yaso sai ya turo magabatansa a zo a yi magana a san da zamansa."
TAIMIYYAH da tunda Iyah ta fara magana tai
asa da kanta,sai yanzu ta
ago ta dubi Iyan cike da shagwa
a take cewa, "To Iyah zan sanar masa Insha Allah!
Kiyi ha
ury nima wallahi bana son zuwa duba wata Mamarsa,shi ne ya matsa da maganan ita kuma Yasmeen ta amsa cewa zata tambayeki,don ni kai tsaye na sanar masa ma ba za ki amince ba."
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan tana
in yarda su sake ha
a ido da Iyah,ganin haka yasa Iyah cewa, "Karki damu tunda uwarsa ce sai ku je
in,amma daga haka bazai sake cewa ki bishi ko'ina ba,don ma ga Yasmeen
in dai za ta yi muku rakiya da ace ke da shi ne ka
ai bama zan ta
a amincewa ba sam."
Daga haka suka kulle babin wannan maganan,suka
akko maganan zaman rabon gadon da za a fara idan an gama tattara abinda Abie
in ya bari.Jikin TAIMIYYAH duk sai yayi sanyi hankalinta ya sake tashi,tana jin wani irin kewa me tsanani na danne zuciyarta.
Ganin mood
inta ya sauya gaba
aya yasa Iyah kawar da maganan,ta hanya sanya TAIMIYYAH ta tashi ta kai Nonon da Iyan ta gama sanyawa Sugar zuwa Kitchen.Daga nan ta duba idan Babah Ladi ta tara Wainar da yawa,sai su fita ita da Yasmeen su ha
o kan almajiran da za a baiwa Sadakan Wainar da Nonon.
Hakan ko akayi su TAIMIYYAH suka fita kiran almajiran da kusan duk Friday sukan taru a
ofar gidan.Don sun saba amsar sadaka a Sasan Iyan,mussamman idan Waina ko tuwan shinkafa aka yi.
Sai da suka gama raba ma almajiran sadakan tas sannan suka dawo ciki suka nufi
akin su don ganin lokacin sallan Zuhur ya yi.
*5:35pm*
Motar Nass ne ta faka a
ofar gate
in shiga gidan su TAIMIYYAH.Ya fito sanye cikin shigan manyan kaya riga da wando na shadda,anyi masa
inkin zamani da ya dace da Matashi kamarsa,wanda ya san daraja da
iman iya saka kaya.Kalar shaddar Milk ne daya haska shi sosai fuskarsa cike da annuri yake takawa zuwa bakin gate
in ya buga.
Tukur Mai-gadi ya bu
e suka gaisa yana fa
in, "Ranka-ya-da
e barka da isowa."
Nass ya saki murmushi yana fa
in, "Barka dai Malam Tukur ya
ari."
"Lafiya lau wallahi barka da isowa,bari a sanya maku kujerun zama kafin Gimbiyar ta fito." Cewan Tukur yana nufan inda zai
akko fararen kujerun zama ya aje ma Nass
in.Nass yabi bayansa da kallo yana me zaro wayansa ya shiga kiran line
in TAIMIYYAH.
Basmah wacce ta fito daga Sasan su zata fita can
asan layinsu,sai idanunta suka hango mata Nass da ke magana da TAIMIYYAH a waya yana sanar da ita gashinan cikin Compound ya iso.Tayi saurin gyara zaman gyalen jikinta tana wani gyara takun ta cike da yanga,sanye take cikin Riga da Skat da suka fidda suranta.
Idanunta akan Nass yake har ta
ariso inda yake tsaye tai masa sallama ya
ago manyan idanunsa ya sauke akanta,yana amsa guisuwanta da fa
in, "Basmah ko,ina fata kina lafiya?"
Basmah ta wani kashe murya cike da iyayi take fa
in, "Lafiya lau Bro bari na kira maka Yah TAIMIYYAN kafin na wuce ko." Daga haka ta juya don zuwa Sasan Iyah ta kira masa TAIMIYYAH,ba tare data jira Nass
in ya sanar da ita cewa TAIMIYYAN ta san da isowan nasa.
Tana sanya kanta a
ofar shiga Sasan ita kuma Yasmeen na fitowa,hakan yasa saura ka
an suyi karo Basmah ta ja baya tana fa
in, "Ayyah!
Yah Yasmeen saura ka
an mu gwabza karo,wai na zo sanar da TAIMIYYAH cewa guy
inta ya iso."
Yasmeen tayi wa Basmah wani sakartaccen kallo tana fa
in, "Okey!
Ai tuni ta san da isowan nasa Basmah,yanzu ma wajensa na nufa kafin ta fito." Daga haka Yasmeen ta
aure fuska tana yin gaba abinta ta bar Basmah da bin bayanta da kallo,tana wani ta
e baki ta juyo itama don tafiya inda za ta.
Lokacin da Basmah ta fita wajen gate
in gidan nasu idanunta akan ha
iyar motar Nass suka fara sauka.Tayi tsaye cak!
Tana bin motar da kallo zuciyarta na wani irin ka
awa,ta cigaba da tafiya tana
arewa motar kallo cikin Zuciyarta take cewa, 'Ta
i!
Yanzu wannan motar tasa ce,shine duk ha
uwarsa da ajinsa ya rasa wacce zai so sai Yah TAIMIYYAH,wacce take gurguwa musaka shi ko me zaici da ita?
Alhali ga
an mata kamarta lafiyayyu da basu da nasakan komi a tattare da su."
Ta cigaba da tafiya zuciyar na raya mata wasu tarin lamura, da take ji dole ma tayi anfani da basirarta wajen karkato da hankalin wannan Zu
en saurayin zuwa gareta.
Har ta kai gidan su Zeenah wata qawarta anan
asan layin, zuciyarta bata bar ta sukuni ba.Don gaba
aya Nass ya tafi da dukkanin nutsuwarta,sai yau ne ma ta sake
are masa kallo ta ga ha
uwarsa sosai.
Allah Sarki ita ko TAIMIYYAH suna can suna shan luv
insu da Nass
in,bayan ta fito ta same shi zaune shi da Yasmeen.
Isowan TAIMIYYAH wajen yasa ta basu waje ta je kawo ma Nass
in lafiyayyen samosa da meat pie
in da sukai masa ha
e da lemun Abarba da yaji Kwakwa da Madara.
Koda ta kawo bata sake zama ba ta koma cikin gida ta basu waje don TAIMIYYAH ta sake da Nass
in sosai,wanda gaba
aya tun isowan TAIMIYYAH wajen ya wani rikice sai faman bin ta da azababban kallo yake.
Gyale ta yafa yau ba Hijab ba hakan yasa tai masa kyau sosai fiye da kullum.Shiyasa ya kasa
auke idanunsa akanta har abin ya dinga bama TAIMIYYAH haushi, ta ji dama bata biyewa Yasmeen ta fito sanye da gyale ba.
Sun
auki a
allah awa
aya da rabi kafin yai mata sallama yana aje mata sabbin ku
i wai ta sayi credit.Babu yadda TAIMIYYAH bata yi akan ya
auki ku
insa ba amma fir! ya
i,sai ma rigiman da ya kafa mata akan cewa sai tayi masa rakiya bakin gate.
Hakanan ba don ta so ba ta raka shi sukai sallama da juna,ta juyo don komawa cikin gidan bayan ta tsaya ta
auki ku
i da tray
in abinda Yasmeen ta kawo,wanda ka
an ya ci ya bar sauran.
Lokacin data isa ciki a falo ta aje tray
in hannunta tana nufan
akin Iyah don bata ku
in hannunta ta aje.Fa
a sosai Iyah ta yi ma TAIMIYYAH akan amso ku
in da tayi har sai da TAIMIYYAH ta fara mata alamun za ta yi kuka sannan Iyah ta amsa ku
in ta adana.
"Yah Zuhurah kin ko ga motar da Guy
innan me son Yah TAIMIYYAH yake hawa?