Sashe 17
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cewa Abie ha ura,ko ka an babu irin sha uwa me tsanani tsakaninsa da TAIMIYYAH sabida sunyi nesa da juna,sai dai kawai idan yazo zai auke ta su je can su je nan yai mata siyayya ya zo ya aje,to haka rayuwan TAIMIYYAH ya taso Iya kawai tafi sabawa da ita suka sha u,sai su Zuhrah da Sadeeq wanda yake jida TAIMIYYAH sosai,ita kuma Umma ta auki karan tsana ta aura mata,tare da hantaranta tana sanya su Zuhurah cin xalin TAIMIYYAN wanda hakan ya fara jefa tsoransu a zuciyan TAIMIYYAH,tun tana awazucin nacewa zuwa Sasan har ta ha ura,daga makarantan Boko sai zuwa islamiya ke fitar da ita daga Sasan Iya,gashi TAIMIYYAH ta taso da ari da son karatu hakan yasa Abie inta baya jin ciwon kashe ku i akan karatunta,tana sake girma da wayo ne Iya na sake la antan hankali da nutsuwan da TAIMIYYAH ta gado wajen uwar ta,gami da tsan-tsan kyawun halitta,ta taso shiru-shiru mara son haniya da miskilanci,sam in ba ta saba da mutum ba bazai fahimci halinta na son mutane da faran-faran ba,tana da raunin zuciya da saurin kuka,musamman idan ana kwaikwayon tafiyanta ko kiranta da suna gurguwa,yanzu zata fashe da kuka tana kaiwa Iya ara........ ansabo ce# [12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH* Ayshat ansabo Lemu *Page 11* TAIMIYYAH a lokacin da suka girma suka kai matakin gama Secondary School,tun a sannan ta sake gane irin tsanan da Umma tai mata bana wasa bane,da irin hu uban da takewa Zuhrah da Basma akanta, tana cusa musu tsana da kishin TAIMIYYAN a zuciyansu,ko da yaushe tana nuna ma Zuhrah da take babba cewa,kakarsu Iya tafi son TAIMIYYAH ne kasancewan Abie Baban TAIMIYYAN yafi Baba Sani ku i,abinka da hu uban uwa tun yaran basa maida kai akan zantukan ta a hankali suna girma suna sake wayo,har Zuhurah ta fara gasgata hakan tana jin kishin TAIMIYYAN a zuciyanta da jin haushin yadda TAIMIYYAN ta fita kyawun halitta,a islamiyan da suke kowa TAIMIYYAH yafi so ba ita ba,haka a dangin su Baba Sani duk idan sun je can Rimi Family House insu kowa TAIMIYYAH yafi ja ajiki da yaba kyawun halittanta,hakan ya sake jefawa Zuhurah in TAIMIYYAH ta auki abi'an untata zuciyan TAIMIYYAN ta hanyan kyaranta a bainar jama'a,tana sukan nakasanta da kiranta gurguwa musaka,wanda ta gama gane hakan shine weakness in TAIMIYYAN,domin bata iya daurewa a duk lokacin da sukai mata gorin halitta takan ji wani irin unci da aci har asan zuciyanta,wanda take kasa controlling kanta har sai ta zubar da hawaye,tun Iya bata farga da irin rayuwan da an uwan junan suke ba,har ta gama gane yadda su Zuhuran ke cin fuskan TAIMIYYAN ko agaban waye,abinda ya fusata zuciyan Iya har watarana ta ha a Zuwairan da su Zuhurah tai musu wankin babban bargo,tare da hana su Zuhuran takowa zuwa sashin ta sai da wani dalili me arfi,itama kuma TAIMIYYAN Iya tai mata iyaka da shiga Sashin Baba Sanin,sai idan ya dawo taje gaida shi ko ita Iyan ta aiketa ta fito,amma sam ta hanata zuwa ta zauna bare har su samu daman cigaba da muzantata,wanda hakan ya sake janyowa TAIMIYYAH wani sabon tsanan a zuciyan Umma da Zuhurah,Alhaji Sameer da TAIMIYYAH ke kiransa Abie bai ta a banbanta TAIMIYYAH da Zuhurah a wajen siya musu tsadaddun Situru na xamani ba,amma sam Umma da Zuhurah basa gani gani suke a komi TAIMIYYAN sai ta zarta Zuhurah tunda Iya tafi son ta ,ko kaya me tsada aka sai ma Iyan sai ta ce TAIMIYYAH ta auka ta inka,da ku inta ma take siyawa TAIMIYYAN duk abin da tai sha'awa ta kuma ji tana son TAIMIYYAN da shi,a kwana a tashi su TAIMIYYAH suka kawo lokacin girma suka shiga shekaran gama secondary skull,zuwa lokacin duk wani kyawu da cikar halitta da Allah yai mata baiwansa ya gama fitowa fili,Yah Sadeeq lokacin yana shekaran arshe a jami'an NILE Abuja,wanda Baba Sameer da yai ku i sosai zuwa time in shi ya auki nauyin karatunsa zuwa can in,abinda ya faranta ran Baba Sani matu a tare da sake jin aunar Yayan nasa,TAIMIYYAH ta fito da result me kyau tare da samun manyan kyautuka a ranan Grad in nasu,sai dai lokacin da suka zo zana Jamb sai akai rashin sa'a bata samu makin da ake nema ba,domin burin ta shine tana son zama Nurse ko cikakkiyar Lawyer,domin tarihin mahaifiyanta da taji wacce tana shekaran kusa da arshe ta kammala nata karatun ta haifeta ta rasu,hakan ya dasa mata son maye gurbin marigayiya TAIMIYYAH,sai dai du ka Allah bai xana hakan a goben TAIMIYYAN ba sai ta bige da shiga Federal Collage of Education da ke Zaria,kwalejin da suke kusa sosai aka bata Course in ENGLISH/ECONOMICS course me wuya amma TAIMIYYAH ta dage akan cewa ya kwanta mata zata yi shi komin wahalansa,don a ganinta idan batai karatun ba bata san me zatayi ba,musamman a lokacin da take jin kanta cikin wani irin ka aici na rashin abokanan hira a gida,tunda an uwanta na jini da xata ra e su taji da i sun juya mata baya,tsakaninsu da ita sai kyara da hantara daga su har uwansu,hakan yasa daga kallo sai kallo sai kuma wayan da Abie ya kawo musu kyautan sa a wani tafiya da yayi xuwa UK,ya zo musu dashi ita da Zuhurah iri aya samfurin Iphone 12Pro Max,to tunda ta bu e shafukan sada zumunta nasu Instagram,Whatsapp,Twitter da sauransu sai suna ebe mata kewa sosai,musamman da Maryam Salis tasa akai adding inta a groups na littafai,sosai take jin da in karance-katance especially idan ba Skull ranan,suna hiran su da Iya sosai domin komi nata kai tsaye take tinkaran Iya,sabida haka ta hore ta dashi,don ri on uwa tai mata bana kaka ba,sai dai ita TAIMIYYAH ba hakan tafi so ba,tafi sha'awan ta jita cikin tsararrakinta,a skull ita ba gwanar tara qawaye bace,daga Maryam Salis,Murja Gubuci,sai Fatima Lawal, ko ka an TAIMIYYAH bata ta a fuskantan kyara ko gorin halitta a skull ba,duk da yadda take kame kanta sam bata son shiga cikin mutane sabida gudun gori ko kyara akan kasancewanta me laluran afa,lokacin da suke primary ne ma take samun irin yara masu tsokananta suna kiranta da gurguwa-gurguwa,ko yara suyi ta binta suna kwaikwayon tafiyanta har sai Teachers sun gani sun tsawatar,domin TAIMIYYAH zama take tai ta kuka idan ana tsokananta,ta sha cewa Iya akaita a gyara mata afanta ko za'a daina kiranta da gurguwa,amma tunda ta ara wayau ta sanya dangana ko an kwaikwayeta bata kuka,duk qawancen da suke yi da su Maryam in dukkaninsu Iya bata ta a bari taje gidajensu ba,sai sau aya ne taje gidan su Maryam Salis dake Gaskiya Layout,su dai sun zazzo nan musamman Murja da Maryama suna matu ar son TAIMIYYAH sosai,sai wata ar islaminyansu Bushira wacce suke layi aya,amma itama in Iya bata cika bari taje gidansu ba,a cewanta bata son yawan bin qawaye gara su su biyoka gida,Yah Sadeeq tun da TAIMIYYAH ta girma ta xama budurwa sai ya sake ninka kulawan da yake bata,yana janyota a jikinsa sosai tayi sabo da shi ta yadda har yake iya sanin wasu damuwoyinta,shi kuma duk a lokacin danne Soyayyanta da yake ji yake,har ta kai ta kawo abin ya fara fin arfinsa,tuni Umma ta lura da irin sha uwan da ke tsakanin TAIMIYYAN da Sadeeq in,watarana ta sa akai mata kiran TAIMIYYAN tai mata kyakykyawan garga i akan ta fita mata daga harkan a,xagi da cin mutunci ranan TAIMIYYAH ta sha har ta gode Allah,haka ta baro Sashin ta koma wajen Iya tana kuka sosai,Iya batai asa a guiwa ba bayan ta tirke TAIMIYYAH taji yadda sukai da Umma,taje tai mata wankin babban bargo,TAIMIYYAH sam bata damu da zuwa Lagos wajen Abie ba,domin a shekaran da ta shiga FCE a wannan shekaran ne Abie ya samu canjin wajen aiki aka maida shi Lagos,can Port-authority a kuma babban matsayi aka kai shi wajen,sai ya auke Samha daga Kaduna suka koma Lagos in da zama,a lokacin an haifan ma TAIMIYYAH qanni biyu duk mata Raudha da Maryam da ake kira da Nahar,yaran sun shiga ran TAIMIYYAH amma rashin samun fuska a wajen Ummie matar Abie in yasa sam bata jin da in zuwa wajensu ko ta samu hutu,ta gwammace tai zamanta da Iya duk sanda su suka zo sai ta ga qanninta wanda suma suke tsananin son ta,sabida yadda take jansu a jiki idan sunzo garin,sau aya ta ta a zuwa Lagos ta ga inda su Abie in suke,tai Sati biyu Iya ta matsa akan a dawo da ita,dama Abie in tabi a jirgi lokacin da zai koma,da zata dawo ma a jirgin ya ha o ta da wani abokin aikin sa da zai zo Zaria,tun daga lokacin bata kuma zuwa ba har ta kammala karatun NCE inta baki aya,ita kuma Zuhurah ta kammala Diploma da tayi a ABU Congo inda ta karanci Public Administration.Lokacin da Yah Sadeeq ya ga sun kammala karatun ne,ya fallasawa TAIMIYYAH sirrin zuciyansa akanta,amma sai TAIMIYYAN ta nuna masa rashin yiyuwan abinda yake muradi,ba aramin iyayya Umma take mata ba,TAIMIYYAN Duk da kasancewanta nakasashshiya hakan bai hanata cika burinta na samun ingantaccen ilimi ba,matsi da uncin rayuwa tare da gorin halitta da take fuskanta daga ahalinta su Zuhuran,duka bai raunata zuciyan TAIMIYYAN ba bare har taji cewa ita in kasashshiyace har ta kasa maida hankali akan karatun ta.Abu aya ta sawa ranta shine Allah shi ke halittan bawa ta yadda duk yaso ya gansa,ta kuma sawa zuciyanta cewa nakasan halittan bawa baya tashi abanza domin ubangiji yai mata baiwa da tarin ni'imomi cikin rayuwanta.Wanda a yanzu ne take sake ganin cewa lokaci yayi da zata bi shawarwarin Iya wajen dake zuciyanta,ta nuna ma su Zuhuran cewa a yanzu duk wani gori da cin fuskansu ya daina damunta,zata maida hankali wajen inganta rayuwanta da ilimi ta kowani fanni,domin tana sha'awan takai wani matakin da zata dogara da kanta har ta tallafi nakasassu irin ta,wa anda basu da gata tunda ita Alhamdulillah cikin gata da kyakykyawan rayuwa ta tsinci kanta . _To masu karatu mun ji miye asalin TAIMIYYAH da yadda ta taso,yanzu labarin zai fara inda zamu ji cikakken ya rayuwan TAIMIYYAN zai cigaba da kasancewa da an uwan ta su Zuhurah? shin burikan ta zasu cika,wani me rabon ne zai yi nasaran shi ga zuciyan