Sashe 169
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai jima ba ya fito fuskarsa na faman blushing, ya zauna cikin seater
in da Suhailah ke kai yana janyota jikinsa ya ce, "Suhailah ki ta ya mu murna za mu samu Baby ,Zaynabb na
auke da cikin 4 weeks."
Wani abu ya doka a tsakar kan Suhailah, ta yi saurin rintse idanunta tana son controlling kanta,ta
iro murmushi tana dubansa cikin ido ta ce, "Wow!
Congratulations my Maleek, Allah ya ingata ya raba lafiya ni ma Allah ya kawo min nawa rabon."
Suhailah ta kai
arshen maganar cikin rawar murya, idanunta na sake cika da
walla, hakan ya sanya A.Maleek sake rungumarta a cikin jikinsa ya ce, "Ameen Suhailah, soon ke ma za ki samu ki kwantar da hankalinki please!
Ki sani komi lokaci ne ke ma naki na zuwa, don Allah kar ki sanya damuwa a ranki Suhailah....."
Ya cigaba da rarrashinta da kalamai masu da
i don ta kwantar da hankalinta,domin sosai ya ke jin tausayinta akan yadda ta ke son ta haihu gashi har yanzu Allah bai kawo rabon ba.
ya jima yana rarrashinta kafin ya baro
akin ya nufi
akin TAIMIYYAH , zuciyarsa cike da
auna da tausayin
ar uwarsa kuma matarsa Suhailah.
Ya isa
akin TAIMIYYAH daidai lokacin da ta fito daga bathroom
aure da towel iya cinya, A.Maleek Ado ya isa zuwa gareta yana
akkota cak!
Ya kai ta bisa bed ya kwantar.
Da kansa ya murza mata lotion a jiki tare da
akko kayan bacci ya sanya mata, ya
age rigar yana kallon kallon lafaffen cikinta, wani abu me
arfi na huda jininsa.
Cikin wata iriyar murya ya kai bakinsa bisa kunninta ya ce, "Zaynabb ban san ta yadda zan misalta miki farin cikin da na ke ji a yau ba, sai dai in ce Allah ya yi miki albarka tare da inganta wannan rabon da ya shiga tsakaninmu, i luv u wife!"
TAIMIYYAH ta lumshe idanunta tana jin yadda hannuwan A.Maleek ke yawo a jikinta, sai ta bu
e idanunta tana sauke manyan fararen eyes balls
inta akan fuskar A.Maleek ta ce, "I luv u too my sweet Amore!
Allah ya tabbatar mana da alkhairy da lafiya me
aurewa."
A.Maleek ya
ago ta baki
ayanta ya rungumeta har sai da ta ce, "Wash!!!
Sweet za ka matse Babyn ai."
A.Maleek ya yi saurin sakinta yana zaro idanu waje, hakan yasa TAIMIYYAH sakin dariyar da babu shiri tana yi masa gwalo, sai ya sake janyoya zuwa jikinsa yana cewa, "Oh!
My pure zuma abin ma har da zolayata za a ri
a yi kenan, oya tashi mu je ki ha
amin Coffee in sha sai mu zo mu kwanta in yi welcoming Baby na ko?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e face ta ce, "No Sweet ba ma sai ka yi welcoming
insa ba please!"
A.Maleek ya yi gaba yana cewa, "Wallahi pure zuma baki isa ba sai na yi
in, na ga alama kwana biyu kin koyi raki sai kukan shagwa
a ki ka iya, ko dama duk Baby ne ke sanya ki bamu gano hakan ba?"
TAIMIYYAH da ke faman murmushi ta
aga sautin muryarta a shagwa
e ta ce, "I don't know my sweet."
"Kar ki damu zai fa
a min idan muna gaisawa my pure zuma."
TAIMIYYAH ta saki smile tana biyo bayansa don ha
a masa ruwan coffee, ta kuma yi masa toasting bread slice biyu ya ci da shi.
Lokacin da ya kammala a hannuwansa ya
auketa zuwa
akinsa, a gabanta ya kira Hajjah ya labarta
aruwar da suka samu babu ko kunya, ita dai TAIMIYYAH da
yar ta iya gaida Hajjah lokacin da ya kara mata wayar don su gaisa.
Hajjah ta da
e tana jan kunninsa akan ya kula sosai da Zaynab
in, sannan kuma ya zama me iya ri
e kansa agaban Suhailah domin yanzu abu
uris zai faru, zata
aukesa a matsayin cin fuska don ita bata samu cikin ba har yanzu.
Lokacin da ya kammala waya da Hajjah ya yi musu light off yana lalubota zuwa jikinsa, TAIMIYYAH ta dinga zuba ta
ara son ranta kafin ta je hannunsa, idanunta suka raina fata don tun daga salon da yake nuna mata tasan akwai
ura .
___________
*Nigeria.*
*Gyallesu, Zaria.*
Tun safe Zuhurah ta tashi da wani irin zazza
i me zafin gaske, hakan yasa Baba Sani da ya shigo weekend
aukarta zuwa hospital, gwajin farko aka gano ciki
an sati hu
u a jikinta.
Lokacin da likitan ya sanar da su tare da mi
awa Baba Sani result
in test
in, rushewa da kuka Zuhurah ta yi tana kiran ta shiga uku, Baba Sani ya daka mata tsawa ya ce, "Zuhurah kina hauka ne ana miki albishir da samun
aruwa kina kiran kin shiga uku, shin cikin shege ki ka yi ko kuwa?"
Ta girgiza kai cike da zallar tashin hankali ta ce, "Baba don girman Allah a cire wallahi bana so, ba zan ta
a fatan na ha
a zuriya da Ameeru ba, ka taimakeni a cire cikin nan don......."
Kyakykyawar marin da Baba Sani ya sauke mata ne ya sanya ta sake rushewa da kuka, ya nuna ta da yatsa cikin zallar fishi ya ce, "Wallahi summa billahi!
Sai kin haife cikinnan Zuhurah matu
ar ina numfashi, idan ki ka sake maganar zubar da shi ban yafe miki ba, kuma ki sani daga yau duk abinda ya samu cikin nan sai mun yi shari'a da ke agaban al
ali, domin sai na kai ki
ara akan zubar da shi ki kai matu
ar ba akan idanuna
addaran fitar ya sauka ba, ko kuma daga bakin likita sahihi na ji cewa Allah ne ya zubda shi ba, don haka ki sawa ranki kin ha
a zuriya da Ameeru kin gama."
Daga haka ya fito a fusace daga ofishin likitar yana cigaba da bambamin fa
a, Zunurah ta biyo bayansa tana gunjin kuka dukkanin duniyar na juya mata da wani irin matsanancin tashin hankali.
Lokacin da suka iso gida da ihu ta nufi part
insu tana faman kiran sunan Umma, Umma ta fito da hanzari daga
aki
irjinta na faman bugu, dama har yanzu ba wani isashshiyar lafiya ce da ita ba tunda aka ce hawan jininnan ya sameta, ta dubi Zuhurah da ta zube a kujeran falo tana kuka ta ce, "Zuhurah lafiya za ki shigo min gida da kururuwa, meyafaru da ke?"
Kafin Zuhurah ta bata amsa Baba Sani da ya sanyo kansa cikin falon ya riga ta da cewa, "Babu abinda ya sameta sai alkhairy, ciki aka ce tana da shi na wata
aya, kuma ke da ita ku sani sai ta haife wannan cikin koda zai zama ajalinta, don haka duk wanda ya ciresa sai munyi shari'a da shi a gaban al
ali."
Daga haka ya wuce su zuwa side
insa ransa na cigaba da
una, Umma kuwa
irji ta dafe ta saki salati tana ji kanta na juya mata da wani matsanincin ru
ani, maganan Boka Kallah ya dawo mata tarr cikin kwanyarta in da ya ke cewa, " _Maganar
ar ki kada ki ce za ki ja da rabon da zai gitta a tsakani domin sai ya zo dubiya, koda ace za ki
arar da numfashin da ya yi saura a rayuwarki don ki hana aukuwar hakan, Don haka ki sanya kan ki a cikin lissafin marasa rabo, domin a duk lamuranki babu sa a sai fa
uwa....._ "
Maganganun Boka Kallah suka gama haskawa fresh cikin kwanyar Umma, tamkar a lokacin ya ke furta mata su, sai ta dafe saitin zuciyarta da ke mata zafi ta zame ta zauna cikin seater
in ita ma.
Idanunta akan Zuhurah da ke she
a kuka ta ce, "Zuhurah dole ne wannan a karon mu amince bamu cikin lissafin mutanen da ke da sa ar rayuwa, domin kaf lissafin da Boka Kallah ya gama yi min babu wanda bai tabbata ba, kuma ko wanne za a
akko a
aura shi a teburin bada maki to ba za mu ta
a yin nasarar cinye lissafin daidai ba sai dai mu fa
i, wace iriyar rayuwace ke shirin riskar mu?"
Ta kai
arshen maganar hawaye na wanke mata fuskah, Zuhurah ta
ago a zare ta ce, "Me Bokan ya ce Umma?"
Umma ta sanar da ita yadda suka yi da Boka Kallah, ai sai Zuhurah ta sake sakin kuka me gunji fa
i ta ke, "Na shiga uku Umma wallahi bana
aunar wannan cikin, kamar yadda na daina
aunar wanda ya yi sa.
Ameeru ka cuceni ka gama da rayuwata!"
Ta cigaba da kuka me cin rai Umma na taya ta da zubar da hawaye, kafin ta
aga waya ta kira Hajiya Barirah don neman mafita, Hajiya Barirah ta yi musu garga
i me kauri akan kada su sake su ce za su yi yin
urin zubda cikin nan, su ha
ura har a haifesa don tunda Boka yace sai cikin ya zo duniya to ko me za su yi bata ji cikin xai fi ta, don haka maganin kada ayi ta kar afara kawai."
Maganganun Hajiya Barirah su ka shigi Umma tare da
arsa tsoro me tsanani a zuciyarta, ta dinga rarrashin zuhurah akan ta ha
ura ta raini cikin da zaran an haife, sai su tattara abinda aka samu sukai musu can Bauchin su
arata da shi.
Da ire-iren wa
annan kalaman ta ciyo kan Zuhurah ta ha
ura akan batun fitar da cikin, suka cigaba da kokawa juna akan yadda abubuwa marasa da
i ke kutso kai cikin rayuwarsu.
Daga
angaren Iyah kuwa bayan sun gama waya da Hajjah ta yi mata zancen samun ciki a jikin TAIMIYYAH,sai Iyah ta shiga matsanancin farin ciki suna gama wayar da Hajjah ta kira layin TAIMIYYAH, wanda take kiranta da shi kullum daga can Cairo
Bugu biyu TAIMIYYAH ta
aga wayar tana faman zubawa Iyah shagwa
a, Iyah ta tambayi lafiyarta tare da yi mata murnar rabon da aka samu, TAIMIYYAH ta dinga jin kunya tamkar tana gaban Iyah ne, daga
arshe Iyah ta bata shawaran yadda za ta kula da kanta, ta sanar da ita zancen sanya ranar Yah Deeku da aka yi za a yi bikin nan da watanni biyu masu zuwa.