Sashe 145
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Za ki iya tashi ki zuba abinda ki ke da ra'ayi."
Ta furtawa TAIMIYYAH hakan tana gyara zamarta, tare da duban fuskar Maleek wanda ya sake ha
e girar sama da ta
asa, kafin ya tsare Suhailah da ido yana son ganin iyakar gudun ruwarta.
TAIMIYYAH da maganar sam ba tai mata ba sai ta kasa ko da motsawa, don a tunaninta Suhailah za ta yi serving
insu gaba
aya ne a matsayinta na ba
uwa da ta zo yau.
Maleek da shi ma abinda Suhailah tayi ya
ona zuciyarsa sai bai ce komi ba, ya turawa TAIMIYYAH plate
in da Suhailah ta yi serving
insa chips, yana mi
a hannu ya janyo wani plate
in don serving kansa.
Ganin hakan yasa Suhailah kai hannu za ta matso da plate
in gabanta, amma wani kallo da Maleek ya aika mata ya sanya ta janye hannunta, tana jin wani
acin rai da tsanar TAIMIYYAH da ta kutso cikin rayuwarsu na
ona ranta.
A sanyaye TAIMIYYAH ta dinga cusa chips
in tana korawa da ruwan milon da Maleek da kansa ya ha
a mata, tana ji gaba
aya zaman dining
in ya yi mata
unci, don duk duban da za ta yi wa
angaren da Suhailah ke zaune,sai ta ga irin kallon tsanar da take jefo mata.
"Hubby am okey, zani na
an kwanta please!"
TAIMIYYAH ta yi maganar cike da zallar shagwa
ar da tasan yana kunna zuciyar Maleek Ado, Maleek da idanunsa ke kanta yana tuhumanta akan don me zai sa ta tashi bata ci wani abin kirki ba, sai ya sake manna idanunsa akan fuskarta ya ce, "But Baby baki ci da yawa ba fa, ko kina bu
atar wani abin ne bayan wannan?"
TAIMIYYAH ta yi saurin gya
a kai tana sake narke masa da shagwa
a ta ce, "Bana bu
atar komi, kawai kwanciya na ke son yi na
oshi Habibi."
Daga haka TAIMIYYAH ta dafe
afarta ta fara takawa don baro dining area
in, Suhailah da Maleek suka rakata da ido A.Maleek
in na jin wani abu na ta
a zuciyarsa.
Ita ko Suhailah wani azababben kishin TAIMIYYAH da mamakin salon shagwa
arta,wanda ta fahimci yana tasiri sosai akan Maleek
inta, ya dinga
ona zuciyarta.
Ita TAIMIYYAH lokacin da ta isa masaukinta kwanciya ta yi da gasken , tana jin wani irin kewar gida dana Iyah na lullu
e zuciyarta .
Sai ta
aga wayarta ta kira layin Iyah suka da
e suna magana, tana sanar da Iyah cewa sun iso Abujan bada jimawa can ba.
Bayan sun yi sallama da juna sai ta kira Yasmeen vid call suka jima suna magana, kafin TAIMIYYAH ta yi cuting call
in.
Har za ta aje wayar ta tuno da Ya Deeku, wanda tunda ta yi aure ko sau
aya ba su yi waya ba, sai ta kira layinsa bugu biyu ya
auka ,ta fara zuba masa
orafin cewa ya manta da ita, bai ta
a kira ya ji lafiyarta ba tunda suka korota gidan miji.
Ya Deeku ya dinga bata ha
ury tare da ce mata zai zo ya ga
aki ai, TAIMIYYAH ta sanar masa cewa ai ta baro Zaria tana Abuja yanzu haka, ya yi mata fatan alkhairy tare da addu'ar samun kyakykyawar rayuwa a gidan aurenta, su kai sallama da juna TAIMIYYAh na jin zuciyarta na washewa daga takaicin da Suhailah ta kimsa a zuciyarta.
Ta aje wayar tana zamewa ta kwanta a lafiyayyen bed
in da ke
akin, wanda kana kallo kasan bana
ananun ku
i bane.
Bada jimawaba ko bacci ya
auketa sabida bata samu isasshe da safe ba, ga gajiyan zaman motan da tayi na zuwa Kano su hawo jirgi.
Hakan yasa nan da nan bacci ya sure ta bata farka ba sai wajen 1 na rana........
_To fah!
Ga TAIMIYYAH a garin Abuja ga kuma sarkin kishi Suhailah, ko ya rayuwarsu zai kasance a guri
aya tare da gwarzon mijin nasu A.Maleek Ado?
Da alamu dai za a
an yi wani
waryan film da zai
ayatar , kafin kuma su wuce zuwa
asar Cairo mu ga me zai faru a can kuma?_
_Littafi dai na ta zuwa gangara sau
iris mu
arisa In Sha Allah!
Ina godia da tarin
auna masoya litfafin TAIMIYYAH .
Na gode
warai Allah ya bar
auna_
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*80*
*Gyallesu, Zaria.*
" Hajiya Zuwaira kamar yadda na gaya miki ne tun farko, ke ce ki ka saki damarki akan wannan gurguwar, gashi yanzu ta zame miki
adangaren bakin tulu.
Da yanzu ke ce yakamata a ce kina juya rayuwarta yadda ki ka ga dama, duk wani daula da
aukakar da za ta samu ke ce da
anki za ku fara mora, amma sai ki ka
auki karan tsana ki ka
aura akanta kina nuna mata
iyayya ta zahiri."
Hajiya Barirah ke wannan maganar idanunta akan Umma, wacce ta nutsu tana saurarenta kafin ta bu
e baki ta ce, "Hajiya Barirah ban gane ina ki ka dosa ba har yanzu, ta ya zan juya rayuwarta alhani tun asali na tsaneta ita da uwarta?"
Hajiya Barirah ta saki murmushi ta ce, "Shi ne sakarcin da ki ka yi tun farko ai, ke yakamata a ce kin ri
i yarinyar a hannunki tun farko, kin ga da yanzu ke ce za ki ci gajiyarta don ke za ta kallah a matsayin uwa,amma sai ki ka nuna mata
iyayya tun tana
arama har girma. ki ka rabata da
anki tare da cusa musu
iyayyarta a zuciyarsu, da a ce kin yi amfani da
walwa wajen nuna kissa da kisisinan rungumarta da janyo ta a jikinki, ina me tabbatar miki da cewa da ke ce zata kallah a matsayin uwa, kuma da yanzu wannan ba
in ciki da hassadar da ki ke ji ba zai damu zuciyarki kamar haka ba.
Sabida ku ne zaku fara cin gajiyar duk irin daula da
aukakar da za ta samu a rayuwa, amma kin riga kin saki damarki sai dai ki yi kallo ke da
an naki."
Hajiya Barirah ta kai
arshen maganar tana
an sakin dariyar mugunta, Umma ta
ata fuska tana jin maganganun Hajiya Basirah na tasiri a zuciyarta, tare da sanya zuciyarta cikin dana sanin wautan da ta tafka tun farko.
Ta jinjina kai tana cewa, "Tabbas na yi wauta Hajiya Barirah, kuma a yanzu bakin al
alami ya riga ya bushe, don ko na ce zan nuna mata so a yanzu na makara, sabida ta rayu ne da sanin cewa bani
aunarta tun asali, sannan kowa ma ya shaidi hakan kin ga duk wanda ya ga a yanzu na fara nuna mata so, ya san cewa ina da wata manufa a
asa.
Mu tafi zancen Zuhurah a aje batun gurguwar a gefe guda, ya zan yi in taushi zuciyarta kar ta dawo garin nan a samu a bakin duniya Hajiya Barirah?
Ina cikin matsanancin tashin hankali gashi tun safe na ke kiran layinta a kashe ina mafita?"
Hajiya Barirah ta jinji kai ta ce, "Ni ina ganin ki barta ta dawo Hajiya Zuwaira, sabida ko ni ce ita ba zan zauna da mashayi mara asali ba, to mara asali mana tunda sun ce basu san ma ha
anin inda dangin ubansa su ke ba, waya sani ma shege ta yi ta kawosa duniya.
Kar ki kashe rayuwar
ar ki sabida gudun kunyar duniya da surutun mutane, ni na ga auren da ya mutu cikin kwana uku da
aura shi, kuma yarinyar mijin ya kwanta da ita ta zama bazawara."
Umma ta zurawa Hajiya Barirah ido tana jin wani abu me nauyi na sake danne zuciyarta, sam bata so Zuhurah ta kaso wannan auren don tasan sai an musu dariya.To amma kamar yadda Hajiya Barirah ta ce ne babu anfanin zama da Ameeru, tunda bai fito a
an Honourable ba bare su tursasata ta zauna da shi sabida kwa
ayin dukiya,ta furzar da iska me zafi daga cikin bakinta kafin ta ce, "Gaskiya ne Hajiya Barirah zama da shi ba shi da sauran amfani, amma ya cuce mu ya yaudare mu wannan yaron wallahi, takaicina irin ku
in da na dinga narkawa wajen sake karkato da hankalinsa kan Zuhurah."
Hajiya Barirah ta
an ta
e baki ta ce, "Ai halin maza yanzu abin tsoro ne Hajiya Zuwairah, sannan yanzu fa ba a fa
in gaskiy wajen binciken aure sai dai a rufe mutun a bai-bai kawai.
To ita kuma Basmah wata wainar a ke toyawa da nata mijin?"
Umma da jikinta ya gama yin sanyi, damuwa da takaicin duniya ya gama lullu
e zuciyarta, sai ta watsa hannuwanta baya kafin ta ce, "Wallahi ban sani ba Hajiya Barirah, bata ta
a kirana ba tun da aka kai ta, ni kuma jiya har na
aga waya zan kirata fargaba ya sanya ni fasawa,don bansan me zan ji daga nata
angaren ba kuma,amma bari a kira ta yanzu a ji."
Daga haka Umma ta
aga waya ta kira layin Basmah, wayar ya da
e yana ringin kafin ta
aga.
Umma ta sanya wayar a speeker tana ajewa akan jikinta lokacin da muryar Basmah ya ratsa kunnuwarsu tana cewa, "Hello Umma ina yini ya ku ke?"
Umma da ta ji muryar Basmah very low sai da
irjinta ya yi wani irin doka mata, kafin ta amsa da cewa, "Lafiya lau Basmah ya ku ke badai wani damuwa ko?