← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 184

Sashe 19

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duka zaku ji amsoshin idan kun cigaba da bibiyan alqalamin
ansabon,_
Assalamu alaikum!

My peoples duka anan na kawo
arshen free pages da zan iya baku,ga duk wacce take bu
atan karanta cigaban labarin TAIMIYYAH sai ki biya ku
in ki ta wannan asusun kai tsaye kamar haka
Zaki tura 500 kacal ta wannan account
in 0504192664 Aisha Ibrahim Dansabo GTbank,sai ki turo da shaidan biyan ki ta wannan layin 08167768704.

Masu turo Credit zaku turo ta katin MTN na 500 ta wannan layin 08167768704 shaidan biyanku ma ta layin zaku tura.

Masu Account da Arewa Books ga yadda zaku sayi littafi
*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*
https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
*Bank Transfer* - kamar yadda akwai bayani a sama da kuma account number ArewaBooks.
_Account No_ - *1220077999*
_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*
_Bank_ - *Zenith Bank*
Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:
Amount Paid: - Nawa aka tura?

Name used for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa
Transferred time: - lokacin da aka turo
Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi
Deposit date: - ranar da aka turo
Sai ayi SUBMIT.
*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer* , amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:
MTN,
9Mobile
Airtel
Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na canji(convert) kafin kudinka yashiga Balance.

Wannan shine bayanan.
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 12 to13*
*CIGABAN LABARI.*
________Kaman yadda TAIMIYYAH ta sanar da Baba Sani ran Monday za ta yin Registration,hakan ya kasance misalin
arfe Sha biyu da rabi na rana,ta shirya cikin Riga da zani na tamfar Holland.
inkin yai mata
as a jiki duk da babu kwalliya akan fuskanta ta yi kyau matu
a,manyan idanunta farare tas masu wani irin turuwan ba
wayan ciki sai haskawa su ke da
yallin ba
in kwalli da ta zizarawa idanun.Ta
akko gogaggen Hijab
inta kalan Milk wanda ya shiga da atamfar jikinta ta sanya.Wayanta ta
auka don neman layin Zuhurah ta ji ko ta amsa ku
in Form
in kafin Baba Sani yadda yace Zuhuran ta tuna masa.Wayan na fara ringing ta koma ta jinjina da jikin gadon da take zaune,ba za ta iya cewa yaushe rabon ta da
aga waya ta kira layin Xuhuran ba,asalima ta
auki numbern su awayan Yah Sadeeq ne ko don watarana,kada wani abu ya sameka aso kiran layin
an uwanka na kusa ka ce ba ka da shi.Ba don haka ba ba ta ga anfanin ma aje number
insu cikin wayanba,sai ko irin wannan ranan wanda sam ba ta son shiga Sasan na su ne bare wani cin fuskan ya biyo baya,tunaninta ya katse ne a lokacin da muryan Zuhuran ya ratsa kunnuwanta,daga yadda ta amsa call
in TAIMIYYAH ta gane ba ta da number
inta ba ta san waye ya kirata ba.Sabida yadda ta wani lan
wasa murya wajen fa
in "Hello!" TAIMIYYAH da murmushi ya kwace mata ta amsa da fa
in "Salam Zuhurah TAIMIYYAH ce,kin amsa ku
in form
inne mu wuce tare?

Don ni yanzu zan wuce shi ne na ce bari in kira ki inj......"
Kafin ma TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan ta ji
in...!Zuhurah ta kashe wayan,hakan yasa TAIMIYYAH bin wayanta da kallo tana ta
e baki,ko ka
an abin bai ba ta haushi ba don a ganin ta Zuhurah kan ta taiwa ba ita ba,Skull
in ma in ba ta yi ba duk don kanta tunda ita dai ta sa ka kanta kuma za ta yin ko da Zuhuran ko ba bu,don haka sai kawai ta mi
e tana dafa
afanta ta fara takawa,ta isa wajen da take rataye jakunanta ta ciro wata
aramar jakan LV.Ta bu
e ta cilla wayanta ciki,bayan ta tabbatar duk ku
en da za tai anfani da su suna ciki.Wajen Drawern Bed-side na gado ta nufa ta bu
e tana janyo ledan Sweet da na Dabino ma su kyau da ba ta rabo da ajewa sabida yawan bada sadaka da ta ke yi,ta
iba ta watsa a jaka tana mai da Drawern ta rufe,ko da ta fito Ladi ta samu a falon,suka gaisa da TAIMIYYAH sannan ta wuce Ladi ta isa
akin Iya.A kwance ta samu Iyan ba ta jin da
i sosai wai kanta na ciwo ta sha magani shine ta
an kwanta,tai mata sannu da sanar da ita zata yin Registration
in ta dawo.Iya tai mata fatan dawowa lafiya daga haka TAIMIYYAN ta fito daga
akin,tana takawa a hankali cikin yanayin tafiyanta da sai ta dafe
afanta me lalura.Wanda yanayin tafiyan na ta bai hana a ga ne irin nutsuwan da ke tattare da ita ba,sannu-sannu ta ke takowa layin nasu idan ta ha
u da wanda ta sani sai ta tsaya su gaisa,a haka har ta iso bakin titi inda xa ta tari Napep ya
arasa da ita can gaban Congo ka
an.Inda nan ne wajen Computer Training Center
in yake,bata wani jima sosai ba a wajen ta gama abinda zatai ta fito wajen.Da
afanta ta dinga takawa tana mi
e titi,har sai da tayi tafiya me
an nisa kafin ta tsaida Napep ta hau,ita ka
ai ya
auka tunda har
ofar gida take bu
atan ya kaita.Ku
in da ya ambata lokacin da su ka iso
ofar gate
in shiga gidan ta zuge jaka ta ciro masa,har zata shiga gida ta hango wasu yaran almajirai biyu zasu wuce ta tsaida su.Ta ba su sadakan Sweet da Dabino,har da raguwan canjin da ke jakanta
an goma goma ta ba su,su ka amsa su na godia ita kuma ta nufi
ofan shiga gate
in gidan ta tura ta shige,zuciyanta na tuno mata da Baba Megadi wanda Umma ce tai ma
ashiyan da Baba Sani ya kore sa ga shi har yanzu ba'a samo wani Sabon Megadin ba,har ta isa Sasan Iya bata ha
u da kowa a Compound
in gidan ba,hakan kuma ba
aramin da
i yai mata ba,tana isa
ofan shiga falon na su ta fara jiyo muryan Maryam Salis.

Lokacin da ta sanya kanta cikin falon bayan Iya ta amsa sallaman da tayi,idanunta akan Maryam
in ya fara sauka.Ta saki wani irin murmushi tana
arawa takunta sauri,cike da murnan ganin Maryam
in ta fara fa
in "Lallai ne Maryama kin iya bazata,shi ne jiya da mu ke magana a chart ba ki sanar da ni zaki zo ba."
are maganan lokacin da ta ke isa kujeran da Maryam
in ta ke zaune.Maryaman ta saki murmushi itama tana fa
in "TAIMIYYAH kenan ai na fi so in miki bazatan tun da ke ba'a ganinki sai dai a Chart
in,ai ban jima da shigowa ba Iya ke sanar min kin je ki dawo."
"Wallahi bari kawai wani Computer Training na shiga in gaya miki,shine na je yin Registration zuwa next week zan fara zuwa."
Cewan TAIMIYYAH har lokacin murmushi ya
i barin face
inta,ta waiwaya wajen Iya tana fa
in "Iya na dawo,ya ciwan kan na ki ina fata dai ya kama gabansa?"
Iya ta murmusa tana fa
in "Ya kama gabansa kam Alhamdulillah.Na ga ai kin yi saurin dawowa da har na ce ko za ta kira wayanki,tace a barki dai muna
an ta
a hira kin ga gashi har kin dawo
in."
Iya tayi maganan tana tashi don komawa
aki,ganin hakan yasa TAIMIYYAH mi
ewa tana cewa Maryam "Mu je
aki Besty,gaskiya yau kin biya ni na ji da
i sosai da wannan ziyara."
Maryam ta saki murmushi tana biye da bayan TAIMIYYAN har zuwa
akin ta,Hijab kawai TAIMIYYAH ta cire ta aje jakanta ta fito zuwa Kitchen don kawowa Maryam wani abu.Duk da ta ga Iya ma tasa Ladi aje ma Maryam
in ruwa da lemu,amma ita tana da raguwan Samosa a Fridge shiyasa zata soya mata kafin Ladin ta gama abincin Lunch.Cikin minti goma ta gama soya Samosan ta juye shi a kyakykyawan mazubi,ta
ara
aukan ruwa da lemu ta
aura a madaidaicin Tray ta nufo
akin.Maryam ce tayi saurin tashi tana amsan Tray
in a hannun TAIMIYYAH tana fa
in "Haba qawata shine ba zaki kirani in
akko ba."
Ta aje Tray
in daga saman gadon,idanunta akan TAIMIYYAH da ta saki dariya tana fa
in "Haba dai zan iya ai, ba gashi na kawo lafiya ba,ke ni fa abubuwa da yawa ba na jin wahalan yin su,amma ku sai kuita ganin kaman ajigace nake yi ko?"
are maganan cikin low voice,manyan idanunta akan Maryama da ta saki murmushi me fa
i,kafin ta furta "Wallahi ni haka na ke gani TAIMIYYAH,gaskiya kina da
ari sosai kam da son aiki."
Daga haka suka kamo hiran Skull,Maryam
in na mitan yadda har yanzu babu wani labari game da janye yajin aiki,bare su samu su amsa Result ma susan madafa.Daga hiran Skull aka koma na auren Murja wacce aka sanyawa ranan aure watanni uku masu zuwa.TAIMIYYAH ce ta dubi Maryam tana dariyan tsokana take fa
in "Mu na gama shan bikin Murja sai kuma naki Besty,ni ba ki gaya min yanzu waye gwanin ba,tunda kin rabu da Sudais."
Harara Maryama ta zuba mata tana fa
in "Ko kuma sai ke ba,wai TAIMIYYAH ba za ki fito da miji mu aurar da ke ba,duk irin samarin da ke tare ki a hanya,ba ki sauraransu kar dai kice har yanzu baki kula kowa?"
"Bana kula su
in,kuma ban jin zan ma fara kula sun ba,samarin da ke tare ka a titi dama na arzi
i ne Maryam?
Chapter 19 · 0% Book details