← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 184

Sashe 152

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mu mata wani lokacin mu ke fara bada kafar da kishiya za ta raina mu, idan kika iya ri
e kanki da
oye zafin kishi, ki ka kama girmanki za ki ga babu ta yadda kishiya za ta samu kafar rainaki, mussamman ke da A.Maleek bai bada wata kafar da raini zai shiga tsakaninku ba.So ki iya takunki ki
auke kai daga duk wata soyayya da tarairayar juna da zaki gani, dama shi namiji idan ya yi sabon aure duk son da ya ke miki dole sai kin yi ha
ury, tare da bashi time kafin ya dawo gareki da nutsuwarsa baki
aya.Ki maida kanki very busy ta hanyar fara business, duk wani zafin kishi zaki ragesa da zaran kun raba gari ma shikenan, sai kin so ki dinga tuna cewa kina da kishiya, musamman da zai kasance ke ce tare da shi koda yaushe, ita sai weekend ko wani abu ya kai sa Abuja za su dinga zama da juna, so me zai dameki idan ba kin so sanya kanki a damuwa ba Suhailah?"
Meenah ta kai
arshen maganar tana sakin smile da kallon yadda Suhailah ta nutsu tana saurarenta, Suhailah ta
ata face ta ce, "Shikenan Meenah zan gwadayin duk abinda ki ka ce, duk yadda ta kasance za ki jini, na gode da shawarwarin da ki ke bani, tabbas ke ce
awa ta gari ba irin su Jawahir ba."
Meenah ta sake sakin smile ta ce, "Kar ki damu Suhailah ai mun zama
aya, tun farko ke ce ki kai baya dani ki ka kama
awaye masu bu
ewar ido, amma ina sake garga
inki da ki sake kulawa ba ko wace mace bace zata
ulla
awance da ke, ta zama me
auraki akan turba nagari, kuma nagarin su ne sukai
aranci cikin wannan zamanin."
Daga haka Meenah ta cigaba da yiwa Suhailah fa
a akan illar sakacin da ta ke dashi, wajen saurin yarda da mutane har ta ding bu
e musu sirrikanta, Suhailah ta dinga ma Meenah godia tare da bata tabbacin za ta kula, daga haka su kai sallama da juna daidai lokacin da Maleek ya turo
ofar
akinta ya shigo.

Ya sauke manyan idanunsa akan Suhailah yana takawa zuwa cikin
akin, ya tsaya daga bakin bed
in da ta ke kwance ya ce, "Suhailah ya kamata a ce kina sauka downstairs ku yi hira da Zaynab don ku saba da juna, ni ban ce lallai dole sai kun yi mu'amala da juna tamkar qawaye ba, but bana son kuma irin wannan rayuwar na basar da juna, musamman ita da ta ke matsayin ba
uwa, ba rayuwa za ku yi dindin ba yamakamata ki sake mata, ta ji da
in zama da ke bawai ki dinga nuna mata halin ko in kulaba.Ina kula da duk irin kallon
ancin da ki ke mata, ki ji tsoron Allah Suhailah idan akan laluranta ne ba wai kin fita gata bane a wajen Allah, da ya yo ki a mai lafiyan
afafu, ita kuma ya jarabeta na nakasa.

Don haka ki shiga hankalinki kada ki bari zafin kishi da shai
an su kai ki su baro, don haka ki shiga hankalinki tare da kama girmanki, don bazan
auki ko wane irin nonsense ba akan matata.

Dukkaninku ina son ku kuma kowacce da irin matsayin da take dashi a zuciyata.

Zaynabb bata da damuwa idan har kika kama girmanki za ku zauna lafiya, daga nan har mu je mu dawo kowacce ta zauna a muhallinta, bana so wata matsala ya fara
ullowa daga gare ki, ita ma kuma ina sanya idanu a kanta, da zaran na ga ba daidai ba za ki ga matakin da zan
auka, so ki kula ki kama girmanki wannan kallon
acin da nuna
iyayyar da ki ke mata ki daina bana so, if not za ki ga order side
ina da baki ta
a gani ba wallahi!"
Maleek ya kai
arshen maganarsa cike da garga
i, Suhailah da maganganunsa suka shigeta tare da sanya jikinta yin sanyi,sai ta rewace da bashi ha
ury ,don ita bata ta
a kawo cewa yana kula da yadda ta ke bin matarsa da kallon tsana ba.

Ya fara takawa don barin
akin ya ce, "Ki sameni a downstairs mu zauna tare kafin magrib, ita ma gata can na sanyata fitowa, don bana son
ayanku ya dinga takura kansa akan
an uwansa, sabida kishin banza kishin da zaku yi, shi ne ku faranta min rai da bani nutsuwa ta yadda zan ji da
in yin adalci a tsakaninku."
Daga haka ya
arisa fita daga
akin ya bar Suhailah da bin bayansa da kallo, kafin ta nufi bakin mirrow ta sake fesa turare ta fito ta nufi downstairs.

Tun daga nesa take hango yadda Maleek ya manne a jikin TAIMIYYAH, wacce ke faman zuba masa shagwa
a akan ya tashi daga wajen, kafin Suhailah ta sakko ta gansu a haka alhali ba ranar ta bane.

Amma sai A.Maleek
in ya yi biris da ita,sai ma sake shinshinar
amshin Humrar RUSS da ta fara amfani dashi daga jiya ya ke, wanda
amshin ba
aramin narkar da zuciyarsa ya ke ba.

Jin takun takalman Suhailah da ke sakkowa daga stairs ya sanya TAIMIYYAH saurin
aga manyan idanunta ta dubi side
in, ta yi saurin maido dubanta zuwa ga A.Maleek wanda ya yi tamkar bai jiyo sakkowar Suhailah ba, ta narke murya tana ture hannunsa daga jikinta ta ce, "Please Hubby ka tashi ka koma seat
in can, gatanan fa ni dai babu ruwana kuma hakan babu kyau, tunda ba kwana na bane please ka tashi kafin ta
ariso!"
Yadda TAIMIYYAH ta yi maganar duk a daburce, idanunta na haskawa da zallar rashin jin da
in abinda ya ke yi, ya sanya Maleek dungure mata goshi yana tashi daga cikin seater
in, ya koma
asan carfet ya zauna yana wani miskile fuska.......
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: *83*
Tunda TAIMIYYAH ta gama ha
awa A.Maleek Ado fruit salad ta saka a cikin fridge, ta koma
aki ta don
aura alwalar sallar Magriba da time ya yi.

Bayan ta idar sai da ta tsaya yin karatun Qur'an har time
in Isha'i ya shiga ta bada faralinsa, sannan ta tashi ta nufi bathroom don yin wanka.

Lokacin da ta fito a gaggauce ta kammala shiryawa cikin kayan bacci, riga da wando marasa nauyi da suka fitar da surarta a zahiri.

Rigar irin me shara shara ne daga wuya zuwa
irji, sai daga
asa ya zama silk, hakan yasa tun daga kafa
unta zuwa
irjinta a fili suke, don babu maraba da babu riga a jikinta.

Wandon shi ma silk ne wanda ya bi jikinta ya yi mata kyau matu
a, sai
amshi ta ke zubawa kamar yadda
akin ke fidda
amshi me kwantar da zuciya.

Ta
auki remote
in AC ta
ara
arfinsa sabida zafi ake yi a garin Abuja, an rabu da yin ruwa kamar yadda ta ji Suhailah na fa
iwa Maleek a
azu.

Dire
ct gado ta nufa ta shige cikin duvet don tasha alwashi cikin zuciyarta cewa, ba za ta halarci wajen cin abincin ba a daren yau, sabida sam bata son irin yadda Suhailah ke shigewa Maleek, tare da yi masa abubuwan ta
ara don kawai ta
untata zuciyarta.

Sai ta kunna data tana hawa online ta fara karatun novel wanda yanzu ta
ware, tana kuma
aruwa sosai tare da
aukar darusa masu tarin yawa.

Shigowar kiran A.Maleek cikin wayarta vid call yasa ta dakatar da karatun ta
aga kiran, tana me narke fuska da muryarta baki
aya lokacin da fuskokin junansu ya bayyana a allon screen
in wayoyinsu.

Maleek Ado da ya kafeta da ido ne ya rigata cewa, "Wife baki fito ba muna jiran ki kiyi serving
in mu dinner."
TAIMIYYAH ta zame duvet
in da ta rufa ya yi
asa, ta sake narke murya da yatsine fuska ta ce, "Sorry Sweet kaina ke ciwo sosai, ba zan iya fitowa ba."
Yadda ta yi maganar tana shirin sanya masa kukan shagwa
a, ba
aramin motsa zuciyar Maleek ya yi ba, ya waro idanunsa waje cike da zallar damuwa akan face
insa ya ce, "But shi ne ki ke kwance ba za ki kira ni a kawo miki magani ki sha ba Luv?

Gani nan kawo miki abincin da magani."
Daga haka ya kashe wayar yana maida dubansa kan Suhailah,wacce ta tsaresa da idanunta tun fara wayarsa da TAIMIYYAH, ya mi
e daga tsaye yana
aukar plate don zubawa TAIMIYYAH abinci ya ke cewa, "Suhailah kina iya zuba abincin ki fara ci kafin in dawo, Zaynab ce kanta ke ciwo ba za ta iya fitowa ba, so zan kai mata abincin
aki, yanzu fara
akko min maganin ciwan kai da table water mara sanyi."
Daga haka ya cigaba da zubawa TAIMIYYAH Jallof
in couscous da aka dafa shi ya ji kayan lambu da liver, sai ya zuba mata ha
in chicken salad da yaji salad cream.

Suhailah ta ta
e baki tana tashi ta je ta
akko maganin ta kawo masa, ya ha
a da abincin ya nufi
akin TAIMIYYAH.

Da kansa ya bata abincin a baki sai faman narke masa da shagwa
a take yi, kai ka ce da gaske kan nata ciwo ya ke yi sosai.

Bayan ta
oshi ne ya bata maganin ta sha sannan hankalinsa ya kwanta, ya kai baki ya sumbaci goshinta yana fa
in, "Sorry my pure zuma, ciwan kan zai ta fi soon kin ji ko?"
TAIMIYYAH ta sake narke fuska ta ca, "Okey Sweet, thank u!"
A.Maleek ya zaunar da ita akan bed yana cewa, "Kar ki kwanta yanzu please har abincin ya fa
a miki sosai, and u make sure idan kan bai daina ciwo ba kin kira ni kin fa
a min okey!"
TAIMIYYAH ta gya
a masa kai tana jin wani nutsuwa da zazzafar
aunarsa na sake bin jinin jikinta, A.Maleek ya sake sumbatan lips
inta kafin ya juya ya bar
akin don komawa zuwa dining area
Ya samu har Suhailah ta kusa
arasa cin abincinta, fuskarta ya cika ya yi fam da fishi da takaicin irin da
ewar da ya yi a
akin TAIMIYYAH, daga cewa zai kai mata magani da ruwa kawai ya dawo.
Chapter 152 · 0% Book details