Sashe 9
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Matsa ki bani waje ashe ke
in sakaryace mara hankali Suhailah,irin tarbiyan dana baki kenan,ko ni haka kika taso kika ga inama marigayi rashin albarka da rashin biyayya?
Maxa sanar dani gidan uban da kika kwaso dukkanin halayyan da Maleek ya sanar dani,har kinyi bu
ewan idon da zaki tsarama kanki rayuwa Suhailah,a gidan ubanwa kika ta
a ganin inda Haihuwa ya hana karatu?
Har da zaki je ki cuci kanki ki fara tsarin iyali alhali ko haihuwan fari baki ta
a yi ba."
Inda Hajiya Aysha ke shiga ba tanan take fita ba,taiwa Suhailah tas wacce zuwa lokacin kuka sosai takeyi,cike da tarin nadaman Planing
in da tai tayi abaya,da gaske takewa Maleek ta daina shan pills
in da takeyi,kusan shekara guda kenan rabonta da shan komi amma ciki ya
i samuwa,shi kuma ya kasa yadda ta daina
in abinda yasa suke ta samun sa
ani dashi kenan,jikin Hajiyan ta koma tana cigaba da kuka sosai,Hajiyan ta sake ture kanta daga jikinta,don da gaske haushin Suhailan me zafi take ji,cikin muryan kuka Suhailah ke fa
in "Don girman Allah Hajiya kuyi ha
ury ke da Yah Maleek,wallahi zan gyara duk halayyan da baya so,amma bazan iya ganinsa da wata mace ba bayan ina raye,wallahi Hajiya na da
e da daina tsarin iyali shekara guda kenan,Allah ne bai kawo rabon ba shi kuma ya kasa yadda na daina."
"Ta ya za'ai dama ya yadda kin daina
in,tunda lokacin da kika faro ba da yawunsa kika fara ba,Allah yasa ba illah kikai wa kanki da kanki ba,inko har wani matsalan kika janyowa kanki,kinga maganan kice baki son ganin mijinki da wata mace ma bai taso ba,don ni da kaina zan masa wani auren don bazan zuba ido banga
wansa a duniya ba,alhali shi ka
ai na mallaka
a namiji da Allah ya bar min ya rayu,tunda ke shashashace baki san inda kanki ke miki ciwo ba,in banda ke
in sakaryace har wani tsoron haihuwa zakiyi don kina boko bayan gani a raye,ki gayamin wani wahalan raino zaki sani inda kin haihun alhali kinsan kuna dani a raye,to kisawa ranki zama da kishiya nan ba jimawa ba matu
ar ya tasaki agaba kuka je wajen likita aka tabbatar alluran da kikai ne ya janyo miki wani matsalan."
Hajiya Aysha ta
are maganan cikin fusata tana ji tamkar tun a yanzu
in ta rufe Sunailan da duka,Suhailah da kalaman Hajiyan ke sake ki
ima zuciyanta idan ana shigo da zancen Maleek
in zai iya sake aure,ta sake rushewa da kuka so take ta je ga Maleek
in ko shi zai tsaya ya saurareta,amma kallo
aya tai masa taga yadda shi
inma ya sake
inke fuska yana jifanta da wannan shu'umin kallon nasa me
aga hankali,ai sai ta kifa kanta jikin kujera tana cigaba da rasgan kuka,yayin da Hajiya ta cigaba da rufeta da fa
a daga baya ta koma nasiha,hakan yasa Maleek zame jikinsa yai sallama da Hajiyan ya bar gidan,zuciyansa fes don baiyi tunanin Hajiyan zata iya rufe ido taci zarafin Suhailan har haka ba,idan yana tuna irin son Suhailan da yake rufe idanun Hajiyan,sabida kawai Suhailan ta fito daga tsatson jinin qanwanta da suka fito ciki guda,ta rasu ta barwa Hajiyan Suhailan tun tana da shekaru biyar a duniya,tu
i yake yi yana fata da addu'an Allah sa dukkanin fa
a da nasihan Hajiyan suyi tasiri a zuciyan Suhailah har ta gyara
abi'unta da baya so,wayansa da yake ruri ya kalla ganin sunan abokinsa Naseer ne yasa shi
aga wayan yana sanar da Naseer
in inda zasu ha
___________
Tunda TAIMIYYAH ta tashi take ta tunanin ta yadda zata tsiri yiwa Yah Sadeeq
in girkin da ya bu
ata,ba tare da Iya ta gane don shi tayi ba,bare har ta rufe ta da fa
a,dubara ne ya fa
o mata lokacin da ta kammala shirinta cikin wata rigan atamfa da akaiwa
inkin free gown da yai matu
ar yi mata kyau,
ankwalin kayan ta
aura tana bin jikinta da turarenta me sanyi da da
in qamshi,agogo ta kalla taga lokacin
aura lunch
insu yayi,hakan yasa ta fita da
warin guiwanta zuwa falo,kaman yadda tai tunani Iyan na hakince cikin kujera,ta tasa TV agaba tana kallon wa'azin da ake haskawa a tashar Manara,TAIMIYYAH ta cigaba da takowa cikin irin tafiyanta da sai da taimakon dafe guiwan
afanta me laluran take iya tafiya,ta iso kusa da Iya tana fa
in "Iya yau kuma me Ladi zata girka ne ko dai in amshi girkin tunda nayi sarai sosai,sai in dafa mana ko Rice and Stew ne,ke me son wake sai a dafa miki waken daban."
are maganan tana
auke idanunta daga kan Iya,ita kuma Iyan sai ta zubawa TAIMIYYAH ido tana jin
aunarta na sake zama a zuciyanta,rashin son jikin TAIMIYYAN da jajircewanta wajen iya sarrafa nau'in girke-girke na tsananin birgeta,don haka bata kawo komi ba ta gya
a kai cike da gamsuwa take fa
in "Hakan ma yayi TAIMI na indai zaki iya sai ki shiga Kitchen ku ha
u da Ladin kuyi girkin,amma ni ina son a dafa raguwan Kazan nan da ke cikin Freezer,ayi farfesun ta kawai ki
an saka dankalin turawa irin yadda kike mana yai da
innan a zuba kayan qamshi yaji sosai kinji ko."
TAIMIYYAH ta gya
a kai lokacin da take mi
ewa,ta dubi Iya tana fa
in "To Iya duk za'ayi yadda kike so bari inje inga me Ladin take yi."
Daga haka TAIMIYYAH ta nufi Kitchen
in nasu,zuciyanta fes kaman
ara don ta san ta gama da shafin rigiman Yah Sadeeq
in,itace tayi komi Ladi kawai blanding kayan miya tai mata,sai ganyen Salad da ta sata yanka musu don TAIMIYYAH bata son cin abinci babu ganye,shiyasa basa rabo da aje kayan Salad ko na Coleslow,bayan kammala abincin TAIMIYYAH ta kwashe su a kulolin da suka saba zuba abinci Ladi na
auka tana fita dasu zuwa falon Iya,tana jerawa a
angaren da suke cin abinci,sam bata wani wahal da kanta
ibarwa Yah Sadeeq
in daban ba,don tana da tabbacin nan Sasan nasu zai yi masauki yaci abincin,Zo
on da ta tsaya kammalawa sawa Flavour ta
arisa ha
awa ta mi
awa Ladi tasa shi cikin
aramin fridge,ita kuma ta juya tabar Kitchen
in zuwa
akinta don yin sallan Zuhur ganin time yaja,lokacin da ta idar memakon ta fita falo taci abinci sai tayi kwanciyanta a gado,ta
auki wayanta tare da kunna Data ta hau online,shiga nan fita can har ta
auki lokaci ba tare da ta damu ba,sai da taji Iya na
walla mata kira sannan ta fito,a tsaye ta samu Iya ri
e da wani leda a hannu,fitowan TAIMIYYAN yasa Iya maida dubanta gareta tana fa
in "Maza
akko Hijab ki zo ki mi
awa Zuwaira wannan sa
on,turaren wuta ne aka aiko min na
ibar musu,ki kuma sanar mata yau bana bu
atan abincin daren su,Ladi zata tu
a min tuwan dawa ne zuwa anjima."
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana fa
in "To Iya bari in
akko Hijab
in."
Daga haka ta koma
aki ta sanyo Hijab
in sallanta ta fito,ledan da kwalban turaren wutan yake ta
auka tai waje,tana takawa a hankali har ta isa sasan Baba Sanin........
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 7*
Sallama TAIMIYYAH tai tayi a falon babu amsa,hakan yasa ta sanya kanta cikin falon sosai tana raba idanu,zuciyanta na tariyo mata baya kaman basuyi dadalmaya a sashin ba,gashi yanzu shigowa ma tayi hira da
an uwanta ya gagareta,ba don bata so ba sai don yadda su
in suka juye suka maida ta tamkar mujiya a cikinsu,zuciyanta yai nauyi tana jin tasirin damuwan hakan da take dannewa can
asan ranta na taso mata,hanyan da zai sada ta da asalin main Kitchen
in su Umman ta nufa,don tana hasashen samun ta acan tunda har ta fito bata ji an kaiwa Iya abincin rana ba,watakil yau
in sunyi ranan girki ne kaman yadda suka saba duk ranan Friday sukan yi ranan gama abincin rana,sabida yawan aikin da ke
aruwa tunda shi ma Baba Sanin sai Weekend yake dawowa daga can Kano inda yake aiki,kaman yadda tai hasashe haka ya kasance,tana sanya kanta cikin Kitchen
in bakinta
auke da sallama,idanunta akan Umma da ke tsaye jikin Cabinet na Kitchen
in ya fara sauka,su Mero me aiki nata faman hidiman kammala abinci ana kwashe su a manyan kulas,TAIMIYYAH ta gaida su Mero tana cigaba da takawa zuwa inda Umma ke tsaye,wacce sarai taji shigowan TAIMIYYAN tana kuma jin gaisuwan da take ma su Mero amma bata juyo ta dube ta ba "Sannu da aiki Umma ina yini."
Cewan TAIMIYYAH lokacin da ta isa daf da Umman,sai lokacin Umma ta juyo ta zuba mata idanu,fuskanta a ha
e tana faman yatsina,ta amsa gaisuwan da fa
in "Lafiya." A ta
aice daga haka ta cigaba da rufe tray
in da tai raping Salad,ganin hakan yasa kai tsaye TAIMIYYAH ta aje ledan sa
on a saman Cabinet
in tana fa
in "Gashi inji Iya." Daga haka sai ta juyo don baro sashin baki
aya,su Mero na ce mata a gaida Iya,Umma ce tayi saurin dakatar da ita tana fa
in "Ke! zo nan ki
auki wancan kwandon abincin ki kai min dining
in falo ."
TAIMIYYAH ta waiwayo tare da sauke manyan idanunta akan
aton Basket
in,ta nufesa tana
auka ta cigaba da tafiya ahankali dafe da
afanta me laluran,
aya hannun ri
e da Basket
in da aka jere kulolin abinci ta fito zuwa falo,da Zuhura taci karo wacce ta fito daga
angaren
akunan baccin su,TAIMIYYAH ta
auke idanunta daga kanta tana wucewa inda aka aiketa,ta aje kwandon abincin tana shirin juyawa don ficewa daga sashin nasu,sai ga Umma ta baro Kitchen
in ta fito falon,idanunta akan TAIMIYYAH tana dubanta daga sama har
asa,takaici da tsanan TAIMIYYAN na sake kamata,musamman in ta tuna yadda Sadeeq ya iya duban tsakiyan idanunta ya sanar da ita wai wannan musakan dake gabanta yake so,kuma son ma da aure hakan ba
aramin ta
a zuciyanta yake ba, "Koma ki zauna magana zanyi da ke shu'uma kina faman wani
us da kai munafuka."
Cewan Umma idanunta fes akan TAIMIYYAH,tuni TAIMIYYAH tayi saurin zama daga
asan tiles
in wajen,Umma kuma tayi zaune akan Kujeran da ke kusa da ita,yayin da Zuhura ma tayi zaune kusa da Umma domin bazata so tijaran da Umma zataiwa TAIMIYYAH akan Yayansu ya wuce taba,Umma ta soma fa
in "Wato ke dai wannan musakan baki jin magana ko,wai haka gurugu ke da taurin kai ne ni Zuwaira,yo inba taurin kai ba ke da nai miki iyaka da
ana tun da da
ewa,shine kika cigaba da ribatan zuciyansa,har ya samu
warin guiwan kallon idanuna yana sanar dani wai kece za
insa,to bari kiji in gaya miki ni Zuwaira indai ni na kawo Sadeeq duniya,kuma Nono na ya tsotsa to na haramta soyayya a tsakaninku bare maganan aure ya shigo,in banda ma shi
in sakarai ne duk matan duniya ya rasa wacce zuciyansa zai so sai gurguwa musaka,me zaici da ke ya aure ki yace ya auri wa?