← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 184

Sashe 35

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokacin da TAIMIYYAH ta fito daga wanka,har lokacin Yasmeen na
akin.Tayi kwance akan gadon TAIMIYYAN,tana faman kallon hotunan girke-girke kala kala acikin wayan TAIMIYYAH.Da yake ita ba gwanar sanyawa waya code bane don gani take ita ka
ai take rayuwanta a sasan Iyah.Bata da me zuwa yace zai dinga mata ta
e ta
e a wayan,shiyasa sam bata sanya ma wayan Code ba.Ta wuce wajen kayanta direct tana ciro doguwar Riga mara nauyi na shan iska ta saka,ta juyo kenan don yiwa Yasmeen magana wayanta dake hannun Yasmeen ya fara kuka.Sai Yasmeen
in ta tashi daga kwance ta zauna tana mi
owa TAIMIYYAH data iso bakin gadon wayan tana fa
in "Ungo wani number ne ke kira." TAIMIYYAH ba tayi magana ba ta amsa wayan tana receiving ta kai wayan kunni bakinta
auke da sallama.Daga
angaren Nass har wani
oyayyen ajiyan zuciya ya sauke lokacin da sassanyar muryar TAIMIYYAH ta isa ga kunnuwansa.Ya lumshe ido yana fa
in "Ranki ya da
e ina fata banyi gaggawan kira ba,na kasa samun nutsuwan zuciya ne hope kun isa gida lafiya?"
TAIMIYYAH data kai zaune a bakin gadonta,ta
an lumshe ido da ta
e baki tana fa
in "Lafiya lau,amma yanzu abinci zan ci, in babu damuwa later sai mu yi magana please!"
Naseer daga
angarensa,ji yayi ina ma suna kusa ne yana kallon yadda
aramin bakinta ke furta kalaman.Ya sauke ajiyan zuciya yana fa
in "To Baby zan barki kici abinci,amma sai kinyi promise
in cewa kina kammalawa zaki min ko da flashing ne saina kira.Inba haka ba kici abincin ina tare da ke ni bazan gaji ba,sai na dinga sauraran yanayin taunan Babyna.Hakan ya wadatar da ni." Yadda yayi maganan cikin wani irin salo na jan hankalin me sauraransa,yasa TAIMIYYAH rufe ido ka
an tana jinjina rigima da wayo irin na Nass
in.Aahankali tayi magana cikin low voice
inta take fa
in "I will call u insha Allah bye!" Daga haka tayi cuting call
in tana maida wayan Silent,ta aje bisa Bed tana mi
ewa ta bar
akin,tuni dama Yasmeen ta fita ta bata waje tunda ta fara amsa wayan,hakan kuma ba
aramin da
i yaiwa TAIMIYYAN ba.Wajen cin abinci Direct ta nufa ta samu Yasmeen ta zuba tana ci itama,da alamu tun da suka iso bata kula taci abincin bane sai yanzu.TAIMIYYAH tayi joining
in Yasmeen suna cin abincin tare, har su ka cinye wanda Yasmeen
in ta
iba.Suka
ara wani suna ci jefi jefi suna ta
a hiran yaushe gamo har suka kammala cin abincin,su ka tattarro zuwa cikin falon Iyah,inda Guggo Bilki da Iyah suka bu
e babin hira.......

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FAuxFVUMsQhHYfF5qiGklY
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".

Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 26*
_______Misalin takwas da rabi na dare Yasmeen ta ja TAIMIYYAH suka nufi can Sasan Baba Sani.TAIMIYYAH na sanye da Riga doguwa irin na material da ke zuwa Ready made
innan,
inkin Boubou akai masa da yai mata kyau sosai ya fito da cikar
irjinta daga sama.

Yasmeen ita ma doguwar Rigan ne a jikinta na Atamfa.Ta yane kanta da
aramin Veil,sa
anin TAIMIYYAH da ke sanye da
aramin Hijab.kowannen su hannunsa ri
e da wayansa,su na tafe suna hiran su gunin ban sha'awa har suka shiga cikin Sasan.Da sallama su ka isa bakin
ofar shiga Main-Parlor
in su Umman,su Zuhurah dake zaune suna kallo suka ha
a baki wajen amsa sallaman,tare da bada izinin shiga.

Yasmeen ita ce a farko sai TAIMIYYAH biye da bayanta,suka kutsa kai cikin falon.Basma ce ta nufo Yasmeen tana fa
in "Oyoyo Yah Yasmeeni,saukan yaushe haka tsidim?" Yasmeen tai Hugging
in Basman tana fa
in "Saukan tun
azu da rana mana,tunda kun daina zuwa Sasan waccar Old Woman
in taya zaku san isowan mu."
"Kai Yasmeen haka ma zaki ce?" Cewan Zuhurah tana isowa tare da yin Hugging Yasmeen
in itama,su a dole ga turawa lol.Yasmeen ta furta "Yes haka zan ce mana Sis
arya nayi,ba su daina zuwan bane?" Yasmeen ta yi maganan tana maida duban ta kan TAIMIYYAH,wacce gaba
aya hankalinta na kan kallon da su Zuhurah ke yi.Sanin da ita Yasmeen
in take yi yasa ta juyo ta saki smile kawai ba tare da tace komi ba.Anty Laurat ce ta fito daga
akin Umma,ganin su TAIMIYYAH yasa ta
ariso da fara'anta idanunta akan TAIMIYYAH ta ke fa
in "Wow!

Tawan ke ce anan yau?"
"Kai!

Anty Laurat sai kace irin na daina shigowa kwata-kwata
innan." Cewan TAIMIYYAH tana duban Anty Laurat
in dake jifanta da murmushi,kafin Anty Laurat ta juya wajen Yasmeen suna gaisawa da juna.

Fitowan Umma daga
aki yasa duk hankalinsu ya koma kanta.Yasmeen da TAIMIYYAH suka gaida Umman ta amsa da sakin fuska,tana duban Yasmeen take fa
in "Yasmeen saukan yaushe a gari?" Yasmeen ta amsa da cewa "
azu muka iso Umma har da Mamie muke tare ai.Ta gaji ne shiyasa ba ta shigo ba ina ga sai zuwa da safe."
"Allah sarki to sannun ku da zuwa,ai bansan da zuwan ku ba da an
ara yawan abincin dare ai,amma laifin Iya ne da sai ta aiko ko Ayuba tace ya fa
Yasmeen ta
an ta
e baki ka
an tana fa
in "Laah!

Bakomi fa Umma abinci ya isa sosai,tunda ga wanda Ladi ta yi ma duk ya wadata har gashi can ma ba'a cinye wani ba."
Daga haka sai Yasmeen suka maida kai wajen hiransu da su Zuhurah.Ita dai TAIMIYYAH ba ta sanya baki hankalinta na kan kallo ita da Anty Laurat.

Umma kuma tashi tayi itama ta basu waje.Ta koma can
aramin falon dake kusa da Dining Area
insu tai zamanta,tana faman danna waya abin ta.

Wayan hannun TAIMIYYAH ne ya fara haske alamun shigowan kira.Da yake a silent ta saka wayan tun
azu da rana bayan gama wayanta da Nass,kaman yadda tai masa alqawarin kiransa bayan ta gama cin abinci.Shine ta kira shi sai ya kashe ya kira ta,ya kuma da
e ya na sake bayyana mata sirrin zuciyansa.

A cikin hiran da yai matan ne take jin ashe shi
an cikin gari ne.Gidan iyayensa na nan a
warbai can gaban Fadan Mai Martaba Sarkin Zazzau.Ya sanar da ita cewa shi ne Auta wajen Mamansa,ya kuma sanar mata ya kammala karatun Degree
insa har zuwa Masters a
asar Dubai.Yanzu haka yana aiki da NNRA(Nigerian Nuclear Regulatory Authority.) Reshen su da ke Abuja.Don ma TAIMIYYAH ta katse hanzarinsa da taga zai dameta,ba don haka ba da hira sosai zai mata a
azu
in.Ta sauke ajiyan zuciya a hankali,lokacin da kiran ya yanke ba tare da ta
aga ba.Sai dai wani kiran ne ke sake shigowa,hakan yasa TAIMIYYAH ta zubama Screen
in ido, bata da alamun zata amsa kiran.Saukar muryan Anty Laurat taji cikin kunnuwanta tamkar daga sama,tana fa
in "TAIMIYYAH kiyi picking call
inki mana ha'a." TAIMIYYAH ta zun
uro baki ka
an cike da shagwa
anta na sabo take fa
in "Anty
azu fa muka gama waya,miye kuma na kira yanzu please!"
"And so what?

Na ji min sakarci irin na
an fari,wallahi TAIMIYYAH so kike aji kanmu akan wannan Nass
in.Dama
azu a chart ya kawo min
aran kin yanke masa waya alhali shi bai gama jin muryanki ba.Oya pick the call my Friend."
Anty Laurat tayi maganan tana zubawa TAIMIYYAH harara.Gaba
aya sai TAIMIYYAH ta sake kwa
e fuska, ganin yadda duk attension
in Zuhurah ya dawo kanta.Ga kuma wayan nata dake cigaba da Blinking alamun kira ne ke ta shigowa yana yankewa,sai kawai tayi receiving call
in tana kai wayan kunni.

Da shagwa
iyar muryanta take fa
in "Hello!" Sam ita bata san yadda salonta ke kassara zuciyan Nass
in bane.Watakila data rage narke masa murya da shagwa
a haka,koda yake da alamu ita bata ma san tana yi ba.Tunda yin shagwa
a sabonta ne kowa ya santa da shi,wasu har cewa suke duk laifin Iya ne ita ce ta
ata TAIMIYYAN.

Nass daga
angarensa ya sake gyara kwanciya bisa lallausar Bed
insa.Har wani lumshe idanu yayi tasirin muryan da shagwa
ar na zagayawa har tsakiyan kwanyansa.Wani irin zazzafar soyayyan TAIMIYYAN yake ji tamkar ana sake kunna zuciyansa da jan hankalinsa zuwa gareta ne,abin har ya fara bashi tsoro don bai ta
a jin son mace kaman yadda ya ke ji akan TAIMIYYAN ba.Duk da cewa ya ta
a soyayya da wata Muneerah suka rabu,amma sam bai ji yadda yake ji irin haka ba sai daya ha
u da TAIMIYYAN, "My luv shi ne sai kin ja aji kafin ki amsa kiran nawa.Allah sarki bawan Allah Nass ina shan wahala da wannan Babyn tawa,ina ga sai nazo gaban Anty Laurat na zubda hawaye,sannan zata sake
arin ganin ta kafa gwamnatina a zuciyanki ko Baby?" Cewan Naseer
in shi ma cikin shagwa
e tasa muryan,salon daya wanzar da kyakykyawan murmushi saman fuskan TAIMIYYAN.Ta yi magana cikin
asa da muryanta sosai take fa
in "No bama sai hakan ya faru ba,ina yini." ta kai
arshen kalamin da gaisar da shi,ya amsa cikin salon barkwancinsa yana kwaikwayon muryanta,hakan ya sake sanya TAIMIYYAH sakin murmushi sosai,har Beauty point
inta na lotsawa.
Chapter 35 · 0% Book details