← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 184

Sashe 47

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai dai kafin Yasmeen ta bu
e baki sallaman Baba Sani da shigowansa gaba
aya cikin falon Iyah,yasa dukansu suka maida dubansu gare sa.Kallo
aya xakai masa kasan cewa a kwai matsala,don idanunnan nasa sun ka
a sunyi jajir,ya nufi wajen Iyah da yake hangowa a yashe ana faman shafa mata ruwan
ara a fuska.Amma har lokacin bata farfa
on ba,ya tsuguna kusa da kan Iyah yana cewa Baba Ladi, "Ladi ai kwara mata ruwan za ki yi gaba
aya kawai,ina ga sanyin ruwan zaifi tasiri wajen sanya numfashin ya dawo cikin sauri."
Ladi nan take tayi yanda Baba Sanin yace,aiko nan da nan sai gashi Iyah ta kawo numfashi.Tana bu
e idanunta a hankali bakinta
auke da Salati,TAIMIYYAH ta iso wajen tana tambayan Baba Sani meya samu Abie
inta?Ganin Iyah ta farfa
o sai ta nufeta tana sake rushewa da kuka.

Iyah ta rungume TAIMIYYAH tana nanata kalmar Allahummah ajjirni fih musibati wa'akliflikhairan minha!

Idanunta babu alamun hawaye za su zuba,da alamu kukan na zuci take yi wanda yafi na fili illah.Baba Sani ya share hawaye yana duban Iyah yake fa
in "Iyah xamu tafi amso su,yanxu kafin in shigo aka sake kira su ma yaran lokaci yayi." Ya
arisa maganan yana fashewa da kuka kaman
aramin yaro,mutuwan
an uwan nasa da
ansa na dukan Zuciyarsa.

Iyah ta rintse idanunta da
arfi wani abu me tauri na danne Zuciyarta,bata iya cewa komi ba sai kai data gya
a masa kawai.Daga haka Baba Sani ya fice da sassarfa don kama hanyan Kaduna,zuwa amso gawarwakin su Abie da su Nahar da ajali ya sauka musu a rana guda.

Lokacin dasu Umma suka bazamo Sasan Iyah suna ihun kuka ne,TAIMIYYAH ta fahimci halin da ake ciki.Nan take ta fa
i ta sume gau!

Bata sake sanin inda kanta yake ba sai farkawa tayi ta ganta akan gadon asibiti.........
_Ina maraba da masu son a tallata musu hajarsu cikin wannan Littafin,sai ku tuntu
eni ta lambar wayata kamar haka 08167768704._
Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 32*
__________ A hankali TAIMIYYAH take bu
e idanunta da su kai matu
ar nauyi,tana bin
akin Asibitin da kallo.Ta sauke ganinta akan Yasmeen da Anty Laurat,wa
anda su ma idanunsu yai luhu-luhu,ta ke kanta yai wani irin sarawa komi na dawowa Brain
inta.

Kukan data fashe da shi shine ya ankarar da su Yasmeen farkawanta.Yasmeen ta isa bakin gadon da sauri tana fa
in "Sannu TAIMIYYAH kin farko,sorry please!

Kukan ya isa haka addu'a kawai su ke nema,don har an kaisu gidan su na gaskiya."
Yasmeen ta kai
arshen maganan cikin rawar murya,tana rungumo TAIMIYYAH zuwa jikinta.Wacce ta fasa wani sabon kukan,jin cewa da gaske dai ta rasa Abie
inta da Qanninta har biyu Raudha da Nahar,
cikin muryan kuka take fa
in,"Yanzu shikenan ba zan sake ganin Abie da su Nahar ba,don Allah ku ce min wasa ne ba su mutu ba,meyasa mutuwa za tai min haka Yasmeen?

Allah nima ka
auki rai n....."
Rufe bakinta da Yasmeen tayi ya hanata
arisa kalamanta.Yasmeen ta fara magana cikin rawar murya ta ke fa
in "Subhanallah!

TAIMIYYAH kar kiyi sa
o please!

Mu ma ba jinkiri muka yi ba,za mu tadda su idan lokacin mu yayi,addu'anki kawai su ke bu
ata a yanzu ba wa
annan surutan da kuka ba,don Allah kiyi tawakkali tamkar yadda Iyah tayi ita ma."
Yasmeen ta kai
arshen maganan tana kasa controling hawayen da ke zubo mata,sai lokacin Anty Laurat da ke share hawayen tausayin TAIMIYYAH,ta iso bakin gadon tana fa
in "Kiyi ha
ury TAIMIYYAH ko wani mai rai da kika gani dole zai mutu watan watarana,Allah ya baki ha
ury da dangana su kuma Abiee Allah ya haskaka makwancinsu,yasa suna kyakykyawan matsayi." Anty Laurat ta
are maganan cikin rawar murya,kafin ta juya ta fice daga
akin don zuwa kiran Likita,wanda yace da zaran TAIMIYYAN ta farko a kira shi.

TAIMIYYAH ta kifa kanta a jikin Yasmeen tana kuka me motsa Zuciya.Ji take yi a lokacin ina ma Allah zai
auki ranta ita ma tabi su Abie
in,wani abu me tsananin nauyi ne ya danne Zuciyanrta,kukan da take yi hawaye na zuba shine ka
ai ke rage mata
acin da take ji a ma
oshinta.

Lokacin da Likitan ya shigo ma
in tashi tayi daga jikinYasmeen,sai da
yar da rarrashi sannan ta tashi zaune,yai abinda zai yi ya fice yana cewa Anty Laurat ta bishi office.

Fitansu ya yi dai-dai da shigowan Yah Sadeeq,tare da Yaseer wani Cousine
in su TAIMIYYAN.Dukkaninsu idanunsu ya yi jajir sabida kukan da kowannan su ya sha,don mutuwan su Abiee mutuwa ne da ya girgiza ahalin su baki
aya.Babu wanda zaka kalli fuskansa ba ka ga alamun kuka ba,bare Sadeeq
in da ke jin Abie a cikin Zuciyansa tamkar shi ne Baba Sani,don Abie yayi masa dukkanin gata a rayuwa.

A hankali ya taka zuwa bakin gadon da TAIMIYYAH ke kai,ta ha
e kanta da guiwa tana cigaba da rasgar kuka.Qamshin turaren BENTLEY data shaqa yasa ta saurin
ago kai ta sauke manyan idanunta,da zuwa yanzu suka qanqance sukai jajir sabida kukan data kasa dainawa.

Ya zauna daga bakin gadon idanunsa na kanta,Zuciyansa na wani irin matsanancin suya.Tausayin TAIMIYYAH na zama marainiyan da ba Uwa ba Uba na sake danne Zuciyarsa,ya kai hannu ya ri
o na TAIMIYYAH idanunsa na sake rinewa.Cikin wani irin murya da bai fita sosai ya fara rarrashinta,amma memakon tai shiru kaman yadda yake fata,sai kawai ta fa
a jikinsa da dukkanin sauran kuzarin da ya rage mata,ta saki wani sabon kukan me tsuma Zuciya da raunata Zuciyan duk wani me saurarenta.

Yah Sadeeq bai yi
asa a guiwa ba wajen rungumarta da kyau,yana ji tamkar ya tsaga
irjinsa ya sanya ta ciki.TAIMIYYAH cikin muryan kukan take fa
in "Yah Deeku su Abie sun tafi sun bar ni ko?

Shikenan ni yanzu bani da Uwa bani da Uba,bani da qannin da zan kalla inji da
i,meyasa mutuwa ba ta
auke ni ta bar su Nahar ba.....?" Kuka ne ya ci
arfinta har ta kasa cigaba da maganan,Sadeeq da ke shafa bayanta hawaye na sauka daga idanuwansa,kamar yadda kaf su Yasmeen, dake cikin
akin su ma kukan su ke taya TAIMIYYAH.

Hatta da Yaseer juya baya yayi yana rufe idanunsa da hanki,yana kukan wannan zazzafan rashi da ya riske su a yau.Yah Sadeeq ya bu
e baki cikin rawar murya ya ke fa
in "Baby kiyi ha
ury,su Abie addu'a su ke bu
ata daga gareki da mu baki
aya,kowa da kike gani zai mutu ya tarar da su,kiyi ha
ury kiyi ha
ury Zaynab....!!!" Daga haka ya kasa cigaba da fa
in komi,sabida idan ya cigaba da forcing kansa sai ya rarrasheta da baki,to tabbas shi ma kukan zai fashe da shi.Sai ya cigaba da rungumarta a jikinsa yana shafa bayanta,ita kuma TAIMIYYAH ta cigaba da sauke ajiyan Zuciya,
irjinta na sake yin nauyi tamkar an danne shi da dutse,
"Ina Iyah Yah Deeku?"
TAIMIYYAH tayi tambayar cikin disasheshshen murya.Yah Sadeeq ya yi
asa da kansa wajen kunninta yana fa
in "Iyah tana gida tana fama da masu ta'aziyyah,amma hankalinta na kanki Zaynab,kiyi ha
ury Allah ya bamu dangana mu da ke baki
aya." Ya
are maganan yana son
ago fuskanta daga jikinsa,amma TAIMIYYAH sai ta sake shigar da kanta
irjinsa,tare da sake jefa masa tambayan ina Ummie ta ke ita ma?

Yah Deeku ya sake
asa murya yana sanar mata da cewa Ummie tana Kaduna anyi admitting
inta a wani asibiti,tun bayan da aka sanar da ita mutuwan su Abie ta fa
i bata san inda kanta ya ke ba har kawo yanzu.

TAIMIYYAH na jin hakan sai ta sake fashewa da wani sabon kukan,da
yar aka samu tayi shiru kuma har lokacin tana jikin Yah Sadeeq
in, wanda yake jin wani irin tausayinta na narkar da zuciyarsa.

Likita ne ya sake shigowa ya gwada BP
inta,cikin sa'a jininta ka
an ne ya hau bai yi hawan da zai zama illa a gareta ba.Yai ma TAIMIYYAH wasu
an tambayoyi amma sam bata ba shi amsan ko
aya ba,sai ya rubuta magungunan da za a siya wanda zata yi amfani da su,yana sanar da su cewa za su iya tafiya gida,tunda babu wani matsala sai na damuwan da take ciki.
umin jikin ma da Yah Sadeeq yai complain,sai likita yace masa kukan da take yi ne ya kawo
umin jikin,da zaran an samu ta ci wani abu ta sha magunguna
umin jikin ma zai tafi.

Yah Sadeeq ya amshi takardan Magungunan da aka rubuta,ya fita zuwa Pharmacy
in cikin asibitin ya siyo,lokacin da ya fito daga
akin sai da Magungunan, ya samu har su Yasmeen sun fito.Anty Laurat ce ke ri
e da hannun TAIMIYYAH har zuwa wajen mota,suka bu
e back seat ta shiga ciki suma suka shiga ita da Yasmeen,Yaseer kuma ya shiga front seat.Yah Sadeeq da xai yi driving ya shiga mazaunin driver,bayan ya mi
awa Yasmeen ledan Magungunan,yana jaddada mata cewa lallai suna isa gida,ta tabbatar TAIMIYYAH ta ci wani abu an bata magungunan.

Lokacin da su TAIMIYYAH suka iso gida.Yasmeen ce ta ri
e hannunta har suka isa Sasan Iya,ita Anty Laurat Sashin su Umma ta nufa,domin dare ya fara yi don tara har ta wuce.

Da sallama suka isa cikin falon Iyah,wanda yake
auke da
an uwanta na kusa da suka zo.Sai wasu daga cikin
an Rimi da za su kwana nan,gaba
aya sai idon kowa ya dawo kan TAIMIYYAH da suna sanyo kai falon Iyah,ta ga mutane ta fashe da kuka.

Iyah ta taso da sauri ta iso gaban su TAIMIYYAN tana kama hannunta,suka nufi
akinta kai tsaye wani abu me tauri na sake danne zuciyar Iyah.Wacce tunda aka zo da gawan su Abie
in,har zuwa sanda akai musu sutura ba a ga
igon hawaye a idanunta ba.
Chapter 47 · 0% Book details