Sashe 162
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A haka Baba Sani ya shigo ya samesu misalin tara da rabi na dare, ya samu bakin gadon da Umma ke kai ya zauna, Zuhurah ta gaida shi tana tashi ta bar musu
akin zuciyarta cike da takaicin Baban nasu.
Umma ta sake barkewa da kuka ganin yadda Baba Sani ya yi mata wani masifar kyau, cikin shigar farar gezner da ke jikinsa, ya
aga ido ya dubi Umma kafin ya bu
e baki ya ce, "Zuwairah yanzu halin da ki ka za
i ki jefa kanki kenan sabida kawai na yi aure?
Kin ga yadda ki ka fita hayyacinki kuwa ki ka jeme tamkar wacce ta yi jinyar shekara guda.
Samha ce fa aka auro miki kin santa ta sanki, ku ba bare bane a idanun juna, to meyasa za ki
auki tashin hankali ki sanyawa rayuwarki har ki gallabi kanki har haka?
Aure an riga an
aura shi mu da ke duka ya zama tilas mu rungumi
addara mu zauna da juna lafiya, haka ubangiji ya rubata Zuwairah don haka babu wanda zai kaucewa rubutacciyar
addararsa.
Ke ba
aramar yarinya ba ce da ki ke da bu
atar sai an zauna an dinga kwakwkwafa rarrashi da yi miki wa'azi, ki yi ha
ury Zuwairah ban yi wannan auren don in tozarta ki ba."
Baba Sani ya kai
arshen maganar yana tashi tsaye, Umma ta dubi idanunsa ta ce, "Yanzu Sani ni ka ke cewa bana bu
atar a rarrasheni, eh!
Lallai Samha ta samu zuciyarka sai dai Allah ya yi min sakayya."
Daga haka ta sake rushewa da kuka tana kallo Baba Sani ya je falo ya
akko ledar manyan gasassun kaji da fresh milk da ya shigo da su, ya kawo mata ya aje bisa bed
in tare da yi mata sai da safe ya yi fitowarsa.
Umma ta saki wani razanannan kuka ta kai hannu ta watso ledojin
asa suka tarwatse, ta shiga sumbatu tana sakin maganganu tamkar wacce za ta zare.
A can
angaren Amarya Ummie kuwa Baba Sani ya shiga ya taddata har lokacin tana kuka, sai ya aje ledojin hannunsa daga kan side drawer ya nemi bakin bed
in ya zauna.
A hankali ya kai hannu ya
ago da Ummie daga ruf da cikin da ta yi yana cewa, "Haba Samha kukan ya isa haka please!
Ka da kanki ya yi ciwo, koma mene ne kika tuna ki sani addu'a shi ne magani, kuma shi ne abinda yafi bu
ata daga gare mu baki
aya."
Yadda Baba Sani ya yi maganar cikin raunin murya, ya sanya Ummie dubansa da idanunta da sukai jajir, zuciyarta na cika da mamakin yadda ya yi saurin gano akan me ta ke kukan, kusancin da ke tsakaninsu ya sanyata sake jin wani abu na gudu a jinin jikinta, musamman da hancinta ya cika da dadda
amshinsa.
Ta zame jikinta a hankali daga garesa tana cigaba da jan ajiyar zuciya, Baba Sani da ke jin wani yanayi na sake fisgar zuciyarsa zuwa gareta, sai ya lumshe idanunsa tare da sake bu
e su akan Ummie ya ce, "Please Samha ki taimakeni ki tsaida kukan hakanan, kin yi sallah ma kuwa?"
Ummie ta gya
a masa kai alamun ta yi, sai ya mi
e tsaye yana zare babbar rigarsa ya aje bisa bed
in , ya sake dubanta ya ce, "To tashi ki
auro alwala mu yi sallar nafila sai ki zo ki ci wani abu ko?"
Nan ma kai kawai ta gya
a masa tana zamowa daga kan gadon a hankali ta nufi hanyar toilet, ba tare da ta cire lullu
in da ke jikinta ba.
Baba Sani ya bi ta da kallo yana sake jin wani yanayi me wuyar fassara, ya cigaba da tsayuwa yana
arewa
akin kallo tare da sha
an dadda
amshin da ke tashi a cikin
akin.
A kan idanunsa Ummie ta fito wacce a tunaninta ya bar
akin ne, shiyasa ta cire lullu
inta ta ri
o shi a hannu, sai ya bi ta da ido yana
arewa shigar jikinta kallo wanda ya tafi da zuciyarsa.
Ta sadda kanta
asa tana
arisa takowa cikin
akin ba tare da ta yadda sun sake ha
a ido da shi ba, ta isa bakin gadon ta zauna tare da bin bayan Baba Sani da kallo wanda ya nufi hanyar toilet
in da ta fito, ga tsananin mamakinta shi har da wanka ya yo ba alwala ka
ai ba.
Ya fito
aure da babban towel da tsayinsa ya kai masa iya guiwa, Ummie ta yi saurin
auke kanta daga dubansa
irjinta na faman bugawa da sauri-sauri.
Baba Sani ya wuce ya fito yana nufan
akin da zai zama mallakinsa, wanda tun a jiya ya shirya kayayyakin da zai bu
ata a ciki, ya shirya kansa cikin fararen pajamas ya fito ya koma zuwa
akin Ummie.
Shi ya ja su sallar nafila ra'aka biyu bayan sun idar ne ya dafa kanta ya karanto addu'a kamar yadda shari'a ta koyar, sannan daga
arshe ya yi mata wasu
an tambayoyi tana bashi bashi amsa kanta a
asa.
Da kansa ya fita zuwa kitchen ya samo plate da cups ya dawo
akin, ya
akko ledar gasassun kajin da ya shigo da su ya dire akan tsakiyar carfet
akin, ya bubbu
e tare da juye
atuwar kazar guda
aya da taji kayan ha
i da wani irin sauce sai
amshi ke tashi, ya
aga manyan idanunsa ya dubi yadda Ummie ta takure jikinta, kafin ya mi
e ya isa in da ya barta akan sallaya ya ri
o hannunta,a kunyace take biye da shi har zuwa wajen da ya aje kayan
walam
Duk iya jin nauyi da kunyarta haka ya dinga ciyar da ita naman abaki, sai da ta ci me yawa sannan ya barta ya ci nasa yayi
at!
Ya sha fresh milk me yawa ya yi hamdala, yana kwashe kayan ya kai kitchen ya sake dawowa cikin
akin.
"Wife ko sai na taimaka miki wajen sauya kayan jikinki zuwa na bacci ne?"
Baba Sani ya jefawa Ummie tambayar idanunsa akanta, ta yi saurin girgiza kai wani bahagon kunya na lullu
eta, sai ta tashi ta fita zuwa
akin da ta tabbatar nan aka aje kayanta, ta sauya kayan jikinta zuwa na bacci tare da hayewa gado ta yi kwanciyarta.
Baba Sani jin shirun yayi yawa ne ya sanya shi bin bayanta zuwa
aya bedroom
in, tunda ya hangota akan bed
in ya saki murmushi yana ji tamkar ana azalzalar zuciyarsa ne akanta, wani irin shau
i ke fisagarsa me tsananin
arfi.
Ya cigaba da takawa zuwa bakin bed bayan ya yi musu light off, Ummie na jin takunsa ta sake dun
ule jikinta a cikin duvet,
irjinta na cigaba dakowa da wani irin tsoro da bata san na mine ne ba.
Tana jin time
in da ya
arisa hawowa bed
in yana lalubarta, sai ta sake matsawa can
arshen gadon zuciyata na dokawa da firgici me tsanani.
Jin hannuwansa a jikinta yana shirin janta zuwa jikinsa, ya sanyata sakin kukan da bata san daliliba, Baba Sani ya
arisa mannata da jikinsa yana kai bakinsa ya rufe nata bakin da ke kukan.
Daganan ne lamura suka fara kankama wanda a daren Ango Baba Sani sam bai
aga leg ba, sai da ya tabbatar Ummie ta zama shi ya zama ita halak malak!
angaren Umma kuwa yadda ta ga rana haka ta ga dare, sam bata rintsa ba tun tana kuka da hawaye har suka
afe ta koma yin na zuci kawai, hakan ya haifar mata da shiga mummunar yanayi,kanta ya yi mata wani irin nauyi, da ta tashi sai jiri ya
ebeta ya maida ta kan gado.
Hakan ya tilasta ta yin lamo a kan bed
inta tana jin yadda ciwan kanta ke sake hauhauwa, zuciyarta na cigaba da yi mata nauyi matu
*Washegary.*
Baba Sani tare da Amaryarsa Ummie suka sallo wanka, sai faman no
ewa ta ke tana zuba masa shagwa
ar da bai saba gani a wajen mace ba, duk ta sake susutashi da jefa zuciyarsa cikin wani shau
i me zafi.Koda suka fito shi ya ja su jam'i suka gabatar da sallar asuba, daga kan sallar ya sake
aukar Ummie cak!
inta zuwa bed yana kai hannu ya zare rigar baccin da ke jikinta.
Duk iya magiya da shagwa
ar da take zuba masa akan ya barta bai jita ba,sai da ya tafi second round sannan ya rungumeta a cikin jikinsa yana sanya mata albarka, zuciyarsa gaba
aya ta gama narkewa a
aunarta da jin wani irin zazzafar yanayi da bai ta
a hasasowa ba.
Sosai ya ke jin soyayyarta me zafi na sake fisgar zuciyarsa, wani irin runguma ya yi mata a cikin jikinsa suka koma bacci cike da shau
in juna.
Daga
angaren Umma da
yar ta iya tashi tana jin wani jiri na
ibarta, hakanan ta dinga dafa bango har ta kai kanta toilet, bayan ta gama uzurinta ta yo wanka don ta ji
arfin jikinta, sai ta
auro babbar towel ta nufo
ofar fitowa toilet
Ta ku biyu ya rage ta
arisa bakin
ofar jiri ya
ebeta ta zube
asa, kanta na cigaba da sara mata da wani irin ciwo me tsanani, hakan ya sa ta saki
aramin ihu wanda ya fa
a kan kunnin Zuhurah da shigowarta cikin
akin kenan.
Ta nufo bakin toilet
in a guje tana kiran, "Umma!
Umma!
Umma lafiya meyafaru?"
Daga cikin toilet
in Umma ta ce, "Zuhurah zan mutu maza ki kari min Sani, ki ce masa banda lafiya kaina na barazanar rabewa gida biyu."
Zuhurah cikin tashin hankali ta mur
a handle
ofar, cikin sa a Umma bata sanya key ba hakan yasa ta tura
ofar ta shiga.
Ganin Umma wanwar a
asan tiles
in bayin, ya sanya Zuhurah fashewa da kuka tana fa
in, "Kin gani ko Umma!
Umma kina neman kashe kanki akan wata banza da bata ma san kina yi ba ko?