Sashe 173
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah Iyah i miss u wallahi duk na
osa in
aura idanuna akan ki."
Iyah da murnar ganin TAIMIYYAH ya kamata ta yi saurin dubanta tana cewa, "Oh!
Iyah Zaynabu lafiyarki lau kuwa za ki shigo da wannan hanzarin yanzu fa ba irin da bane kuma kin san ba ke ka
ai ba ce ko?"
Kafin TAIMIYYAH ta ce komi A.Maleek shi ma ya shigo cikin falon, yana ri
e da bag
in tsarabar TAIMIYYAH, ya sauke idanunsa akanta yana jifanta da harara.
Iyah ta dubesa cikin farin ciki ta ce, "Barka da zuwa a she ma tare ku ke, sannunku da zuwa lale marhabin dafatan kun dawo lafiya?"
A.Maleek ya tsuguna daga
asa ya gaida Iyah cike da girmamawa kafin ya bata tabbacin sun dawo lafiya Alhamdulillah!
Yah Deeku ya taso cikin hanzari yana mi
awa A.Maleek hannu sukai musabaha, yana mai da dubansa kan TAIMIYYAH da ta sake masa wani mugun kyau a ido ta sake cika sosai, sai ya yi saurin
auke idanunsa akanta yana cewa, "Baby idanunki ya rufe ko ni baki gani ba sai Iyar ki kawai kin kyauta."
"Please!
Yah Deeku ka yi ha
ury idanuna a rufe da son ganin tsohuwata na shigo, ina yini ya Anty na kuma?
An sanya time Allah ya sanya alkhairy ya kai mu lafiya."
Sadeeq ya amsa da cewa, "Ameen Sis, hope kun dawo lafiya?"
TAIMIYYAH ta amsa da cewa, "Lafiya lau Yah Sadeeq."
Daga haka Sadeeq ya fice ya baro part
in Iyah ya nufi nasa, zuciyarsa cike da zallar farin cikin ganin TAIMIYYAH cikin kwnciyar hankali tare da samun nagartaccen miji kuma attajiri irin A.Maleek Ado, wanda kallo
aya za kai masa ka ga irin yadda ya ke bin TAIMIYYAH da kallo, za ka fahimce cewa ba
aramar
auna da soyayyarta ne ya dam
i zuciyarsa ba.
Daga cikin part
in Iyah kuwa ita ce da kanta ta tashi don zuwa ta kawowa surukin nata ruwa da abin kaiwa baka, ganin Iyah ta bar musu falon ya sanya shi isa wajen da TAIMIYYAH ke zaune ya ce, "Zaynabb yanzu da unborn
in a jikinki ki kai wannan tsallen da ki ka yi sabida baki da man kai ko?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e fuska tare narke murya ta ce, "Don Allah ka yi ha
ury Habibee na kasa controlling kaina ne, but ba zan kuma ba ka ji!"
Yadda ta kai
arshen maganar cike da magiya ya sanya shi kai hannu ya
an bige bakinta da ta zum
uro ya ce, "Idan ma ki ka saken za ki ga yadda zan yi da ke, sai in hana fitar ma gaba
aya mutum ya zauna a gida in ga yadda za a yi."
TAIMIYYAH ta sake bashi ha
ury cike da zallar ta
arar da ke sake narkar da shi, suna cikin haka Iyah ta fito daga kitchen
auke da tray da aka
auro plate
in dambun nama da bata rabo da shi, sai ruwa da lemu ha
e da glass cup.
A.Maleek ya yi saurin tashi ya amsa tray
in daga hannunta yana mata sannu, Iyah ta saki murmushi cike da farin cikin ganin yadda TAIMIYYARta ta sake zama wata saraunuyar kyau ta ce, "Sannun ku dai ina fata kun samu su Hajjar lafiya?"
A.Maleek ya murmusa ya ce, "Lafiya lau ta ke duk da dai ba mu isa can ba sai gobe, nan muka fara zuwa da ya ke shigowar yamma muka yi kuma gobe za mu juya don jibi da safe zamu wuce Lagos da ita Suhailah."
Iyah ta jinjina kai ta ce, "To madallah!
Sannunku da hanya."
Daga haka A.Maleek ya
anci dambun naman ka
an,ya mi
e yana cewa TAIMIYYAH zai jira ta daga mota.
Bayan fitarsa ne Iyah ta dubeta ta ce, "Zaynabu kin ga yadda ki ka dawo wata balarabiya kuwa, gaskia garin ya amsheki matu
a, don Allah ki dinga kulawa banda cikawa kanki aiki me wahala ki kafe ki ce sai da kanki za ki yi, kin ga yanxu bakya ka
ai ba ce.
Ya abokiyar zamar ta ki ina fara dai babu wani matsala har ku ka je kuka dawo ko?"
TAIMIYYAH ta jinjina kai ta ce, "Lafiya lau Iyah, babu wata matsala don na san yadda na ke zama da kowa idan na karanci halinsa, bana shiga sabgarta bata shiga nawa sai an ha
u wajen cin abinci ko zamu fita tare ma mu ke ganin juna."
Iyah ta jinjina kai ta ce, "To adai kula Zaynabu banda raini ko rashin
a'a duk ba halinki bane, babu ruwanki da matarsa tsakaninki da ita girmamawa da mutuntawa don ko babu aure tsakaninta da shi jininsa ce ita,ki ri
e kanki kar kuma ki yadda a shiga hakkinta da goyan bayanki kin ji ko?
Ki tsare gaskiya akan duk abinda ki ka san zai shiga hakkinta ki kiyaye hakan."
TAIMIYYAH ta jinjina kai cike da gamsuwa ta ce, "Na gode Iyah In Sha Allah zan kiyaye, Allah ya bamu zaman lafiya."
Daga haka TAIMIYYAH ta janyo jakar tsabar Iyah ta bu
e ta fitar mata da nata, ta fitar da na Babah Ladi wacce ke can
aki sai da Iyah ta ciri murya ta kirata sannan ta iso
akin Iyah, cike da murnar ganin TAIMIYYAH ta
arisao cikin falon, TAIMITYAH ta gaida suka ta
a barkwanci kafin Iyah ta bata tsarabarta ta dinga zuba godia.
Bayan fitar Babah Ladi ne TAIMIYYAH ta nunawa Iyah tsarabar da za ta ba su Umma, Iyah ta jinjina kai cike da nuna yaba kyawun hali da zurfin tunani irin na TAIMIYYAH ta ce, "Madallah!
Zaynabu na, haka nake son ganin cewa baki ri
e su a zuciyarki ba bare har ki kasa tunawa da su da musu alkhairy idan har kin ga ya dace, na ji da
i da ki kai tuna da su tare da yi musu tsaraban, Allah ya bada lada ya
ara
aukaka, ki cigaba da tunawa da su tare da yi musu alkhairy ba tare da kin tuna rashib kirkin da suka shuka miki a baya ba.
Baki da kamarsu Zaynabu duk iya yadda suka tsaneki ba za su sauya ala
an jini da ke tsakaninku ba, don haka ki yi zumunci da su iyakan iyawarki ko da ba za su baki fuska ba, ki taimakesu idan suna da bu
atan hakan koda ba xa su amsa ba kin fisu har wajen Ubangiji.
Ko
asa ya rufe idanuna bana son ki wofintar da su a kowani matakin rayuwa za ki taka Zaynabu Allah!"
Iyah ta kai
arshen maganar idanunta akan TAIMIYYAH, wacce ta nutsu tana sauraren Iyah da kunnin baseera, ta jinjina kai ta ce, "In Sha Allah, ni wallahi ban ta
a ri
e su a zuciyata ba , ko da na ja baya da su na yi hakan ne don kare martaba, amma na san bani kamarsu tunda su zan nuna a matsayin
an uwana na jini."
Iyah ta jinjina kai ta ce, "Hakane Zaynabu, Allah ya yi wa rayuwa albarka, sai ki tashi ku
arisa sasan nasu Sani ma nanan ya zo ai, Ummienki na can bata jin da
i in ji Sanin."
TAIMIYYAH ta waro ida ta ce, "Ayyah!
Amma mun yi waya fa bata ce min bata jin da
i ba Iyah."
Iyah ta yi murmushi ta ce, "Tuh ina ga ta samu sau
i ne."
TAIMIYYAH ta mi
e tana maida lullu
in gyalenta ta dubi Iyah ta ce, "Bari mu je Iyah amma wannan dambun naman zan tafi da shi ya yi da
i, zan ma bar ku
i ayi a turo min please!"
Iyah murmusa tana jin wani
aunar TAIMIYYAH na sake lullu
e zuciyarta, ta dubi TAIMIYYAH lokacin da ta ke kai hannu ta bag
in tsarabarsu Umma ta ce, "Bama sai kin bar komi ba kaman wancan karon juye muku wanda na ke da shi kawai zan yi, a sake min wani tunda muna gari
aya da me yi ni."
TAIMIYYAH ta yi godia tana fita daga falon Iyah ta fito zuwa compound, A.Maleek da ya hango fitowarta sai ya fito daga mota yana jiran
arisowarta.
"Hubby sorry na da
e ko?"
TAIMIYYAH ta yi maganar idanunta a kansa, ya jefa mata harara yana
an ta
e baki ya ce, "Ai Baby yau zane ki me kawai ba zan yi ba, oya mu je mu gaida Baba mu wuce gida na gaji matu
a hutu na ke so."
TAIMIYYAH ta saki murmushi tana bashi ha
uryn zaman jiranta da ya sha, suka jera zuwa part
in Baba Sani ta na waje suka shiga, TAIMIYYAH ta doka sallama Baba Sani ya amsa yana zubawa
ofar shigowa falon idanu.
TAIMIYYAH suka sanya kansu ciki bayan ya basu izinin shiga, idanunta ya sauka akan Baba Sani da ya yi wani irin fresh har
iba ta ga ya yi mata,ta isa gabansa tare da dur
usawa ta kwashi gaisuwa.
Baba Sani da farin cikin ganin TAIMIYYAH ya lullu
e shi ya amsa gaisuwar da fara'a, yana musu barka da dawowa lafiya.
TAIMIYYAH ta amsa tana cewa, "Baba Ya Ummie na, ai idan za mu wuce gobe zamu tsaya a Kanon."
Baba Sani ya saki smile yana jin wani kewa da shau
i akan Ummie na danne zuciyarsa, ya bu
e baki ya ce, "Yakamata kam Zaynabu ku tsaya, har wajen Bilkisu ki kaisa a gaisa shi ne zumuncin."
"In Sha Allah Baba." Cewar TAIMIYYAH tana murmushi, A.Maleek ya matsa ya kwashi gaisuwa cike da nuna girmamawa ga Baba Sani, Baba Sani ya amsa yana tambayarsa lafiyar Hajjah.
A.Maleek ya tabbatar masa da cewa lafiya lau ta ke, daga haka TAIMIYYAH ta mi
e tana duban Baba Sani ta ce, "Baba bari mu shiga daga ciki mu gaida Umma sauri mu ke yi, ga wannan ba yawa tsaraba."
TAIMIYYAH ta aje masa wani kwalin turare me azabar
amshi da ta siyesa da ku
i me nauyi ko a can, Baba Sani ya amsa yana sanya mata albarka su kai sallama da juna.
Ta cikin falon Baba Sanin suka ratsa don isa side
in Umma, TAIMIYYAH ita ce ta yi gaba zuwa ciki, A.Maleek na tsaye daga bakin corridor da zai shigo da mutum falon Umma ta
akin Baba Sani.
"Assalamu alaikum!