Sashe 164
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
An dai so akai ruwa rana kafin ya bada takardan kamar yadda Alhaji Salisu ya sanar min,amma Alhamdulillah tunda an samu ya rubuta
in."
Umma ta sauke numfashi a hankali ta ce, "Alhamdulillah!"
Daga haka bata sake cewa komi ba ta maida idanunta ta kulle tana jin matsanancin kishi na bin jininta, Basmah ta dubi wayarta da kiran Nass ya shigo ta
aga wayar da sauri ta kai kunni, "Da wuri haka my Nass bafa mu yi magana ma da ita ba ina jira su Baba su wuce ne."
Basmah ta yi maganar tana yin
an jim alamun sauraran abinda Nass ke fa
i, kafin ta
ata fuska ta sake cewa, "Okey! gani nan Allah ya baka ha
ury luv."
Daga haka ta sauke wayar daga kunni ranta a
ace ta dubi Zuhurah wacce ta tsura mata ido, tana mamakin yadda Basmah ta yi laushi haka, tana ma Nass magana cike da tsantsar kwantar da kai,duk rashin kunyar nan babu shi ta jinjina kai lokacin da Basmah ta ce, "Kin jin wai in fito ko ya yi tafiyarsa."
Zuhurah ta ta
e baki ta ce, "Lallai Nass na zuba miki iko Basmah, ke kuma gashi soyayyarsa ta gama miki muguwar kamu, kin ga yadda ki ke kwantar da kai wajen yi masa magana kuwa?"
Basmah ta sake
asa da murya yadda Ummie ba za ta jiyo su ba ta ce, "Hmm!
Sis ba za ki gane bane, wallahi Nass ya wuce tunaninki ban ta
a sanin
an garari bane sai da na je hannunsa, abu ka
an yanzu sai ya ce idan ba zan jure zama da shi ba
ofa a bu
e ta ke, ni kuma ina tsananin son sa Zuhurah domin ya san ta kan iya sarrafa mace,wallahi zan iya jurar ko wani irin wula
anci akan ace in rabu da Nass, bari ki ga in yi sauri kada ya fusata da yawa ya yi tafiyarsa."
Zuhurah ta ja tsaki takaicin Basmah na cika zuciyarta, cike da
acin rai ta ce, "Lallai Basmah aiko sai ki
aura
ammaran shan wula
anci da takaici a rayuwar aurenki, in dai har haka za ki saki kanki yana taka ki da gasa miki maganganu na rashin
auna."
"Na ji dai hakan yafi min akan in fito mu dawo mu zube tare a gida, ayi ba wan ba
anin gara in lalla
a a hakan."
Cewar Basmah tana yin gaba wajen gadon Umma ta bar Zuhurah da baki sake, maganganun Basmah na
ona zuciyarta da jefa ta a tsantsar mamaki da tsoro.
Wasu hawaye masu zafi suka taru a idanunta, tana cigaba da kallon Basmah lokacin da take wa Umma sallama.
"Baba za mu koma Allah
ara mata lafiya."
Cewar Basmah tana duban Baba Sani da ke magana da Nass akan zancen sanya ranarsa da za a turo gobe a tsaida lokaci, Baba Sani ya jinjina kai ya ce, "To madallah a sauka lafiya Basmah."
Basmah ta yi saurin ficewa ba tare da ta sake bi takan Ummie da Zuhurah ba, Ummie ma tashi tayi ta isa gaban gadon Umma ta yi mata sallama tare da fatan samun sau
i, Umma ta rintse ido ba tare da ta
nkawa Ummie ba har ta baro wajen, ta saki hawayen da take ri
ewa suka zubo tana me bu
e idanunta ta sauke akan Ummie, lokacin da ta isa wajen Baba Sani ta tsaya har jikinsu na gugar juna, Ummie ta yi
asa da murya ta ce, "Yalla
ai zan je daga waje kafin ka fito."
Baba Sani ya bita da wani sassanyar kallo ya ce, "To ga key ki jira ni a mota gani nan fitowa yanzu wife!"
Ummie ta jinjina kai tana amsar mukullin motar ta fice, Zuhurah ta rakata da ido tana taya Umma jin kishi me tsanani kan Ummien.
Umma ta danne saitin zuciyarta tana jin wani abu me nauyi na sake danneta, ta maida idanun ta lumshe hawaye masu tsananin zafi na sake zubo mata.
"Zuwairah Allah ya
ara lafiya, zamu wuce ko kina da bu
atar wani abu da ki ke son ci, ga dai nama nan da fruit ga kuma souf
in fish da potato Samha ta yo miki."
Umma ta bu
e baki da
yar ta ce, "Ku koma da shi bana ci Sani, bana bu
atar komi kuma don Allah idan zaka dawo kar ka sake zuwa min da ita, in dai kana bu
atar
orewar lafiya ta."
Baba Sani ya jinjina kai ya ce, "Okey zan kiyaye Allah ya baki lafiya, amma abinci ba za a koma da shi ba yanzu Sadeeq zai shigo da shi."
Daga baka Baba Sani suka fice tare da Sadeeq ya
akko kwandon abinci,da kayan fruit da gasasshen naman da Baba Sani ya siya,lokacin da ya aje basket
in a gaban gadon ne Umma ta bu
e ido ta balla masa harara tana cewa, "Sadeeq wato kai ne baka jin tausayina kana goyawa ubanka baya ku ga
arshena ko?"
Sadeeq ya kwantar da murya ya ce, "Ki yi ha
ury Umma ba haka bane, don Allah ki kwantar da hankalinki please!"
Kafin Umma ta yi magana kiran TAIMIYYAH ya shigo wayarsa, sai ya yi receiving call
in yana sanya wayar a speeker, sassanyar muryar TAIMIYYAH ya kara
e kunnuwar su Umma, lokacin da take magana a shagwa
e tana cewa, "Hello!
Yah Deeku ina yini, ashe Umma bata ji da
i ba an ce tana ma hospital ya jikin nata?"
Yah Sadeeq ya ce , "Lafiya lau Zaynab, jikin Umma da sau
i ina ma asibitin yanzu haka, bari in bata wayar ki masa sannu."
Daga haka ya matsar da wayar kusa da Umma, lokacin da TAIMIYYAH ke cewa, "Okey bata wayar."
Ya Sadeeq ya ce, "Gata tana jin ki Zaynab."
TAIMIYYAH ta yi
asa da murya ta ce, "Umma ina yini ya
arfin jiki?"
Umma da wani abu ke sukar zuciyarta ta yi
arfin halin cewa, "Da sau
TAIMIYYAH ta ce, "Allah ya
ara lafiya Umma, yasa kaffara ne, Zuhurah kuma aure ya
are Allah yasa hakan ya zama alkhairy ,ya fito mata da wani nagari."
Umma ta sake yin
arfin halin cewa, "Ameen na gode."
TAIMIYYAH ta ce, "Ga shi zai miki sannu shi ma."
Daga haka su Umma suka jiyo
asaitacciyar muryar A.Maleek na cewa, "Salamu alaikum, Umma ya jiki Allah ya baku lafiya ya kawo afuwa."
Umma wannan karon sai da ta rintse ido kafin ta iya amsawa da cewa, "Da sau
i, na gode."
Daga haka A.Maleek ya mi
awa TAIMIYYAH wayarta, yana sake mannata da jikinsa, ta amshi wayar tana cewa, "To shikenan Yah Deeku sai mun sake waya, Allah ya bata lafiya ka sake mata sannu."
Yah Sadeeq ya amsa da cewa, "Okey Sis thank u."
TAIMIYYAH na shirin cuting call
in A.Maleek Ado ya sanya hannunsa cikin rigarta ,ya
an mintsi
irjinta hakan yasa ta cewa cewa, "Ash...!!
Sweet zafi ....."
Yah Sadeeq sai ya yi saurin cuting call
in don ya gane cewa TAIMIYYAH ta
auka ya yi hanging up ne, Zuhurah da akan kunnuwanta komi ke faruwa ta ji wani kibiya ya cake ta a
ahon zuci,Umma kuwa sai da ta maida idanunta ta rintse tana kai hannu ta dafe saitin zuciyarta.
Sadeeq shi ne ya
auki bincin da Ummie ta kawo, ya tafi da shi zai ci don tunda ya shigo garin bai ci abincin kirki ba.
*Washegary*
Iyah da Babah Ladi a nan asibitin suka kusa yini, bayan Iyah ta sanya Babah Ladi girka wadataccen abinci, a kuma ranar da yamma Mahaifiyar Umma da Anty Laurat suka iso don duba jikin Umma, cikin mutunci da karamci suka gaisa da juna tsanakin Iyah da Mahaifiyar Umma da suke kira da suna Guggo.
Bayan tafiyar su Iyah ne kuma Guggo ta tasa Umma da fa
a, akan yadda ta jefa rayuwarta cikin ha
ari, daga fa
a ta koma nasiha da nusar da ita akan cewa ta gyara munanar halayyarta, Umma ta dinga kuka tana sanar da Guggo yadda ta ke jin zafin kishi akan wacce Baba Sani ya auro mata
Sai dare Baba Sani ya kwashi su Guggo zuwa gida, shi Yah Sadeeq ya koma bakin aikinsa, shi ma Baba Sani don ya
auki hutu ne shiyasa bai koma a yau
in ba..........
ansabo ce#
[12/15, 11:47 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*87*
Kwanakin Umma hu
u a asibiti aka sallameta ta koma gida, tuni su Guggo da Anty Laurat sun juya Yobe tun da suka ga Umman ta samu sau
Baba Sani da Amaryarsa Ummie cikin wa
annan kwanakin da Umma ta yi a gadon asibiti ,ba
aramin morewa junansu suka yi ba, wani irin shafin soyayyah da tarairayar juna suka bu
e, wanda Baba Sani bai ta
a sanin da irin su ba, don gaba
aya Ummie ta gama kwancen notikan kansa da salonta masu sace zuciya.
Ranar da Umma ta dawo Baba Sani ya tattar ya koma part
inta, zuciyarsa cike da matsananciyar kewar Ummie da soyayyarta, ita kanta Ummie sai da ta ji babu da
i a ranta domin tana jin Baba Sani a zuciyarta fiye da yadda za ta misalta.
Har mamaki take yi akan hakan don bata zaci za ta ji
aunarsa me
arfi cikin
anin lokaci kamar yadda ta ke ji a yanzu ba.