Sashe 175
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yasmeen ta sanya TAIMIYYAH a
aki tana faman yi mata sharhi akan irin kyawun da ta
aro, sai da Guggo Bilkisu ta jira TAIMIYYAH don za su wuce sannan suka fito, TAIMIYYAH ta cewa Guggo ita dai a zuba mata dambun ta tafi da shi, Yasmeen ta yi mata packing
insa ta yo musu rakiyar har wajen mota, Maleek ya yi mata kyautar ku
i yana cewa yaushe za ta je can Abuja ta taya Babynsa zama ?
Yasmeen ta dinga dariya tare da sanar da shi cewa soon In Sha Allah!
Daga haka sukai sallama suna
agawa juna hannu, Suhailah kanta ta yaba da yadda dangin TAIMIYYAH suka amshe ta hannu bibbiyu cikin mutunci da girmamawa, zuciyarta sai ya sake kwanciya da nasihun Hajjah ta amince cewa tabbas TAIMIYYAR
ar gidan mutunci ce da suka san darajan mutane.
Direct Airport suka wuce ko mintuna sha biyar ba suyi ba suka tashi zuwa Abuja, Yusuf driver kuma ya juya don komawa Zaria kuma zuwa jibi zai
akko motar TAIMIYYAH, ya wuce mata da shi Abuja don za ta fata koyan driving tare da Obi.
___________
*Abuja.*
A gajiye ta TAIMIYYAH ta shige zuwa
akinta da
yar ta yo wanka ta fito, ta zura riga mara nauyi ta time
in magrib ya yi ta gabatar da Sallah.
Sai 8:30pm suka fito zuwa dining don yin lunch kamar yadda suka saba ha
uwa, bayan sun kammala cin abincin ne TAIMIYYAH ta mi
e don komawa
aki, sabida wani bacci ta ke ji yana fisgar idanunta.
Suhailah ta
aga idanunta ta sauke akan TAIMIYYAH tana kiran sunanta, "Zaynabb!"
TAIMIYYAH ta waiwayo ta sauke idanunta da ke cike da jin bacci ta amsa da cewa, "Na'am!"
Suhailah ta sake dubanta ta ce, "To ni gobe zan wuce watakila kafin zama ya sake ha
amu waje
aya kamar haka zai yi wahala, ina fata a zaman da muka yi da juna ban yi wani da ya
ata miki ba, in ma na yi ina ro
on afuwa saboda halin rai da zaman tare da dama dole ka sa
awa mutum ko cikin rashin sani ne, sai ya fi juna don Allah."
TAIMIYYAH da ta ji xuciyarta ya karye sai ta langa
e kanta tana cewa, "Babu komi Anty baki min komi ba in ma an sa
a cikin ajizanci irin na
an adam, wallahi na yafe Allah ya yafe mana baki
aya ya dauwamar da zaman lafiya a tsakanin mu."
Suka ha
a baki har A.Maleek da ke sauraransu wajen amsa da "Ameen." Daga haka TAIMIYYAH ta yi musu sai da safe ta wuce zuwa
aki, tana ji zuciyarta sam babu da
i ta dinga kisima yadda za ta yi zaman kwanaki biyar babu A.Maleek
in a cikin gidan,
arshema bashi garin ne baki
aya sai kawai ta ji hawaye sun fara zubo mata.
A haka ta isa
aki ta kwanta lamo bisa bed hawaye na bin idanunta,bata ji shigowarsa har sai ya
ariso bakin bed
in sannan
amshinsa ya bata tabbacin zanzuwarsa a cikin
akin.
Ta yi saurin kai hannu za ta sharen hawayen don kar ya gani, amma ta makaro don ya riga ya gani hakan yasa shi saurin zama yana janyota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam, dukkaninsu zuciyoyinsu na bugawa da tsananin damuwar kewar juna da za su yi, TAIMIYYAH wasu hawaye suka sake
alle mata ta yi magana cikin rawar murya ta ce, "Hubby yanzu idan ku ka tafi sai Friday za ka zo?"
A.Maleek ya sake shigar da ita cikin jikinsa kafin ya yi magana cikin low voice ya ce, "My pure zuma ya yi nisa ko?"
TAIMIYYAH ta gya
a masa kai alamun tabbatar da cewa ya yi mata nisa kwanakin babu shi a tare da ita, sai ya
ago face
insa yana kai harshensa ya fara
auke hawayen da ke zubowa daga idanunta, cikin wani irin sanyin murya ya ce, "Za ki bini mu tafi tare ki ha
ura da karatun kawai Baby babu abinda za ki nema ki rasa daga gare ni na yi miki wannan promise
in."
TAIMIYYAH sai ta tsaida kukan cak!
Ta shiga girgiza kai tana cewa, "No Hubby kar ka ce haka please!
Ina son cika buri na na yi karatu me zurfi koda iya deegree ne, ina so in zama cikakkiyar lawyer don in cika burin mahaifiyata da bata samu cikawa ba rayuwarta ta
are, don Allah ka cika al
awari wajen ganin na cika burina akan hakan."
Ta kai
arshen maganar zuciyarta na motsawa da alhinin rashin uwa da bata san da
inta ba, bata ji
umin jikinta ba bata kuma rayu da ita.
Wasu hawaye masu tsananin zafi suka sake
alle mata, hakan ya sanya A.Maleek sake matseta a jikinsa ya fara aikin rarrashi yana cewa, "Sorry wife it's okey please!
Kukan ya isa haka Allah ya gafarta musu yasa suna Jannatul Firdaus, in dai karatu za ki yi In Sha Allah met month za a za ki zana jamb kin ji ?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana fa
in , "Thank u sweet Amore, i luv u"
A.Maleek ya kai bakinsa ya sumbaceta yana mayar mata da martani a aikace bada baki ba, da
yar ya iya barin
akinta lokacin da bacci ya sace ta tana cikin jikinsa,ya sumbace yana baro
akin ya nufi upstairs zuciyarsa na kisima yadda zai yi kewar kafin ya juyo garin nan da 5 days.
Washegary flight
in 9am ya wuce da su zuwa Lagos bayan sun sake sallama da juna tsakanin TAIMIYYAH da Suhailah, TAIMIYYAH sai da ta zubda hawaye lokacin da suke sallama da juna.
Da Ameena Mai aiki Suhailah ta wuce aka barwa TAIMIYYAH Rabecca kafin zuwa jibi Yusuf ya iso tare da su Harirah,yini bacci TAIMIYYAH ta yi ranar bayan ta
aga wayoyin A.Maleek vid call babu adadi.
Washegaryn randa suka wuce Lagos Yusuf ya iso da motarta tara da su Harirah, kwanansa
aya ya juya Zaria bayan TAIMIYYAH ta yi masa alkhairy me yawa.
Sai gidan ya sake rage mata ka
aici sabida ta san tana tare da mutane
an aikinta, musamman Rabecca da ta kasance babba kuma me hankali.
TAIMIYYAH bata aikin komi da wuce gyaran
akinta, sai idan tana jin kwa
ayi ta sakko zuwa downstairs ta yi girka ta koma sama, bata faye yin girki a kitchen
in upstairs ba tafi gane ta sakko
asa.
Rabeeca ke girkin gidan baki
aya a zubawa har Mai gadi, ma wanki da kuka har da drivers biyu da aka aje Obi da Samuel, duk ba musulmai bane.
Kullum cikin yin vid call su ke da A.Maleek
in wanda a ranar da suka isa La
gos ma ya shiga office, sam ya yi busy ba shi da time amma hakan baya hanashi samun lokacin kiranta vid call koda ko ba za su jima suna magana ba, sai hakan ya ragewa TAIMIYYAH kewar da ta ke tunanin za ta ji me zafi idan basu kusa.
Ranar Friday
in farko da ya fara zuwa mata weekend ba
aramin mamaki ya sha na irin tarban da ya samu daga gare ta, har a bed ya sha mamakin yadda ta aje kunya ta shayar da shi ruwan luv irin wanda ta
a tunani ba, nan da nan ya sake narkewa a nuna mata tsantsar
auna da soyayya me wuyar bari.
Ranar Monday da safe ya bi flight ya juya Lagos ya bar TAIMIYYAH da unborn
insa da kewarsa me tsanani, ranar kuma da rana suka fara fita da Obi da ke zai koya mata driving, TAIMIYYAH ta ji da
in hakan kuwa don zaman gidan na damunta.
___________
*3 month Later.*
*Zaria.*
*Gonar Ganye.*
Basmah kwance tana rasgar kuka tamkar zata ha
i ranta, daga gefenta Nass ne zaune yana shan ruwan coffee
insa hankali kwance.
Ya dire cup
in bayan ya shanye yana maida dubansa kan Basmah da duk ta fita hayyacinta, tun daga daren jiya da ya sanar mata cewa Sharifa Aminiyarta, ita ce Amaryar da za a
aura masa aure da nan da sati me zuwa.
Basmah ta
ago dubesa cikin rishin kuka ta ce, "Nass don darajar Allah da manzons kar ka auro min Sharifah ta zama kishiyasa alhali duk wani sirri nawa ta gama saninsa, na gwammace ka auro mata uku na yadda zan zauna da su amma banda Sharifah, wallahi mutuwa zan yi Naseer....!"
Basmah ta kasa
arisa magiyarta sabida yadda wani kuka me
arfi y sake
wace mata, wani irin firgici da tsoro tare da tsanar Sharifah ne ke sake rugurguza zuciyarta.
Ta kai hannu ta dafe saitin zuciyarta da ke barazanar rabewa gida biyu tana fa
in, "Wayyo!
Zuciyata Nass, Zuciyata za ta buga wayyo cikina, marata Nass wash.....!"
Basmah ta yi maganar cikin fitar hayyaci tana jin yadda maranta ya
ulle, ta saki wani razanan ihu lokacin da
umin jini ya ratsa
asanta.
Ta mirgina gefe guda tana kai hannu ta dafe mararta, kafin ta yi magana Nass da idanunsa ya kai bed
in ya saki wani
ara yana nufota, bai jira komi ba y sanya mata Hijab ya
auke ta zuwa mota suka wuce hospital.