Sashe 91
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajjah ta nufi
angaren dining,inda aka aje wani
aramin fridge,ta ciro goran ruwa me matsakaicin sanyi,ta nufo wajen da Maleek ke zaune idanunsa a lumshe.Ta
alle murfin goran ruwan tana mi
a masa ta ke cewa, "Maleek kar
i ka sha ruwan sanyi,ko ka dawo cikin nutsuwarka sosai."
Maleek sai ya bu
e idanunsa yana kallon goran ruwan da Hajjah ke mi
o masa,kafin ya kai hannu ya amsa goran yana cewa, "Thank u Hajjah." Daga haka ya kai goran ruwan kan bakinsa,ya fara sha sanyin ruwan na ratsa ma
oshinsa,ya sha fiye da rabin ruwan sannan ya aje goran daga
asa yana sauke numfashi.
Ya dubi direction
in da Hajjah ke zaune ta tsura masa ido,ya jefeta da murmushi me sanyi.Hajjah ta maida masa da martanin murmushin,sannan ta yi magana cike da tsokana ta ce, "Maleek ashe dai karon ka da gurguwar Hajjah me zafi ne,tunda gashi ha
uwa
aya duk ka fita hayyacinka,da kai ka
auka aljanace kake gani da idanun bil'adama a cikin baccin naka?"
Maleek ya jinjina kai yana cewa, "Seriously Hajjah ba za ki gane me nake ji akan wannan yarinyar ba yanzu, ki taimaka ki bani numbarta zan yi magana da ita zuwa anjima."
Hajjah ta saki murmushi me fa
i,kafin ta tashi ta
akko wayarta ta mi
awa Maleek.Ya amsa yana dubanta da fuskar shagwa
a yace, "Hajjah to wani suna ki kai saving numbar da shi?"
Hajjah ta aika masa harara tana cewa, "TAIMIYYAH." Daga haka ta koma ta zauna murmushi na blushing saman fuskarta.Maleek ya shiga contact
in wayar Hajjah, ya lalubo sunan TAIMIYYAH,yana lode lambobin cikin wayarsa wani irin yanayi na kewaye zuciyarsa.
Ya tashi ya isa inda Hajjah ke zaune, ya aje mata wayar a kusa da ita ya ce, "Hajjah Allah
ara girma zan fita yanzu,amma zuwa anjima zan dawo kafin in wuce GRA,ina fata zuwa lokacin an yi min soup
in dana ce."
Daga haka sukai sallama da Hajjah,ya taka yana barin cikin falon,gabaki
aya yana ji tamkar ana ingiza zuciyarsa,akan son sake ganin wa
annan idanun a saman fuskar TAIMIYYAH.
yar ya iya controllling zuciyarsa, har ta iya ha
ura da kiran TAIMIYYAH vid call,ya ha
ura sai zuwa dare idan ya koma can gidansa,ya nutsuwa akan gadon baccinsa sannan sai ya kira ta.
Ya karya kan motarsa da ya
auka a gidan Hajjah, ya kamo hanyar shiga cikin City,don zuwa wajen wani old friend
insa da ke Unguwar Al
ali cikin Zaria City........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*57*
Basmah da qawayenta,Amna da Sharifa ne zaune cikin
akin baccin su Basman.Sharifa ta dubi Basmah tana cewa, "Besty ni fa wallahi na yi matu
ar mamakin jin cewa, wai an sanya miki ranar aure kamar daga sama,shi ko wannan wani guy ne ya zo da zafinsa haka,a ina kuka ha
Basmah ta saki
ayataccen murmushi tana duban cikin idanun Sharifa ta ce, "Ke dai bari kawai
awata,da zafinsa ya zo kam amma maganan long story ne,bari in baku labarin yadda muka ha
u...."
Basmah ta zayyane ma su Sharifa labarin tun farkon ganinta da Nass tare da TAIMIYYAH,har kawo yau da ake zancen aurensu,nan da watanni uku masu zuwa.Ta kare maganan tana cewa, "Friends wallahi ni kaina ganin abin na ke kamar a dream da,amma tunda Umma ta je Yobe ta kai sunansa wajen oga teacher,shikenan komi ya tafi yadda muke so,kar ku so ku ga yadda Nass ke nuna min so a yanzu,kamar dama can ni zuciyarsa ta fara so ba wata gurguwaba."
Ta kai
arshen maganar tana kwashewa da dariya, su Amna na taya ta.Kafin su tsaida dariyan Sharifa na fa
in, "Ke bamu mu ga pics
insa inga kalarsa ,da har kika iya rufe ido ki kai wa
ar uwarki ta jini
wacensa,gaskiya Basmah ba ku da kyau.
Ni har tausayin baiwar Allah ya kamani,da ace uwarsa bata raba ala
ar dake tsakaninsu ba, ahakan zaku farraqa tsakaninsu ki auresa babu tsoran Allah?"
Sharifa ta
are maganar da tambayar Basmah, tana tsare ta da ido.Basmah tayi saurin ha
e fuska tana dannawa Sharifa harara ta ce, "Eh...!
Lallai Sharifa Salis, yaushe kika fara wa'azi bani da labari?
Ke idan ana maganar wan
anda suka san kan snatching har kya yi motsi ma,kar ki
ata min rai please!
Bari dai in nuna miki kalar ha
uwarsa,sannan sai ki san cewa ko ke ce, za ki iya yin komi don ya zama mallakinki."
Basmah tayi maganar tana danno pic
in Nass,wanda ya yi azabar kyau.Ya
auki pic
in ne sanye da
ananun kaya,a wani ha
en wajen cin abinci a garin Abuja.Ta mi
awa Sharifa wayar tana cewa, "Amshi ki gani
awata."
Sharifa ta mi
a hannu ta amsa wayar Basmah,tana
aura idanunta akan screen
in wayar,idanunta suka sauka akan kyakykyawar fuskar Nass Aliyu.Take ta ji wani dumm..!
Cikin kanta,ta sake tsurawa hoton idanu tana sake hango tsantsar kyawunsa da ha
uwarsa,tabbas bata ga laifin Basmah da ta ru
e akansa, har suka shiga suka fita za ta mallakesa ya zama nata ba.
auke idanunta daga duban hoton, ta mayar kan Basmah dake ta faman blushing,idanunta akan Sharifan.
Sharifa ta mi
awa Amna wayar tana cewa, "Ungo Amna ki gani,gaskiya guy
in ya ha
u ba karya wallahi."
Amna ta amsa wayar ta kalli pic
in per seconds,sannan ta mi
awa Basmah wayarta tana cewa, "Gaskiya ya ha
u ba karya Basmah,banga laifinki ba don ko ni na samu dama zan iya yin wuff da shi."
Basmah ta warce wayarta daga hannun Amna, ta tsuke face ta ce, "Ban son iskanci
awata, a gabana ki ke fa
in hakan?"
Sharifa ta amshe da fa
in, "To miye aciki ke ma ai
wacensa ki ka yi
awata,bare ma wasa Amna take yi miki,Allah ya sanya alkhairy ya kaimu lokaci,mu ci uwar sabada a ranar."
Suka she
e da dariyar sha
iyanci,Basmah na cigaba da basu labarin yadda tsare-tsaren bikin zai kasance.Sai can yamma sha
awayen Basmah na tun secondary skull,wato Sharifa Salis da Amna Muktar suka bar gidansu Basmahn,bayan ta yo musu rakiya har bakin gate.
__________
TAIMIYYAH da tunda ta shige
aki bayan tafiyar Maleek Ado,ba ta fito ba sai bayan sallan isha'i.Direct kuma wajen cin abinci ta nufa don yin dinner,ta zauna bada jimawa ba Iyah ta iso wajen,tana
aura idanunta akan TAIMIYYAH ta ke cewa, "Au ashe kin fito,da yanzu ai nake shirin zuwa
akin naki inga ko lafiya,daga tafiyan mutum sai ki
ule a
aki kina faman tunane-tunane,to ni dai babu ruwana bana son kina sanyawa kanki damuwa akan abinda bai kai ya kawo ba.Ki yi addu'a a duk abinda kika ga ya shigo cikin rayuwarki,Allah baya ta
a jarabtar bawa sai akan abinda zai iya
auka,don haka ki dinga sanyawa kanki salama don Allah Zainabu."
TAIMIYYAH ta
aga kai ta dubi Iyah da manyan idanunta kafin ta ce, "Hakane Iyah nima ba tunani nake yi ba,kawai na
anyi karatu ne sai na tsaya duba wasu littafai,ganin lokacin sallah yayi yasa na tsaya na gabatar da sallar magriba, na jira akai isha'i sannan na fito cin abinci."
Iyah ta zauna tana fa
in, "To da dai yafi miki Zainabu kar kiji tsoran komi, In sha Allah koma waye alkhairy ne ya kawo sa ba sharri ba."
Daga haka suka zuzzuba abincin suka fara ci,suna hira ka
an-ka
an har suka kammala cin abincin.TAIMIYYAH ta koma daga cikin falon Iyah ta zauna,tana
aukar remote ta sauya tasha zuwa Bollywood.So take yi ta hana zuciyarta yawan tunanin mutumin
azu,ta
ura ido akan TVn ba don tana da tabbacin zata fahimci komi ba.Ta rasa meyasa tunaninsa ya
i fita daga zuciyarta,ya yi mata tsaye a rai, da ta rufe ido hannuwansa take ji a fuskarta,ta yi saurin sake manna idanunta akan screen
in TV, tana kallon fuskar fararen fatar dake gilmawa a ciki,ba tare da ta san kan film
in ba, bare ta fara fahimtan ina aka dosa ma.
aran shigowar sa
o cikin wayarta,yasa ta
aga ido ta kalli agogon dake manne jikin bango,inda ya nuna
arfe 8:49pm (Takwas da mintuna arba'in da tara na dare).
Sai ta maido dubanta kan wayarta,tana me kai hannu ta yi swiping screen lock
in wayar.Idanunta ya sauka akan ba
in lambobin da aka turo sa
on,sai ta samu kanta da bu
e sa
on don ganin daga waye?
_"Salam Zaynabbb!
Hope u are fine,please zan kira vid call in the next some minutes,ki yi picking call
in please!_ "
annan sune kalaman dake rubuce cikin sa
on.TAIMIYYAH ta karanta sa
on a
allah kusan sau uku, amma brain
inta bai kawo koda wasa cewa daga Maleek bane,don ta san har suka rabu bata bashi numbarta ba, 'To ko dai Yah Emran ne?', Tunaninta ya haska mata hakan, tana jin wani abu na ta
a ranta.Sai dai kafin ta sake wani dogon tunani, kira ta vid call
in ya shigo wayarta,ta tsurawa wayar ido tana ji haka kawai zuciyarta na fara dokawa da
arfi.
Sai ta mi
e tsam!
Tana duban Iyah da ke zaune cikin falon,ta nufi hanyar zuwa
akinta tana cewa, "Iyah bari in amsa call, idan na gama bacci bai zo ba,zan dawo na
arisa kallon."
Ta cigaba da dafe
afarta tana takawa ta nufi hanyar
akinta,Iyah tabi bayanta da kallon tana
an ta
e baki, ta mi
a hannu ta
akko remote,ta canza tasha daga Bollywood zuwa Sunnah TV.