← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 184

Sashe 112

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lallai ko wace ce sai ta ci ubanta idan ta shigo gidannan kuwa,don Allah ki kwantar da hankalinki a gama wannan bikin, mu samu nutsuwa a
akin mazajenmu daga baya sai mu maida hankali wajen gano wace ce wacce zai aura
in,ita kuma TAIMIYYAH In sha Allah ba za ta ta
a samun kwanciyar hankali a gidan aurenta ba,ba dai arzi
i su ke mawa ba to ga ta ga guy
innan,don wallahi yafi
arfin ajin ta kawai Iyah ce da uwarsa suka ha
a abun kamar yadda na ji labari."
Umma ta dubi Basmah ta ce, "Basmah in ji ubanwa ya ce miki auren ha
i ne?

Kin ko ga yadda ya ke kallonta kamar zai cinyeta,yanzu fa muka wuto su a waje ta yo masa rakiya,kun ga ha
uwar mutumin kuwa?

Motar da ya zo a cikinta kanta abin hankali ya tashi ne idan ku ka ga ha
uwa da girmanta, don ina ga ku
inta zai iya siye duka motocin da mazajenku ke hawa,wallahi ina cikin ba
in ciki da wannnan
addararren auren na TAIMIYYAH,yanzu ne na ke jin tsanarta har cikin
ashi da
argona domin ban ta
a tunanin musaka kamarta za ta iya taka matsayin auren attajiri irin wannan mutumin ba,babban tashin hankalina shi ne ta haihu da shi don ance bai ta
a haihuwa ba,kun ko ga idan ta haihu shikenan sun fara mamaye dukiyarsa don akanta zai talike,ina cikin tsaka me wuya Hajiya Barirah,na rasa da wanne zan ji?

Auren ubansu da Boka ya ce zai tabbata ko kuwa ba
in cikin auren wannan Yariyar dana tsana tun tana tsumman goyo?"
Umma ta
are maganar da jefawa Hajiya Barirah tambayar idanunta na tara
wallan ba
in ciki, zuciyarta na mata wani irin nauyi tamkar an
auki bulo an
aura mata a
irji.

Hajiya Barirah ta dubi Umma cike da jin tausayinta ta ce, "Hajiya Barirah ha
ury kawai za ki yi amma tunda Boka ya furta miki hakan,to ki sawa ranki hakan ne don bai ta
a fa
in abinda ba zai tabbata ba.

Yanxu dai mu kammala da hidiman da ke gabanmu,sannan kada ki sake ki nunawa Sani cewa kin ji wani magana akan zancen zai
ara aure,ki zuba masa ido har a
are bukukuwan nan da ke gabanmu.

Na tabbatar ko ma wace ce za ta bayyana mana cikin sau
i idan har ki ka iya ri
e kanki,ki ka kuma iya danne duk wani kishi da ba
in cikin da ke ta so miki.

Sabida rayuwa duka da kike ganinta iya siyasa ce da kissa na zaman duniya,wanda suka iya suke da riba wanda basu iya ba kuma sai mu yi ta bulayi muna walagigi ba tare da mun gano bakin zaren ba,don haka ki adana duk wasu lassafinki akan Sani da waccar gurguwar.

Ki fuskanci auren
anki da yadda za ki
aurasu akan hanyar da za su mallaki mazajen na su a tafukan hannayensu,wannan shi ne kawai mafita ba nuna damuwa da ba
in cikinki a fili ba."
Hajiya Barirah ta
are maganar idanunta akan Umma, Umma ta dubi Hajiya Barirah ta ce, "Hajiya Barirah tashi mu je daga ciki mu tattauna da kyau,don gabaki
aya kaina a kulle yake bana gane komi."
Daga haka suka rankaya zuwa
akin baccin Umma,su Zuhurah na biye da bayansu da ido,kafin Basmah ta saki wani mahaucin tsaki,tana jin zafin maganar
arin auren Baba Sani da Boka ya fa
i na ta
a zuciyarta.

Ita ko Zuhurah gaba
aya ba
in cikin irin mijin da TAIMIYYAH za ta aura , shi ne abinda yafi damunta da
aga hankalinta fiye da komi,sabida tunda wani course mate
inta ya yi mata bayani akan waye Maleek Ado, da irin tarin arzi
in da ya mallaka da mu
akamin da ya ke ri
e da shi a yanzu,shikenan ta ji duk duniya ta ji babu wanda ya dace da Maleek
in irinta.

Ta
aga ido ta dubi Basmah ta ce, "Basmah yanzu muna ji muna gani wannan gurguwar za ta shiga gidan daulan da ya zarce tunaninmu?

Wai anya ko Bokayen nan ba wasa da hankalin su Umma suke yi ba kawai,amma ta ya za a ce ba za a iya hana wannan auren ba?"
Basmah ta ja tsaki tana duban cikin idon Zuhurah ta ce, "Zuhurah don Allah mu aje maganar TAIMIYYAH a gefe,don ni ji na ke yi kamar zuciyata za ta kama da wuta,aikin gama ya gama tunda dukkanin Bokayen bakinsu ya zo
aya,sun ce aure dole sai an yi babu fashi,kuma an riga an kawo lefen da ya tabbatar mana da cewa da gaske ta riga ta yi mana zarrah,baki ji yadda Yasmeen ke ko
a irin tsaruwan gidan da za a kaita a GRA bane?

Zuhurah bamu da abin yi yanzu da ya wuce mu rungumi na mu mazajen ,tunda su ma ba baya bane suna da ku
insu daidai su.

Ita kuma kishiya ka
ai ta ishe ta, don ba za ta ha
a kanta da dakariyar matarsa ba don Ubanta.

Ba dai kwa
ayi ba to mu zuba musu ido shi ma guy
in kyawunta ne ya ru
esa kawai,da zaran ya kwanta da ita shikenan ya gama da ita,don haka ki aje batunta a gefe mu cigaba da shirya yadda za mu
awata yinin mu kawai,kinsan Anty Laurat zuwa nan da 4 days za ta iso,so nake kafin ta iso mun gama da komi don na san wajen waccar gurguwar za ta tare."
Zuhurah ta jinjina kai cike da gamsuwa da maganganun da Basmah ta yi ta ce, "Hakane kam,amma dai ba yadda rai yaso ba, a ce wai gurguwa ta zarce mu a samun miji na nunawa sa'a, wannan babbar fa
uwa ce a gare mu wallahi."
Basmah ta sake jan tsaki suka cigaba da tattaunawa akan auren nasu,da kuma shirin yadda za su fuskanci bikin wanda ya rage saura kwanaki goma kacal masu zuwa.
____________
"Babyn Maleek Ado har ya wuce da wuri haka?"
Yasmeen ta yi maganar idanunta akan TAIMIYYAH,wacce ta shigo cikin
akin tana me zare Hijab
in jikinta.

Ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Yasmeen kafin ta ce, "Wallahi ya wuce Yasmeen,wai sauri ya ke yi zai ga wani mutum a can gidan Hajjah, a she tare suka iso da matarsa wai tana gidan Hajjah
in.

Ni fa wallahi haka kawai na ke jin tsoron ha
uwar mu da ita,don ban san da wani ido za ta kalle ni ba?

Ya sha fa
a min akwai ta da tsananin kishi akansa,ni kuma gashi gurguwace na san za ta tsaneni sosai domin a matsayinsu da irin ratar arzi
in da ke tsakaninmu,gani za ta yi tamkar zubewar aji ne a ha
a ta kishi da gurguwa kamata.

Wallahi Yasmeen duk sai in ji jikina ya yi sanyi idan ina tuna hakan,Allah ya sa dai ba gida
aya za mu rayu tare ba da bansan yadda zan yi da fargaba ba."
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganar cikin sanyin murya da raunin xuciya,hakan yasa Yasmeen dubanta da fuskar tausayi ta ce, "Ki kwantar da hankalinki TAIMIYYAH babu komi,babu abinda zai kasance tunda ba tare za ku zauna ba,sannan wannan raina kan naki da ki ke yi bana
aunarsa ko ka
an,don haka kada ki sake ki nunawa kishiya kasawarki ko gazawarki akan mijinku.

Sabida kawai kina da wata lalura da Ubangiji ne yaso ganinki a hakan,idan ta gane rauninki ta nan
angaren xa ta ya
e ki ta dinga miki gori.

So kada ma ki sake ki dinga nuna cewa nakasanki na damunki tunda dai mijinki na
aunarki a hakan, yana kuma
okinki da son kasancewa da ke miye matsalarki da kishiya?

Ki cire ta aranki ki fuskanci abinda zai
aga darajarki a zuciyar Maleek ne.

Sannan ki tabbatar masa da cewa nasaka ba kasawa ba ce, wajen bashi dukkanin soyayyah da kulawar da zai dinga mantar da shi cewa ke
in me lalurace.

Kada ki bari wannan son da yake miki ya tafi a banza, ba tare da ke ma kin yi ho
asa wajen mantar da shi kowa a zuciyarsa idan kuna tare da juna ba."
Yasmeen ta
are maganar tana kashewa TAIMIYYAH idanu,hakan yasa TAIMIYYAH sakin murmushi ta ce, "Yasmeen baki da dama fa,ni idan kina wa
annan kalaman kunya ki ke bani ba ka
an ba.

Amma fa gaskiya Maleek yana son a nuna masa so a zahiri,shi irin mazan nan ne masu daraja soyayya da son a nuna musu ko agaban waye.Wallahi idan yana wasu maganganun yanzu har ji na ke yi kamar na narke sabida kunya,amma shi ko a jikinsa zaro kalamansa ya ke yi kai tsaye ba tare da jin wata kunya ba."
TAIMIYYAH ta yi maganar cike da zallar shagwa
a,zuciyarta na sake hasaso mata wasu tarin kalamai masu nauyi da Maleek
in ke fa
i idan suna vid call.

Yasmeen ta saki murmushi me fa
i tana cewa, "Hmm!

Ai akwai show wallahi a gaba,don ni har na
osa in ga yadda zai maida ke wata tantiriya a fagen iya luv,dama ke ma
in munafuka ce irin ku ba
aramin iya nunawa miji luv ku ka iya ba.

Don wannan shagwa
ar ka
ai ta isa ma ta dinga narkar da shi, bare kuma ki bu
e shafukan litattafan da kika adana don gwada masa madarar
auna a zahiri,don na san duk wannan shagwa
ar ta munafurci ce, waya sani ma ko duk kin
osa a
aura ki fara bashi pepe."
Yadda Yasmeen ta kai
arshen maganar cike da tsokana da sha
iyanci ne yasa TAIMIYYAH sake shagwa
e fuska,kafin ta bu
e baki cike da shagwa
a ta ce, "Allah ya isa da wannan sharrin da ki ke Yasmeen.

Wallahi ni babu ruwana ban tanadi wasu littafan da zan bu
e shafukansu akan ko wani namiji ba,ko kin manta ni
in ustaziyaciyace ku ma alarammiya,wacce bata san komi ba sai karatunta,don haka ni ki daina min sharri in ba haka ba zan sanar masa kina min sharri."
Yasmeen ta kwashe da dariya tana duban TAIMIYYAH cikin ido ta ce, "Allahu Akbar!

Ustaza Alarammiya Zainab Maleek Ado,dama ai Ustazai kun fi kowa iya tsula tsiya.

Kina san masa kira'a ne kina narkar da shi a duniyar da bai ta
a tunanin zai je ba.
Chapter 112 · 0% Book details