← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 184

Sashe 42

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har ya
ariso inda take,sannan ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa,yana sanye da riga da wando ne irin masu kaurinnan na bacci,da alamu ko wanka baiyi ba kenan.
auke idanunta daga gare shi lokacin da yake matsowa daf-da ita sosai,har tana jin saukan numfashinsa akan face
inta.Abinda yasa tai
an baya ka
an tana sake dubansa da fuska a shagwa
Shi kuma sai ya saki
aramin smile yana fa
in "Matsoraciya miye na wani saurin yin baya kaman kin ga dodo,wato shine kika kashe waya tun jiya ko?" Ya jefawa TAIMIYYAH tambayan idanunsa akanta yana kallon yadda ta sake wani narke fuska,kafin ta dubesa tana fa
in "Ni mantawa nayi ban kunna ba,sabida da wuri na tafi Haddah."
Yadda TAIMIYYAN tayi maganan cike da shagwa
an daya riga ya santa da shi,yasa shi sake matsowa gabanta sosai,cikin
asa da murya yake fa
in "Alright!

Jiya kin manta baki
auki ku
in da saurayinki ya baki ba,ki ka barmin a
akina saura ka
an in yayyagasu sabida kishi." Ya
are maganan yana wani tsuke fuska alamun har zuciyansa da gaske kishin yake ji.TAIMIYYAH tayi saurin dubansa tana sake kwa
e face take fa
in "Kai!

Yah Deeku to ba kaine duk ka janyo hakan ba,ni har yanzu zuciyata ta kasa nutsuwan cewa Zuhurah ba za ta sanar da Umma a yadda ta gammu jiya ba."
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan komi yana dawo mata,shi ko Yah Sadeeq sai ya tsura mata ido yana ji tamkar ya sake rungumanta ajikinsa irin na jiyan,ya wani lumshe ido ya bu
e akan fuskan TAIMIYYAN.Yana
an sakin smile yake fa
in "And so what!

To idan ta fa
i Baby, Zina ta ganmu muna yi ko babu kaya a jikinmu ta ganmu?" Yah Sadeeq
in yayi maganan yana
arin su ha
a ido da TAIMIYYAH.

Amma sai TAIMIYYAH tayi saurin
auke kai,wani uban kunyan maganan da Yah Deekun ya
aro na lullu
eta.Bai bari tace komi ba ya sanya hannu a aljihunsa yana ciro ku
in da Nass ya bata jiya yana mi
a mata,ta sanya hannu ta amsa amma ta
i bari su ha
a ido har lokacin.Cike da kishi yake fa
"Ki tabbatar Iyah kika ba ku
insa ta aje masa,kar ki sake ki anfani da su kinji na gaya miki Baby." Yayi maganan bilhakki idanunsa akan TAIMIYYAN data
an zum
uro baki,kafin ta furta, "Ai da ma ita zan ba ni bance zan kashe ko sisi ba,kuma ma ai shine ya aje yai tafiyansa,amma tunda ya bani nace masa bazan amsa ba."
Tana kaiwa
arshen maganan ta juya zata bar wajen,amma sai Sadeeq yayi saurin ri
o Hijab
inta.Saura ka
an hannunta ya goce akan guiwanta da take dafe dashi,tayi saurin sake dafe
afan me laluran.Tana
ago manyan idanunta ta sauke akan Yah Deekun,ya wani ha
e fuska yana fa
in "Shine zaki tafi na ce na gama magana dake ne?"
"Yah Sadeeq don Allah ka saki Hijab
in to,kada wani ya fito ya ganmu.Yinwa nake ji ban karya ba na fito don Allah ka barni in
arasa ciki please!"
Yadda tai maganan kaman zata sanya masa kuka,yasa ya sake mata Hijab
in yana fa
in "Alright!

Baby jeki ki karya amma ki kunna wayanki zamuyi magana."
Kai kawai TAIMIYYAH ta gya
a masa tana juyawa ta shige,shi kuma Yah Sadeeq ya juya ya nufi part
insa,zuciyarsa ba sake cika da soyayyan TAIMIYYAN,da yake ji kaman
ara shi akeyi a zuciyarsa kullum.

Da sallama TAIMIYYAH ta shiga falon Iyah,idanunta na sauka akan Yasmeen da Guggo Bilki da ke zaune cikin falon.Luggage
in Guggo Bilkin ne agabanta tana shirya kaya,TAIMIYYAH ta
arisa wajen tana gaida Guggo Bilkin.Ta
ago tana amsa gaisuwan TAIMIYYAN kafin ta
aura da fa
in "TAIMIYYAH shine kika tafi makarantan baki ko tsaya kin karya ba,zaki ci fa
an Iyah kuwa don sai mita take yi tun
azu." TAIMIYYAH ta saki murmushi tana fa
in "Iyah kenan,dama na san za ta yi fa
a kam.Guggo Bilki wai da gaske tafiya zakiyi yau
in?

Gaskiya zamuyi kewa."
TAIMIYYAH ta
are maganan cike da nuna irin missing
in da za su yi na Guggon nasu,don babu ruwanta da hayaniya akwai ta da sau
in kai sosai.

Yasmeen ta dubi TAIMIYYAH tana fa
in "Aike wallahi baki da kirki, kin san za kiyi sammakon fita makaranta amma baki tasheni ba,ki kai tafiyanki."
Yasmeen ta
are maganan tana zabgawa TAIMIYYAH harara.Kafin TAIMIYYAN tace komi Iyah ta fito daga
aki,hannunta ri
e da wayanta ta dubi TAIMIYYAH tana fa
in "Kin kyauta fita babu karin safe,bayan kin san kina da ulcer." Iyah tayi maganan cike da mita tana hararan TAIMIYYAH data cire Hijab ta aje saman kujera,kafin ta dubi Iyan tana fa
in "Allah baki ha
ury Iyah,sauri nake yi amma kin san bana fita ban karya ba ai.Ina kwana mun tashi lafiya?" Ta
are maganan da gaida Iyah,wacce ta amsa tana faman ta
e baki,hakan yasa Yasmeen sakin dariya tana fa
in "Iyah wallahi wajenki TAIMIYYAH ke course
in iya harara da shagwa
a,ke ma da alamu lokacin
uruciya kin ta
a shagwa
a son ranki." Yasmeen ta
are maganan suna kwashewa da dariya ita da TAIMIYYAH,Iyah ta aikawa Yasmeen da
uwa tana fa
in "Kin ci gidanku
ar nema." Guggo Bilki dai na jinsu tana dariyan draman su Iyah da jikokin nata da bai
arewa.TAIMIYYAH ce ta nufi wajen cin abinci don karyawa,koda ta gama sai ta wuce
aki tana
aukan wayanta ta kunna.

Haka kawai take son jin muryan Nass
in,don tasan yayi ta kiran wayan da safe ya jita a kashe.Aiko wayan na gama Booting sa
onni suka fara shigowa.Sai ta nufi inbox
in don karantawa,biyu daga MTN ne sai guda
aya daga Nass
in,ta bu
e na Nass
in tana karanta tsararrun kalaman daya turo mata na gud morning text.Wanda baya fashin turowa duk safe.Daga
arshen sa
on yai mata
orafi akan ya kira wayanta a kashe,amma idan ta ga sa
onsa ta kira shi please!

TAIMIYYAH ta saki smile a lokacin data gama karanta sa
on,tana nufan call log tayi dialling number
insa.Yana fara ringing zuciyanta ya shiga bugawa,har zuwa lokacin da yai cuting call
in ya biyo bayan kiran.Sai ta gyara zamanta daga bakin Bed
in lokacin da sassanyar muryansa ya shiga kunnuwanta.Ta gaida shi cike da salonta dake sake narkar da zuciyanta Nass
in.Sun
auki kusan 15minutes suna waya kafin suyi sallama,Nass
in na sanar da ita tuni har ya isa Kd ma.

Bayan TAIMIYYAH ta aje wayan sai ta mi
e tana cire kayan jikinta.Ta maida wata doguwar riga mara nauyi,sabida bata faye son zama da kaya masu nauyi idan tana zaune a gida ba.

Yasmeen ce ta shigo
akin lokacin da TAIMIYYAH ta
akko System
inta zata kunna.Yasmeen
in ta sauke idanunta akan TAIMIYYAN tana fa
in "To Malama sai ki tashi ki fito mu raka Mamie don yanzu zata wuce." TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta tana duban Yasmeen take fa
in "Yanzu da wuri haka,kai ita ko Guggo da-dai ta bari sai gobe kawai." Yasmeen ta jefa mata harara tana fa
in "To Abbah bai ga dama ba,yace yau-yau yake son ganin ta koma gida,nima da
yar ya amince in
ara one week."
Tare da TAIMIYYAN suka fito zuwa falon Iyah,dukansu sanye da Hijab a jikinsu.Tuni Guggo Bilki har an kai Luggage
inta mota,Driver
in da zai tu
ata zuwa Kanon ma iya so ashe tun safe.

Har da Ladi me aiki aka rankaya zuwa wajen compound
in gidan,don yiwa Guggo Bilki rakiya wacce ta nufi Sasan Baba Sani don yi musu sallama.TAIMIYYAH da Yasmeen dai na tsaye jingine da jikin Motar Guggo Bilkin basu bi ta Sasan su Umman ba,mintuna ka
an sai ga Guggo Bilkin sun fito tare dasu Zuhurah,sunyo mata rakiya har zuwa wajen mota.Ta shiga motar su TAIMIYYAH na
aga mata hannu,har Motar ta bar cikin compound
in suka juya don komawa cikin gida.

Zuhurah ce tayi saurin biyo bayansu tana kiran sunan Yasmeen.Hakan yasa su TAIMIYYAH dakatawa daga tafiyan suna jiran
arisowan Zuhuran,koda ta iso idanunta akan TAIMIYYAH yake wacce tayi saurin
auke kai,don bata son ma su ha
a ido da Zuhurah.Tuni Zuhuran ta gane abinda yasa TAIMIYYAH take
auke mata kai,sai ta saki murmushi kawai tana fa
in "Yasmeen yau fa Ameeru zai iso,shine nace me kike ganin zamu shirya masa na tarba?"
Yasmeen da idanunta ke kan Zuhurah,sai ta juya tana nunawa Zuhurah TAIMIYYAH tana fa
in "Ga wacce zaki tambaya nan,don ita ce gwanan sanin abubuwan kwa
ayi da Girkunan zamani."
Zuhurah da takaicin maganan Yasmeen
in ya
ata ranta,sai ta maze bata nuna ba.Sai ma tayi taku biyu tana tsayuwa daga gefen da TAIMIYYAH ta juyar da kanta,murya can
asa yadda bama lallai Yasmeen data zama a gefen Zuhuran taji me zata iya fa
iwa TAIMIYYAN ba.Zuhuran ke fa
in "Ya da
auke kai
an matan Yah Sadeeq,ko kuma karuwansa zan ce?

Don naga alamu ya gama amshe budurcin tunda har kike kai kanki garesa kina bashi kayan da
in har
aki.To ya?

Zaki taimaka ki samarma saurayin nawa abinda zamu tarbe shi da shi
in ne Babyn Yah Deeku?"
Zuhurah ta
are maganan tana sakin dariyan iskanci.Tuni TAIMIYYAH ta gama muzanta da jin kalaman da Zuhurah ta jefeta da shi,kalmar karuwa data jingina ta dashi yafi komi
aga hankalinta.Tayi saurin
ago kanta don ganin ko Yasmeen ta ji abinda Zuhuran tace,amma cikin sa'a sai ta ga Yasmeen
in tama yi nesa dasu tana amsa waya.Hakan yasa TAIMIYYAH sauke manyan idanunta da suka fara tara
wallan ba
in ciki a kan Zuhurah,tana fa
in "Zuhurah ni kike kira da karuwan Yah Sadeeq,sabida kawai kin ganmu ri
e da hannun juna?" Tai tambayan tana ji hawayen da take son dannewa na son kwacewa su zubo akan fuskanta.Zuhurah ta dubi TAIMIYYAN tana sakin dariyan rainin hankali take fa
in "To da wacece ke?
Chapter 42 · 0% Book details