Sashe 5
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aiko da kinyi asaran duniya kin kuma ba mutane kunya me zakici da mutumin da uwarsa bata da aiki saina aibanta halittanki tana kyaranki,to ahir
inki wallahi idan kika biyesa har ya yaudari zuciyanki sai dai ku mutu da son juna amma bazaki aure sa ba indai ina numfashi kuma na isa dake,shashashu kawai marasa hankali."
TAIMIYYAH dai kuka kawai takeyi ba tace uffan ba har iya ta gama bambaminta ta fice,sai ta zame ta kwanta tana cigaba da kuka me tsuma zuciya,ita sam bata ta
a jin cewa zata iya son kowani namiji bama bare Yah Sadeeq
in,meyasa Iya zata
auki zafi da ita har haka? ta cigaba da kukanta zuciyanta na
una ,kiran wayanta da akai ne yasata tsai da kukan bayan ta
auki phone
in ta ga cewa qawarta Haneefa ce me kiran,basu jima suna magana ba sukai sallama da juna,TAIMIYYAH ta nufi toilet ta wanke face
inta ta fito,dogon Hijab ta zura ta
auki phone
inta ta fito,a falo taci karo da Iya har lokacin bata fasa
ananun mitanta da ta saba idan ranta ya
aci ba,kallo
aya taiwa Iyan ta
auke kai tana takawa zuwa
ofan fita falon ba tare da tayi niyyan tankawa Iya ba,ganin da gaske fita TAIMIYYAH zatayi ba tare da ta kula ta ba,ya sanya Iya
aga murya tana fa
in "Au binshi zakiyi don na kore sa,ko kuwa gidan ubanwa zaki kina fama da kanki?"
TAIMIYYAH da takaicin Iya ya gama cika ta,ta juya ta balla mata harara kafin ta furta "Ni part
in Abie zani tunda yau abin naki akaina zaki sauke shi."
Yadda TAIMIYYAN tayi magana cike da shagwa
a da jin haushi yasa Iya sakin murmushi,tana fa
in "Oh'oh'oh me yai zafi daga fa
in gaskiya kuma
ar nan,dawo kije ki kwanta tunda ba lafiya ne dake ba,ni ina jiye miki ne yadda uwarsa ta tsaneki me zaki ci dashi Allah na tuba,ko da kike a haka ai kinfi
arfin ajinsa ke
in matar manya ce."
Wani hararan TAIMIYYAH ta ballawa Iya tana juyowa ta dawo cikin falon,kujeran kusa da Iya ta nufa ta kwanta tana fa
in "Nidai Iya wallahi fitinanki idan ya tashi yana bani tsoro,yaushe rabon da kika ga na kulasa amma sabida son
auramin laifi har da fa
in ko na fara son sa ne,ni bana son sa kuma bazan so kowa bama bare aje ana min gori,auren ma bazanyi ba ko zanyi kuma zanyi fatane Allah ya bani me nakasa irin tawa ta yadda
an uwa da danginsa babu wanda zai min gori,amma Yah Sadeeq bazan ta
a iya bashi zuciyata ba Iya don Allah ki kwantar da hankalinki,ni abinda kawai zakiyi ki birgeni ki samu Abbah da maganan kice masa baki son sake jin shi Yah Deekun ya tada maganan."
Iya da ta tsurawa TAIMIYYAH ido tsananin tausayin ta na faman
awainiya da ita,ashe dai TAIMIYYAN na son auren gori take gudu sabida nakasan ta,zuciyan Iya ya motsa da wani irin yanayi me wuyan fassara,ji take da komi nata zai
are akan TAIMIYYAN
afanta ya dawo dai-dai da zata iya sallamawa,sai dai ita
in shaida ce akan irin yawon manyan asibitocin
ashi da sukai tun TAIMIYYAN na
arama har kawo yanzu,amma ba'a dace ba
asar waje ne kawai ba'a fita da ita ba,ita da kanta TAIMIYYAN da ta gaji da wahala ta ro
i a
yaleta haka ubangiji ke son ganinta,Iya ta furta "To shikenan karki damu zanyi magana da Sanin,ni dai abinda nake so kisawa ranki gorin da ake miki bazai sauya komi ba,akan duk abinda Allah yai nufin kasancewansa,kada kisawa zuciyanki lallai sai me lalura irin taki zaki bawa dama,ina fa lura da dake sarai kina samun masoya kece kike kore su ashe sabida wannan manufan ne dake ranki?
To wallahi ki kiyayeni angaya miki sai me lalura ne irin taki ka
ai zaki aura ki samu kwanciyan hankali da soyayya?
Wannan shirmenki ne kawai ke dai ki dinga addu'an Allah yai miki za
i mafi alkhairy kawai."
TAIMIYYAH kai kawai ta gya
awa Iya alamun gamsuwa da kalamanta,daga haka suka kulle wannan babin,Iya ta
akko mata zancen aminiyanta Hajiya Juwairiyyah,wacce suka rabu da saduwa da juna,cikin hiran Iya ke sanar da TAIMIYYAH da zaran ta sake samun sau
i zasu kaiwa Hajjajun ziyara,ita dai TAIMIYYAH jin Iya kawai take yi amma sam a ranta bata son zuwa ko'ina, ita sam tafiye-tafiye basu dame ta ba.......
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".
Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 4*
Kwanaki biyar da suka biyo baya TAIMIYYAH ta samu sau
i tayi garas,don ta gama amsan alluranta har tana harkokinta,tun safiyan yau da ta tashi tana jin cin Meat pie,sai dai basu da nama ya
are dole sai ta aika an siyo gashi Nura almajirin Iya kwana biyu bai zuwa ya tafi gida,bayan tayi wanka ta shirya wajen
arfe sha
aya har da rabi,ta samu Iya a
aki don sanar mata zata fita cefanan yin Meat pie
in ta dawo,don ku
i sosai take dashi a hannu,sabida duk idan Abie zai koma yana barin mata ku
i sosai a hannunta,gefen gadon Iya ta samu ta zauna ganin Iyan akan dadduma alamun idar da sallan walhan ta kenan tana addu'a,wayanta da taji yana ring acikin
aramar jakan hannunta ta ciro,ganin sunan Mubarak yasa ta share kiran tare da maida wayan silent,Mubarak wani course mate
inta ne da sukai NCE tare,shi a dole son TAIMIYYAH yake da gaske sai dai ita kuma bai ta
a birge taba,mutuncinsa da take gani da irin taimakonta da yake yi akan karatu yasa ta kasa blocking
insa,Iya ta waiwayo ta zubawa TAIMIAYYAH idanu,wacce ke sanye da Hijab kalan Pusha Pink daya haske farar fatanta,tayi kyau
warai duk da cewa babu komi akan face
in illah manyan fararen idanunta da ta sanyawa kwalli,sai bakinta da sai ka kalla da kyau zaka gane ta goga lip gloss,wani kuma zaiyi zaton pink
in janbaki ta saka domin pink lips gareta.
"Sai ina kuma da hantsinnan TAIMIYYAH?"
Iya ta jefa mata tambayan har lokacin idanun Iyan na kan TAIMIYYAH,TAIMIYYAH ta dubi Iya tana sanar da ita inda zata da abinda zai kaita,Iya ta gya
a kai tana fa
in "To shikenan sai kin dawo ki kula da kyau,ni bana son yawan zuwa kasuwan da kike da Nura na nan ma babu inda zaki gaskiya,ga
ari biyu can saman madubi idan kinga Goro me kyau ki siyo min."
TAIMIYYAH da ta mi
e tana me dafa
afanta ta fara tafiya take cewa"Bar shi Iya akwai ku
i sosai a hannuna bayan Goran ma har Gautan Yalo idan na gani duk zan siyo miki."
"To Allah yayi albarka TAIMI na,Allah fito min da suruki nagari."
Cewan Iya tana bin bayan TAIMIYYAH da kallo,cike da so da
auna ha
i da tausayinta me zurfi,a ciki TAIMIYYAH ta amsa addu'an Iya tana cigaba da takawa har ta fice daga
akin,lokacin da ta fito haraban gidan sai ta dubi part
in Abie da ke kulle,ta cigaba da tafiya tana jin kewan su Nahar na ratsata don kwanaki biyun da sukai ba
aramin
ebe mata kewa da sanya ta farin ciki sukai ba,sam bata kula da fitowan su Zuhura daga Sashin su ba,sai da ta kusa fita daga gate
in gidan sai ji tayi kawai an janyo Hijab
inta ta baya,ta waiwayo tana sauke idon ta akan Basma,kafin ta bu
e baki don musu magana Zuhura ta riga ta da fa
in "Dallah!