← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 184

Sashe 137

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TAIMIYYAH ta aje tray
in tana me
agowa daga tsugunan da tayi wajen aje tray
in, ta sauke manyan idanunta akan Maleek Ado, wanda gaba ki
aya idanunsa ke kan
irjinta da ya fito waje, lokacin da ta ke kaiwa
asa don aje tray
in haunnunta.

Ya mi
awa TAIMIYYAH hannu alamun ta zo garesa amma sai ta no
e tana nuna masa abincin da ta aje
in.

Sai ya matso sosai wajen yana cigaba da bin ilahirin jikinta da mayataccen kallo, ita ya matsamawa ta bashi abincin da kanta, kafin ya sanyata
akko ledojin rousted fish
in da ya siyo, suka
an ci ka
an bada yawa ba sannan TAIMIYYAH ta kwashi ragowar zuwa kitchen da ke nan saman ta sanya cikin fridge.

Lokacin da ta fito bata samu Maleek a falon ba, hakan yasa ta kammala kwashe abubuwan da suka
ata duk ta kai kitchen
in ta aje, tana fitowa
akinta ta wuce ita ma don yin brush.

Tana fitowa daga ban
akin ta jiyo
aran wayarta da ke kan bed, sai ta nufi wajen tana
aukar wayar wanda tun daga tone
in kiran ta san cewa Maleek ne, sai ta yi receiving tana kai wayar kunni ba tare da ta yi magana ba.

"Zaynabb am waiting for u fa, ko ni zan biyo ki nan
akinki mu kwanta ?"
Muryar Maleek ya shiga kunnuwanta yana jefo mata tambayar da ya sanya zuciyarta doka masa, ta yi saurin narke masa murya cike da zallar shagwa
a ta ce, "Ai na
auka ka kwanta ne shiyasa, ni ma gani har na kwanta anan
in."
Maleek bai ce komi ba illah murmushi da ya saki yana cuting call
in, TAIMIYYAH ta bi wayar da kallo tana sauke a jiyar zuciya tare da addu'ar Allah yasa ba biyota nan
in zai yi ba.

Sai dai ko minti uku bata yi da gyara kwanciyarta ba, ta ji bu
ofarsa da shigowarsa cikin
akin, sai ta sake na
e jikinta a cikin duvet
in, tana lumshe idanunta
irjinta na faman dokawa.

"Wife wa ya gaya miki ina raba makwanci da matata?"
Maleek Ado ya ra
awa TAIMIYYAH hakan a kunni lokacin da ya ke kwanto da ita xuwa jikinsa ya rungumeta, ta sake rintse idanunta tana me kwantar da kanta akan
irjinsa ba tare da ta yi magaba ba.

Maleek ya zura hannunsa cikin rigarta yana sake cewa, "Bana son ko fa
a muka yi ki ce za ki raba shinfi
a da ni pure zumata kin ji ko?"
TAIMIYYAH da ke lafe cikin jikinsa ta gya
a kanta tana sake haifar da wani yanayi a ilahirin zuciya da gangar jikin Maleek, sabida yadda ta ke motsa kanta a
irjinsa ba
aramin kunna shi ta ke yi ba, ba tare da ita ta san hakan ba.

Ya cigaba da yawo da hannunsa a muhallin da ke matu
aukar hankalinsa, yana cibaba da ra
a mata kalaman da ke ratsa zuciyarta.

"Please!

Yah Mal....."
Maleek ya yi gaggawar katse TAIMIYYAH daga furta kalamanta yana cewa, "No!

Zaynabb bana son wannan sunan, sabon suna na ke so ki ra
amin." TAIMIYYAH sai ta shagwa
e murya tare da yin
asa da shi sosai ta ce, "Please!

Hubby bacci na ke ji, don Allah ka yi ha
ury ka barni da rigata."
Maleek da ya
arisa zare rigar baccin jikinta ya cillar
asa, sai ya saki smile sunan da ta kirasa da shi, da yanayin salon da ta furta sunan akan harshenta na sake ratsa zuciyarsa.

Ya kai bakinsa bisa kunninta ya ce, "No Baby na fi son jin wannan lallausar jikin a hakansa, ba tare da sutura ta yi min shamaki da shi ba.Ki kwantar da mind
inki babu abinda zan miki da ya wuce jin
umin jikin
ki, sai zuwa safe zan yi breakfast da pure zuma na ko ?"
Kunya ne ya lullu
e TAIMIYYAH ta yi saurin sake shigar da kanta cikin jikinsa, murmushi na kwacewa a saman face
inta wanda Maleek ke jiyo sautin fitarsa, hakan yasa shi
ago fuskarta ya ha
e da tasa yana laluban bakinta.

Ta rasa meyasa baya gajiya da yin kiss a rayuwarsa, don daga jiya zuwa yau ta gama fahimtar hakan.

Ta zura hannuwanta tana me na
esu ta bayansa, sabida yadda jikinta ya fara
aukar rawa lokacin da Maleek
in ya zare bakinsa daga nata, ya mayar akan muhallin da ke ki
ima zuciyarsa.

TAIMIYYAH ta saki kukan shagwa
a tana jin wani ba
on yanayi da ke neman tsaida bugun numfashinta, shi ko Maleek cigaba ya yi da ru
a jikinta da zafafan sa
onninsa.

TAIMIYYAH hankalinta bai kwanta ba sai da tabbatar ba abinda ta ke tsoro zai sake maimaitawaba sannan ta samu nutsuwa, tana cigaba da amsan darussan da bata ta
a sanin da ire-irensu cikin duniyar luv ba.
____________
*Washegary*
*10:30am*
TAIMIYYAH da Maleek Ado suka sakko zuwa downstairs don yin breakfast, tuni su Harirah sun shirya coolers
in abincin breakfast
in da Shehu ya kawo bisa dining.

Sun gyara ko'ina sai tashin
amshi ya ke kamar yadda aka horas da su yadda za su ri
a yi, tun kafin a kawo su gidan shiyasa suna tashi suka kammala yin duk abinda ya kamata,sai suka koma zuwa sashin sudon jiran sakkowan iyayen gidan na su aba su abin karin safe.

TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke a kan Maleek Ado, wanda ke faman bin shirgar jikinta da kallo tamkar bai ta
a ganinta ba sai time
in.

Wasu riga da skat ne ta sanya na wani material me laushi kalar red and black, wanda ya yi masifar yi mata kyau
inkin ya zauna a jikinta sosai tare da fito da cikar halittarta.

Ta shagwa
e murya tana duban idanunsa ta ce, "Hubby bari in fara duba yaran can aba su abin karyawa time ya tafi, may be ma sun gama galabaita da yunwa."
Maleek ya zura mata ido yana jin wasu feelings akanta masu
arfi, ya gya
a mata kai alamun ta je
in sai ta juya ta fara takawa shi kuma ya rakata da idanunsa.

Tare da su ta fito daga side
insu zuwa cikin kutchen tana cewa su jiraye ta anan tana zuwa, sai ta fito zuwa dining area
in ta shiga
ibar musu abincin yadda zai wadacesu, sannan ta
walawa harirah kira ta
auka, tana sanar da ita idan sun kammala su haura zuwa sama su gyara falon ka
ai amma banda bedrooms
Harirah ta amsa da ladabi tana yin gaba ta bar TAIMIYYAH na jan kujeran dining
in ta zauna, tana me janyo plate ta fara serving
insu abinda za su ci.

Maleek ya aje wayarsa da ya ke dannawa tun isowarta wajen, yana me zuba mata idanunsa masu kaifi akanta, har ta kammala zuba musu abincin bai
auke idanunsa akanta ba.

"Baby sugar guda nawa za a saka?" TAIMIYYAH ta tambayi Maleek da muryar shagwa
a, sai ya kashe mata ido guda yana cewa, "Only 3 cubes is okey."
TAIMIYYAH ta saka masa 3 cubes
in tana saka tea spoon a cikin cup ta tura zuwa gabansa, ita kuma ta ha
a only ruwan milo babu ko sugar ta aje a gabanta.

Ahankali su ke ciyar da juna har suka kammala kalacin, Maleek shi ya fara baro dining area
in zuwa cikin main parlorn ya zauna cikin seater.

TAIMIYYAH ta kintsa wajen tana me
walla kiran Harirah don ta kwashe sauran kayan zuwa kitchen, Harirah ta fito cikin hanzari ta iso wajen dining
in.

TAIMIYYAH ta nuna mata kayayyakin da suka
ata da ragowar abincin da ke cikin coolers
in ta ce, "Wa
annan kayan da aka
ata ku wanke su, shi kuma abincin ku samu plate guda ku
ibarwa mai gadi a kai masa, ku ha
a masa da ruwan tea kamar yadda kuka ha
a naku, bayan kun kammala gyaran sama ina so ku taya ni wani aiki zuwa anjima, but ku tabbatar kun yi wanka kun sauya kaya don bana son zama da
azanta kin ji ko?"
Harirah ta gya
a kai ta ce , "Na ji Anty za mu yi wankan da zaran mun kammala ayyukan." Daga TAIMIYYAH ta baro wajen zuwa cikin falon hannunta ri
e da wayarta, Maleek da ke zaune hankalinsa akan wayarsa, jin takun isowanta cikin falon ya sanya shi
aga ido ya dubeta, yana nuna mata kusa da shi alamun ta zo nan ta zauna.

Bata musa ba ta
arisa tana
arin
osana jikinta a cikin seater
in, Maleek ya yi azamar janyota zuwa kan laps
insa ta yi masauki a kai.

Ta
aga manyan idanunta ta sauke akan fuskarsa tana faman narke masa tamkar za ta sanya kuka, shi ko Maleek sai ya kai baki ya sumbaci wuyanta zuwa
irjinta kafin ya ce, "Pure zuma kina fa da
an nauyi ka
an, nan gaba anya zan iya
aga ki ma kuwa?"
TAIMIYYAH ta narke murya ta ce, "Ni
in ce ke da nauyin Yah Ma....."
Kallon da Maleek ya watsa mata ne yasa ta gyara kalamanta ta ce, "Sorry Hubby, na saba da cewa hakan kuma ni yana min da
in fa
Maleek ya dungure goshinta ya ce, "But ni kuma bana so, na fi son a kirani Babyn ko Hubby, ke in so samune ma ki karani Honey ko bani da sweet ne Baby ?"
Ya yi tambayar yana tsareta da idanunsa fuskarnan a miskile tamkar ba daga bakinsa maganar ta fito ba, TAIMIYYAH da ta gama shiga kunya ta yi saurin manne kanta a
irjinsa, cike da shagwa
a ta ce, "Wayyo kunya ni dai gaskiya kar ka lalatawa Iyah jika, wannan maganar tafi
arfina Hubby."
Maleek ya saki dariyar da bai shirya yin ta ba yana me
ago da face
in TAIMIYYAH, wacce ta yi saurin dubansa tana ganin yadda yake faman dariyar maganarta tamkar ba shi ba.

Ta shagala a kallonsa har zuwa lokacin da ya tsaida dariyar yana cewa, "Really Baby zan lalatawa Iyah ke?
Chapter 137 · 0% Book details