← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 171 OF 184

Sashe 171

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" Zaynab sabida na ce ki daina aiki don kula da lafiyarki shi ne za ki zo nan kina kuka haka?"
A.Maleek ya yi maganar lokacin da ya ke zama daga bed
in da TAIMIYYAH ta yi kwance tana kuka, ta
ago manyan idanunta ta ce, "Don Allah ka yi ha
ury ni bansan
amshin za ya sani amai ba da bazan ce zan yi ba ai, ni lafiya lau na ke Hubby shiyasa.Kuma abinda ya sani kuka kawai yadda ya ka yi min fa
a a gabanta."
Yadda ta yi maganar da shagwa
a tana sake matso hawaye ya sanya A.Maleek janyota zuwa jikinsa, ya kai hannunsa yana share mata hawayen ya ce, "Sorry my pure zuma, raina ne ya
aci tunda tun jiya na ce kar ki ce zaki sake yin wani aiki baki ji ba, muna cikin baccinmu kika gudu gashi nan har jikinki ya yi
umi sabida galabaitar da kika yi wajen yin amai
in, please ki dinga jin maganata Baby."
TAIMIYYAH ta sake shigewa jikinsa ta ce, "Sorry!" A.Maleek ya cigaba da sanar da ita dokokinsa akan cikinsa don ta kiyaye masa lafiyar Babynsa, wanda tun kafin ya zo duniya ya ke jin
aunarsa da ba zai misaltu ba.

Tare suka shiga bathroom don yin wanka, bayan A.Maleek ya gama zuba ta
ararsa akai wankan, suka fito duka
aure da
aramin towel,TAIMIYYAH sai faman shagwa
a ta ke zuba masa shi kuma yana sake susucewa akanta.

Sun riga Suhailah isa dining
in don zaman yin kalacin, sai daga baya ta fito ta ci uban ado cikin
ananun kaya da suka fitar da surarta, sai dai kallo
aya ta yiwa shigar jikin TAIMIYYAH ta ji kibiyar kishi ya soki zuciyarta.

Wata
aramar riga ce TAIMIYYAH ta saka wanda ya kamata daga sama daga
asa kuma ya bu
e,daga wuyar rigar har hannunwansa net ne daya bayyana jikinta daga sama har zuwa
irjinta da bata sanya Bra ba, Suhailah ta yi saurin
auke idanunta daga kan su daga ita har Maleek
in.

Ta tashi ta fara serving
insu suka fara cin abincin babu me magana, TAIMIYYAH spoon biyu ta kai na plantain Sauces da Suhailah ta yi musu ta aje spoon
in, don ji ta yi gaba
aya ba za ta iya ci ba
anwake kawai take jin ci.

"Zaynabb me kike son ci?"
A.Maleek ya tambaya ganin yadda ta ke juya spoon a cikin plate ta kasa cin abincin, TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa, cike da zallar shagwa
a da narke murya ta ce, "
anwake na ke son ci Hubby!"
Suhailah ta ha
iye tea
in da ta kur
a da sauri, tana jin wani abu na tokare ma
oshinta, A.Maleek ya jinjina kai ya ce, "Okey!

Sorry bari in kira Sunusi ya taho da shi."
aga waya ya sanar da Sunusi cewa ya yo masa ordering
anwake, ya aje wayan yana maida dubansa kan TAIMIYYAH yana rarrashinta ta daure ta sha tea.

Suhailah da duk ta ji ta muzanta a wajen sabida yadda gaba
aya bata ishi A.Maleek kallo ba a wajen, hankalinsa na kan gurguwar matarsa yana faman rarrashinta akan ta sha tea, ita kuma TAIMIYYAH sai faman shagwa
a ta ke zuba masa, sai kawai Suhailah ta ja
aramin tsaki tana tashi fuu...!

Ta wuce
akinta hawaye na fara taruwa a idanunta.

TAIMIYYAH da A.Maleek suka bi bayanta da kallo, A.Maleek
in na jin babu da
i a zuciyarsa, amma shi kansa bai san meyasa idan yana gaban TAIMIYYAH ya ke rasa duk wani nutsuwarsa ba, musamman a yanzu da ta ke da cikinnan wani mahaukacin
aunarta aka ru
anya a cikin zuciyarsa.

Bayan Sunusi ya iso awa
aya da wasu mintuna da yin wayarsa da A.Maleek, ya aje pack
anwaken da ya sayo a in da suka saba siya wajen wasu
an 9ja, sai Maleek ya
auka ya wucewa TAIMIYYAH da shi zuwa
aki.

A kan idanunsa ta dinga cin
anwaken wanda ya ji kayan ha
i da yajin tafarnuwa, ga ha
in Salad da akai masa wanda ya sanya ta sake jin shau
in cin sa tamkar wacce ta yini bata ci ba.

Ya zura mata ido yana jin wani irin abu na zagaye jinin jikinsa, TAIMIYYAH da ta tada pack
aya duka na
anwaken ta dubesa da shagwa
a ta ce, "Habibi wannan kallon ai sai ka sha
emu ni da unborn
in."
A.Maleek ya saki murmushi yana kai hannu ya janyota zuwa jikinsa ya ce, "I luv u wife!"
TAIMIYYAH ta lunshe ido wani zazzafar soyayyarsa na kewaye jinin jikinta, ta bu
e baki tare da ri
o kansa ta sumbaci bakinsa ta ce, "Luv u too my Maleek,sakarni na yo brush sabida
amshin garlic
in da naci a yajin nan, but ya yi da
i Baby thank u!"
A.Maleek ya sumbaci idanunta da ke da tasiri akansa kafin ya barta ta tashi zuwa toilet, shi kuma ya koma falo wajen Sunusi suka fara tattauna muhimman lamura akan Business
in da yake son kafawa a
asar.

Da rana fita suka yi su kai lunch a wani ha
an Restaurant, daga can suka sake zaga wasu wurare sai yamma suka shigo gida.

Da daddare Sunusi ne ya yi musu order
in abincin dinner, suka ha
u a dining suka ci kafin A.Maleek ya bi TAIMIYYAH zuwa
akinta, cox ta riga su tashi ta shige sabida yadda ta ke jin bacci da wuri.

Washegary suka kammala duk wasu kayansu da zasu wuto da shi, sabida jirgin 11am za su biyo zuwa 9ja a gobe.

TAIMIYYAH ta kammala ha
a kayanta dana A.Maleek tun safe, don haka tana wanka suka yi breakfast baccinta ta koma don kwana biyu wani irin bacci ta koya da bata gajiya da yinsa, har A.Maleek ya yi complain akan hakan amma ta tabbatar masa da cewa lafiya ce.

Washegary suka baro
asar Cairo cike da jin kewa me tarin yawa, TAIMIYYAH ta dinga jin cewa memory
in irin rayuwar luv
in da suka sha a
asar ba zai ta
a gogewa a cikin kwanyarta ba.Suhailah kanta ta ji da
in tafiyar duk da cewa ta ha
iyi tarin abubuwa masu
aci game da zazzafar kishin da ta ke ji duk lokacin da A.Maleek ke susucewa akan TAIMIYYAH a gaban idanunta.
___________
*Abuja.*
Lokacin da girji ya sauka a Airport
in Abuja already har Obi driver ya iso don
aukar su zuwa gida,shi ya dinga kwashe manyan jakunan kayan da suka taho da shi zuwa mota, su kuma su TAIMIYYAH na biye da bayan A.Maleek
in zuwa in da Obi ya yi parking.

Daga TAIMIYYAH har Suhailah sun sake yin kyau da wani irin fresh, sabida hutu da jin da
i tare da kwanciyar hankali da suka samu a
asar Cairo.

Amma kyawun da TAIMIYYAH ta
aro na daban ne sabida yaron ciki da take
auke da shi, ta sake cika musamman
irjinta wanda ke matu
aukar hankalin Maleek Ado.

Fuskarta ta sake yin wani irin fresh sai glowing ta ke me fisgar hankali, ta cika ta yi fes da ita tamkar ka saceta ka gudu.

Lokacin da suka isa gida kasancewar ba ita ke da A.Maleek
inba yasa ta wucewa
akinta, wanda su Ameena suka gama gyare ko'ina sai tashin
amshin turarukan wutar Northern Regalia ke tashi, wanda
amshin ya caku
u da na Russ ya ru
a ko'ina da wani irin fitinannan
amshi me kwantar da zuciya, tare da kama waje da kayan da ke wajen ma baki
aya .

Wanka kawai ta iya yi tabi lafiyar gado wani dadda
an bacci na tafiya da ita, bata san iya lokacin da ta
auka tana baccinba har zuwa lokacin da A.Maleek ya shigo ya tashe ta, ta yo brush da alwala ta zo ta gabatar da sallar Zuhur ganin har lokaci ya ja sosai.

Yana zaune yana amsa call har ta idar da sallar ta mi
e tana zare Hijab
in jikinta, yabi cinyoyinta da kallo ta cikin dogon vest
in da ta sanya ta zumbula Hijab akai.

Ta taka zuwa wajen kayanta tana ciro wata boubou na material ta zare vest
in ta zura,ko Bra bata sanya ba sai
aramin underwear daga ciki, ta tako zuwa bakin bed in da Maleek ke zaune ya zubo mata ido kamar zai cinyeta da mayen kallonsa.

"Habibi yunwa na ke ji mu je please!"
Ta yi maganar a shagwa
e tana shafa lafaffen cikinta, A.Maleek ya aika mata wani sassayar kallo da ke ki
ima zuciyarta, kafin ya rungumota zuwa jikinsa yana kai bakinsa bisa
irjinta ya yi kissing
insu.

Ya
ago kansa ya mayar kan fuskarta ya sumbaci mou
inta ya ce, "Oya let's go my pure zuma,yanzu za ki ci abinci ki daina jin yunwar okey!"
Daga haka suka fito zuwa dining tuni har Suhailah ta yi serving kanta ta fara cin abincin, don tunda ta ga ya tashi ya je kiran TAIMIYYAH tasan sai an gansa kuma.

Kallo
aya ta yi musu lokacin da suka
ariso ta
auke kai tana cigaba da cin abincinta, TAIMIYYAH ita ta bubbu
e coolers
in ta yi serving
insu abinda za su ci, ta turawa A.Maleek nasa ita kuma ta zauna tana fara cin nata.

Koda suka kammala wani baccin ta ji tana son sake yi amma ba ta kwanta ba, sai da ta maida line
inta ta kira Iyah da su Yasmeen ta sanar musu sun dawo, Hajjah ta kira daga
arshe wacce suka jima suna magana da TAIMIYYAH, tana tambayarta lafiyar jikinta da tambayarta ko da abinda take sha'awar a aiko mata dashi?

Sai TAIMIYYAH ta ce tana son garin
anwake da na tuwo.

Hajjah ta tabbatar mata cewa za a yi a turo mata ko idan Maleek zai shigo cikin week
in sai ya taho mata da shi.

Kwanakinsu biyar da dawowa daga Cairo Suhailah ta gama parking duk wasu kayanta da za ta wuce da su Lagos, kayan sawa ne kawai dama sai abubuwan da ba a rasa ba tunda babu abinda za a kwance da ya dangacin kayan
aki ko makamantasu, don can a tsare yake har fiye da nan
in .
Chapter 171 · 0% Book details