← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 157 OF 184

Sashe 157

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"My pure honey, fita zamu yi ina so ki
an fara ganin gari kafin gobe mu yini a waje, ina ga sai jibi za mu koma Abuja."
A.Maleek Ado ya yi maganar idanunsa akan TAIMIYYAH, lokacin da ta ke zama kusa da shi akan Sofa, ta
ago manyan idanunta ta sauke akansa, kafin ta shagwa
a murya ta ce, "Jibi kuma Hubby, yau fa kwanana zai
are gobe da jibi duk kwanakin Anty ne, gaskiya mu dai wuce a goben kar mu shiga ranarta hakan babu kya......"
Bakinsa da ya
aura kan nata ya hanata
arisa kalamanta, ya tsotsi mouth
in sosai kafin ya zare bakinsa daga nata yana mayarwa kan kunnuninta ya ce, "Na sani sweet but ba zamu koma ba sai na yi
ara'i na son rai a nan garin, akwai wuraren hutawa da zamu morewa amarcin mu ko Zumata?"
TAIMIYYAH ta narke fuska tare da zum
ure baki ta ce, "Ni dai babu ruwana."
A.Maleek ya saki murmushi yana sake matseta a jikinsa ya ra
a mata wasu kalamai, sai ga TAIMIYYAH na faman
yala dariya bayan ta rufe fuskarta da tafukan hannyenta.

Ya zare hannunta daga kan fuskarta yana kai baki ya sumbaci saman
irjinta, ta yi gaggawar ture hannunsa tana cewa, "My Amore ka ce fa fita za mu yi ka barni na shirya please!"
"No Baby ki
an barni na mu gaisa da su ko ka
an ne please!"
A.maleek ya yi maganar yana sake cusa kansa cikin
irjinta, da
yar ya barta ta shirya cikin Navy blue
in Abaya da ya amshi jikinta tare da yi mata wani mugun kyau,fuskarta babu kwalliya daga powder sai lipbalm da ta goga ka
an, manyan idanunta ta sanya musu kwalli suna wani irin sparkling.

Shi ya ke driving
insu cikin wata
aramar motarsa me azabar kyau nauyin ku
in, TAIMIYYAH ta dinga kallon ko'ina tana yaba kyawun garin Lagos
Sai wajen goman dare suka shigo gida domin bayan ya zaga da ita manyan wuraren bu
e ido, sai da su kai branching a wani ha
en hotel, wanda manyan mutane suka fi ziyartarsa sabida ha
uwa da tsaruwansa, tun daga habarabar shiga hotel
in za ka
auka tamkar ba cikin 9ja ka ke ba.ita dai TAIMIYYAH ware ido ta yi ta sha kallo, a nan hotel
in su kai dinner bayan sun gabatar da sallar Magriba da Isha'i.

Shiyasa lokacin da suka shigo gidan wanka kawai TAIMIYYAH ta yi, ta zura kayan bacci ta bi lafiyar gado.

Shi ko A.Maleek zama ya yi bisa Sofa ya kunna system
insa, yana shigar da wasu bayanai akan zaman meeting
in da suka yi a yau
Sai wajen 11:30pm ya kashe system
in ya nufi bathroom, bai jimaba ya fito ya yi musu light off ya haye bisa
in, yana mi
a hannu ya janyo TAIMIYYAH zuwa jikinsa.

Washegaryn ranar ma tun safe suka fice daga gidan, bayan duk ya gama kai ta wuraren bu
e ido sun shana, sai suka sake branching a wani 5star hotel wanda kusan zan iya cewa har ya fi hotel
in jiya tsaruwa, don wannan a wani sabon waje ne da attajiran 9ja sukai gasar yin gina-gine irin wanda ba a samun ire-iren su sai a
asar Dubai.

Basu baro cikin hotel
in ba sai 11pm shi ma don babu yadda A.Maleek zai yi ne, sabida morning ticket ya siya musu kuma kayansu na can gida, amma da anan hotel
in zasu kwana in yaso sai su wuce airport daga nan.

TAIMIYYAH ta gurzu ta kuma sake dilmiya a tafkin
auna da soyayyarsa me wuyar bari, don daga jiya zuwa yau
in ne ta sake tabbatarwa kanta cewa A.Maleek
in, irin mazannan ne
an son rayuwa ba ka
an ba.

Ya san salon tafiyar da mace sosai tare da dilmiyar da zuciyarta a soyayyarsa, ba tare da ta ankare ba domin a kwana biyu
in da suka yi, ba
aramar wata
warya-
wayar mara kunya ya mayar da ita ba, a fannin nuna masa luv da kulawa.

Ta dubesa da idanunta da ke cike da bacci da gajiya, a lokacin da take kwantar da kanta a
irjinsa ta ce, "Sweet Amore amma idan muka koma ita ce zata amsa girki tunda kwanakinta muka cinye ko?"
A.Maleek Ado ya lumshe idanunsa tare da sake bulesu akan fuskar TAIMIYYAH,
amshinta na sake narkar da zuciyarsa yana jin wani zazzafar feeling na sake kama shi.

Ya bu
i baki cike da
asaita ya ce, "My pure zuma har kin gaji da ni ne kina neman kai da ni?"
Yadda ya yi maganar a
asaice cike da narke mata murya, ya sanya TAIMIYYAH kai hannu ta shafo face
insa, kafin ta sake shagwa
e murya ta ce, "No!

Sweet Amore, kawai dai gani na yi cewa hakan shi ne adalci tunda kwana
aya ka ce za mu yi, mukai 3 days ka ga a
a'idah jiya da yau duk ranarta ce kuma duka ranakun ka mori abarka, so gobe dole a bata kwanakina amadadin nata da muka cinye, wannan shi ne gaskiya da kuma kwatanta adalci.

Sannan ka ha
a da rarrashi da ban baki domin abin xai yi mata ciwo na sani, don mu mata muna da zafin kishi akan hakan."
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganar tana sanya idanunta cikin nasa, tare da sake shagwa
e masa fuska tana jiran jin ta bakinsa.

A.Makeek ya sake mannata da
irjinsa wani irin matsanancin
aunarta ne ke sake samun wajen zama a zuciyarsa, kalamanta sun ratsa shi tare da tunasar da shi girman hakkin da ke kansa wajen kwatanta adalci a tsakaninsu.

Ya kai baki a hankali ya sumbaci forehead
inta kafin ya ce, "My pure zuma, ban san da wani baki zan iya kwatanta miki iyakar
aunarki da ke dilmiyar da zuciyata ba,na gode da ki ka tunasar da ni abinda na so mantawa, ha
a ke
in mace ce ta gari kuma wacce ta san girman hakkin abokiyar zamanta akanta, na gode da baki kasance cikin mata masu taimakawa wajen danne hakkin abokan zamansu ba.

I luv u Zaynabb!

Ina fata za ki cigaba da tunasar da ni tare da
aurani akan hanya idan na kauce, wajen ganin kin taimakeni na zama adali a tsakaninku."
Ya kai
arshen maganar yana sake manne bakinsu waje guda, tare da cigaba da nuna mata
arfin soyayyarta da ya gama da zuciyarsa.

TAIMIYYAH ta kama harshensa da ke cikin bakinta, ta fara masa wani irin salo da ya cigaba da gigita kwanyarsa, kafin ta saki harshensa tare da zare bakinta daga nasa ta mayar kan kunninsa ta ce, "I luv u too sweet Amore, kuma ka daina gode min domin hakkina ne sanar da kai gaskiya, tare da
aura ka akan hanya idan ka sauka, matu
ar Allah ya bani sani a wannan fannin.

Ina fata za ka zama cikin maza masu tsananin kwatanta adalci, domin in da ni ce akai wa hakan a yadda na ke jin kishinka a raina, zan iya jimawa ban sakko daga dokin fishin da zan hau ba, domin duk uzurin da zaka bani gani zan yi da gangar ka
auketa ku ka tafi ku ka cinyo kwanakina, don ka nuna min kafi son ta dani.

So please!

Ka bata ha
ury tare da rarrashinta ta hanyar da ba za ta sake tsanata a zuciyarta ba,domin na sani dole za ta ji ciwon a bin matu
a a ranta."
A.Maleek ya saki murmushi me fa
aunar TAIMIYYAH na sake bin jinin jikinsa, ya yi magana murya can
asa ya ce, "Wow!

My pure zuma a she dai ana
aunata da kishina har haka?

Ki ce dole in kiyaye aikata hakan don duk randa ki ka
auki kalar wannan fishin ban san in da zan saka kaina ba."
Suka saki dariya a lokaci guda domin salon yadda ya yi maganar dole ne ya baka dariya, daga nan kuma sai lamura suka fara sauya salo, TAIMIYYAH ta ji wani irin tsoro da fargaba na shigarta, don ta yi matu
ar gajiya da amsarsa dauriya kawai da jarumta ta ke gwada masa, amma ta kula tamkar baya gane hakan ko ka
an, shi baya nuna gajiyawa akanta in dai za ta bashi to fa zai amsa da gudu ne.

Ta sauke wani zazzafar numfashi lokacin da fahimci cewa ba in da take tunani zai dosa ba, ya shigar da ita cikin jikinsa bayan ya gama bidirinsa da in da suka fiso tsole idanunsa, ta kwantar da kanta tare da sake shigewa jikinsa tana fata bacci ya sace ta da gaggawa.

Washegary sai da suka kusa makara don Maleek bai barta sun yi wanka ba, sai da ya fanshe
aga mata leg
in da ya yi a daren jiya, aiko ya sha kukan shagwa
a sosai kafin su yo wanka a gaggauce su shirya.

Driver
insa ya wuce da su zuwa airport da misalin
arfe 8am na safen, sabida flight
in 9 za su bi zuwa Abuja
___________
*Gyallesu, Zaria.*
Umma ta kai dubanta kan Baba Sani wanda ya yi shigowar safe a yau friday
in,ba kamar yadda ya saba zuwar yamma ko dare ba daga Kano
Ta cigaba da zuba masa abincin breakfast
in da zai ci, kafin ta bu
e baki ta ce, "Amma Baban Basmah na yi mamakin shigowarka da sassafe haka, ko dai yau su Ameerun za su zo a zauna akan maganar su da Zuhurar ne?"
Baba Sani ya girgiza kai yana
aukar cup
in tea ya kai bakinsa, ya yi masa kur
a biyu ya aje yana duban cikin idanun Umma ya ce, "Ko
aya, ba yau za su samu xuwa a zauna ba sai jibi Sunday, domin mun yi waya da shi Honourable
in na yi masa bayani akan duk abinda Yarinyar ta ce, ya kuma gamsu shi ma ya bada ha
ury akan cewa basu san Ameeru bai gaya mana cewa shi
an ri
o bane, kuma maganar shaye-shayensa ya tabbatar da yina
in, amma sun
auka idan da mace a kusa da shi abin zai fara yin sau
i ne.
Chapter 157 · 0% Book details