← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 184

Sashe 100

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ai Allah ne kawai ya sani sai su da suka dafa,wallahi Iyah akwai ba
in hali,ba don na fita Allah ya yi zan wafci rabona ba da shikenan,ba za ta ta
a cewa ta shigo sasan mu, ba tunda mune bata
auna."
Zuhurah ta kya
e baki tana cewa, "To ai ta yi banza tunda mu ma dai gidan arzi
in za mu shiga, duka kwanaki nawa suka rage,sai su yi ta zama ita da gurguwar tata."
Suka saki dariya ita da Basmah,Basmah na mi
ewa ta ce, "Bari in je in dawo kin ji,dama gulma ya dawo dani,ga 1k ke ma ki shaida."
Basmah tayi maganar tana mi
awa Zuhurah ku
in,Zuhurah ta amsa Basmah ta fice don tafiya inda za ta.

Daga can
angaren sasan Iyah kuwa,lokacin da ta isa cikin falonta sai ta wuce zuwa
akin TAIMIYYAH direct.

Ta samu TAIMIYYAH a kwance ta yi zurfi cikin tunani,sai ta zauna daga gefen gadon tana cewa, "Zainab tashi mu yi magana."
TAIMIYYAH ta yin
ura ta tashi zaune, tana duban Iyah fuskarta a narke,Iyah ta dubi TAIMIYYAH tana cewa, "Zainabu kin ji dai da maganar da Hajiya ta zo mana da shi ko?

Bana so ki zafafa ko ki hana kanki sukuni da yawan tunani,ki fawwala Allah lamarin mu kuma yi addu'a, don bamu san abinda Allah ke nufi da ha
amu da wa
annan bayin Allah a rana tsaka ba,jikina ya yi sanyi da bayanin da Hajiyar ta yi akan mafarkin da ya ke yi da me irin idanunki,kar ki damu kanki da yawan tunani kamar yadda Hajiyar ta ce, ki saurare shi mu kuma yi addu'a, Allah ya za
a mana mafi alkhairy,idan mijinki ne za ki aure shi ko muna so ko bama so,don haka tun daga yau ki dage da addu'a, mun rabu da ita akan cewa zan saka Babanki Sani yayi bincike akan su,duk abinda muka ji zan sanar da ita sai a turo manyansa,don nema masa izinin fara zuwa zance wajenki sabida ku fahimci juna,ina fata ko don
aunar da ta nuna akan ki,ba za ki guji jininta tilo
aya da ta mallaka ba,matu
ar mun same sa da kyawawan halayya,Allah ya duba maraicinki ya yi miki za
i mafi alkhairy."
TAIMIYYAH da duk jikinta yake a sanyaye ta amsa da cewa, "Ameen Iyah amma ni tsoro nake ji, ina ganin kamar sun fi
arfinmu, kuma kar ki manta yana da mata ,kuma jininsa ce matar Iyah,ni dai gaskiya tsoro nak....."
"Zainabu kar kice za ki ja da yin Allah,ki yi addu'a ne kamar yadda na fa
i,kasancewarsa me mata ba abin damuwa bane, don Allah ya fiki sanin komi amma kuma ya kawo shi cikin rayuwarki,Allah ya fi mu sanin abinda yasa ya
addari silar ha
uwarki da mahaifiyarsa,har sanadi yasa ya gane cewa ke ce yarinyar da ake nuna masa cikin baccinsa,wannan ka
ai ya isa yasa ki nutsu ki barwa Allah ikon sa,mu jira mu ga abinda Allah zai hukunta kinji ko?"
TAIMIYYAH ta dubi Iyah a sanyaye tana me gya
a kai, ba tare da tace komi ba.

Iyah ta cigaba da yi wa TAIMIYYAH
arin bayani, akan labarin Maleek
in da Hajjah ta dinga bata, da irin yadda tun ganinsa da TAIMIYYAH ya kasa nutsuwa.Ita dai TAIMIYYAH jin Iyah kawai ta ke yi ,tana kallon komi kamar mafarki ko almara,tunaninta ya hasko mata yadda suka kwashe da shi
azu a waya,da yadda har ya fara kiranta da wife
insa, kamar wanda akai wa albishir da cewa an basa ita,wani ba
on yanayi ya doka acikin zuciyarta,idanunta na hasko mata kyakykyawar miskilalliyar fuskar Maleek Ado
in,da yadda yake furta kalamansa cike da
asaita.

Har Iyah ta gama bayananta ta tashi ta fice daga
akin,zuciyar TAIMIYYAH bata huta daga tunanin Maleek Ado ba..........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*61*
Kwanakin Hajjah biyar da xuwa gidansu TAIMIYYAH,ya kama ranar Friday.

Misalin
arfe takwas na dare, Baba Sani ya shigo sasan Iyah don gaisheta, kamar yadda ya saba duk sanda ya dawo weekend.

Bayan sun gama gaisawa da Iyah,ita ma TAIMIYYAH ta fito suka gaisa sai ta koma
akinta,kamar yadda ta saba don basu waje shi da Iyah su zanta,Iyah ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Baba Sani, kafin ta fara da cewa, "Sani za ka iya tuna labarin Hajiyar nan me kirki dana baka,wacce suka ka
e Zainab wata
aya da ya wuce?"
Baba Sani ya gya
a kai yana cewa Iyah, "Eh Iyah na gane ta, wacce ki ka ce har ta zo nan gidan ranar walima,har ta baiwa TAIMIYYAH
ankunnin gwal ko?"
Iyah ta yi saurin fa
in, "Eh tabbas kuwa ita nake nufi Sani,to ita ce ta sake dawowa yau kwanaki biyar kenan,sai dai wannan karon ta zo da wani lamari me girma ne......"
A hankali Iyah ta zayyanewa Baba Sani yadda suka yi da Hajjah,da kuma wayar da Maleek
in suke yi da TAIMIYYAH,don tun daga ran da Hajjah ta zo ta tafi ,ya maida kiran TAIMIYYAH a waya tamkar ibada,tun tana wa Iyah
orafin ya faye naci da miskilanci,har Iyah ta gaji da jin
orafin ma ita,Iyah ta kai
arshe tana cewa maganar da cewa, "To ka ji yadda muka rabu da ita, don haka ina so daga yau zuwa jibi ka bincika can Family House
in nasu, don a ji ya ya mu'amalarsa da danginsa ya ke?

Sannan kuma ka binciki abokanan Sameer na kusa,wa
anda da ke can Lagos don a binciki halayyar Maleek
in da abokanan aikinsa,tunda shi ma duk wajen da marigayi yayi aiki yake,sai dai shi Hajiya tace a
angaren shiffin board yake,wanda a yanzu haka ma shi ke ri
e da kujeran chairman na shiffing board gaba
aya."
Baba Sani ya jinjina kai cike da mamakin wannan lamari ya dubi Iyah ya ce, "Ai Iyah wannan abu ya kwana gidan sau
i ,in dai
an magariya former Assitant Controler ne da na sani, Yaron Alhaji Ado Ibrahim da family House
insu ke lowcost, ai ma
otan abokina Alhaji Buhary ne,zai san komi akan duk wani labari da ya shafesu,zan kira shi mu yi magana anjima nan,sannan kina nufin shi Chairman
in da kansa ma ya tako har nan ya ga Zainab,lallai wannan lamari me girma ne da Allah ka
ai yasan abinda ya shirya.Sai mu cigaba da addu'a Allah tabbatar mana alkhairy,amma fa ba
ananun mutane bane wa
annan."
Iyah ta jinjina kai tana cewa, "Hakane Sani addu'ar mu ke kan yi, sai ka taya mu kaima,amma ina so wannan maganar ya zama tsakanina da kai ne, ban amince Zuwairah ta ji komi ba har sai lamarin ya tabbata, sabida bana son surutu da sanya ido."
Baba Sani da tun fil-azal ya san Iyah bata son Umma sabida halayyarta,sai ya jinjina kai yana cewa, "In sha Allah Iyah babu wanda zai ji daga gareni,Allah ya shige mana gaba ya tabbatar mana da alkhairy,amma ita Zainab ta amince za ta iya aurensa?"
Iyah ta murmusa ta bai wa Baba Sani amsa da cewa, "To tunda take sauraransa a waya,su shafe mintuna masu yawa ka ga kenan akwai alamun zai samu kanta,tana dai yawan complain cewa ya cika miskilanci, ga shi yana da mata ita tana jin tsoro kaza da kaza,amma tunda a hakan dai basu fasa waya ba, kuma bana ganinta cikin wani damuwa, ka ga akwai alamun ta fara ba shi zuciyarta kenan."
Baba Sani ya jinjina kai ya ce, "Hakane, to Allah yayi mana jagora ya tabbatar da alkhairy."
Iyah ta amsa da cewa, "Ameen." Daga haka Baba Sanin ya yi mata sallama,ya baro sasan zuciyarsa na cigaba da al'ajabin wannan labari,sosai ya dinga addu'ar Allah ya
ulla alkhairy,don zai fi kowa murna ace Zainab
in ta samu gidan hutu da za a kula da ita."
TAIMIYYAH da ke cikin
akinta tana operating system
inta,ta jiyo muryar Iyah na
wallo mata kira,ta amsa tana tsaida aikin da take yi, ta mi
e ta fice daga
akin zuwa falon Iyah.

Iyah da idanunta ke kan TAIMIYYAH har ta
ariso wajen da ta ke zaune ta furta, "Zainabu zauna mu yi magana."
TAIMIYYAH ta zauna tana maida dubanta kan Iyah,Iyah ta cigaba da cewa, "TAIMIYYAH so na ke ki sanar dani za ki iya auren wannan mutum, Abdulmaleek ko kina amsa wayarsa ne don gudun kar ran Hajiyarsa ya
aci?
Chapter 100 · 0% Book details