← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 184

Sashe 109

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta shagwa
e masa fuska tare da narke murya ta na cewa, "Yah Maleek wannan kallon ya yi yawa fa."
Maleek ya sake shigar da idanunsa cikin na TAIMIYYAH,yana ji tamkar ya rungumota zuwa
irjinsa ko zai samu salaman abinda ya ke ji a kanta,ya
an ta
e baki ka
an kafin ya ce, "Babe!

Ji na ke yi tamkar na sace ki mu tafi tare, sabida gaba
aya kin gama dagula duk wani lissafin da ke kaina, sannan me gyaran jikin nan ya kamata bayan biki in mata babbar kyauta,sabida yadda ta sake fito sirrin kyawun halittar ki.

Please wife kar ki sake fita ko'ina daga nan har a
aura auren a kai min ke please!

Cox bana so wani mahaluki na banin wannan kyawun, da kuma sha
an wannan
amshin da don ni ka
ai aka tanadesu."
are maganar yana sake miskile fuskarsa, zuciyarsa na sake cika da matsanancin kishi akan TAIMIYYAH.

TAIMIYYAH ta saki
aramin murmushi tana duban bakinsa, wanda ba za ka ta
a cewa daga nan dukkanin kalaman da ya furta suka fito ba,ta bu
e baki cike da shagwa
ar da ke narkar da zuciyar Maleek Ado ta ce, "An gama Yah Maleek ."
Maleek ya zabga mata harara zuciyarsa na sake narkewa da
aunarta me tsanani, ya bu
e baki ya ce, "Wife ban san meyasa baki jin maganata akan daina kira na da wannan sunan kareren ba,amma kar ki damu soon zan bambamce miki cewa ni ba Yayanki bane."
TAIMIYYAH sai ta sake narke masa murya ta ce, "Zan koma ciki Yah Maleek su Yasmeen na jirana, sai mun yi waya bye...!"
Daga haka ta juya za ta koma zuwa Sasan Iyah,Maleek ya yi saurin dakatar da ita ta hanyar kiran sunanta, 'Zaynabb' Hakan yasa TAIMIYYAH dakatawa daga tafiyar da fara tana dafe da guiwar
afarta.

Maleek ya yi taku uku ya cimmata yana yin
asa da muryarsa yadda koni me
akko muku rahoto, ban ji me ya ce ba, ya furtawa TAIMIYYAH wasu
an kalmomi, da suka sanyata saurin rufe fuskarta da Hijab
in dake sanye a jikinta.

Wani irin feeling ta ke ji na zagaye jinin jikinta, yana sake narke zuciyarta da dilmiyata a
aunar Maleek
in me tsanani.

Ta bu
e face
in tana
in juyowa ta kallesa kamar yadda yaci buri,ta sake shagwa
e murya tana cewa, "Ni dai babu ruwana Yah Maleek Bye!

Ka gaida min da Hajjah." Daga haka ta fara takawa ta nufi hanyar komawa Sasan Iyah,Maleek ya bi bayanta da ido yana
arewa yanayin tafiyarta da ke bashi tausayi kallo.Zuciyarsa na sake jin feeling me tsanani akanta,har sai da ta
acewa ganinsa ya juya zuwa wajen motarsa.

Yusuf ya iso da sauri ya bu
e masa back seat ya shiga ya zauna,yana ji tamkar zai bar wani
ari na farin cikin rayuwarsa ne daga cikin gidan......
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*65*
Umma na isa cikin falonta ta zube a cikin kujera tana faman sauke numfashi,zuciyarta na mata wani irin suya da
ona.

Su Zuhurah da Basmah da ke zaune suna magana akan tsarin bikinsu suka
aga kai a tare suka dubi Umma suna ha
a baki wajen fa
in, "Umma har kun dawo,lafiya duk ki ka fita hayyacinki haka?"
Umma ta
ago ido ta dubi su Zuhurah ta ce, "Zuhurah ina cikin tashin hankali da firgici,ji na ke yi tamkar zan yi hauka wallahi, wannan hatsabibin Bokan da muka dawo daga wajensa wallahi ya fi Maharazu shai
anci, don ya sanar da ni abinda ya fi gaban auren waccar gurguwar tashin hankali,don aure ya ce babu fashi sai an
aura shi don haka yanzu babu su cikin lissafina,maganar auren Ubanku yanzu shi ne babbar tashin hankalina."
Umma ta kai
arshen maganan tana ji tamkar numfashinta zai sar
e,Hajiya Barirah da ta
ariso cikin falon ne ta dubi Umma ta ce, "Hajiya Zuwairah wannan tashin hankalin duk ba shi ne mafita ba,sha'ani ne a gabanki nan da
an kwanaki za ki fara tara mutane,yakamata a ce kin sanya nutsuwa cikin lamuranki don kaucewa surutun mutane.

Ki nutsu a kammala wannan hidiman kafin ki kwantar da kai ki binciko wace ce ke shirin kutso kai cikin rayuwarku ke da mijinki."
Su Zuhurah gaba
aya sai kan su ya kulle da maganganun su Umma, Zuhurah ta dubi Hajiya Barirah cike da tarin son
arin bayani daga bakin Hajiyan ta ce, "Anty kun samu a duhu wane ne zai yi auren?

Kuma meyasa ba za a iya fasa bikin TAIMIYYAH ba,wallahi Anty ina cikin ba
in ciki tun daga sanda na san waye za ta aura hankalina ya tashi,bamu sake sarewa da lamarin ba sai da aka kawo lefenta,wanda hakan yasa babu shiri muka soke kawo namu lefen don kunya kawai za mu sha,sabida gaba
aya babu wanda zai dubi lefenmu da gashi,don duk wata dukiya an gama zube ta ana waccar shegiyar gurguwar,don Allah Anty a san duk yadda za a yi a fasa bikin ta rasa shi kowa ya huta."
Zuhurah ta yi maganar idanunta akan Hajiya Barirah,wacce ta ke ta faman murmushi kafin ta dubi Zuhurah ta ce, "Zuhurah wannan auren
addararren aure ne da babu mahalukin da da zai iya hana a
aura shi,don haka ku yi ha
ury ku yi fatan idan ta shiga kada ta samu zaman lafiya da abokiyar zaman,amma aure kaman an yi an gama in ji Kallah,yanzu abinda za ku fuskanta ya fi gaban wannan matsalar na ita gurguwar,don Ubanku aka ce zai
ara aure nan ba da jimawa ba,kuma a cikin auren na shi akwai zazzafan rabo da zai gitta wanda hakan shi ne silar mutuwar mijin matar da zai aura
in,babbar tashin hankalin shine ba a bayyanawa Boka wace ce matar ba,kun ga kenan Ummanku na cikin matsala da ku kanku,don ba ku san wata jarabar za a kwaso a kawo muku ba."
Basmah ta danna wata uwar ashar lokacin da Hajiya Barirah ta kai
arshen maganarta,kafin ta maida dubanta kan Umma ta ce, "Umma yanzu sabida Allah da gaske Baba sai ya iya miki kishiya?

Lallai ko wace ce sai ta ci ubanta idan ta shigo gidannan kuwa,don Allah ki kwantar da hankalinki a gama wannan bikin, mu samu nutsuwa a
akin mazajenmu daga baya sai mu maida hankali wajen gano wace ce wacce zai aura
in,ita kuma TAIMIYYAH In sha Allah ba za ta ta
a samun kwanciyar hankali a gidan aurenta ba,ba dai arzi
i su ke mawa ba to ga ta ga guy
innan,don wallahi yafi
arfin ajin ta kawai Iyah ce da uwarsa suka ha
a abun kamar yadda na ji labari."
Umma ta dubi Basmah ta ce, "Basmah in ji ubanwa ya ce miki auren ha
i ne?

Kin ko ga yadda ya ke kallonta kamar zai cinyeta,yanzu fa muka wuto su a waje ta yo masa rakiya,kun ga ha
uwar mutumin kuwa?

Motar da ya zo a cikinta kanta abin hankali ya tashi ne idan ku ka ga ha
uwa da girmanta, don ina ga ku
inta zai iya siye duka motocin da mazajenku ke hawa,wallahi ina cikin ba
in ciki da wannnan
addararren auren na TAIMIYYAH,yanzu ne na ke jin tsanarta har cikin
ashi da
argona domin ban ta
a tunanin musaka kamarta za ta iya taka matsayin auren attajiri irin wannan mutumin ba,babban tashin hankalina shi ne ta haihu da shi don ance bai ta
a haihuwa ba,kun ko ga idan ta haihu shikenan sun fara mamaye dukiyarsa don akanta zai talike,ina cikin tsaka me wuya Hajiya Barirah,na rasa da wanne zan ji?

Auren ubansu da Boka ya ce zai tabbata ko kuwa ba
in cikin auren wannan Yariyar dana tsana tun tana tsumman goyo?"
Umma ta
are maganar da jefawa Hajiya Barirah tambayar idanunta na tara
wallan ba
in ciki, zuciyarta na mata wani irin nauyi tamkar an
auki bulo an
aura mata a
irji.

Hajiya Barirah ta dubi Umma cike da jin tausayinta ta ce, "Hajiya Barirah ha
ury kawai za ki yi amma tunda Boka ya furta miki hakan,to ki sawa ranki hakan ne don bai ta
a fa
in abinda ba zai tabbata ba.

Yanxu dai mu kammala da hidiman da ke gabanmu,sannan kada ki sake ki nunawa Sani cewa kin ji wani magana akan zancen zai
ara aure,ki zuba masa ido har a
are bukukuwan nan da ke gabanmu.

Na tabbatar ko ma wace ce za ta bayyana mana cikin sau
i idan har ki ka iya ri
e kanki,ki ka kuma iya danne duk wani kishi da ba
in cikin da ke ta so miki.

Sabida rayuwa duka da kike ganinta iya siyasa ce da kissa na zaman duniya,wanda suka iya suke da riba wanda basu iya ba kuma sai mu yi ta bulayi muna walagigi ba tare da mun gano bakin zaren ba,don haka ki adana duk wasu lassafinki akan Sani da waccar gurguwar.

Ki fuskanci auren
anki da yadda za ki
aurasu akan hanyar da za su mallaki mazajen na su a tafukan hannayensu,wannan shi ne kawai mafita ba nuna damuwa da ba
in cikinki a fili ba."
Hajiya Barirah ta
are maganar idanunta akan Umma, Umma ta dubi Hajiya Barirah ta ce, "Hajiya Barirah tashi mu je daga ciki mu tattauna da kyau,don gabaki
aya kaina a kulle yake bana gane komi."
Daga haka suka rankaya zuwa
akin baccin Umma,su Zuhurah na biye da bayansu da ido,kafin Basmah ta saki wani mahaucin tsaki,tana jin zafin maganar
arin auren Baba Sani da Boka ya fa
i na ta
a zuciyarta.
Chapter 109 · 0% Book details