Sashe 68
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta nemi bakin gadon ta zauna, tana kai hannu ta
ago TAIMIYYAH daga kwaciyar da tayi tana cewa, "Ta shi Zainabu kukan ya isa haka,sanar dani abinda ya faru,ko yake faruwa tsakaninki da
an uwan naki Emran."
TAIMIYYAH ta kai hannu ta share hawayenta, cikin sanyin murya da nutsuwa ta zayyane ma Iyah duk abinda ya faru a Kano tsakaninta da Yah Emran
Bata ragewa Iyah komi ba har hiransu da Guggo Bilki da ta ji duk bata
oye komi ba ta sanar da Iyah,ta
are maganan da cewa,
"Iyah wallahi jikina yake so nina gama gane hakan,tunda tun farko ga abinda yace sannan ga yadda yaso ya tozartani ya keta mutuncina,to taya za a yi a yanzu yazo yace wai in amince son gaskiya yake min zai aureni,wallahi
arya ne ba son gaskiya yake min ba, don Allah Iyah ki kashe wannan maganan kada ma ya je ya yaudari Guggo Bilki ta ga kaman yayi na'am da ra'ayinta ne, alhali yaudarace yana da manufarsa akaina ne kawai,ba soyayyar gaskiya yake min ba ta sha'awace Iyah,don haka don Allah ki rufa min asiri ki dakatar da shi daga duk wani yin
urinsa wallahi na tsanesa ya gama zube min,ni soyayyar da kowama ya fita kaina a barni inyi facing karatuna kawai,duk randa Allah ya kawo min gurgu irina sai afara min maganan auren please Iyah!"
Yadda TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan cike da magiya tana kuka,yasa Iyah rungumeta a jikinta tana jin matsanancin tausayin TAIMIYYAH na keta zuciyarta.Wani irin
acin ran abinda Emran yayi wa TAIMIYYAH na keta zuciyar Iyah.
Cikin murya me cike da rarrashi Iyah ke kwantar da hankalin TAIMIYYAH,har tayi nasaran tsaida kukan da TAIMIYYAH take yi.
"Kiyi ha
uri Zainab bansan abinda ya faru kenan ba,da ko ganinki ma bazai kuma yi ba bare har na matsa sai kin je wajensa,zan kuma kira ita Bilkin in sanar da ita komi ta fara cimin mutuncinsa kafin mu gauraya ni da shi,ashe ina masa kallon kamamme shi
in watsatstsene daya
ata wayonsa,idan yana iskancinsa a waje sai ya iya keta alfarmanki inda ya samu galaba akanki?
Lallai zamani ya lalace da rashin tsoron Allah,Ubangiji ka shirya mana zuriya dana
aukancin musulmi baki
aya,amma gaskiya Emran ya bani mamaki ni ma kuma ya zube min tare da fita a zuciyata fit..!"
Iyah ta cigaba da bambami cike da
acin rai,ita dai TAIMIYYAH sai ta ji ta sama nutsuwar zuciya a yanzu da Iyah ta san komi,ta kuma fahimce abinda take so ta fahimta
in,na cewa jikinta Emran yake so ba ita ba,soyayyar sha'awace yake mata da zaran ya cika burinsa zai wofintar da ita ne,tunda tun farko ya nuna zubewar aji ne kamarsa a ce ya auri gurguwa irin ta.
Har Iyah ta gama bambaminta ta fice TAIMIYYAH bata sake cewa komi ba,tayi kwance ne kawai tana jinjina
arfi halin Yah Emran
in, da ya iya shiryawa Iyah duk wani
arya wai yana son ta.Ta lumshe ido abinda ya faru tsakaninsu a Kano na dawo mata daki-daki,ta kai hannunta kan bakinta tana ji kaman bakinsa na tsotsar lips
inta ne,hakan yasa tayi saurin bu
e idanunta tar...!
Tana ji wani abu na danne zuciyarta da jin tsanansa me zafi a ranta.
Bata fito daga
akinta ba sai bayan da tayi sallah sannan yinwa yasa ta fitowa neman abinci.
Tana cikin cin abincin ne kuma Yah Sadeeq ya shigo,kusan tare da shi ma suka ci abincin da ta zuba
in,suna ci yana mata hiran budurwansa Safiyyah.
TAIMIYYAH ita ce ta sanarwa Iyah cewa Yah Deekun ya samo mata,har da amsar wayar Sadeeq
in tana nunawa Iyah pic
in budurwan tasa.
Iyah tayi murna da fatan alkhairy tana jin tausayinsa cikin zuciyarta, don daga kallon da yake bin TAIMIYYAN da shi zaka gane har yanzu da soyayyarta cikin zuciyarsa.
Ya jima sosai a Sasan suna hira da TAIMIYYAH wacce ke zuba masa shagwa
ar da yayi missing tsawon lokaci,don ya jima basu sama zama irin haka,TAIMIYYAH ta saki jiki suna hiransu kamar yau ba,sai kusan la'asar ya bar Sasan Iyah,itama TAIMIYYAH yana fita ta koma zuwa
aki don yin waya da Zee akan assignment
in da aka basu a skull.......
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*45*
*Asokoro,Abuja.*
Suhailah ce zaune daga gefen Maleek Ado,wanda ke kwance baya
in Zazza
i da ciwan kai ke damunsa.
Suhailah sai faman Lalla
asa take yi akan ya tashi ya ci abincin data
ata lokaci wajen girka masa,don ya samu idan ya ci ya sha magana,amma shi sai wani narkewa yake yi,dama kuma shi idan ba shi da lafiya komawa yake yi tamkar wani
aramin yaro.
"Please!
Luv ka tashi ka ci abincin in baka drugs ka sha,ko sai na kiro maka Hajjah ne wai?"
Suhailah tayi maganan cikin narke masa murya idanunta na kansa.Ya bu
e manyan idanunsa ya sauke a kan fuskarta, yana jefa mata harara,cikin low voice yake fa
in, "Yes go and call her."
Suhailah ta saki murmushi tana gyara zamanta daga gefen gadon,ta kai hannu tana
ago face
insa ta manna masa kiss a goshi tana cewa, "Sorry luv wasa nake yi amma idan baka ci abincinnan ba zan kira ta gaskiya."
A.Maleek ya lumshe idanunsa yana jin tasirin kiss
in da Suhailah ta bashi har
asan ransa.Ya yin
ura ya tashi zaune yana
ata fuska yake cewa, "Oya bani inci ka
an sai ki bani maganin in sha,kar ki cinyeni da wannan nacin." Suhailah dai murmushi tayi kawai tana
akko plate
in abincin ta fara bashi yana ci a hankali,sai da yaci da
an yawa sannan ya kauda face alamun ya ishesa haka,sai ta bashi ruwa ya sha kafin ta fara bashi maganin yana amsa yana sha.Sai faman wani
ata fuska yake har ya gama shanye adadin wanda zai sha a lokacin.
Subailah ta maida ledan da drugs
in ke ciki ta aje saman side drawer,sannan ta
auki plate
in don fita da shi.
"Baby please idan kin kai ki dawo ki min wanka,mu kwanta in
an sammaki
umin jikin kema kin ji wife?"
A.Maleek yayi maganar yana daga kwance ya lumshe idanunsa,ba za ka ta
a cewa daga bakinsa kalaman suka fito ba.
Suhailah sai ta saki murmushi tana cewa, "Ok Luv bari in je zan dawo yanzu in Hajjah bata tsare ni ba."
Tayi maganar tana fara takawa don barin
akin, tana jiyo muryansa a dake lokacin da yake fa
"Alright."
Wani murmushi ta sake yi lokacin da take ficewa daga
akin baki
aya,tana jinjina rigima irin ta Maleek in dai akace an ta
o file
insa ba shi da lafiya shikenan magana ta
are.Don rigima ce zai tayi salo-salo har sai ya samu kansa,har ta kai plate
in kitchen
inta da ke nan upstairs bata bar murmushi ba.
Bayan ta aje plate
in ta fito
akinta ta nufa kai tsaye,ta sauya kayan jikinta zuwa wata
aramar riga mara nauyi,don ta san daga yi masa wankannan sunanta sorry,don ita ma sai ya ji
eta tsaf sun yi wankan tare sannan zai ji da
Lokacin da ta koma
akin nasa a kwancen dai ta samesa idanunsa a kulle har lokacin,ba kuma bacci yake yi ba.
Sai ta isa bakin gadon ta zauna tana yaye duvet
in da ya rufe jikinsa da shi, ta kai hannu saman wuyarsa don ta ji ko zazza
in na nan,aiko sai taji jikin da sauran zafi sosai.
Maleek ya bu
e manyan idanunsa ya sauke akanta,yana kafe
irjinta da ido wanda ko Bra bata sanya ba,ya kai hannu wajen yana tsareta da idanunsa da suka
an shige ka
an suka rage girma.
Suhailah ta narke fuska tana cire hannunsa daga wajen take cewa, "My Maleek wankan please!
Bari na je na ha
a maka ruwan."
Maleek ya bita da ido lokacin da ta tashi ta nufi hanyar bathroom
in,ya maida idanun nasa ya lumshe har lokacin kansa ciwo yake masa sosai.
Hannunsa cikin na Suhailah suka isa bathroom
in, lokacin da ta fito ta sanar masa ta ha
a masa ruwan wankan.
Da kanta ta cire masa kayan jikinsa,sai faman narke mata yake yi.Kamar yadda ta ruwaita a ranta cewa ,wankan su biyu zasu yi sa hakan ne ya faru,don Maleek
aukarta cak yayi ya sakata cikin ruwan, bayan ya zare rigar jikinta yayi wurgi da shi.
Wankan da ba a samu yinsa akan time ba kenan,sai da Maleek ya gama bidirinsa son ransa kafin ayi wankan me dalili,suka fito Suhailah nata faman zun
ure baki,shi kuma yana bin ta da wani makirin smile.
Suhailar ce ta taya shi ya shirya kansa cikin
ananun kaya marasa nauyi,kafin itama ta nufi
akinta don shiryawa,ta bar Maleek na amsa kiran da ya shigo wayarsa.
Koda ta gama shiryawa cikin riga da skat na atamfa,wanda
inkin ya yi mata cif a jiki tare da fidda shape
inta,sai ta
auki turarenta na MISS DIOR ta fesa ka
an tana
aukar wayarta ta fito zuwa downstairs.
akin da Hajjah tai masauki tun xuwan su garin, yau kwanakin su bakwai kenan da tarewa,Suhailah ta shiga
akin bakinta
auke da sallama.
Hajjah da ke daga kwance tana
an hutawa na rashin abin yi, ta
ago idanunta ta sauke akan Suhailah,tana amsa sallaman da ta yi.