Sashe 115
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amarya Zuhurah da ta sha kyau ita ma cikin kayan da ta sanya,sai faman kuka ta ke yi lokacin da suke sallama da Ummanta.
Wacce kallo
aya za kai wa Umman kasan cewa akwai manyan damuwoyi kwance a
asan zuciyarta.
Ta dubi Zuhurah lokacin da wata
anwar su Baba Sani da suke
a maza da ita,ta kama hannun Zuhuran ta mi
ar daga gabanta ta ce, "Zuhurah Allah ya bada sa a,Ubangiji yasa ki shiga gidanki cikin nasara,ki kula da dukkanin hu
ubobin da mu kai miki,sannan kar ki yi sake ba ki yi anfani da wa
annan sa
on kamar yadda aka sanar miki ba, Allah ya yi miki albarka
ata."
Zuhurah dai ba baki sai kuka da ta ke sha kamar za ta shi
e,bata ta
a tunanin wannan ranar za ta zo ta kasa jin
okin barin gida ba,sai gashi tun da aka ce an
aura auren hankalinta ya ke a tashe,tana ji a zuciyarta sam bata son barin gidan,wani irin fargaba ke danne zuciyarta wanda ta kasa gane dalilin jin hakan da take yi.
Ita ko Amarya Basmah kuwa tunda su sai yamma can za a mi
a su
akunansu,sai sabgarta ta ke yi cikin sha
awayenta su Amna da Sharifa.
Ko ka
an bata jin fargaban komi a ranta,sai ma
okin son a kai ta gidan Nass
in su zama abu
aya ita da shi,don ita haushin Zuhurah ta dinga ji da ta ke wani faman rusa kuka, kamar wacce za a kai gidan ma
iyinta ba Ameerunta da take ta rawar
afa akansa ba.
Aka fito da Zuhurah daga Sasansu aka nufi Sasan Iyah da ita don yin sallama da ita,suna isa Sasan Iyah ne bada jimawa ba TAIMIYYAH suka shigo don amsa kiran Iyah.
Ashe dama Iyan ta aika akira TAIMIYYAH ne don ta ha
asu su duka ukun ta yi musu fa
a da nasiha duk gaba
aya,don ita ma Basmah an je kiranta ta zo a ha
asu ai musu fa
an tare.
Zuhurah ta zurawa TAIMIYYAH ido lokacin da suka samu waje suka zauna kusa da Iyah,wani irin kyau ta ga TAIMIYYAH ta yi mata irin wanda bata ta
a gani ba.
TAIMIYYAH ko hankalinta na kan Iyah da su Hajiya Rabi aminanta,ta
aga ido ta dubi Iyah ta ce, "Iyah gani Nusaiba ta ce in zo kina nema na."
Iyah ta dubi TAIMIYYAH da murmushi a samar fuskarta ta ce, "Eh!
Zauna nan ku jira Basmah ta zo,fa
an bankwana za a ha
a ku ai muku.
Kin yi kyau Zainabu na Ubangiji ya sanya alkhairy,ya baku zama lafiya a gidajen mazajenku."
Sauran mutanen da ke cikin
akin suka amsa da cewa "Ameen." Guggo Bilki da ke zaune daga can
arshen gadon Iyah ta
ago kanta ta dubi TAIMIYYAH ta ce, "Zainab kin ko gaisa da su Yayanki Anas,sun shigo nan suna tambayar ina ki ke na ce su je can Sasan Ummie,sun je
in ko wucewarsu su ka yi?"
TAIMIYYAH ta girgiza kai ta ce, "Aiko dai wucewansu suka yi Guggo Bilki,don ko mai kama da su ban gani ba wallahi."
"To ai sun kyauta,sa dawo ganin gida wataran ai." Cewan Guggo Bilki daidai lokacin kuma Basmah suka shigo cikin
akin Iyah.
Aka ha
u aka fara musu fa
a da nasiha akan muhimmancin ha
ury a zaman aure,TAIMIYYAH tuni idanunta suka raina fata,zuciyarta ta karye ta fara kuka me motsa zuciya.
Gaba
aya ji ta yi tamkar a
aga auren a ce anfasa sai zuwa gaba,amma ta san hakan ba mai yiwuwa bane,sosai Iyah da su Guggo Bilki su kai musu nasihu masu ratsa jikin duk wani me hankali da nutsuwa.
Basmah ka
ai ce zan iya cewa bata girgiza ba amma hatta Zuhurah sai da jikinta ya sake yin sanyi,zuciyarta ta karye ta cigaba da jin lamari me girma na dabaibaye zuciyarta.
Yasmeen ce ta ri
o TAIMIYYAH zuwa jikinta tana rarrashi,sabida yadda ta ke kuka me asalin motsa zuciya,kwalliyar fuskarta tuni har ya fara
aci.
Zuhurah ta isa gaban Iyah bayan an kammala yi musu nasihan,cikin muryar kuka ta ce da Iyah, "Iyah ki yafe min duk laifin da na ta
a yi miki don Allah."
Iyah ta dafe kanta ta ce, "Na yafe miki Zuhurah,Allah ya sanya albarka ya baku zama lafiya,ki kula sosai ki aje duk wasu hu
uba da akai miki na banza,ki kama Allah ka
ai tare da yin biyayyar aure kamar yadda addini ya shinfi
a,Allah ya kai ku lafiya yasa ki shiga a sa a."
Daga haka aka janye Zuhurah daga gaban Iyah za a fita da ita,amma sai ta zame hannunta ta isa wajen da Yasmeen ke zaune tare da TAIMIYYAH da ke faman kuka har lokacin.
Zuhurah ta tsugunna tare da kamo hannun TAIMIYYAH ta ri
e,cikin muryar kuka ta ce, "TAIMIYYAH za a tafi dani,ina ro
on ki yafe min duk wani abu da na ta
a yi miki mara kyau,sannan ina mana fatan alkhairy baki
ayan mu."
TAIMIYYAH jin muryar Zuhurah daf da ita yasa ta bu
e idanunta da suka fara rinewa ta
aura akan fuskar Zuhurah,ganin yadda hawaye ke gudu akan fuskar Zuhurah da yadda ta yi laushi kamar ba ita ba,sai kawai TAIMIYYAH ta rungumeta tana magana cikin muryar kuka ta ce, "Zuhurah in ma kin
ata min wallahi na yafe miki,ban ta
a ri
e ku a raina ba dama.
Allah ya kai ku lafiya ya baki zama lafiya Ameen."
Daga haka suka saki juna kowanne a cikinsu na jin wani irin lamari me girma a cikin zuciyarsa,kowa a
akin sai da ya share hawayen tausayinsu.
Guggo Bilki ce ta ce da Yasmeen ta kama hannun TAIMIYYAH su koma Sasan Ummie, a gyara mata kwalliyar da ya
aci tunda su sai zuwa yamma za a kai su
akunansu ita da Basmah.
Yasmeen ta mi
e tana ri
e da hannun TAIMIYYAH na dama,ita kuma TAIMIYYAH na dafe da guiwar
afarta da hannun hagu,suka fara takawa suna ratsowa cikin falon Iyah har suka fito daga cikin Sasan baki
aya.
Wayar TAIMIYYAH ne ya shiga ringing a hannun a Yasmeen,hakan yasa ta dakata da tafiyar ta dubi fuskar wayar don ganin me kiran.
Idanunta ya sauka akan sunan My Maleek kamar yadda TAIMIYYAH ta yi saving.Ta saki murmushi tana maida dubanta kan TAIMIYYAH wacce ke ta faman sauke ajiyar zuciya,ta yi mata signa da ido tana nuna mata fuskar wayar ta ce, "Babyn Maleek don Allah ki bar kukan nan haka,kin ga Angonki ne ke kiran ki ungo wayar ki amsa call
in."
Yasmeen ta yi maganar tana mi
awa TAIMIYYAH wayarta da har lokacin ya ke kukan neman
auki, TAIMIYYAH ta amsa wayar tana danna receive ta kai kunni.
Muryar Maleek ya shiga kunnuwanta lokacin da ya ce, "Wife gani na iso ina waje,za ki ga wata black
in mota daga gaban gidan ka
an."
TAIMIYYAH ta jinjina kai kamar yana gabanta,sannan ta yi magana cikin sanyin murya sosai ta ce, "Okey gani nan zuwa In sha Allah." Daga haka ta yi cuting call
in tana maida idanunta akan Yasmeen ta ce, "Yasmeen wai ya zo ne yana waje,mu je a gyara fuskar sai ki rakani don ba zan iya zuwa ni ka
ai ba."
Yasmeen ta saki murmushi cike da tsokana ta ce, "Wow!
Ki ce Ango ya zo ganawa da Amaryarsa, amma shi ne ya
i yadda ya zo a
auki pics bayan
aura aure, gaskiya wannan Angon na ki ajinsa har ya
aci,oya mu je a gyara wannan fuskar ta ki da kika ji
e da hawayen gulma."
TAIMIYYAH ta wurgawa Yasmeen harara,hawaye suka sake zubo mata cike da shagwa
a ta ce, "Yasmeen ni ce ke hawayen gulmar ma?
Oya mu je kawai kafin ki sake sani a damuwa."
Daga haka suka jera da juna zuwa Sasan Ummie,bayan an gyarawa TAIMIYYAH fuskarta ne ta samu babban mayafi ta na
e jikinta da shi.
Duk yadda ta motsa wani fitinannan
amshine ke ratsa ko'ina a jikinta,ta zurah flat shoe a
afarta tana duban Yasmeen da fuskar shagwa
a ta ce, "Yasmeen mu je please kin ga yana sake kira."
TAIMIYYAH ta yi maganar lokacin da kiran Maleek Ado ke sake shigowa wayarta,hakan yasa Yasmeen
aukar wayarta suka fito don yiwa TAIMIYYAH rakiya zuwa wajen Maleek Ado.
Sun fito harabar compound
in dai dai lokacin da ake fitowa da Zuhurah daga Sasan su, za a shiga mota don zuwa Kano su hau jirgi su wuce Bauchi,wa
anda za su bi mota irin su Anty Laurat su sun wuce tun
axu.
"Yasmeen shikenan Zuhurah za a wuce,ba ki ji yadda jikina ke sake yin sanyi ba,ina jin tausayinmu mu duka don bamu san wace irin rayuwa za mu je mu taras a gidan auren ba,wallahi ji na ke yi tamkar a fasa auren a bar ni tare da Iyah ta."
Yasmeen ta saki dariya ta ce, "To sannunki sarkin wauta,don Allah ni mu je in kai ki in yi dawowata cikin gida,ni fa wallahi duk wannan kukan da wani ro
on yafiyar da Zuhurah ta dinga yi,sam bata bani tausayi ba don baka saurin sallamawa ma
iyinka,watakili wani salon munafurcin ne kawai aka shirya mata,ita
aramar mara kunyar baki ga ko gezau bata yi ba?
Wallahi ina tausayin Basmah don rawar kan yarinyar da fitsaranta ya yi yawa,amma In sha Allah xa a gyare mata zama tsaf,ta dai shiga gidan za ta gane Allah
aya ne."
Yasmeen tana maganar ne suna takawa a hankali don fita daga gate
in gidan,ita dai TAIMIYYAH jin Yasmeen kawai ta ke yi bata iya cewa komi ba,don bata san ma me za ta ce
in ba,amma har cikin zuciyarta ta ji tausayin Zuhurah,domin ita tana son su a ranta don gani ta ke yi bata da tamkar su,tunda su ne dai za ta nuna a ko'ina a matsayin
an uwanta na jini da iyayensu suka fito ciki guda.
Lokacin da suka
arisa fitowa wajen gate
in ne, TAIMIYYAH ta shiga wurga ido don gano inda Maleek ya parker motarsa.