← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 184

Sashe 81

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ya mi
a hannu ya lalubota tare da janyota zuwa jikinsa,jin ta yayi a yadda yafi so don har ta cire kayan jikinta babu komi a tare da ita,hakan yasa shi manna mata sumba a biki cikin murya can
asa ya furta, "Luv u my sweet wifey."
Daga haka labarin ya fara canzawa zuwa wani salo na daban abinda ya kore ni daga
akin kenan na fito kamar zanyi tuntu
e......Lol
__________
*3 Weeks Later*
TAIMIYYAH ce zaune tare da Iyah suna tattaunawa akan saka ranan auren Basmah da Nass da akayi sati biyu da suka wuce.

TAIMIYYAH ta dubi Iyah tana tana fa
in, "Ni Iyah kinsan me ke bani mamaki?" Iyah ta girgiza kai tana cewa, "Sai kin fa
a TAIMIYYAH." TAIMIYYAH ta
an tsuke face alamun koma me zata fa
i yana hurting
inta a zuciya kafin ta furta, "Wallahi Iyah randa na shiga yi musu Allah sanya alkhairy Umma cewa tayi wai ai dama ban je ba, tunda ta san daga ni har ke ba
in ciki muke yi sabida uwarsa tace bata sona don ni gurguwace,yanzu kuma mun ga ya dawowa Basmah har gashi an sanya musu rana ai ta san ba
in ciki muke yi,Allah sanya alkhairin ma na gulma ne na je yi,wallahi Iyah na ji zafin kalaman sosai a raina."
Iyah dake sauraren TAIMIYYAH ta jinjina kai tana cewa, "Kiyi ha
ury Zainab akan koma me zasu ce miki,ke dai kawai ki musu fatan alkhairi,ki kuma sanya musu ido wanda hausawa kan ce maganin lalatacce,kuma maganar ba
in ciki da take fa
i da ba
in cikin muke yi,da ni da kaina na soke batun auren na tona musu asiri,don kuwa idan na sanar da Sani yadda abin ya faro har kawo dawowarsa wajen Basmah,suna ji suna gani zai yi kora da maganar sai dai kuyi biyu babu,sakarya wacce bata da lissafi ko ka
an a cikin kanta,har abada bazan fasa yiwa Sani takaicin kasancewa da mace jahila me son zuciya irin Zuwairah ba,domin na jima da tsanar halayyarta don ba za ka ce ka
i mutum ba sai dai ka
i mugun halinsa,amma ina mata fatan shiriya idan tana da rabo."
Iyah ta kai
arshen maganan cike da tsananin
acin rai,don har cikin zuciyarta take jin ciwan irin abubuwan da sukewa TAIMIYYAH ,wacce bata taka musu ba bare ta zubar musu.

Daga wannan hiran suka koma kan shirye-shiryen walimar yayensu TAIMIYYAH da za a gudanar asabar me zuwa.

TAIMIYYAH na sanar da Iyah cewa tana son sayan sabuwar Abaya da za ta sanya a ranar.

Iyah ta murmusa tana cewa, "To ai sai ki saya
in Zainab,nawa ne ku
in Abayar sai in baki ai,munyi magana da Babanku Sani ma nace ina so a kayar da ko raguna biyu ne, a gasa kowa yaci naman,don taro sosai zan yi aci a sha a taya mu farin ciki."
TAIMIYYAH ta saki kyakykyawar murmushin farin ciki tana cewa, "Iyah Allah ya
ara girma ya baki tsawon rai me anfani,bani da bakin da zan iya kwatanta adadin
aunar da nake miki a duniyar nan sai dai ince Ubangiji ya baki Jannatul firdaus ,ke da su Abie da Mamata dasu Nahar da mu baki
aya."
Sai kuma hawaye suka fara zubowa TAIMIYYAH sharr...!!

Iyah tayi saurin kamo hannunta tana fa
in, "Ameen Zainabu don Allah bar kukan haka, kiyi ha
ury Allah ya gafarta musu ya
ara mana dangana,nawa ne ku
in Abayar maza ki fa
i min kin ji Zainabu na."
TAIMIYYAH ta share hawayen da suka zubo mata tana jin kewar Abie
inta me tsanani yana cika zuciyarta.

Ta yi
arfin halin murmusawa tana sanar da Iyah adadin ku
in Abayar.Iyah ta jinjina kai tana fa
in, "Karki damu gobe zan baki ku
in Insha Allah."
TAIMIYYAH tayi godia tana cigaba da cewa, "Iyah ai online na siya Abayar nama tura da ku
in ta account
ina,kawai dai na san zaki yi fa
a ne kice meyasa ban bari kin saya min ba,wajen wata chuchu na siya na tura mata ku
in gobe za ta sako min a mota sai Sani ya je tasha ya amso."
Iyah ta aikawa TAIMIYYAH harara tana fa
in, "To ai kin kyauta da baki sanar min ba sai da kika siya,sai ki amshi ku
in ai ki mayar cikin asusun naki."
Kafin TAIMIYYAH tayi magana taji kira ya shigo wayarta,ganin sunan Hajiya Aysha yasa ta yi receiving call
in ta kai wayar kunni tana amsa sallamar da Hajiyar tayi.

TAIMIYYAH ta gaida ta cike da ladabi tamkar tana gabanta,kafin tayi jim tana sauraren abinda Hajiyar ke fa
i daga nata
angaren,zuwa can tai
asa da murya tace, "Eh Mama ranan Saturday ne idan Allah ya kaimu,ashe Iyah bata manta ba ta sanar miki."
Ta sake yin jim!

Kafin ta furta, "Bakomi Mama duk abinda ake bu
ata anyi nagode sosai na kulawa sai kun zo
in."
TAIMIYYAH ta cigaba da blushing tana sauraren abinda Hajiyan k
e sake fa
i mata,kafin ta sake cewa, "To shikenan Mama nagode gama Iyan a kusa dani bari in bata wayar."
Daga haka TAIMIYYAH ta mi
awa Iyah wayar tana mata ra
a da cewa Hajiyar Gonar Ganye ce,kamar yadda suka ra
awa Hajiyar tun randa sukai waya ta sanar da Iyah cewa a Gonar Ganye suke zaune.Iyah ta amsa wayar suka gaisa ita dai TAIMIYYAH bata ji me Hajiyar ta sanar da Iyah ba,ta dai ji Iyah na godia kafin ta mi
o mata wayar sukai sallama da TAIMIYYAH.

Lokacin da TAIMIYYAH ta aje wayar a jikinta ne ta dubi Iyah tana cewa, "Iyah gaskiya Hajiyar nan akwaita da kirki cewa fa tayi lallai in fa
i me nake son ta kawo min gift ranan walima."
Iyah tayi murmushi tare da jinjina kai tana fa
in, "Wallahi Zainab nima na yaba da kirkin matarnan Allah ka
ai yasan alkhairyn da yake nufi ya ha
amu ta hanyar gitta tsautsauyi a tsakaninku,sosai kika shiga zuciyarta na ga alama,ai nina kirata
azu kina bacci na cika al
awarin dana
auka na cewa zan sanar mata idan lokacin walimar ya kusa,shiyasa kika ji ta kira ki yanzu."
TAIMIYYAH ta jinjina kai itama tana jin
aunar Hajiyar har cikin ranta,sabida yadda take nuna mata
auna da kulawa.Suka cigaba da tattauna yadda hidiman walimar zai kasance,sai da kiran Yah Deeku ya shigo wayar TAIMIYYAH ne sannan ta tashi ta nufi
aki,don ta san shima dai zancen walimar yayen nasu zai mata,don tun jiya yake fama akan ta turo masa details
inta ta
i don bata son
aura masa
awainiyar sai ya bata wani abu.

Sun da
e suna magana tana faman bashi ha
ury da cewa yanzu zata tura masa details
in, sabida yadda ta ji ransa ya
aci.Suna ko gama wayar ta tura masa ko minti biyar ba a yi ba k sai ga alert na 50k.

TAIMIYYAH tayi ta kiransa don tai masa complain akan ku
in yayi yawa,amma sai ya
auka sai dai ta tura masa text message
auke da kalamai masu da
i na godia.Ta fita da sauri don zuwa ta sanarwa Iyah don ta taya ta godia wajen Yah Deekun........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*52*
Kwanakin da suka biyo baya gaba
aya TAIMIYYAH da Iyah sun maida hankali ne wajen shirye-shiryen walimar kammala Haddar Qur'anin su TAIMIYYAH,ana gobe za a yi walimar Yasmeen da Guggo Bilki suka iso daga Kano.

TAIMIYYAH suka rungume juna ita da Yasmeen,suna murnan ganin juna tamkar ba kusan kullum sai sunyi vid call ba.

Da daddare bayan sun kammala cin abinci ne suka
ule a
akin TAIMIYYAH don zantawa da juna,sabida tunda suka iso ana ta kammala shiri ne sai yanxu ne suka samu time
in ka
aicewa.
Chapter 81 · 0% Book details