← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 184

Sashe 94

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta saki murmushi me fa
i tana mi
awa Maleek wayarta ta ce, "Ungu kirata da kanka,idan ta
auka sai ka bani muyi magana."
Maleek ya amsa wayar hannunsa har rawa yake, lokacin da yake dialing numbar TAIMIYYAH,bugu biyu ana uku ta
aga wayar cikin siriryar muryata.Maleek yayi sauri sanya wayar a speeker ya mi
awa Hajjah lokacin da TAIMIYYAH ke fa
"Hello Hajiya ina kwana ,da fatan mun tashi lafiya?"
Hajjah ta amsa da cewa, "Lafiya lau Zainab ya kwana biyu, ya Iyah ina fata kuna lafiya?"
Muryar TAIMIYYAH ya sake fitowa tar lokacin da take amsa Hajjah da cewa, "Lafiya lau Hajiya,ai muna ta so mu zo ni da Iyah amma har yanzu bamu sama time ba,amma zuwa next week Saturday za mu zo In sha Allah."
Maleek da ke sauraran yadda TAIMIYYAH ke magana, cikin nutsuwa da za
in muryanta me da
in amo,sai ya sake mi
afafunsa sosai yana sake matsawa kusa da Hajjah,ya
aura kansa a kafa
un Hajjah,yana ji tamkar ya amsa wayar ya maida kiran vid call, ko zai samu ganin kyakykyawar face
inta, da wa
annan idanun da ke da wani irin tasiri akansa.Hajjah ta zabga masa harara tana cewa, "Allah sarki Zainab,kar ku damu ai komi sai Allah ya nufa,nima ina ga gobe zan shigo wajen Iyah
in, sai ki sanar da ita cewa ina tafe gobe In sha Allah."
TAIMIYYAH ta ce, "Okey tuh zan sanar da ita Hajiya, mun gode sosai da kulawa."
Hajjah ta murmusa ta ce, "Bakomi Zainab ina fata da wuri kike dawowa daga skull
in da kike zuwa?"
TAIMIYYAH ta baiwa Hajjah amsa da cewa, "Eh da wuri nake dawowa Hajiya."
"To madallah!

Allah yayi albarka ya bada ilimi me anfani,sai na zo
in ki gaida Hajiya Fatiman da kyau."
Cewan Hajjah,daga haka kuma sukai sallama da TAIMIYYAH,ta
aga idanunta ta sauke akan face
in Maleek,wanda ya wani lumshe idanunsa,yana jin wani irin yanayi na bin ilahirin jinin jikinsa.Hajjah ta shafa kansa tana cewa, "To Maleek hankalinka ya kwanta yanzu ko?"
Maleek ya
ago kansa yana faman yamutse fuska ya ce, "Ya kwanta amma ka
an Hajjah,ba zai gama kwanciya ba sai kin cika ladanki, wajen ganin na mallaki gurguwarki ta zama tawa,na yi miki al
awarin kasancewa da ita har
arshen numfashi,na kamu da
aunarta me
arfi Hajjah,irin
aunar da ban ta
a jin irinsa ba bayan naki da bashi da maha
i.Na kasa gane ko dama can da na ke
ata lokaci ina tunani idan nayi mafarki da wa
annan idanun nata,cewa na kamu da
aunar me idanun ne tun ban san kowace ce ita ba,tun jiya dana
aura idanuna akanta, nake ji zuciyata na amsawa da wani irin ba
on yana yi ,wanda baki ba zai iya misaltawa ba,don Allah Hajjah ki taimakeni a bani Zainab,cikin lokaci da ba mai yawa ba,don ina ji ajikina bazan sake samun nutsuwa ba ,idan har ba na ga an
aura mana aure ba."
Yadda yake maganar cikin tabbatar da dukkanin kalamansa, yasa Hajjah sauke numfashi,kafin ta fara da cewa, "Maleek In sha Allah in dai Zainab rabonka ce za ka sameta,sai dai ina jin tausayin
a ta Suhailah, domin tana maka wani irin so me wahala,tana kuma da kishi me tsanani akanka,don haka ina ro
on alfarman ka ri
e kanka wajen danne zafin soyayyar Zaynab, don na lura tun yanzu kana neman ka dinga rasa nutsuwarka akanta."
Karon farko tun shigowarsa gidan,
ayataccen murmushi ya
wace masa,sabida jin furucin Hajjah na
arshe,ya saki murmushin me fa
i har fararen ha
oransa na bayyana,kafin ya dubi Hajjah yana cewa, "Hajjah kar ki damu zan yi iya yi na, wajen ganin nayi controlling duk wani feeling da na ke ji akan Zaynabb,Suhailah kuma ke zaki san yadda za ki yi, ki fahimtar da ita komi Hajjah,tunda ke ce silar ha
uwata da dream gal
ina, wacce idanunta kawai nake gani a she pretty gal ce a zahiri."
Yayi maganar yana jin wani nisha
i a cikin zuciyarsa, lokacin da kyakykyawar fuskar TAIMIYYAH ya bayyana a idanunsa,Hajjah ta saki baki tana kallonsa da tsantsar mamaki, tare da jinjina
udira na Ubangiji.Ta saki murmushi me fa
i lokacin da zuciyarta ta tuno mata da Suhailah,da irin son da take wa Maleek
in, tabbas ta san akwai daru a gaba,idan har ya tabbata Maleek zai
ara aure.Ta dubi Maleek cikin ido tana cewa, "Kar ka damu nan za ka taho min da ita, inyi rarrashi da ban baki tu
uru,idan har Allah ya
ulla wani abu a tsakaninka da Zainab
in,Suhailah na da zafin kishi akan ka,shiyasa har addu'a na ke mata akan Allah ya rage mata zafin kishi,don kishi idan ya cika yawa masifa ne."
Maleek ya jinjina kai yana cewa, "Hakane Hajjah,amma ai za ta fahimceki in dai daga bakinki za ta ji komi,sabida ni dai a yadda nake ji akan Zaynabb, bana ji ko Nigeria Suhailah za ta ya
a sabida zafin kishi,hakan ba zai hana ni mallakar Zainabb ba."
Hajjah ta jinjina kai da tsantsar al'ajabin cewa,wai Maleek ne zaune a gabanta yana furta wa
annan kamalan duk akan TAIMIYYAH?

Ta saki kyakykyawar murmushi tana wa Allah godia, da zai cika mata burin ta cikin sau
i,tana kuma fata Iyah da Zainab su yi na'am da tilon
anta guda
aya, da take kwa
ayin ya ha
a jini da su,sabida tarbiyar TAIMIYYAN da kuma tausayinta da take ji,wanda ya haifar da zazzafar
aunarta a zuciyar Hajjan.

Sun da
e suna cigaba da magana tsakanin Hajjah da Maleek Ado, duk akan TAIMIYYAH sai around 12:30pm yayi sallama da Hajjah,driver
insa Yusuf shi ne zai wuce da shi zuwa Kano,ya bi flight zuwa Abuja sabida gobe 8 za su shiga meeting,tare da Minister of Transportation.

Hajjah ce ta sanya Lubah fita da sa
on Suhailah, aka sanya komi cikin boot,wanda ya kasance su garin kunu ne, da na
anwake da Maleek
in zai wuce da shi.

Maleek sai da ya sallami su Babah Rabi da ku
i kamar yadda ya saba,sai faman godia su ke yi masa.

Maleek suka fito tare da Hajjah har zuwa wajen mota, suna cigaba da tattaunawa akan TAIMIYYAH,ta yi masa addu'a na fatan alkhairy,da neman kariya kamar yadda ta saba,sannan ya shiga mota Yusuf ya ja,suka bar gidan yana jin zuciyarsa, na cike da wani irin nisha
i mara misaltuwa............
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*59*
Washegari TAIMIYYAH ta dawo daga skull ne kawai,ta tadda dan
areriyar motar Hajiya Aysha fake a cikin compound
in gidansu.

A hankali take takowa daga bakin gate
in zuwa ciki,sabida gajiyan da tayi a skull
in yau,har za ta wuce motar sai ta hangi Shehu daga ciki yana zaune,hakan yasa ta nufi wajen motar suka gaisa,sannan ta wuce zuwa sasan Iyah .

Da sallama ta isa bakin
ofar shiga falon Iyah,Iyah daga ciki ta amsa sallamar da TAIMIYYAH tayi,hakan yasa TAIMIYYAH kutsa kanta ciki,idanunta suka sauka akan Hajiya Aysha da ke zaune cikin falon,an cika gabanta da kayan cima,don tun jiya da TAIMIYYAH ta sanar da Iyah cewa Hajiyan za ta zo,Iyah ta tashi yau da shirin tarbanta ita da Babah Ladi.

TAIMIYYAH ta isa cikin falon fuskarta na blushing, ta
arisa kusa da kujeran da Hajjah ke zaune,ta dur
usa ta kwashi gaisuwa.Hajjah ta amsa gaisuwar cike da kulawa idanunta akan TAIMIYYAH da tayi mata kyau sosai, cikin hijab
in jikinta kalar maroon,TAIMIYYAH ta dubi Iyah tana cewa, "IYah ina yini,na dawo".

Iyah ta amsa da cewa, "Lafiya lau, barka da dawowa Zaynab,ai tun
azu Hajiya ke tamabayar yaushe za ki dawo,don tace zuwar naki ne sai ki maza ki shiga ciki, ki kintsa ki fito ki ci abinci."
TAIMIYYAH sai ta dubi Iyah da sauri tana cewa, "Tuh Iyah bari in shiga daga ciki, sallah zan yi sai in fito."
Daga haka TAIMIYYAH ta mi
e tana dafa
afarta, ta fara takawa don isa zuwa
akinta,zuciyarta na cike da mamakin kalaman Iyah na cewa wai Hajiya wajenta ta zo.

Har ta cire hijab
in jikinta ta nufi toilet, tunani abinda zai sa Hajiya ta yo takakki zuwa wajenta take yi,haka nan dai ta yi uzurinta ta
auro alwala ta fito ta tada sallah.
*20 Minutes Later.*
Hajiya Aysha ce ta fara da baiwa su Iyah labarin cikakken asalinta in da da soma cewa,
" Sunana Ayshatu Aliyu,haifaffiyar jihar Katsina,mahaifina Alhaji Aliyu shine Magajin Garin Katsina a wancan lokacin,mahaifiyar mu Hauwa ita ka
ai ce matar mahaifin mu har suka bar gidan duniya, bai sake wani aure ba kuma mu uku ka
ai suka haifa a duniya,Hadeeza itace Babba,sai ni Ayshatu sai Autar mu Hauwa'u.

Na yi karatuna tun daga kan primary har ya zuwa jami'a,na kuma yi aure ina da shekaru sha tara a duniya, lokacin ina shekarar
arshe a jami'ar Ahmadu Bello da kenan Zaria,na karanci course
in Libarary Science ne.

Mijina marigayi Alhaji Ibrahim Ado haifaffen garin Zaria ne, a wata Unguwa da ake kira Lowcos cikin lardin birnin Zazzau.

Mun ha
u da shi ne a cikin jami'ar Ahmadu Bello, watarana ya kawo ziyara cikin makarantar, a matsayinsa na tsohon
alibin jami'ar.
Chapter 94 · 0% Book details