← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 184

Sashe 172

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk ta
osa ta kuma
agu su bar garin ko idanunta sa huta da ganin zallar tarairayar da TAIMIYYAH ke samu daga wajen A.Maleek ita da cikin jikinta, wanda hakan ba
aramin
aga hankalin Suhailah da sanyata a damuwa da kishi me tsanani da ta ke ji ba.

Ta sha shiga
aki ta yi kuka ta yi nadamar wautar da ta aikata a baya akan yiwa kanta illah, wata kila da yanzu da yaranta biyu ko uku a gabanta a daidai wannan lokacin.
angare
aya ta ke samun sau
i shi ne idan A.Maleek na kwantar mata da hankali akan rashin haihuwar, da kuma nusar da ita cewa a kowani lokaci ita ma nata rabon na iya samuwa.

Ta kan ji relief da kuma
warin zuciyar da ke sanya ta cigaba da ri
e kanta da zuciyarta, bata ta
a nuna halin da zuciyarta ke ciki a gaban idanun TAIMIYYAH ba, haka TAIMIYYAH na iyakan
arinta wajen ganin ta kaucewa yin wani abu da zai sosa zuciyar Suhailah.

Ana jibi za su wuce Lagos
in ne ya kama weekend hakan ya sanya A.Maleek yankar musu ticket na flight zuwa Kano, daga can Yusuf zai
akko su zuwa Zaria.

TAIMIYYAH ta yi murna matu
a lokacin da A.Maleek ya sanar mata maganar tafiyar, don a cike ta take dama da
okin son ganin Iyah ta kuma kai mata tarin tsarabar da ta jibgo mata daga Cairo.
arfe biyu na rana suka iso kano sun kuma samu already Yusuf na jiransu, a wani ha
an Restaurant suka tsaya suka ci abinci sannan suka kamo hanyar Zaria, TAIMIYYAH ta dinga ji tamkar ta yi tsuntsun ta biya gidan Guggo Bilki amma babu halin hakan..........
ansabo ce#
[12/15, 11:47 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*89*
*GRA,Zaria.*
arfe biyar da wasu mintuna suka shigo gida bayan sun sauke Suhailah a gidanta,
kasancewar TAIMIYYAH ita ke da A.Maleek yasa suka wuto gidanta tare.

A gajiye ta ke sosai duk da irin baccin da ta kwasa a mota hakan bai hanata jin gajiya ba, shiyasa ta fara wanka kafin ta gabatar da sallar La'asar da ya samesu a hanya.

Tana idarwa A.Maleek na shigowa cikin
akin hannunsa ri
e da ledar take away na farfesun kayan ciki da su snacks da ya sanya Yusuf wucewa ya siyo bayan ya aje su, ya dire ledojin akan table yana cigaba da takowa wajen da TAIMIYYAH ke zaune bakin bed ya zauna.

Idanunsa a kanta ya dinga bin ta da wani sassanyar kallo kafin ya ce, "My pure zuma shi ne ki kai wankanki ba ki jira ni mun yi tare ba ko?"
TAIMIYYAH ta sakar masa smile tana cewa, "Sorry Luv anjima zan jira ka sai mu yi tare, me aka siyo?

Unborn na jin yinwu Hubby!"
Yadda ta yi maganar da zallar shagwa
a ya sanya A.Maleek rungumota zuwa jikinsa, ya kai hannu ya
age fingilwar vest
in da ke jikinta yana kai bakinsa ya sumbaci cikin, murya can
asa ya ce, "Wai haka unborn?"
TAIMIYYAH ta saki dariya tana ture hannunsa da ke mata waiwayi a ciki ta ce, "Au sai ma ka tambayesa Hubby, bayan Mamah ta fa
i maka gaskiya ne?"
Ya saki murmushi tare da sumbatar goshinta ya ce, "Oya mu je unborn ya ci abinci sai mu
an gaisa 2 days ya yi missing Papa ko sweet?"
TAIMIYYAH ta yi saurin dubansa ta ce, "No Hubby unborn ya bai yi missing Papa ba."
"A'a my pure zuma banda sharri fa da yaushe ya gaya miki hakan?"
A.Maleek ya yi maganar yana hararar TAIMIYYAH,ta saki dariya sosai tana fa
in, "Sorry Habibi ni ba sharri na yi masa ba fa."
Daga haka suka
arisa
asan carfet ya zaunar da ita yana
akko ledodin da packs
in suke ya dire a gabanta, bata da mu da a
akko plate a ciki suka ci suka bar sauran, don shi ka
an ya ci snacks
in ita ce dai ta ci da yawa tamkar ba sai da suka suka yi Lunch a Kano kafin su zo ba.
*08:40pm*
TAIMIYYAH ta kalli jakar da ta
ibi tsaraban da za ta kai wa Iyah, har da su Umma da Babah Ladi duk ta cire musu.

Hatta Basmah da Zuhurah ta siya musu Abaya masu kyau kala bibbiyu, Yasmeen da Ummie ma haka ta siya masu Abayas bibbiyu da turaruka masu
amshi Arabians.

Tsaraban Ummie da na Yasmeen ne kawai bata saka cikin bag
in ba, sabida tana son ta ro
i A.Maleek su tsaya a Kanon ta je ta ga gidan Ummie su kuma gaida Guggo Bilki.

A.Maleek Ado ya zuba mata manyan idanunsa lokacin da ya shigo cikin
akin,kafin ya
auke idon daga kanta ya mayar kan jakar da ke gabanta ya saki smile.

TAIMIYYAH ta shagwa
e face ta ce, "Hubby na gama shirin mu je ne?"
A.Maleek ya sake sakin smile yana kallon yadda doguwar rigar jikinta ta yi mata, wata iriyar gownce da ta siyeta ready made a wani mall a Cairo.

Rigar me
an fa
i ce tamkar boubou amma kuma daga saman
irji ya tsuke ya baiwa cikar halittar wajen damar bayyana ka
an, sai daga hannu zuwa
asa ya saki gaba
aya tamkar boubou, kalar rigar dark purple ne da akaiwa ado da pink jefi-jefi a jikinsa.

Sai ta samu gyale me kauri pink ta yane kanta zuwa
irjinta da shi, ta yi kyau matu
a fuskarta da ya yi bul sai faman glowing ya ke yi cikin hasken fitullun da suka haske
akin.

Ya saki sassanyar ajiyar zuciya lokacin da ya sanya manyan idanunsa cikin nata idanun, wa
a suka sha kwalli suna wani irin sparkling, har yau har gobe A.Maleek bai ta
a cin karo da me irin idanun nata ba sai ita
in dai, don wani irin haske suke da shi da ke haskawa da wani irin
yalli ta cikin
wayar idon.

Ya taka a hankali ya isa ya zauna tare da kai bakinsa ya ba idanun light kiss yana cewa, "My pure zuma kin faye rigima yanzu duk gajiyar da ki ke cewa kin yi, shi ne kuma ki ke so mu fita yanzu ba za ki bari sai gobe ba Sweet?"
TAIMIYYAH da ta gama sanya ran ganin Iyah a yau
in sai ta sake narke masa a jiki cike da shagwa
a ta ce, "Don Allah Habibi mu je yau
in, wallahi na gama sanya rai zan ga Iyah, mu je please ka ji!"
A.Maleek ya
ago fuskarta yana cewa, "To me za a bani idan mun dawo, don gaskiya sai an bani tukuicin wannan fitar idan har ana so gobe mu sake fita."
TAIMIYYAH sai ta kai bakinta daidai kunninsa ta ra
a masa wasu words masu zafi, wanda ya sanya A.Maleek sake manna ta da jikinsa yana shigar da
wayar idanunsa cikin nata ya ce, "Really pure zuma?"
TAIMIYYAH ta jinjina masa kai ta ce, "Yes Sweet Amore!

Kai dai ka kaini in ga tsohuwata mu dawo in baka mamaki."
A.Maleek bai san lokacin da ya mi
e tare
aukarta ya dire a
asa yana cewa, "Oya let's go Babe!"
TAIMIYYAH ta saki dariya
asa-
asa ta ce , "Luv u my sweet!"
"Luv u too my golden Baby!"
Suka jera da juna yana ri
e da bag
in tsarabarta har zuwa parking space, ya bu
e mata front seat ta shiga ya maida murfin ya rufe tare da sanya bag
in back seat, ya zagaya ya shiga mazaunin driver ya tada motar suka nufi gate, Mai gadi ya bu
e musu gate
in tare da musu fatan dawowa lafiya suka fice.

Lokacin da suka iso gyallesu TAIMIYYAH gaba
aya ji ta yi ta
osa su isa cikin gidab nasu, shi kuma A.Maleek da gangar ya dinga gangarawa da motar cikin layin nasu very slow.

"Sweet na ga mun kasa
arisawa gidan lafiyar motar
alau kuwa?"
TAIMIYYAH ta yi maganar a shagwa
e tana kallon yadda ya ke smilling, ya dube yana narke murya cikin son ya kwaikwayi muryarta ya ce, "Lafiyarta lau my pure zuma."
TAIMIYYAH ba ta kuma cewa komi don ta gane da gangar yake tafiya slowly, suna shiga cikin compound
in ta hango motar Baba Sani da na Yah Deeku a parking space, sai ta ji wani farin ciki da
oki ya sake kama zuciyarta.

Ta mi
a hannu za ta bu
e motar ta fice A.Maleek ya yi saurin furta, "Wait Sweet."
Sai ta dakata har ya zagayo ya bu
e mata murfin motar ta fito, yana ri
e da jakar tsarabarta
aya hannun kuma na ri
e da nata suka isa part
in Iyah.

TAIMIYYAH tun daga nesa za ta fara
walla kiran Iyah A.Maleek ya yi saurin harararta ya ce, "Kina bu
e min murya za mu juya gida wallahi kin ji na rantse!"
Sai ta yi saurin rufe bakin tana ji kamar ta fincike daga hannunsa ta ruga da gudu, A.Maleek ya sake dalla mata harara ganin yadda duk ta wani birkice kamar wacce ta shekara bata zo gida ba.

Shiya fara doka sallama daga bakin
ofar shiga falon har lokacin ya
i sakin hannun TAIMIYYAH, daga cikin
akin Iyah da Yah Sadeeq da ke zaune cikin falon suka amsa sallamar, kafin Iyah ta bada izinin su shiga TAIMIYTAH ta yi nasaran fincike hannunta daga Maleek ta runtumo cikin falon, cikin wannan gudun nata me kama da tsalle ta isa wajen Iyah tana cewa, "Washh!
Chapter 172 · 0% Book details