Sashe 141
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Habibi kar ka ce haka, na yi promise zan yi maka duk abinda ka ke so."
Maleek ya saki murmushi yana
ago fuskarta yana kasheta da wannan kallon nasa da ke narke zuciyarta ya ce, "Really Baby?"
TAIMIYYAH ta gya
a kanta a kunyace tana maida fuskarta ta kwantar a jikinsa, sai ya mannata kiss a side face
inta yana cigaba da Shafa System
insa, ba tare da ya bata damar tashi daga cikin jikinsa ba.
____________
*Gyallesu*
*Around 08:35pm*
Motar Maleek Ado ta faka a cikin compound
in gidan su TAIMIYYAH, bayan Tukur ya wangale musu
ofar gate
in sun shigo ciki.
TAIMIYYAH ta kai hannu za ta
alle murfin motar ta fice, amma sai ta ji a kulle ta yi saurin
ago manyan idanunta ta sauke akan Maleek.
age mata gira guda yana rigata yin magana ya ce, "Saurin me ki ke yi haka wife?"
TAIMIYYAH sai ta shagwa
e murya ta ce, "Na
osa ne in ganta Habibi cox am really miss her, please! ka bu
e min in fita Hubby."
Maleek bai yi magana ba ya bu
e lock
in motar yana cewa, "Wait for me Baby, tare zamu jera okey!"
TAIMIYYAH da jikinta ke faman
ari ta gya
a masa kai tana sakkowa daga cikin motar, Maleek ya zagayo yana rufe murfin motar da bata kai ga rufewa ba, sannan ya kama hannunta na dama suka fara takawa zuwa part
in Iyah.
Gaba
aya TAIMIYYAH duk ta
osa ta yi tozali da fuskar Iyah, wacce ta ke ji aranta tamkar watanni biyar ta yi bata ganta ba, ba kwanaki biyar ba.
Suna shiga cikin part
in Iyah TAIMIYYAH ta
wace hannunta daga na Maleek tana yin gaba tare da
walla kiran, " Iyah!
Iyah!"
Iyah
da ke zaune tare da Babah Ladi suka jiyo muryar TAIMIYYAH kamar daga sama, sai Iyah ta yi saurin amsa kiran tana duban Babah Ladi ta ce, "Zainabu ce fah anya lafiya kuwa?"
Kafin Babah Ladi ta ce komi TAIMIYYAH ta shigo falon fuskarta a washe, ta cigaba da takowa har zuwa wajen da Iyah ke zaune wacce ta saki baki tana kallon TAIMIYYAH.
Wani irin kyawu ta ga TAIMIYYAH ta yi mata cikin shigar Green
in Abayar da ke jikinta, fuskarta ya cika ya yi
ul abin sha'awa sai faman glowing ta ke yi.
"I miss u Iyah!"
TAIMIYYAH ta fa
i hakan lokacin da fa
a jikin Iyah tare da rungumeta, Iyah ta saki murmushi tana cewa, "Na bani ni Fatima wannan runguma haka kamar za ki
allani Zainabu, daga ina ki ke da darennan kwana biyar da kai ki
akin miji?"
TAIMIYYAH ta saki Iyah har lokacin fuskarta na haskawa da farin cikin ganinta a kusa da Iyah, ta yi magana cikin shagwa
iyar muryarta ta ce, "Iyah ni da shi ne fa, mun zo gaishe ku ne mu yi muku sallama, jibi zamu wuce tare da shi Abuja, daga can kuma zamu wuce Egypt."
Iyah ta jinjina kai ta ce, "Ma Sha Allah!
Amma shi ne zaki shigo ki barsa, yana ina yanzu?"
Kafin TAIMIYYAH ta ce komi suka jiyo sallamar Maleek daga bakin
ofar shigowa falon, Babah Ladi ne ta amsa sallamar nasa tare da bashi izinin shigowa.
Maleek ya shigo cikin falon daidai lokacin da TAIMIYYAH ta maida dubanta kan Babah Ladi suna gaisawa, Babah Ladi ta amsa da fara'a tana cewa, "Ai kin shigo idanunki a rufe
ar gidana, burinki kawai ki jiki a jikin Iyah,shiyasa sam baki ma kula dani a cikin
akin ba."
TAIMIYYAH ta narke murya ta ce, "Sorry Babah Ladi, na yi missing
inku ne sosai wallahi."
Maleek da ya zube yana kwasan gaisuwa wajen Iyah sai ya kalli TAIMIYYAH, zuciyarsa na cika da mamakin yadda ita sam shagwa
a baya mata wuya,da alamu nature
inta ne hakan tunda gashi har Babah Ladi take ma wa.
Iyah ta amsa gaisuwarsa cike da fara'a tana tambayarsa Hajjah, ya sanar mata da cewa tana lafiya.
Babah Ladi ta gaida shi ya amsa da kulawa, sai ta zame ta fice zuwa
akinta don ba su waje, Iyah ta dubi TAIMIYYAH wacce ke manne da jikinta ta ce, "Zainabu maza tashi ki kawo masa lemu da ruwa, akwai dambun nama ma a
aki na ki
akko plate ki
ebo masa."
TAIMIYYAH ta mi
e don cika umurnin Iyah ta bar Maleek Ado da bin bayanta da kallo, yana sake yaba kyawun da shigar Abaya ke mata a jikinta.
" Iyah mun zo muku sallama ne zamu wuce tare da ita zuwa Abuja, daga can zamu yi tafiya idan mun dawo kuma ina ga can Abuja za ta tsaya gaba
aya ,sabida can na ke son samar mata makarantar da za ta fara."
Maleek Ado ya yi maganar cike da ladabi sosai, Iyah ta dubesa ta ce, "To madallah!
Ubangiji yasa hakan shi ne mafi alkhairy, Allah ya kai ku lafiya ya dawo da ku lafiya.
Sai ai ta ha
ury da juna domin zaman tare sai an yi ha
ury da juna, Allah ya ha
a kanku ya baka ikon kwatanta adalci a tsakaninsu ,Allah kuma ya yi albarka ya bada zuriyyah masu albarka."
Maleek ya sake
asa da kansa yana amsawa da cewa, "Ameen mun gode Iyah Allah ya ja kwana."
TAIMIYYAH da ta ratso cikin falon hannunta ri
e da tray ta amsa da cewa, "Ameen Ya Allah."
Maleek ya sauke idanunsa akanta lokacin da ta ke aje tray
in a gabansa, wanda ta
auro plate
in dambun nama da lemun Chivita da table water a kai.
Bayan ta zuba masa lemun ne ta koma wajen Iyah ta zauna,tana wani nanewa da jikinta tana faman zuba shagwa
a, shi dai Maleek sai satan kallonta ya ke yana jifanta da wani sassanyar kallo.
Yana shanye lemun ya
an ci dambun naman ka
an ya tashi ya yi ma Iyah sallama, yana aje mata ku
i masu yawa ya fice daga falon.
Iyah ta raka bayansa da godia da addu'an fatan alkhairy, kafin ta maido da dubanta kan TAIMIYYAH ta fara sake kwakwkwafa mata nasiha,tare da tunasar da ita muhimmanci ha
ury, da yiwa miji biyayyah akan dukkan umurninsa matu
ar bai sa
awa mahalicci ba.
Sosai TAIMIYYAH kalaman Iyah suka ratsa kwanyarta, ta dube ta da shagwa
a ta ce, "Yanzu Iyah shikenan zan jima ban ganki ba sai dai waya, wallahi ji nake yi ba don ina son na yi karatu ba, da an barni anan garin da na ji ganinki sai dai kawai in zo, amma yanzu zamu yi nesa da juna....."
TAIMIYYAH sai ta sanyawa Iyah kuka har cikin zuciyarta ta ke jin za ta yi kewarta me tsanani, Iyah ta rungumo TAIMIYYAH zuwa jikinta tana cewa, "Miye haka Zainabu, kin zo tayar min da hankaline ba sallama ba ko?
Ha
ury za ki yi shi aure ya gaji haka ya kan kai mace inda duk ba tayi tunani ba.
Don haka kada ki zama me yawan
orafi akan umurnin mijinki, kada ki zama me yi masa gardama ko musu akan duk abinda ya nuna yana so, ko da ace ke bai miki ba in dai ba sa
on Allah bane to ki danne zuciayarki ki taya shi son abin.
Allah Ya yi muku albarka Zainabu ya baku zama lafiya, ayi ta ha
ury da juna ki kuma zama mace me biyayyah kada ki bani kunya Zainabu kin ji ko?"
TAIMIYYAH ta jinjina kai tana tsaida hawayen da ke saukowa daga fuskarta ta ce, "Na gode Iyah In Sha Allah bazan baki kunya ba."
"Yauwa Zainabuna haka nake son ji, maza tashi ki je yana jira amma ku shiga sasan Babanki Sani yana nan ya zo
azu."
TAIMIYYAH sai ta mi
e tsaye tana duban Iyah da ita ma ta tashi tana nufan hanyar
akin baccinta ta ce, "To Iyah bari mu je mu gaishe shi zan sake shigowa mu yi sallama ko?"
Iyah ta balla mata harara tana cewa, "Ban ce ba, kar ki sake shigowa yanzu zan juye miki ragowar dambun naman nan ne,Ladi za ta kai muku wajen mota sai ku wuce da shi.
Ba kiyi magana da wuri bane ai da an tanadar miki wani abin kun wuce da shi."
TAIMIYYAH ta
an zum
ure baki ta ce, "Yanzu Iyah ko kewata ba za ki yi bane ki ke faman korata haka?
"
Iyah ta yi banza da TAIMIYYAH tana shigewa
akinta ta barta a tsaye, sai kawai ta dafe guiwar
afarta ta nufi hanyar fita falon.
"Habibi mu je part
in su Zuhurah Baba Sani ya zo weekend za mu gaida shi."
TAIMIYYAH ta yi maganar idanunta akan Maleek Ado, wanda ke jingine da jikin motarsa yana danna waya, ya
ago manyan idanunsa ya sauke akan TAIMIYYAH kafin ya bu
e baki ya ce, "Alright Sweet!"
Daga haka suka jera da juna zuwa part
in Baba Sanin, hannunta ri
e cikin na Maleek Ado, ta cikin part
in suka shiga yadda za su fara isa main-parlor na gidan.
TAIMIYYAH ta dinga
walla sallama amma babu amsa, sabida babu kowa cikin falon masu aiki kuma suna can sashinsu ba jiyo ta za su yi ba.
Sai ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Maleek da ke bin falon da kallo, ta yi magana cikin sanyin murya ta ce, "Baby ina ga Umma tana can falon Baban, bari kawai mu fita ta waje mu shiga ta can."
Maleek ya jinjina kai kawai ba tare da yace komi ba suka fito jere da juna zuwa waje, ta
ofar shiga falon Baba Sanin ta waje suka isa zuwa bakin
ofar shiga falon, TAIMIYYAH ta rafsa sallama daga waje tare da jiran a basu izinin shiga.
Baba Sani da ya jiyo murya kamar nata sai ya yi gaugawar amsa sallamar yana bada izinin shigowa, TAIMIYYAH ta kutsa kanta cikin falon Maleek na biye da bayanta.
Umma da ke hakimce cikin seater sai ta waro idanunta waje, lokacin da tayi tozali da kyakykyawar fuskar TAIMIYYAH, wacce fuskarta ke haskawa da wani irin smiling.
Ta
auke dubanta daga TAIMIYYAH ta mayar kan Maleek Ado, tana jin wani abu na matse zuciyarta.