← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 184

Sashe 49

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *33*
Ranan da su Abiee ke da kwana uku da rasuwa,ranan aka iso da Ummie zuwa Zaria,wacce sai a ranan da Abie suke da kwana biyu aka sallameta daga asibiti.
in irin mummunan yanayin da take ciki ma bazai fa
u ba,don haka sai mutuwan ya dawo sabo a lokacin da
an uwanta suka iso da ita cikin gidan.

Sasan Iyah su ka fara sauka kafin daga nan a wuce da Ummie Sasan su dasu ke sauka duk idan sun zo garin,wanda a yau da safe aka sanya Babah Ladi ta gyare shi tsaf.

Kwanaki biyar da rasuwan ya kama Thursday ranan ne kuma Nass ya baro Abuja zuwa Zaria.
arfe hu
u da wasu
an mituna motarsa ta tsaya a
ofar gate
in gidan,yayi mamaki da babu kowa sai tsirarun mutane masu shiga su fita.Don tun randa akai addu'an uku aka dakatar da zaman makokin,sabida bai da wani anfani in banda zaman gulma da yi da mutane ba abinda ake yi.

Hakan yasa Iyah ta sanar da Baba Sani adakatar da mutane kawai,sai dai a shigo a fita idan anyi gaisuwa ya wadatar.

Nass ya
aga wayansa yana dialling number
in TAIMIYYAH,bugu biyu ta
aga wayan cikin muryanta da a
an kwanakin ya sake komawa very low.Bayan ya amsa gaisuwanta ne yake sanar ita cewa gashi daga bakin gate ko zata fito?

TAIMIYYAH ta sauke numfashi tana fa
"Alright gani nan zuwa Insha Allah!"
Daga haka ta sauke wayan daga kunni,tana duban Yasmeen dake kan gado tana faman danna waya ta furta, "Yasmeen ga Nass nan fa a waje ya iso."
Yasmeen ta aje wayan hannunta tana fa
in "Okey tuh sai ki saka Hijab ki fita,in yaso sai ki shigo da shi har Iyah yaiwa ta'aziyyah ko?"
Yasmeen tayi maganan idanunta akan TAIMIYYAH,wacce ta nufi wajen kayanta tana ciro gogaggen Hijab
in da zata saka.Sanye take dama da doguwar riga mara nauyi,fuskanta ya rame ka
an sabida yawan tunani da zafin mutuwan da ke dukanta.Don ma Iyah ta saka an rubuce musu Qur'ani tas an wanke suna shan ruwan kullum safe da yamma,hakan kuma ba
aramin dangana da nutsuwa ya samar a zukatansu ba.Domin Qur'ani maganin duk wata irin damuwa ce kuma warakace daga dukkanin wani
unci na rayuwa.

TAIMIYYAH ta sanya Hijab
in wanda tsayinsa ya wuce guiwanta da ka
an.Kalan Hijab
in Army Green ne dark wanda ya haske farar fatarta,yai mata kyau sosai sai ta zura Flat Shoe
inta na Dior,ta dubi Yasmeen tana fa
in "Mu je Yasmeen kinsan dai bazan iya fita in shigo da shi ni ka
ai ba."
Yasmeen bata ce komi ba ta sakko daga kan gadon,ta
auki Hijab ta sanya suka fito don zuwa wajen Nass
in.A falo suka samu Iyah da wasu ba
i uku da suka shigo gaisuwa,sai Guggo Bilki da wata Innar Iyah dake nan su sai anyi Bakwai za su tafi.Yasmeen ta dubi Mamien nasu tana sanar da ita inda za su,Guggo Bilki ta jinjina kai kawai daga haka suka fice Iyah na bin bayansu da kallo.

A tsaye suka tadda Nass ya ginjina da jikin motarsa,yana sanye cikin riga da wando na fararen Shadda da sukai masa kyau matu
a.Kansa babu hula sai
wantaccen Sumansa da kallo
aya zakai ma gashin kasan yana cin ku
i ba ka
an ba,idanunsa akan TAIMIYYAH ya ke tunda suka doso wajen da yake tsaye.Bayan sun gaisa da Yasmeen ne sukai masa jagora zuwa ciki,Sasan Iyah suka fara isa da shi yayi mata gaisuwa tare da su Guggo Bilki.Kafin daga nan su nufi falon Baba Sani,don Iyah tace su raka shi yai masa ta'aziyyah tunda yana nan.

Ita dai TAIMIYYAH
in binsu tayi zuwa Sasan Baba Sanin,tace Yasmeen ta kai shi ita zata jira su a waje.Hakan ko akayi Yasmeen
in ce tayi ma Nass
in jagora har zuwa falon Baba Sanin,amma bata yarda ta shiga ba ta tsaya daga waje.

Nass ya shige ya tsuguna har
asa ya kwashi gaisuwa tare da yin ta'aziyyah,Baba Sani amsa yana tambayansa daga ina yake?

Nass ya bashi da cewa daga cikin gari yake
warbai.

Daga haka Baba Sanin bai sake cewa komi ba Nass yai masa sallama ya fito,Yasmeen ta sake masa jagora zuwa Sasan Ummie ita ma yai mata gaisuwa,sannan suka fito suna dosan inda TAIMIYYAH take zaune kan
aya daga cikin fararen kujerun da Tukur ya aje musu.

Nass ne yaja kujeran dake facing TAIMIYYAH ya zauna,idanunsa akanta yake fes lokacin da yake fa
in, "My Zee-zee Allah ya
ara mana ha
ury da juriyan rashin su Abie,amma don Allah Baby ki rage tunani kin ga har kin rame a fuska,kuma ki dinga daurewa kina cin abinci sosai kinji luv?"
Yadda yake maganan cike da kulawa, yasa TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta ta sauke akansa.Murya a shagwa
e take fa
in "Insha Allah!

Nagode da kulawa."
are maganan tana kawar da face daga gare shi,ganin irin kallon
aunan da yake jifanta da shi kaman sunyi shekara basu ga juna a zahiri ba.Nass ya sake
asa da murya yana fa
in, "Ni bana son wannan kunyan Luv ki
ago kawai ki kalli Babyn ki, na san kema kinyi missing
ina a lot." Ya
are maganan yana son su ha
a ido amma sai TAIMIYYAH tayi saurin kai hannu ta rufe face
inta,tana sakin murmushi.

Yasmeen dake tsaye gefe guda tana danna waya ta saki murmushi ka
an,lokacin da Nass ya juyo gareta yana fa
in, "Sis bari in zo in wuce zuwa gida,zan dawo gobe Insha Allah,ki kula min da Gimbiyar tawa please!"
Yasmeen tayi murmushi tana fa
in, "An gama karka ji komi zan kula maka da ita tamkar egg." Suka saki
aramin dariya dai-dai lokacin dasu Zuhurah ke fitowa daga Sasan Iyah,wasu mata na biye dasu abaya da alamun sunyi musu rakiya ne su kaiwa Iyah gaisuwa.

Hango su TAIMIYYAH da wani a zaune yasa Zuhurah duban Basmah da itama hankalinta ya tafi kan su TAIMIYYAN tana fa
in, "Basmah mu
arisa mu ga wannan Guy
in da Anty Laurah ke zuzuta shi ne halan."
Daga haka suka nufi wajen su Yasmeen
in,idanunsu akan su TAIMIYYAH da suka juya musu baya.Yasmeen ce da ke tsaye kawai take facing
in su Zuhuran,don haka akan idanunta suka
ariso wajen.Zuhurah na fa
in "A'a Yasmeen kune anan shiyasa muka ji shiru da muka shiga Sasan Iyah,mun raka Friends
in Umma su yi mata gaisuwa."
Zuhurah ta
are maganan tana satan kallon su TAIMIYYAH,wanda da alama basu ma ankara da tsayuwan su Zuhurah a wajen ba,sai da Yasmeen ta furta, "Eh wallahi,Saurayin TAIMIYYAH ne yazo yiwa su Iyah ta'aziyyah,shine na raka shi har wajen Ummie da Baba Sani,ku matsa ku gaisa mana."
Yasmeen tayi maganan tana kallon yadda Basmah ta tsare Nass da ido.Dai-dai lokacin da suka waiwayo a tare shi da TAIMIYYAH,Zuhurah ta
arisa wajen tana fa
in, "Sannu ina yini anzo lafiya?" Nass ya amsa da "Lafiya lau ya
arin ha
urin mu,Allah yai musu rahama ya kyautata namu zuwan."
Duk suka amsa da "Ameen." Gaba
ayansu har TAIMIYYAH,Basmah ta gaishe da Nass tana wani faman ma
e murya.Ya amsa ba yabo ba fallasa daga haka Yasmeen tai masa bayanin cewa,su Zuhurah Cousines
in TAIMIYYAH ne.

Sai ya jinjina kai kawai ba tare da yace komi ba,don haka kawai kallon da Basmah ke faman binsa da shi yake bashi haushi.Sai ya mi
e yana duban TAIMIYYAH yake cewa "Luv zan wuce sai mun yi waya,don Allah ki daure ki dinga cin abinci Baby please!

Banda yawan tunani kinji ko?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e face murya can
asa take fa
in, "Insha Allah,ka gaida su Mama nagode."
Nass da yake jin wani irin feeling na sake fisgansa akanta,ya
an lumshe ido ya bu
e akanta,kafin ya maida dubansa ga Yasmeen da su Zuhurah yana fa
in, "Hey!

Sisis zan wuce bye bye."
Yasmeen tai masa Allah tsare ya nufi hanyan gate,suna bin bayansa da kallo barin ma Basmah da duk ha
uwan Nass
in ya gama sace zuciyarta.

Ji take yi wani abu na malting cikin zuciyarta,tayi saurin maido dubanta kan TAIMIYYAH lokacin da Nass
in ya
acewa ganinta tana fa
in, "Wow!

Gaskiya Yah TAIMIYYAH guy
innan ya ha
u,ba
arya Anty Laurat ke yi ba,ke ko a ina kika samo sa?"
are maganan da jefawa TAIMIYYAH tambayan cike da rainin hankali.TAIMIYYAH da haka kawai taji zuciyarta ta sosu akan yabon Nass
in da Basmah tayi,ta
aure face tana bata amsa da fa
in "Allah ne ya kawosa ba nemosa nayi ba Basmah."
TAIMIYYAH ta
are maganan tana fara takawa don barin wajen ma baki
aya.Hakan yasa Zuhurah ta
e baki tana ballawa Basmah hararan meyasa taiwa TAIMIYYAH magana akan Nass
Yasmeen da itama takaicin Basmah ya cika zuciyarta tun kallon da take ta jifan Nass
in da shi, ji tayi kaman ta kwa
e Basman da mari,ta dubi su Zuhuran tana fa
in, "Bari mu koma daga ciki Zuhurah muna dai ta kewan tafiyan Anty Laurat wallahi,su Mama dai basu kyauta ba da suka matsa sai sun tafi da ita."
Zuhurah ta kya
e baki tana fa
in, "Wallahi muma ta bamu kewa,amma idan Umma ta je bikin da zasu yi a Yoben next month zasu taho tare ai."
Daga haka su Zuhurah suka nufi hanyan komawa Sasan su,ita kuma Yasmeen ta juya tabi bayan TAIMIYYAH wacce tuni ta kai Sasan Iyah ma.

"TAIMIYYAH kin ga kallon da mara kunyan yarinyan can kuwa ke bin Nass da shi?" Yasmeen ta jefawa TAIMIYYAH tambayan lokacin da suka dangana da
akinsu.
Chapter 49 · 0% Book details