Sashe 101
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na san kin yi istikhara kina kuma addu'a kullum, kamar yadda nima na ke tsaye akan yin addu'ar neman za
in Allah,shin kina jin ya kwanta miki a zuciyarki, ko kuwa dai biye masa kawai kike yi sabida uwarsa ta ro
i alfarman ki ri
aga kiransa? maza ki sanar dani gaskiyar abinda ke cikin zuciyarki,don bana so a shiga hakkinki,matu
ar kin ji bakya ra'ayinsa duk son da Hajiya ke miki da son mu ha
a jini dole za a ha
ura,don bazan tilasta ki auren wanda baki so ba."
TAIMIYYAH sai tayi
asa da kanta ta fara fa
in, "Iyah tabbas nayi Istikhara na nemi za
in Allah,sai dai bazan iya cewa kai tsaye ina jin son sa a zuciyata ba,amma dai duk wani tsoro da fargaba da nake ji ada bana ji yanzu,ina jin nutsuwar zuciyar da ta ruhi a duk lokacin da mu ke waya da shi,kuma ga dukkan alamu mutum ne daya san abinda ya ke yi,don sam bai ta
a min zancen banza ba,bani da za
i sai na ki Iyah.In dai har ya kwanta miki an kuma yi bincike a kansa, an samu kyakykyawar shaida akansa shikenan,ba ni da sauran buri akan soyayyah tunda na rasa Nass."
TAIMIYYAH ta yi maganar kanta a
asa don ta kasa duban Iyah,wacce ke faman zabga mata harara jin sunan Nass da TAIMIYYAN ta furta,kafin ta bu
e baki ta ce, "Au!
Zainab har yanzu kina nan kina
awazucin wannan yaron a ranki?Ni na
auka tuni kin da
e da kulle babinsa,to madallah kada Allah ya sa ki yi lokacin soyayyar wanin, tunda Naseeru shine autan masu iya soyayyah a duniya ko?"
Iyah ta rufe ido ta cigaba da zazzagawa TAIMIYYAH fa
a,har sai da TAIMIYYAH tayi danasanin yadda aka yi sunan Nass ya shiga cikin kalamanta.Ta dubi Iyah da fuskar tausayi, hankalinta a tashe da fassarar da Iyah tai wa kalamanta ta ce, "Iyah don girman Allah ki yi ha
ury,ni ba haka na ke nufi ba baki fahimce ni bane,wallahi na da
e da cire Nass daga zuciyata,kawai sunansa ne ya su
uce akan harshena,ki yi ha
ury ki daina wannan fa
an, ni babu Nass a cikin zuciyata a yanzu,na cire shi har abada daga cikin zuciyata,ina kuma addu'a Allah ya maye min gurbinsa da mafi alkhairy."
TAIMIYYAH ta yi maganar muryarta na rawa, alamun gaf ta ke da ta sakarwa Iyah kuka,ganin hakan yasa Iyah sassauta fushinta ta dubi TAIMIYYAH tana cewa, "To shikenan na ji tashi ki je,duk yadda muka yi akan Maleek
in za ki ji,don ana bincike akansa zan sanar da Hajiyarsa,sabida a turo magabatansa su nema masa izinin fara xuwa zance."
TAIMIYYAH ita dai tashi ta yi ta nufi hanyar
akinta, ba tare da ta sake cewa Iyah komi ba,tana shiga
akin kashe system
inta ta yi ,sabida bata ji za ta iya cigaba da aikin tunda Iyah ta riga ta
ata mood
inta a yanzu.Tana cikin saka kayan bacci kiran Maleek ya shigo,sai ta saki
aramin tsaki tana cigaba da sanya kayanta,don ringing
in da ta sanya masa daban ne,shiyasa ta gane shi ne ya kira
Tana kammala saka kayan kenan wani kiran ya sake shigowa,sai ta sanya hula akanta tana
aukan
aramin hijab ta saka don ta san vid call ne,ilai kuwa tana
aukar wayar ta ga vid call
in ne, sai ta zum
ure baki tana receiving call.
Kyakyawar fuskar Maleek Ado ya bayyana a allon screen
in wayarta,kamar yadda tata fuskar ya bayyanawa Maleek Ado,wanda ke kishingi
e daga cikin Sofa da ke cikin bedroom
insa na gidansa da ke lagos.
TAIMIYYAH ta fara gaida shi cike da zallar shagwa
a, wanda hakan ke ruruta wutar
aunarta a zuciyar Maleek,har ya ke jin tamkar shekaru biyar suka yi da sanin juna, ba kwanaki biyar zuwa shida ba.Idanunsa akan kyakykyawar fuskarta yake, lokacin da ya amsa gaisuwar a ta
aice,kafin ya
aura da fa
in, "Zaynabb me ya
ata mood
inki,na ga kamar kina fishi?"
TAIMIYYAH ta yi saurin dubansa cike da mamakin yadda yake saurin karantar yanayinta,ta sake shagwa
e murya tana cewa, "Babu komi fa, kawai ni ma haka na ji mood
ina ya sauya yanzu."
A.Maleek da ya zurawa
aramin bakinta,da ke furta kalaman ido,ya wani ta
e baki yana fa
in, "Tunda ba za ki sanar da ni ba shikenan,yanzu ni yaushe za a bani daman fara zuwa na ganki ne,cox ina bu
atar hakan da gaggawa ,wannan wayar da mu ke duk bawani gamsar da ni yake ba Zaynabb,sabida ba ki sakin kiji ki barni na kalli idanunki ,da fuskarki yadda na ke so,amma zan yi magana da Hajjah in ji halin da ake ciki,sabida na matsu na mallake ki Zaynab don bani da isasshen lokacin
atawa, mu na soyayyar yara gwara a
aura ayi me dalili da hujjah ko?"
are maganar cike da son TAIMIYYAH ta
ago ta kallesa,amma sai ta
i yin hakan don kunyarsa ne ya sake lullu
eta,tana kuma mamakin yadda ya iya zaro kalamai a miskile, tamkar ba daga bakinsa kalaman ke fitowa ba.
Shi ko Maleek ko a jikinsa ya cigaba da zaro mata manyan kalamai, TAIMIYYAH na jin kamar ta kashe wayar amma babu halin hakan,don ta fi kowa sanin ya tsani hakan kuma tun daga randa ta kashe masa waya a karo na biyu, ya nuna
acin ransa sosai,shikenan ta ke kiyaye hakan don a yanzu ji ta ke yi bata
aunar ransa ya
aci, bata san dalilin hakan ba kuma don ba za ta ce tana jin soyayyarsa a zuciyarta ba,kuma ba za ta iya cewa tana
insa ba ,sai dai ma wasu irin feelings da take ji akansa wanda za ta iya cewa ba ta ta
a jin hakan akan Nass ba.
Sun
auki fiye da rabin awa yana mata hira,har sai da kiran Suhailah ya shigo
aya wayarsa,sannan ya
auki excuse ya kashe wayar don amsa kiran Suhailah.
TAIMIYYAH sai ta aje wayarta tana jin wani abu me kama da
acin rai na danne zuciyarta,wannan shine karo na biyu da suna cikin waya kiran matarsa ya shigo masa, Maleek na yanke wayar da ya ke yi da ita don amsa na matarsa,kuma duk abu iri
aya take ji yana tasowa ya danne zuciyarta,ita kuma bata san ko minene ba.
Tayi baya a hankali ta gyara kwanciyarta tana me lumshe idanunta,abinda da take ji na sake danne zuciyarta, tana ji sam ba ta so ya yanke wayar ba,duk da cewa ita bakomi take cewa ba,da ya wuce umm! ko a'a, ganin ranta na cigaba da shiga
unci ya sanya ta sake janyo wayarta, ta kunna data ta hau oline.
Ganin Yasmeen a online yasa ta ji relief!
Suka
an fara chart Yasmeen na tambayarta labarin Maleek,sabida TAIMIYYAH ta bata labarin duk halin da ake ciki.
TAIMIYYAH sai ta wani
ata fuska tamkar Yasmeen na gabanta,kafin ta danna wajen tura voice note tana fa
in, "Yana can suna soyayya da matarsa mana,muna fa cikin waya ta kira shi,shi kuma jikinsa na rawa ya yi cuting call
in da muke yi, yana ce min wai zai
aga call
in wife
insa,wallahi haushi na ji sosai a raina, ba ki ji yadda zuciyata ke zafi ba Yasmeen,gaskiya soyayyah da me mata sai a slow."
Ta tura voice note
in zuwa ga Yasmeen, tana cigaba da zumbure baki,ranta duk babu da
i.
Yasmeen bayan ta gama jin voice note
in, sai ita ma ta aikowa TAIMIYYAH nata voice note
in tana cewa, "Eh!
Lallai su Baby an fara zurmawa a son wannan Maleek
in, tunda gashi tun ba a je ko'ina ba,har kin fara jin kishi akan matarsa,to ni dai babu ruwana don Allah ki ko yi ri
e kanki,kar ki bari ya gane kin fara kishi da matarsa nan kurkusa."
TAIMIYYAH ta wani
ata fuska lokacin da ta gama jin abinda Yasmeen tace,kafin ta sake aika mata da wani voice note
in in da take cewa, "Ni fa ban son sharri Yasmeen, babu wani kishinsa da na ke yi,kawai don na ji haushi matarsa ta kira muna cikin waya, sai ki ce wani son sa na fara ina kishinsa,ke fa ba a abin kirki da ke dama."
Yasmeen na gama ji abinda TAIMIYYAH ta ce,sai ta aikowa TAIMIYYAH da sticker na dariya,kafin ta aiko mata da reply tana cewa, "Sorry babyn Maleek,abar zancen na ga alamu a sama ki ke,yanzu dai muyi magana akan Abayarnan dana turo miki, ta yi in siya ko a turo wasu ki za
TAIMIYYAH ta baiwa Yasmeen amsa suka cigaba da magana ta chart,har sai wajen goma saura sannan TAIMIYYAH ta kashe data ta kwanta,sabida baccin da ya fara damun idanunta.
Kwanaki biyu bayan maganar Iyah da Baba Sani,game da bincike akan Maleek Ado.
Alhaji Buhary ya zo har gida ya yiwa Iyah gamsasshen bayani, akan asalin waye Alhaji Ado mahaifin Maleek,tare da zayyane mata kyawawan halayyar marigayin, wanda kuma an yi ittifa
in Maleek ya gaji dukkanin kyawawan halayyar mahaifin nasa ne.
Iyah ba
aramin farin ciki tayi da samun labari me da
i, dangane da ahalin Hajiya Aysha ba,su kai sallama da Alhaji Buhary bayan tayi masa godia me tarin yawa,shi kuma ya sake
aukar mata alqawarin cewa zai cigaba da binciken Maleek
in, idan har ya ji wani hali mare kyau a tattare da shi zai sanar mata,amma a yanzu kada su ta
a bari ya su
uce musu, don samun mutane masu karamci da halin dattako kamar Hajiya Aysha da tilon
anta,abu ne me wahala don irin su sun yi
aranci a wannan zamanin, musamman idan aka yi la'akari da
imbin dukiyar da suka tara, amma bai sa sun
aukaki kansu ba,sai ma
arin tausayi da taimakon talaka,da suka
aura daga inda Alhaji Ado ya tsaya.
Bayan tafiyar Alhaji Buhary,Iyah ta samu TAIMIYYAH tana sanar da ita yadda suka yi da Alhaji Buharyn,ita dai TAIMIYYAH bata iya cewa komi ba,amma can
asar zuciyarta ta ji ta sake samun nutsuwar zuciya akan Maleek Ado,wanda ba za ta iya tantance asalin feeling
in da take ji akansa ba.